BARIKI NA FITO 1 & 2
*PAGE 21*
Bariki ce zaune idonta duk sun kumbura alaman taci kuka, sannan kallo d’aya zaka mata ka gane tana bukatar bacci Sosai, amma saboda damuwa yasa kwata kwata bata ji, domin burinta shine anjima Yarima yazo, ta fad’a mishi komai taga yanda zasu kaya, wani hawaye ne ya silalo mata Mai zafi, tunawa da mafarkin da tayi jiya tayi wanda tsoro ya kamata take ganin kuma kaman hakan ne zai faru inta fad’a mishi, kaita girgiza alaman bazan iya juran rasaka ba Yarima, tashi tayi dakyar tayi toilet dan tayi wanka ko zata ji dad’i tun tana toilet take jin nocking sauri tayi ta gama wankan ta fito daka ita sai towel ta nufi kofar Tana fad’in Waye ne?
Muryan hjy babba ne yace nice
Bud’e kofar bariki tayi tana fad’in hjyta wannan uban nocking haka kaman zaki ballamin kofar
Hjy babba yace kedai bariki kin iya iskanci dama kina jin…. Bai karasa ba yayi shuru yana kallon fuskanta hannu ya fara tafawa tare da fad’in mai zan gani haka?
Tace maika gani?
Yace kodai alh madu ne ya kuma marinki? Ji yanda Fuskanki yayi sintin kaman biredi bugun k’ato.
Bariki tace Wlh babu abunda ya faru kawai bacci ne da Banyi ba, shi yasa fuskan ta kumbura.
Hjy babba tabe baki yayi tare da fad’in baki kwana wajan alh madu din ba kenan?
Tace ko d’aya ban kwana ba, tunda period nake inna zauna uban Mai zan masa….
Hjy babba yace kyasha masa ayaba mana
Bariki dariyar da batai niya ba tayi tare da fad’in wace ayaban zansha? Dariya ta kuma saki tare da fad’in dan Allah hjyta kibar maza suyi magana alh madu ai baida ayaba sai tsinke Abu yanda kasan ayaban yara, ni Wlh matarshi ma take ban tausayi, koya take dashi oho.
Hjy babba yace haka zatai ta cinye kayanta tana jin dad’i AI abincin wani guban wani.
Bariki tace tab aiko Indai ayaban alh madu ne toh Wlh babu mace Mai lafiya da zata ji dad’inta hjyta Kinga ayaban ne kuwa? Niko damai zanyi miki kwatance….. Dariya bariki ta saki tace Wlh Kaga karamin yatsa ta? Toh da kad’an ayaban alh madu ya fishi.
Dariya Hjy babba ya saki tare da fad’in na shiga uku Nayi gamo, kice ba banza ba kike gudunsa?
Bariki tace Ashe kin gane gashi babu y’an shafe shafe da tsotse tsotse sai dai kawai ya kamo y’ar ayabarsa yasa yanda kasan ya sami kayan wanki dan iskan tsoho
Dariya Hjy babba yayi yace ah toh wannan ai iskanci ne, taya yasan sarai abunshi karami ne,, kuma bazai dinga shafaki da tsotse kiba sai kawai ya Saka miki ayaba gskya da sake an Kama ango da Uwar amarya.
Bariki dariya tayi tare da cewa Toh hjyta ai na dad’e Ina fad’a miki ni yanzu aure ma zanyi in huta
Hjy babba salati ya saki tare da tafa hannu yace bariki aure dai?
Tace shifa
Yace keda alh madu din?
Tsaki tayi tace koma da Waye zaki ji hjyta lokaci nayi
Hjy babba yace adai gama rufa rufa din zai fito kuma zamu ji.
Bariki tace toh sai a Bari lokacin yayi……
Habib ne ya fad’o d’akin ganin hjy babba da bariki suna fira, yace wace wainar kuke toyawa ne haka kuke k’asa k’asa da murya
Hjy babba ya kalli habib yace Wlh dad’i na dake habiba kin cika zargi, shikenan babu daman aga mutane suna fira sai a fara zargin su.
Tabe baki habib yayi tare da gwale kafa ya zauna yana fad’in kwaji dashi, kallon bariki yayi wacce fuska take a kumbure ga ido yayi ja, yace Mai zan gani dambe kikayi da wani?
Tace Ya’ki Nayi ba dambe ba.
Habib yace ah daka tambaya? Ke kika sani ina Fata dai kin San yau kina da ba’ko saiki tashi ki shirya muje inda zamu tun Kafin lokaci ya kure, ni Mai kika dafa ne yunwa nake ji wlh.
Tace ban dafa komai ba, nima saida kayi m…..
