BARIKI NA FITO 1 & 2
Gimbiya Amina tace zinatu tashi muje can d’akin muyi magana.
Tashi tayi suka fita ita da gimbiya Amina, bayan sun shiga d’akin taba gimbiya zinatu wani kwalba tace ki tabbata Yarima yasha Indai yasha Toh shida kanshi zai rud’e yaji yana Jin sha’awa sannan bazai gane wani abubuwa dan naga kina tsoro
rungumeta gimbiya zinatu tayi tana fad’in Kai my love nagode
Dan Jan jikinta tayi daka na gimbiya zinatu tace karki gode min yanzu thank me later
Murmushi suka saki sannan suka koma inda kawayensu suke
Basu dad’e ba saiga ango ya shigo shida abokanan shi, yarima Aliyu fuska a murtuke, zama sukayi inda abokanan ango suka musu yar nasiha daka karshe suka rufe taron da addu’a sannan suka musu sallama aka bar amarya da ango sha lugude????
Ganin Sun fita yasa gimbiya zinatu tashi tazo inda Yarima yake zaune akan kujeran d’akin cikin tafiyar kasaita zama tayi akan kafanshi tare da d’aura hannunta a wuyanshi tace Allah yayi yau na zama taka kaima ka zama nawa yanzu Alhmdlh saimu Gode ma Allah.
D’agota yayi daka jikinshi tare da tashi yace ban taba jin Labarin amarya irinki ba, today is your wedding night amma ko kunya bakya ji kinzo kina fad’in wannan maganan…..
Tace haba my love yanzu fah we are husband and wife miye abun kunya a ciki
Tsaki yayi tare da nufa fridge din d’akin dan yasha ruwa amma babu komai a ciki
Gimbiya tace Bari in kawo maka ruwan fita tayi da sauri danta d’auko mai ruwan koda ta shiga kitchen bud’e ruwan tayi ta juye abunda gimbiya Amina ta bata, murmushi tayi tare da fad’in Yarima zaka shiga rud’ani Indai kasha wannan ruwan dama Nasan zaka iya neman ruwa sai yasa na kwashe na fridge din d’akin, daukan cup tayi ta nufi d’akin Tana shiga ta Fara zuba mai ruwan a cup Bayan ta gama ta bashi ya amsa tare da shanyewa mi’ka mata hannu yayi alaman ta bashi sauran ruwan da sauri ta bashi baki yasa a goran ya fara sha yasha da yawa sannan ya ajiye sauran….
Tana ganin haka tayi toilet da sauri tayi wanka tare da saka wata night gown duk jikinta ana ganin komai koda ta fito Yarima idonshi na kanta wanda yake zaune yana ganin jiri jiri tunda ta fito sai yake ganin kaman bariki ce da sauri ya tashi ya nufeta yana fad’in my princess let me show you how much I love you
Gimbiya kam dad’i ne ya kamata dama Yarima yana Sonta shine yake mata wulakanci gashi yanzu Allah ya kamashi yana fad’a da bakin….. Tana cikin wannan tunanin taji yasa bakinshi cikin nata domin gaba d’aya bariki yake gani a wajan ba zinatu ba kissing dinta yake Sosai yana sha Mata harshe itama martani take miyar mishi, tun suna tsaye har sukai k’asa hannunshi yasa akan nononta Wanda suke a make brezia suka sa yayi girma jin ba nonon ya kamo ba yasa ya cire mata brezia din ya fara taba nonon duk da baya cikin hayyacinshi Sosai daya taba nonon saida Ya dan tsagaita ya kalli fuskanta sannan yasa bakinshi akan nonon ya fara sucking din nonon babu abunda gimbiya take sai nishi tare da kankame Yarima….
Yarima ganin inya tsaya romancing dinta ciwon maran da yake ji zai iya sumar dashi yasa yayi mai gaba d’ayan tunda ya shigeta ya farayi a hankali ya cire ayabarshi daka hq dinta yace you cheated me you are not a virgin yana fad’in haka ya sume domin maganin yayi mishi karfi da yawa
Ganin haka yasa Gimbiya zinatu tashi da sauri cikin tashin hankali tare da d’aukan wayanta tayi falo da sauri ta doka ma gimbiya Amina gira bugu uku ta d’auka tare da fad’in zinatu lafiya
Zinatu kuka ta saki tare da bama gimbiya Amina Labarin abunda Ya faru tace ban taba sanin d’a namiji ba a rayuwa na lokacin da naji ance abunda nakeyi zai iya zubar min da kimata zai iya sa in rasa budurcina tun daka lokacin na daina Ashe Nayi babban kuskure sai kuma ta fashe da kuka yanzu Idan Yarima ya farka wani hukunci zaiyi akai na na shiga uku
Gimbiya Amina tace ki nutsu ki bani Aron kunnenki bana tunanin koya farka zai gane komai kuma Kema kin cika mishi maganin ai bance ki juye duka ba amma yanzu ki bari ya farka mu gani nasan bazai tuna komai ba
Gimbiya zinatu tace Wlh tsoro nake ji baya cikin hayyacinshi fah ya gane am not a virgin kina ganin Idan ya farka zai manta komai?
