BARIKI NA FITO 1 & 2
Yarima Aliyu sun karasa cikin kaduna direct gate din gidansu sis dinshi suka nufa inda Mai gadi ya wangale gate, da gudu Hafsat ta fito ta rungume Yarima Aliyu tana fad’in Wlcm bros, dariya yayi tare da fad’in thanks my lil sis, shiga cikin falon gidan sukayi, inda Hafsat take cemai yau dai Allah yayi zan bar gidan nan in koma wajan mum dina, yarima murmushi yayi tare da fad’in ina sis Fatima take? Kafin Hafsat tayi magana suka ji muryan Fatima Tana fad’in babu inda zaki, Yarima Aliyu yace karki zama mai son kanki mana, yau satinta nawa a nan? Yau kafata kafarta, dariya Fatima tayi tace ai nima na gaji da zama da ita, Hafsat ta zaro ido tare da fad’in bros ka zama shaida daka yau na daina zuwa gidan nan, dariya Yarima yayi yace Kunfi kusa ai, tace dagaske nake bros muje kaci abincin dana dafa maka sai mu wuce, daka Yarima har Fatima dariya suka saki dan jin yanda Hafsat ta d’auka da zafi, Yarima yace Kinga ni bana jin yunwa zomu wuce kawai dan zan biya hspt dina, fatima tace haba Aikam sai kaci abinci kiran masu aikinta tayi tace su d’iba abinci sukai ma fadawan Yarima amsawa sukayi da toh ranki ya dad’e, Hafsat jan hannun Yarima tayi sukai kan dinning abinci ta Fara zuba mai Chinese rice da pepper chicken, yarima ba wani abinci mai yawa yaci ba, ya tashi ya koma kujeran falon ya kalli Fatima yace Ina yaran ban gansu ba? Tace suna gidan kakarsu, yace ok tace ya maganan bikin ka Wai? D’an tsaki yayi tace Yadai lafiya? Yace nifa wannan auren bawai Ina sonshi bane, fatima tace shine ka yarda har aka tsaida rana? Yace nifa bada yardana akai wannan abunba Mai martaba ne ya yanke hukunci, tace ikon Allah, ai tunda aka tsayar da komai hakuri za kayi musha biki jin Fatima nason damunshi akan maganan bikin yasa ya kalli Hafsat tare da fad’in tashi mu tafi, dariya Fatima tayi tare da fad’in au bazaka zauna mu tsara abunda za’ayi da bikin ba? Fita yayi daka falon ba tare da yace Mata komai ba Hafsat itama binshi tayi dan dama already ansa Mata kayanta a mota, sunyi sallama da Fatima sannan suka wuce, direct u/sarki suka nufa inda asibitin Yarima yake, ginin babbane gashi gidan sama Mai hawa biyu , duba asibitin suka farayi, saboda girmanshi Hafsat tace Kai bros na gaji Bari in huta, murmushi yayi tare da fad’in muje kawai tunda naga inda ya kamata in gani, tace bros yaushe zaka Fara aiki a hspt din? Yace nan da sati biyu insha Allah tace Kai gab da bikin ka? Ka Bari Bayan aurenka mana, yace Nop saboda ban son zama da matar da ake kokarin li’kamin sai yasa nake son Fara aiki yanda bazan dinga ganinta kullum ba, Hafsat tayi dariya tare da fad’in ni Nasan Abba ma zaice ka tawo da matarka, murmushi yayi tare da fad’in ta ina zomu wuce Kar yamma yayi. Kama hanya sukayi koda sukaje wajan da yaga bariki dazu sai waige yake ko zai ganta amma baiga koda Mai kama da ita ba, Sai wajan karfe shida suka shiga Gida, koda suka sauka gefenshi ya wuce direct, d’auko drawing dinshi yayi ya fara zana fuskan bariki a wajan fuskan jin ana kiran sallah magrib ne yasa ya dakata da zanan ya nufi masallaci bai dawo ba saida yayi sallah isha’i, koda ya dawo gefen mum dinshi yayi suka gaisa sannan ya Mata saida safe tare da fad’in ya gaji, tayi murmushi tare da fad’in Allah ya kaimu, but kayi dinner Kafin ka kwanta. Yace Tom mum tare da fita, d’akinshi ya shige yaci gaba da tuna fuskan bariki yana zanawa cikin lokaci kad’an sai gashi ya zana fuskan bariki sak harda murmushin da takeyi da wayan data ri’ke tanayi, A hankali ya furta itace fuskan ya zauna a jikinta, d’aukan zanan yayi yasa ata wajan gadonshi inda zai dinga hango hotan, rataya zanan yayi tare dayin baya yana kallon hotan, shuru yayi na wani lokaci tare da fad’in she is d one, I have to find her, irinta nake son aure mace Mai suturta jikinta Mai kame kanta.
