BARIKI NA FITO 1 & 2
Yarima Aliyu sai wajan isha’i suka dawo daka katsina, kai tsaye gefenshi ya nufa dan yayi mugun gajiya, yana bukatar hutu, bayan ya shiga toilet ya fad’a yayi wanka sannan yasa wata jallabiya Fara, kwanciya yayi akan lallausan gadon d’akinshi, lumshe ido yayi lokaci d’aya yayi tsaki tare da fad’in akan wannan mummunar aka sa na bata lokaci na, har zuwa garin katsina, jin karan wayanshi yasa ya tashi d’auka yayi yaga mum, dannawa yayi tare da fad’in mum, tace ka dawo shine baka shigo ba? Yace Wlh mum nagaji ne, tace maza kazo Mai martaba yana jiranka, tashi yayi tare da fad’in ganinan zuwa, manyan kaya yasa yana fita fadawa suka mara mishi baya suna mishi kirari har gefen mahaifin nashi, bayan ya shiga Ya gaida iyayen nashi, mai martaba fuska a d’aure yace haba Aliyu Mai yasa daka zuwa zaka dawo yau, mai yakon ka zauna kayi kwana biyu, amma babu damuwa tunda Kun dawo lafiya sannan sarkin katsina yace yarinyar ta amince toh kasan wannan karan ba yardanka nake nema ba dan haka saika Fara shiri domin zani katsina dakai na cikin wannan satin dan a tsaida maganan aurenku, kanshi na k’asa yace Toh Abba Allah ya taimaka, mai martaba ya amsa da Ameen tare da sama d’an nashi albarka, Yarima Aliyu tashi yayi yabar d’akin tare dayi musu saida safe, d’akinshi ya nufa yana ta faman sintiri domin shi harga Allah baya son wannan auren danshi yarinyar batai mishi ba kwata kwata, amma babu yanda ya iya dole ya yarda ya amsheta a matsayin mata, domin wacce yake so ta cikin mafarkinsa bai ma sani ba ko Tana cikin wannan duniyar tunda har yau bai taba ganin fuskanta ba.
Mai martaba yaje katsina ya nema ma d’ansa auran Gimbiya zinatu, sarkin katsina yaji dad’i sosai, inda akace an basu nan aka tsayar da watan biki nan da wata d’aya, domin dukansu a shirye suke, koda Gimbiya zinatu taji wannan Labarin ranan saida ta y’anta bayi hamsin dan tsabagen murna zata samu Yarima Aliyu a matsayin miji, shiko ango takaici ne ya cika shi domin ya d’auki auren da za’a mishi a matsayin auren dole, tunda bawai so yake ba, amma tunda an Mai dole babu yanda ya iya dole hakuri zaiyi har sanda Allah zai nuna mishi yarinyar da yake mafarki, kwanciya yayi bacci ya d’aukeshi ganinshi yayi cikin wani d’aki Wanda akwai duhu jin motsin tafiya yayi wanda kobai tambaya ba yasan mace ce ke tawo wa, jin kamshin jikinta yasa ya fara magana Mai yasa kike boyemin kanki? Mai yasa bakya son in ganki? Magana ta Fara cikin muryanta Mai dad’in ji tace Yarima na Ina tsoran Kaga yanda nake ka gujeni, nasan Idan ka ganni zaka tsaneni matsawa ya farayi kusa da ita yana fadin bazan gujeki ba ina sonki bazan barki ba saura kad’an ya karasa inda take da sauri ya farka yana salati duk ya had’a zufa Sosai jin karan wayanshi ne yasa ya tashi tsaki yayi tare da daukan wayan yaga number ne kashewa yayi tare dayin jifa da wayan…….
Naji korafi akan ina typing kad’an insha Allah zan kara yawan rubutu, domin farin cikin masoya na shine nawa, nima saiku faranta min ta wajan comments da sharhi
~MARYAM OBAM~
BARIKI NA FITO
*BY*
MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)
WWW.Maryamobamnovels.com
Wattpad @maryam-obam
Instagram@maryam_obam
MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO
DEDICATED THIS PAGE TO….
NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO
*PAGE 5*
Jin an kashe wayan yasa abun ya bata mamaki tare dayin takaicin kiranshi, amma wata zuciyar tace kiyi mishi uzuri dan baisan number dinki bane, kara kira tayi harya tsinke bai d’auka ba, message ta mishi tare da fadin slm Gimbiya zinatu ce Nasan baka kusa ko kana wani uzuri nakira inji kun koma lafiya tunda ka dawo ba muyi waya ba, ni nace bari in kira bayan ta tura sa’kon sai kuma ta tsinci kanta dajin haushin kanta kamanta ace tana kiran namiji bai d’auka ba harta wani tura mishi message, takaici duk ya cika ta, nikam nace aikin gama ya gama.
