BARIKI NA FITO 1 & 2
Bariki kirjinta taji ya fara mata zafi tare da bugawa da karfi, lokaci d’aya taji wani irin kishi na taso Mata, lallai Yarima tabbas saboda hakan ya kashe waya Inba haka ba ai baya kashe waya wani hawaye ne ya siraro mata Mai zafi……..
Hmmmm rayuwa kenan, wai Mai yasa komai mutum yaga yana samu a sama ba tare da kwabon sisin shiba sai kuga yana wulakanta abun, inda mutum kud’i yasa ya siya novel dinnan a kasuwa na tabbata babu Mai zagi na, saboda mutum yasa kudinsa ya siya, haka zalika a online akwai wanda novel dinsu ba free bane saika biya ake saka a group, Suma bana ji ana zaginsu saboda ka biya kud’i ne ka shiga yau a media abunda na Lura dashi muda mukeyin novel a free mu ake zagi kowa yake samun daman fad’a mana magana Hmmm inaga nan gaba zan daina posting sai mutum ya biya May be zan huta da zagi da kuma cewa ban San abunda nakeyi ba, ikon Allah Wai mutum yana karanta Littafin wacce bata san abunda takeyi ba???????????? Indai mutum zai karanta Littafin wacce bata san abunda takeyi ba Toh shi miye???????? inaga May be Idan mutum ya fara biyan kud’i zai gane nasan abunda nakeyi wai ni maryam nice zan lalata wasu oh ni mairo kunji sharri Toh ku Masu fad’amin hakan ku a shirye kuke kenan Mai yasa ban lalata kuba?? Ikon Allah Wlh wasu suna bani mamaki daka dawo wana daka hutu yau na fara posting har an fara sai kace jirana akeyi ai kwayi hakuri inyi kwana biyu Ina posting Kafin a fara zunduma min ashar din ance Ina saka batsa kunga kenan, maryam na rubuta batsa kuna tsine Mata kuna rage mata zunubi ???????? maryam Obam da rubuta batsa ku kuma da kwasan zunubi ???? …….
~MARYAM OBAM~
BARIKI NA FITO
*BY*
MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)
WWW.Maryamobamnovels.com
Wattpad @maryam-obam
Instagram@maryam_obam
MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO
DEDICATED THIS PAGE TO….
HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO
BOOK 2
*PAGE 3*
A DUNIYA BABU ABUNDA YAKAI KYAUTATA MA IYAYE DAD’I, WASU SUNA FATAN DAMA IYAYENSU NA RAYE DA SUNGA GATA, WASU HAR KUKA SUKE SUNA FAD’IN SAIDA SUKA ZAMA WANI ABU GASHI IYAYENSU BASA RAYE, AMMA KAI KE NAKU IYAYEN SUNA RAYE BABU ABUN WULAKANTAWA SAI SU,???????? IYAYE SU SUKA KAWO MU DUNIYA MUSAMMAN UWA MAHAIFIYA DATA D’AUKI CIKIN MU TSAWON WATA TARA TAITA FAMA DA LAULAYIN CIKI YAU CIWO GOBE LAFIYA, BATA TABA TUNANIN CEWA ZATA ZUBAR DA CIKIN BA DANTA HUTA DA WANNAN CIWON LAULAYIN BA, ITA BURINTA KAZO DUNIYA SHINE BABBAN FATAN TA D’ANTA YAZO CIKIN KOSHIN LFY, HAKA MAHAIFI TUNDA KAZO KOMAI SHI YAKE SIYA MAKA NAJIN DAD’IN RAYUWA YA BIYA MAKA KARATU IN BAKA DA LFY YAITA FAMA DAN YA SAMO KUD’IN MAGANI, MAMANKA HANKALINTA YA TASHI HAR SAI KA SAMI LFY WANDA A LOKACIN INDA ZA’A FADA MA MAHAIFIYARKA ANA SON RAYUWARTA DANKA SAMU LFY WLH A IRIN SOYAYYAR DA UWA TAKE MA D’ANTA ZATA IYA RASA RANTA DAN D’ANTA YA SAMU LFY….. AMMA KASH KAI KUMA A DUNIYA BABU WANDA KA RAINA BAKA GANIN KIMARSU KAMAN IYAYENKA???????????? WLH DUK WANDA YA WULAKANTA IYAYENSA YAYI ASARAN DUNIYA DA LAHIRA, SANNAN ABUNDA KAMA IYAYENKA KAIMA INKA HAIFA HAKA NAKA YARAN ZA SUYI MAKA, DUK DUNIYA IYAYENKA SUNFI SONKA SO NA GASKIYA BABU ZAMBA….
Habib salati ya saki tare da tafa hannu yana fad’in na shiga uku an fasa aurena, bariki mai zan gani haka??….. Oh ni habiba yau ga bariki na kuka akan namiji wanda maza ke binta Tana musu iskanci…… Amma dai gaskiya bokan yarima ya iya aiki…..
