BABU SO HAUSA NOVEL

BARIKI NA FITO 1 & 2

~MARYAM OBAM~
BARIKI NA FITO

            *BY*

MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)

https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/

WWW.Maryamobamnovels.com

Wattpad @maryam-obam

Instagram@maryam_obam

MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO

DEDICATED THIS PAGE TO….
AYSHA BAGUDO

                 *PAGE 3*

Bayan sun shiga cikin guest house din, driver ya faka motar fita tayi ta shiga falon gidan, a nan taga alh madu Wanda ya zauna ya saki tumbi yana waya, ganin bariki ta shigo yasa ya saki murmushi tare da kashe wayan da yakeyi, tashi yayi ya nufeta yana dariya rungumeta yayi yana fad’in ganinki sai an yanka ticket, wai Mai yasa kike gudu nane haba bariki, kefa kin San duk namijin daya dan dani zumarki bazai so ya barki ba, d’an bata fuska tayi tare da fad’in hakane domin na saba jin haka, toh amma Bari kaji nifa gaskiya kaje ka gyara gaban ka, d’an shuru yayi can ya matsa kusa da ita yace haba bariki, ni yanzu gyaran Mai zanyi? Nasan ayabata karama ce, nida kaina na sani, toh duk gyaran da zanyi ai bazan kara mata tsawo da girma ba yanda zai shiga cikin Gindinki, yana maganan ne yana kallonta, yanzu nasa a nemo kine dan Ina son zani London kuma tare nake so muje, Idan muka je can sai in sai miki ayabar roba Kinga Idan nahau ki na gama saiki kara da ita, dariya tayi tace hakane, cikin jin dad’i ta yarda yasa yace yane muje daka ciki, tace cikin Ina Wlh jiya an cini na ciwu yau babu Mai cina, d’an bata fuska yayi tare da fad’in sai yasa kike gudu na, haba bariki Mai yasa kike bin kowa ne, kizo ki zauna dani komai kike so zan baki, tace kasan jiki da jini bazan iya zama kai d’aya kake hawana ba dan na fad’a maka matsalata dakai, ni damuwa ta ba kud’i bane kawai a’a ina bukatar ayabar da nake so, sannan taya zan samu mijin da zan aura in banbi wasu ba,yace kaman ya? Tace ko Kai inda ayabarka tamin dana aureka babu ruwana da kyau ko tsufan namiji Indai ayabarsa tana aiki sannan jijiyar ta Tana harbawa yanda nake so zan auresa, alh madu yace bariki tace Shina fito, yace muje mana kiban kin San nifa ba wani dad’ewa nakeyi ba, tace nace maka babu Mai cina yanzu, hakuri yaita bata akan ta yarda harda tsugunna mata a kasa dakyar ta yarda, ta Fara cire kayan jikinta janta yayi sukai bed room, suna shiga ya fara murza mata nononta baiyi ko minti biyu ba yasa y’ar karaman bananarsa cikin Gindinta, ido ta lumshe domin wannan abun na alh madu haushi yake bata kwata kwata baya wasa sai dai yasa ayaba kawai, bai san yayi romancing mace ba, tana cikin tunanin taji y’ana fad’in shafa min nono na zan kawo shafa min nono na, hannu tasa ta Fara shafa Mai nono, lokaci d’aya ya kankameta yana waiyo waiyo dadi dad’i waiyo dad’i, sakinta yayi alaman ya kawo yayi realising, janyota yayi jikinsa yana mai jin kamshin jikinta, ita kam gaba d’aya ya jagula mata lissafi gashi ya janyo mata sha’awa shi yayi realising ita kuma koh oho, cire hannunshi tayi daka jikinta ta tashi ta sauka ‘kasa tare da jefar da filo tasa kanta akai tare da nan nad’e karamin gyalenta tayi kaman shape din ayaba dashi, ta ajiye dai dai saitin Gindinta ta wajan pin dinta wato d’an tsaka, Fara goga dan tsakanta tayi a wajan tana nishi ta d’auki lokaci Mai tsawo tana haka Kafin ta matse filo din Sosai ta saki wani irin nishi zufa ya ji’ka mata jiki duk da kuwa akwai AC, bacci ne ya dauketa a wajan, alh madu duk yana kallonta ya rasa mai yasa yake son yarinyar da yawa wanda yayi jika da ita, murmushi yayi sannan ya tashi yayi wanka ya fita dan yana da meeting rufeta yayi a gidan dan Karta gudu inta tashi dan yana son magana da ita, kuma yasan inta gudu Kafin ya ganta aiki ne, ita bata ma San yana yiba Dan tayi nisa cikin baccinta.