Yau sati duk ranan sati gidan karuwan magajiya jumai dake maraban jos suke wasa, wanda karuwai ne harda na wani anguwanni suke zuwa aita kid’a ana shaye shaye masu cin ayaba nayi masu rawa Nayi, kaman yau wajan ya cika makil da mata da maza, bariki kam tana d’akinta tana shiryawa dan ita a duniya Tana kaunar rawa, wata tsinanniyar riga tasa wanda ya tsaya mata dai dai cinyanta nononta tsun bullu’ko sun cika rigan dan dama Allah ya bata su, gashinta ta saki Dan batai kitso ba, inka ganta zaka d’auka aiswariya rai ce, tayi mugun kyau, kud’i ta d’auka y’an d’ari biyu biyu bandir uku, tasa a karaman jakarta ta fita, Karo sukaci da habib tace ah sai ina? Yace Wlh Wajanki zanje Kedai bariki baki da kirki, dama Hjy babba tasha fad’amin yanzu Hon salis ya kirani yace tunda kika tafi kika daina d’aukar wayanshi, gaskiya kin iya rashin mutunci kinje kin d’ana mishi zuma sai ki gujeshi, murmushi tayi tana rawa dan kid’an ya fara tsumata tace habib ka….. Yace dakata ban son rashin mutunci miye kuma wani habib y’ar A din kike kyashin karasawa Mai yakai mace jin sin maza gaskiya ban so, tace Habiba Ayi hakuri yanzu dai kin San babu inda zani dan yau ranan rawan gwatso ne, tabe baki yayi tare da fad’in arziki yana kiranki kina wani rawa kina bangare duwaiya, dariya tayi tace Aini bariki kud’in namiji baya rud’ata abunda har yau basu gane ba kenan, suna ganin in sun ban kud’i da yawa zai sa in koma, murmushi tayi tace ba kud’i na fito nema ba, bariki nazo Nayi danshi ya fito dani, tana gama fad’in haka tayi gaba tabar habib baki sake, tabe baki yayi yace Kedai kika sani, ni in banda iskanci ai duk wacce ta fito bariki kud’i take nema, Muma nan shiya fito damu neman kud’in, shima gaba yayi. Bariki tana zuwa ta shige filin rawan tana kad’a duwawu tare da girgiza nonuwa, wasu maza dake zaune suka fara mata liki, sauran matan suka fara jin haushi dan da yawansu haushin bariki suke ji, domin ta had’u ga fatar jikinta fresh gwanin sha’awa, rawa takeyi nawakin ya fara mata kirari bariki in kin doso sauran mata matsawa suke, binki ake kina wulakanci bariki tafi karfin ko wani shege, bariki mai daukanki sai yayi Sa’a bariki in Mata sun ganki kishi suke saboda kyanki… Jin dad’in kirarin da yake mata yasa ta Fara mishi liki tare da rawa tana wani karkad’a mai duwawu har tana dan tabo shi,jin ayabarsa kaman tana taba Mata duwawu yasa tayi gaba dashi kad’an, laurat itama shiga tayi tana ma mawakin liki tare da bariki, gaba d’aya kudin da bariki ta d’auko ta like ma mawakin nan, fita tayi daka filin rawan duk tayi zufa, zama tayi akan wani benci tana kallon masu rawa, wani ne yazo kusa da ita ya zauna tare da fad’in bariki kallonshi tayi sama da ‘kasa sannan tace Shina fito, murmushi yayi yace hakane sai yasa nazo dan nima Shina fito, murmushi tayi tare da fad’in sai dai kuma kayi rashin Sa’a domin bariki bako wani namiji take biba, tana fad’in haka ta tashi ta koma filin rawan tana karkad’a jiki tare da girgizawa sai wajan d’ayan dare bariki ta nufi d’akinta, koda ta koma wanka tayi tare dayin alwala dan yin sallah nafila bayan ta idar taji ana mata nocking, cikin siririyan muryanta tace Waye? Jin shuru yasa tayi tsaki tare da bud’e kofar, jamil ne abokin su Hjy babba shida Mai kid’an da yayi musu kid’a, bariki tace lafiya? Tabe baki jamil yayi tare da fad’in inda ba lafiya ba ai bazaki gammu ba, ba’ko na kawo miki yazo ya dibe miki kewa, yana maganan yana nuna mata Mai kid’an, kallon mai kid’an tayi sama da kasa shiko murmushi yayi tare da fad’in haba bariki kinzo kina goga mun duwawa kinsa ayabata ta tashi sai kuma ki gudu ai tunda kika tasar da ita yanzu saiki kwantar min da ita, jamil yace oh ni wannan zance yafi karfina zaku lalata ni y’ar karamar yarinya dani kunga tafiya ta, gaba jamil yayi yana wani rangwada shi’a dole mace, bariki kallon mai kid’an tayi tace kalleni dakyau, yace Aina ganki sai yasa nazo, murmushi tayi tare da girgiza nononta tana kallon yanda bananarsa ke tashi ta cikin wando wani irin murmushi ta kuma saki tare dakai hannunta kan ayabar tasa, janta ta farayi har wani irin nishi yake tare da lumshe ido, tureshi da karfi bariki tayi tare da rufe kofarta tana dariya, shiko buga mata kofar ya farayi tare da ro’kanta akan dan Allah ta bud’e suyi Koba yawa, tana jinshi tayi banza dashi tana ta dariya ganin bazata budeba ga maranshi ya fara kullewa ruwan daya taru a wajan yana bukatar fita, yasa yaja kafa ya fad’a d’akin wata karuwan dan biyan bukatarsa, jin ya daina buga mata kofa ta kwashe da dariya tare da fad’in karamin d’an iska an gaya maka barikin y’an tasha nake, tashi tayi ta Fara had’a kayanta cikin akwati domin gobe zata gidan Alh madu jibi Monday zasu wuce.