Bariki sauri tayi ta share hawayen fuskanta tare da fad’in babu wani boka, sone kawai Ina son Yarima, bazaka gane irin sonda nake mishi ba Wlh habib in……
Ke dakata miye kuma wani habib y’ar A din da zaki sa kice habiba shine bazaki iya ba? Gskya banso Wlh bariki Ina miki kawaici ban son in nuna miki koni wacece kar nan gaba azo bincike zanyi aure ki fad’a mugun abu a kaina inda badan tunanin haka da nakeyi ba Aida na dad’e da Karta miki rashin mutunci Wlh, karki kara kirana da wani habib dan ba sunana bane in bazaki cemin habiba ba, kice min y’an mata…..
Bariki ta Katse shi tare da fad’in Allah ya kyauta…..
Habib yace na gaba…. Dan wannan ya riga ya faru ni Wlh kin bata min rai
Bariki tace Allah ya baki hakuri Kinga tashi kije ki siyo mana abunda za muci yunwa nake ji….
Habib yace in zaki tashi ki tashi mu fita gaba d’aya zaifi mana
Tace inna fita muka had’u da Yarima fah?
Habib yace taya zaku had’u Bayan bai san gidan ba
Bariki tace na tura mishi address ai, amma Bari in tashi muje sai muhau keke napep Kar muje a mota ya ganni Ina tuki
Habib yace da an bani tashi muje
Tashi tayi tasa hijab tare da kallon iyayenta na bariki tace ni zan fita sai mun dawo ga kayan abinci nan in zaku dafa, kud’i ta dauko ta basu sannan ta fita
Yarima bacci yake Sosai
Gimbiya zinatu kam tunda ta fita falo taci abinci ta koshi ta kwanta akan kujeran falon ta Fara chatting ita da gimbiya Amina……
Gimbiya Amina tace Kinga komai ya tafi dai dai dan haka saiki daina tsoro saiki cika alkawari koh?
Gimbiya zinatu ta bata amsa da fad’in karki damu my love dole In cika miki alkawari ai kin nuna min kina sona tsakani da Allah, tunda gashi ta dalilinki ansa ana min kallon budurwa Wanda nida kaina na zubar da budurcina cikin rashin sani…..
Gimbiya Amina tace Kai zinatu ai kinfi kowa iya aikata barna, kawai ki sami yatsa ki dinga turawa cikin hq, da candle ai dole ki zubda budurci
Gimbiya zinatu tace Kedai bari ai rashin sanin abunda zai jawo min yasa nayi hakan, kuma Wlh sha’awa yaja min, Wai ace aure da zakayi baka da zabi sai an zaba maka, ni duk cikin masu zuwa neman aurena babu wanda zan yarda in had’a jiki dashi dan basu min ba, sai yasa nake biya ma kaina bukata da yatsa ta ko Kindle da ayabar roba da naje China na siya karama a zato na babu abunda zaiyi ashe shine ma worst din zai kara bud’ani, saida kuraje suka daman Dr tazo tana dubani tace infection ne nan na mata bayanin komai tare da ja mata kunne Kar inji a bakin kowa, na nuna mata ayabar roban, tace min wlh zai iya sa in rasa budurcina har ta tabbatar min a lokacin nama rasa domin saka Kindle da yatsa uwa uba ga ayabar roba, na tsorata Sosai a lokacin tun daka ranan na daina ashe ban tsira ba na riga na rasa har abada ba tare da wani namiji ya sanni ba…..
Gimbiya Amina ta bata amsa da fad’in Hmmm Allah ya kyauta, sai yasa ni nake Mai gaba d’ayan budurci dai Nasan na rasa gwara Inci gaba tunda bazai dawo ba
Gimbiya zinatu tace my love yanzu in bikin ki yazo ya zakiyi? Koda yake Nasan zaki shirya komai tunda Nima gashi kin taimaka min
Gimbiya Amina tace ai dole in taimaka miki tunda ina sonki, komai zan iyayi miki
Gimbiya zinatu tace hakane nima very soon zan biyaki abunda kika min….. Ltr Bari inje in duba Yarima inga ya yake ciki….. Tana tura mata ta tashi tabar wajan dan zuwa d’aki taga wani hali Yarima ke ciki.
Koda ta shiga bacci taga yanayi murmushi tayi tare da fita tabar d’akin Tana fad’in ai gwara kayi baccin Dan inka kira Dr zai gane kasha wani abu, shikenan asiri na ya taunu in shiga uku
Yarima bashi ya farka ba sai wajan 5, da salati ya tashi, yaji duk jikinshi yayi weak amma haka Ya daure yayi toilet yayi wanka, bayan yayi wanka yaji karfi a jikinshi, agogon dake manne a bangon d’akin ya kalla yaga 5:06 da sauri ya koma toilet yayi alwala tare da fad’in wani irin bacci nayi haka?