Gimbiya Amina tace kwarai dagaske maganin tunda ya mishi karfi nasan inya tashi zaiga kaman mafarki yakeyi ki kwantar da hankalinki
Bani minti biyu zan fad’a miki yanda za kiyi bazai gane ba
Gimbiya zinatu tace toh Ina jira dan Allah Kafin ya farka…… Hmmm ALHAMDULLILAH
A NAN NA KAWO KARSHEN PART ONE OF DIS NOVEL BARIKI NA FITO
ku biyoni a part 2 Bayan sallah insha Allah don jin Mai yake faruwa ya akai gimbiya ta rasa budurcinta Bayan bata bin maza?
Yarima Idan ya farka zai gane koya?
Yarima dai ya sume amma gimbiya Tana tunanin yana bacci shin zai farka koma dai Mai nene mu had’e a part 2
Inda za muji Labarin bariki sannan Yarima zai aureta asirinta zai tonu duk ku biyoni Bayan sallah inda zan warware muku komai insha Allah
Happy sallah in advance aci nama lafiya ????????????
Sannan ina jiran Barka da sallah dina????????
~MARYAM OBAM~
BOOKS 2 START
BARIKI NA FITO
*BY*
MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)
WWW.Maryamobamnovels.com
Wattpad @maryam-obam
Instagram@maryam_obam
MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO
DEDICATED THIS PAGE TO….
HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO
BOOK 2
*PAGE 1*
HAPPY EID AL’KABIR TO OL MY FANS WANNAN PAGE DIN GORON SALLAH NE GA DUK MASOYA NOVEL DIN BARIKI NA FITO INA MATUKAR YINKU SOSAI DA SOSAI
HUKUNCIN WANDA YA AIKATA ZINA MACE KONA MIJI DUK D’AYA NE, IDAN NAMIJIN AURE YA AIKATA ZINA HUKUNCIN JIFA NE A KANSA HAKA IDAN MATAR AURE TA AIKATA ZINA HUKUNCIN JIFA NE A KANTA, IN BUDURWA TA AIKATA ZINA BULALA NE HUKUNCINTA HAKA IN SAURAYI YA AIKATA ZINA HUKUNCIN BULALA NE A KANSA….DUK LAIFIN D’AYA NE MACE DANA MIJI, MAI YASA AKE GANIN IDAN MACE TAYI ZINA ITACE MAI BABBAN LAIFI? MAI YASA WASU MUTANE SUKE GANIN KOMAI NAMIJI YAYI ADO NE? SHIFA LAIFI BINKA YAKE DUK INDA KAKE WLH DUK WANDA YA KAUCE HANYAR ALLAH SAIYA GANI, DUK WANDA YAI SANADIN LALATA Y’AR WANI KAIMA SAI AN LALATA NAKA, IN BA AURAN YARINYA ZA KAYI BA KARKA ZAMA SILAN LALATA TA, DOMIN KAIMA KAR AYI MA NAKA
gimbiya zinatu sai kaiwa da komawa takeyi a cikin falon kallo d’aya zaka mata ka gane tana cikin tashin hankali, ba komai take jira ba sai kiran gimbiya Amina jin karan wayanta yasa ta d’auka da sauri
Gimbiya Amina tace zinatu ki sami jini kisa a zanin gadon d’akin yanda inya farka zai shiga rud’ani
Gimbiya zinatu tace a ina zan sami jini? Kuma Aiba a gado mukayi ba a k’asa mukayi na shiga uku
Gimbiya Amina tace eh duk da haka ki sami jini ki zuba a wajan sannan kisa a jikin ki
Gimbiya zinatu cikin tashin hankali da damuwa tace a ina zan sami jini my love dan Allah ki taimaka min mana
Gimbiya Amina tace ina zuwa zan kiraki tare da kashe wayan
Wajan 30mnt saiga Gimbiya Amina ta kira zinatu tace le’ko bakin kofa ki amsa sa’kon dana bada a kawo miki
Da sauri ta nufi kofar taga wata kuyanga Wanda suka zo da gimbiya Amina din, k’asa ta zube tare da mi’ka ma gimbiya zinatu sa’kon da aka bata, amsa tayi wayan na hannunta tace na amsa sa’kon