Bariki koda ta karasa guest house din alh madu baya nan, shiga falon tayi ta cire hijab din tare da fad’in kai kaman dole zafi duk yabi ya daman, kunna AC din falon tayi, bata dad’e da zuwa ba saiga Alh madu ya dawo, wajan bariki ya nufa yana dariya tare da fad’in Wlh duk wayan da mukeyi jinki kawai nakeyi ban yarda zaki zo ba, tabe baki tayi tace bariki bata magana biyu, janyota yayi ya rungumeta tare da fad’in muje ki taimaka Kimin wanka, jan jikinta tayi daka nashi tare da fad’in a’a Kar muyi haka, gwara Kar kasa ma kanka komai dan babu abunda zai shiga tsakani na dakai har sai mun siya ayabar roba, dan Wlh na gaji kai inka biya taka bukatar Niko oho, kai ya girgiza tare da fad’in bariki bariki baki da dama baki tsoran fad’an abunda ke ranki, tace ai bazan cuci kaina ba, amfanin zunubi Romo, ciki yayi dan ya samu yayi wanka tace mutum sai jaraba shiba komai ya iya tsinanawa ba, ko minti biyar bayayi yayi realise, yabar mutum da wahala tsaki tayi jin karan wayanta yasa ta nufi kujeran data ajiye jakanta, bud’e jakar tayi tare da d’auko wayan ganin Sunan Hon salis yasa tayi dan tsaki tare da fad’in daka wannan sai wancan, wayan tsinkewa tayi bata dad’e da tsinkewa ba saiga wata number ana kiranta dashi kaman Karta d’auka sai kuma ta d’auka, tare da fad’in hello, daka can gefen akace haba bariki Wlh kinyi kuskure ni zaki wulakanta Wlh tunda na Kwadaita dake saina sha zumarki, dariya tayi tare da fad’in kayi mistake babba na fad’amin wannan maganan zan nuna maka ni nawa barikin na fad’a da cikawa ne wlh sai nasa an horar dakai, an gaya maka bariki ko wani shege da d’an iska take bi, ai bariki tafi karfin d’an tasha irinka, wlh gindin bariki bako wani namiji ba, kashe wayar tayi tana huci alh madu daya fito duk yaji abunda take fad’a yasa yace bariki Wlh bakya ji, sau nawa nake fad’a miki kibar wannan gidan da kike kizo ki zauna a nan, tunda sai lokaci lokaci nake zuwa, kallon alh madu tayi tace zamana a inda nake yana da dalili wanda ba kowa zai san da hakan ba, kawai ka barni inda ka ganni, yace bariki in gida nane baki son zama zan kama miki wani gidan ki zauna koma in sai miki, tace Alh madu mubar wannan maganan dan Allah, yace shikenan kin dai shirya ko? Dan abuja zamu tafi yanzu tacan zamu tashi, tace eh a shirye nake, haka ta fita ba tare da tasa hijab dinba kanta babu d’an kwali, alh madu ne yake ja mata akwatin Bayan sun fita driver dinshi ya amsa yasa a mota suka kama hanyar abuja.
Bayan su Haulat Sun isa abuja cikin dare, Hjy habiba ta tarbi Haulat cikin girmamawa, domin taga Haulat babu laifi gaidata tayi ta amsa tare da fad’in muje kiyi wanka sai kizo kici abinci, Haulat tace toh, har toilet takai Haulat tare da fad’in ko inyi miki wankan Haulat tace a’a na hutarshe ki, bari inyi dakai na sai inzo a Fara aiki, dariya Hjy habiba tayi tare da shafa fuskan Haulat tace tunda na ganki naji ruwa ya fara zubar min domin kinyi min Ina fatan zaki ri’keni hannu biyu? Haulat tace karki samu damuwa, fita Hjy habiba tayi Haulat wanka tayi sannan ta fito tasa wata rigan bacci gaba d’aya jikinta ana gani, falo ta nufa inda Hjy habiba Ke zaune tana jiranta, ganin Haulat yasa Hjy habiba ta Fara tsuma tashi tayi ta karasa wajan Haulat din tana zuwa tasa bakinta cikin na Haulat ta Fara kissing dinta itama Haulat din martani ta Fara mayar Mata tare da tsotsan harshenta, Hjy habiba gaba d’aya ta rud’e domin tana cikin muguwar sha’awa da bukata, hannunta tasa akan nonon Haulat Tana murza Mata su duk wannan abunda suke a tsaye suke dan jan jikinta Haulat tayi tare da fad’in yunwa nake ji Hjy, Hjy habiba tace haba ya zaki min haka ki bari mu gama mana, Haulat tace Idan na koshi zaifi armashi dakyar Hjy habiba ta Bari taci abincin, tace ma Haulat in kin gama ga d’aki na can ki sameni ciki, Haulat ta amsa da toh, koda Hjy habiba ta shiga d’aki tsirara tayi tare da d’aga kafa Tana jiran Shigowan Haulat……