Yarima Aliyu ne cikin shiri, domin tafiya katsina, wajan mahaifinshi Ya nufa, inda ya samu mum dinshi a wajan, zama yayi tare da gaidasu, cikin girmamawa, amsawa sukayi cikin sakin fuska, mai martaba yace har an shirya? Yace eh Abba yanzu nake son tafiya, mai martaba yaita saka mishi albarka tare da fatan alkairi, haka itama mum dinshi tayi mishi addu’a sannan ya tashi ya fita inda motoci har biyar ke jiranshi, fadawa suka bud’e Mai mota ya shiga sannan suka rufe, hanya suka kama motoci har biyar domin Indai zai fita toh dole da fadawa ne, tafiya suke suna Sharara gudu, wajan karfe biyu suka isa katsina inda aka tarbesu cikin mutunci da girmamawa, wani hadaddan falo aka sauke Yarima Aliyu, inda cikin mintuna kad’an aka cika mishi gaba da kayan abinci dana ciye ciye, ko kallon abincin baiyi ba domin bata su yake ba, d’an tsaki yayi tare da fad’in inta kara minti d’aya bata fito ba zan tafi, yana cikin wannan tunanin saiga Gimbiya zinatu, ita da kuyanginta zama tayi akan kujeran dake kallon nashi, kallo d’aya yayi mata ya kauda kai, cikin muryanta Mai za’ki tace Barka da zuwa masarautar katsina, kai ya d’aga alaman yauwa, mamaki abun ya bata domin yanda take ji da kanta harta mishi magana amma Mai makon amsa saiya d’aga mata kai, daurewa tayi ta kuma fad’in bismillah naga baka ci komai ba, yace na gode bashi ya kawo niba, inason inyi miki magana wanda wannan ne karo na farko da zan nemi alfarma wajan wata, kallonshi takeyi Wanda tunda ta ganshi taji ta kamu, yace nazo nan ne bisa tursasawan mahaifina, bada son raina nazo ba, inaso kice ban miki ba, tashi tayi tsaye cikin hawaye tace kalleni ta Fara juyawa tace miye banda shi da zaka ce haka? Maina rasa inada nasaba asali takama iko ina da kyau miye banda shi, yace kunya baki da ita, ina son mace Mai kunya Mai boye jikinta ban San mace Mai nuna tsiraicinta, kallon kanta tayi taga miye illar kayanta da tasa doguwar riga ce tasa alkyaba akai, amma alkyabban ya bud’e ana ganin kayan jikinta Wanda dinkin ya matseta Sosai har ana ganin nononta, tashi yayi tare da fad’in zan koma, kiran sunanshi tayi da fad’in Yarima alfarman ka bata amsu ba domin kamin, murmushi yayi tare da fad’in in kin shirya zaman hakuri da takaici bismillah yana fad’in haka ya fice, direct wajan sarkin katsina aka kaishi suka gaisa sannan suka kamo hanya….

~MARYAM OBAM~

BARIKI NA FITO

            *BY*

MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)

https://www.facebook.com/Maryam-Obam-Novels-441847396162695/

WWW.Maryamobamnovels.com

Wattpad @maryam-obam

Instagram@maryam_obam

MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO

DEDICATED THIS PAGE TO….
NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO

                 *PAGE 4*

Bariki sai wajan 2 ta tashi, da sauri tayi toilet tayi wanka, tare da dauro alwala tayi sallah azahar, Bayan ta idar ta tashi ta nufi falo a nan taga alh madu, dariya yayi tare da fad’in yau gaskiya kinsha bacci harna fita na dawo kina bacci, baki ta tabe tare da zama tace yunwa nake ji, abinci ya nuna mata akan dinning Wanda ya siyo Mata takeaway yace gashi can na siyo miki, tashi tayi ta nufi dinning din ta bude ledojin fried rice ne da kaza, sai su snack, Fara ci tayi shida kanshi ya tashi ya nufi fridge ya d’auko mata Su drinks, taci abincin Sosai sannan ta tashi Tana mi’ka alaman ta koshi, kallonta yayi yace bariki Wai Mai zai hana ki aureni ne? Bata fuska tayi tare da fad’in dan Allah mubar wannan maganan zan wuce gida, murmushi yayi tare da fad’in toh ya maganan tafiyan mu? Tace zamu je tunda nace zanje inna fad’a magana bana canzawa, yace dakyau driver dina zai kaiki gida, amsan account number dinta yayi nan take ya Mata transfer din 1mil, murmushi tare da fadin thanks, fita tayi driver din alh madu ya kaita har gida, koda suka karasa sanda ta fito saiga Hjy babba yazo yana wani tale kafa a dan dole shiga mace, wajan bariki yazo yana fad’in oh duniya Kaga Abu, kodai dadiron da Habiba ta had’a miki jiya da alh madu ne? Tace a’a da wani ne, Bayan na dawo daka can na hadu da driver din alh madu shine na bishi, Hjy babba tace toh mai kike kullawa ne kodai ya gyara kayan aikin nasa ne? Tace hjyta hjyta wani gyara yayi abu kaman gindin yara, manage kawai nakeyi, Hjy babba tace ai gwara kiyi ta maneji kina gwagurawa kiyi ta tasan kud’in dan banzan, dariya bariki tayi tace Kai hjyta ai baki San wani abuba nifa kud’i bai daman ba nafi son banana babba yafi min komai, bari kiga inje in huta jiya na ciwu na had’u da Maye, dariya Hjy babba yayi tare da fad’in ai irinshi ya dace dake, bata ce komai ba tayi ciki, tana shiga d’akinta ta rufe tare da d’auko sigarinta ta Fara zu’ka.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button