BARIKI NA FITO 1 & 2
Bariki direct maraban jos ta nufa inda ta sami Haulat a d’akinta…..
Haulat ganin bariki da hijab yasa ta fad’in mai zan gani haka?? Yaushe kika Fara sa hijab kodai maganan da naji gskya ne?
Bariki tace wani magana??
Haulat tace ji nayi Anata jita jita zaki aure wai Idan Wanda yazo a Bayan layi kuke had’uwa, ance kaman wai dan gidan sarauta ne….
Bariki cikin ranta tace oh mutane, komai kayi ana Lura dakai kai baka damu da mutum ba amma shi yana nan ya damu dakai….. Amma a fili sai tace su suka sani saji dashi, Munafukai….
Haulat tace bariki Wai boye boyen mai kike min? Karki manta bariki bana boye miki komai nawa, haka Kema bai kamata ki boyemin komai naki ba….. And Idan Auran za kiyi dagaske zanfi kowa murna, nima Kinga auran nake son yi,…. Yauwa ban baki labari ba dama kiran da nake ta miki kenan….. Yaron hjy habiba ya ganni yana sona, kuma son aure, da Farko Ina shareshi akan banso, amma yanzu wlh bariki ina matukar sonshi Sosai…… Harna amince mishi but abunda yake damuna mum dinshi irin abunda muka aikata tare wlh shi nake tunani nake tsoro, ta gefe d’aya kuma ina gani bazata yarda d’anta ya aureni ba……
Bariki tace Hmmm haulat, gaskiya dole kiji tsoro, Kinga tsiraicin surukar ki, kin tsotse inda yaronta ya fito sannan kuma yanzu kike son auranshi…… Tashin hankali ashe ni nawa Mai sauki ne…… Haulat a duniya babu abunda na tsana kaman lesbians yana d’aya daka cikin abunda ya fara tarwatsa rayuwata duk da ban taba aikatawa ba, haulat Mai mace zata bani?? A kullum sai yasa nake fad’in nafi son in sami namiji mai cikakkiyar ayaba Wanda zai gamsar dani….. Mai mace zata baki Wanda namiji bai baki ba, Kinga misali yanzu mace tayi kissing dinki, shima namiji zai miki, duk wani abu da mace zata ma mace namiji zai miki sannan ya kara miki da sandar girma, wanda mace bata dashi….. Ni Ina mamakin dad’in Mai kuke ji haulat Idan kukayi lesbians dinnan, ni Kinga babu wata Shegiyar matar da zata bud’emin hq insha Mata, sucking, wlh babu ita, ni kyama ma wannan abun yake bani Wlh, gashi wasu matan warin gaba garesu haka kuke sa baki…..
Haulat tace Kedai bari, wlh bariki haka muke sa baki, dan kawai a bamu abun duniya, Aini zan baki labari, ita kanta hjy habiba wani zubin dauriya kawai nake, sai yasa ai nakai mata Miski nace Kafin muyi ta dinga sawa, domin wani zubin wari gabanta yake Kai AI Wlh inda badan kud’i ba nima da banyi ba, dan tana ban kud’i Sosai sai yasa nake biye mata, amma fah akwai dad’i kizo mu gwada kiji…..
Bariki tace ni? Allah ya kyauta, Allah karya nuna min wannan ranan, AI gwara in mutu dana aikata wannan abun, Tabdi…..
Haulat tayi dariya tare dakai hannunta fuskan bariki ta shafa mata, tace nikam bariki ki d’aure koda sau d’aya ne, dan Allah ki bani muyi nima inji irin zumar dasu kwartayenki suka manne miki. Ni sau d’aya kawai za muyi….
Bariki tace haulat you are mad. Kin San takan wannan abun zamu iya samun matsala dake??
Haulat tace bariki Wlh wasa nake miki, AI nasan bazaki taba aikata wannan abun ba… Kinga mubar maganan kiban shawara akan abunda ke damuna….