Yace dakata Mlm ban son iskanci miye wani kayi? Mai ya had’ani da wannan Kalman ina mace
Bariki tace Kai Allah ya kyauta
Habib da hjy babba suka amsa da Ameen
Habib yace dan Allah tashi kisa kaya mu fita daka nan maci abinci dan y’ay’an hanjina har kugi suke
Kaya ta d’auka tayi toilet tasa sannan ta d’auki Wanda zata canza anjima tasa a akwati karami suka fita
Bayan sun fita Hjy babba yaga mota sabuwa fil tana walkiya yace oh ji wannan motar Mai Kyau
Bariki kallon motar tayi ita harga Allah ma ta manta da ita…. Tace Alh madu ya bani ita jiya…..
Hjy babba yace shine baki fad’a mana ba amma dai baki da hali
Tace ni nama manta da ita Wlh sai yanzu dana ganta na tuna
Habib yace bariki Anya Kema baki Fara d’an taba shaye shayen nan ba? Taya zaki ce kin manta da motar da aka baki?
Tabe baki tayi tare da fad’in saboda ban d’auki kyautar da wani muhimmanci ba S…….
Hjy babba ne ya Katseta da fad’in amma dai gaskiya bariki baki da mutunci, wannan motar Mai Kyau matrix cefa, gata Sabuwa fil da ita, mutumin nan yana sonki amma kina mishi tsiya….
Tace hjyta yanzu saboda yaban mota kike wannan abun? Bayan kin San matsalan.
Tabe baki hjy babba yayi tare da fad’in Indai da kud’i ai sai Ayi hakuri haka….
Bariki tace bashi bane damuwa ta, hjyta inna dawo za muyi magana…… Gaba sukayi ita da habib
Habib yace bariki Wai wani tsohon ne ya baki mota kike kushewa?
Tace wani Sanata ne, mai karamin ayaba kaman na jarirai yaban.
Habib yace na shiga uku Nayi gamo karamin ayaba? Kuma kaman na jarirai Toh ya yake cinki da ita?oh ni habiba
Bariki tace ci kodai gogawa dan banjinta ako ina
Habib yace tunda ya baki mota ai Kinji dad’i yanzu dai kin San yakamata kiyi taka tsan tsan dan Kar Yarima ya gane wani abu, in kuma sanatan zaki aura Toh yana kaiwa nan ya sake shewa tare da fad’in sai kuje kuyi ta goge juna, tunda baida abun kwarai
Bariki duka takai ma habib tare da fad’in Rufamin asiri, in aureshi ince ma mutane Nayi me? Wai dana bani miji babu kayan harka
Habib ya saki shewa tare da fad’in shi Yarima yana dashi?
Duka takai ma habib tare da fad’in ban son iskanci
Habib yace karki kassarani, ai gaskiya ne shi yana dashi Mai girma ko ya Kar sai Kinje kiga wacce bata Kai ta jarirai ba
D’aure fuska tayi tare da fad’in habib Wlh ka daina dan ban son ana kushe min Yarima I…….
Habib yace ke zance ma ki daina miye kuma wani habib Toh Waye habib din? Taya zaki dinga kirana da Sunan maza Ina mace karki kuma in ba zaki cemin habiba Toh ki bari ban son iskanci yana maganan ne yana bud’e hanci alaman yayi fushi
Bariki gaba tayi tana fad’in ni Nayi gaba in Kaga dama ka zauna a nan
Binta yayi yana fad’in Wai bariki Mai kike nufi dani ne wai? Kalleni sama da k’asa miye a jikin ki wanda babu a nawa?
Dariyan da bariki batai niya ba ta saki tare da fad’in taya zan sani tunda kaya Sun boye muje kowa yayi tsirara sai a gani
Habib yace Aini ba y’ar iska bace in zaki zo muje kizo muje dan zaki iya ganin yarima ya fad’o koda yaushe
Gaba sukayi Dan zuwa gidan y’an uwan bariki na karya????
Karfe hudu da wasu mintinoni motocin Yarima suka tsaya a kofar gidan su zainab wato bariki, message ya Mata tare da fad’in ina kofar gida
Bariki dake kwance akan tabarma taji wayanta yayi kara, d’auka tayi ta duba ganin sa’kon Wanda tun dazu take jira yasa ta tashi da sauri ta kara feshe jikinta da turare tare da shafa powder, fita tayi
Tunda ta fito idonshi ke kanta harta karaso matsowa yayi ya bud’e Mata kofar ta ciki
Tana kokarin bud’ewa taga an bud’e murmushi tayi sannan ta shiga da sallama tare da rufo kofar dan AC a kunne yake
Amsawa Yarima yayi tare da fad’in maiya sameki? Kina ciwon ido ne?
Kai ta girgiza alaman a’a