Bariki tace uhm, gskya Abun naku ne babba, toh amma inaga Indai auran kike son yi dagaske kuma tsakani da Allah, ya kamata ki daina aikata abunda kike yi, Indai kina son Allah ya taimakeki ki daina aikata sabo, and ita hjy habiba Indai zatai adalci ya kamata ta Bari d’an nata ya aureki, tunda harda ita cikin masu kara lalataki, inko ta hana d’anta auranki bata da adalci, sannan ita in Tana da hankali ya kamata ta gane Allah yana Sonta da shiriya ne, tunda har hakan ta faru d’anta na cikinta yake son abokiyar cin mushen ta, Kai Allah ya kyauta…. Uwa taci d’a zaici ta hanyar sunna ????♀
Haulat tace Kedai bari Wlh Ina cikin tsaka Mai wuya
Bariki tace ai bamu ga komai ba, tunda tun Farko mun zabi sabama Allah, yanzu muka fara gani ta karasa maganan tare da zubar da hawaye, taci gaba da fad’in haulat, sai yanzu na hango abunda ake cewa rayuwar mace kalilan ce, yanzu ki duba ki gani Ina manyan karuwai irin su magajiya jummai yanzu wake son zuwa wajansu tunda Sun tsufa, yanzu kowa mu yake rubibi daka mun Fara girma sai Muma a watsar damu, muna ganin ana rubibin mu duniya na rudar mu, sai muki yin aure, in mun Fara girma sai muji muna son aure lokacin mun daina samun kasuwa , sai a lokacin zamu fara dana sani, domin mun k’asa samun mijin aure, saboda mun bata rayuwar mu, amma namiji saiya Gama she’ke ayarsa ya auru, sannan kiga tsohon namiji yana neman yarinya y’ar shekara Goma sha, amma karya ne kiga matashi yana neman tsohuwar mace, wlh haulat aure shine ya dace da mace ba bariki ba, bariki babu komai sai dana sani fushi bacin rai, wanda bai isa ba ya fad’a maka magana, in bakai wasa ba wata rana wani ya zaneka, babu kuma yanda za kayi, kai rayuwar bariki rayuwar banza ce da shirme, duk da wasu suna fad’awa bariki domin Sun rasa abunda za suyi, wasu kuma kaddaran rayuwarsu ce hakan, wasu kuma ra’ayi ne yasa suka fad’a….. Kuka Bariki ta saki Tana fad’in haulat a duk ranan dana aikata zina Sai nayi kuka tare da takaicin fad’awa ta wannan harkan, sai yasa bana wasa da ibada domin neman gafaran Allah, tare da ro’kan shi ya canza min rayuwata, wanda kuma Alhmdlh Allah ya amsa ibada ta, na daina aikata abunda nakeyi….. Kuka yaci karfinta
Haulat itama idonta yayi ja alaman any moment zata iya zubar da kwalla daka idonta…. Tace bariki Magananki gskya ce, da yawa matan da suke fita Bariki bada son ransu bane, amma mutane basa gane kowa da irin tasa jarabawan sai su dinga aibanta mutum, wasu mutane are selfish Indai mummunan kaddara ba akan mutum ya fad’a ba sai su dinga ganin kaman da gangan mutum yake aikatawa, har Su dinga ikirarin cewa duk wacce ta zama karuwa ita taso, suna mantawa da Allah suma zai iya jarabtansu sai yaga yanda za suyi, yana dakyau in kaga mutum yana sabon Allah, Kayi mishi fatan shiriya ko kayi shuru…… Bariki duk karuwa Tana da burin tayi aure kaman ko wace mace but our destiny take us to where we are now….. Itama hawayen ne ya zubo mata, taci gaba da fad’in ni Nasan komai mutum yayi tashi kaddaran kenan Allah ya riga ya tsara komai, babu yanda za muyi, sai dai muyi fatan shiriya na har abada……
Dukansu kuka suke alaman tsoran Allah ya kamasu su duka biyun, suna cikin kukan wayar bariki ta Fara K’ara ,ganin Yarima Aliyu yasa ta d’auka tare da sawa a kunnenta Tana kokarin goge hawayen fuskanta…..
Yarima yace you are crying??
Ganin ya gane yasa cikin muryan kuka tace how did you know dat am crying??..
Mai makon ya bata amsar tambayan da tayi mishi, sai yace kina ina??
Tace ina maraban jos
Nanata Sunan yayi maraban jos??
Tace eh Yarima
Ok kawai yace tare da fad’in I will come to your house in d next 30mnt so ki dawo yanzu, yana fad’in haka ya kashe wayan…..
Bariki sororo tayi tare da tashi,
haulat tace ashe dagaske ne aure za kiyi,?
Bariki tace hakane zan baki labarin komai in mun had’u ko kuma muyi waya, zan tafi ana jirana…….
~MARYAM OBAM~
BARIKI NA FITO
*BY*
MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)
WWW.Maryamobamnovels.com
Wattpad @maryam-obam
Instagram@maryam_obam
MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO