BARIKI NA FITO 1 & 2
Yace I don’t want to listen to ol your lies, komai naki karya ne your love your affection is ol a lies……
Shuru yayi hawaye na zuba daka idonshi Abun gwanin tausayi???? sanna yaci gaba da fad’in you break d trust dat I have for you, Zainab kwata kwata shekaranki nawa?? Har kin San ki samu iyayen Karya, ki aurar da kanki da kanki, you fool us, mai kika d’auki aure??? Do you think dat marriage is a joke?? Zainab I truly love but I won’t accept you d way you are…..
Ihun data saki Tana bashi hakuri akan ya tsaya ya saurareta tayi mishi bayani akan duk wanda ya fad’a yayi ne danya had’asu……
Yace Yimin shuru, Habib zai miki karya ne?
Cikin razana tace habib…..
Yarima yace eh habib call me and tell me everything ol your plan…… Zainab I feel so sad when I hear d truth about you….. Nayi takaici you never love me habib told me you marry me only for money…… Shuru yayi yana hawaye can yaci gaba da fad’in kin aureni dan ki sami kud’i bakya sona Wanda kike so yayi rejecting d’inki sai yasa kika aureni danki nuna mishi kina da Wanda suka fishi….. After dat he send me your pictures matsawa yayi kusa da ita ya d’auki wayarshi ya fara dannawa nuna mata yayi yace Waye wannan hotunan tane da Alh madu, gashi tsirara ya ri’keta, sai kuma wanda tayi da Hon salis…… Yarima yace have you seen it?? Ok shima wannan it ol a lies ko shima wannan so ake a had’amu?? Jefa wayan yayi a K’asa ta fashe…… Idonshi ya rine yayi ja, ga zuciyarshi dake faman tafarfasa kirjinshi na mishi zafi…….. Yace you betrayed me, who did I harm to deserve ol this punishment…… Ban kasance mazina ciba, ban taba sanadin lalacewan wata ba, why matar dana aura kowa ya Santa…….
Bariki kuka take Sosai tare da tunanin irin cin amanan da habib yayi mata, lallai don’t trust anyone in life,…… Bakinta na rawa ta Fara fad’in Yarima Nasan ni Mai laifi ce a gareka dan Allah kaban dama just once I need to exp……
Yace I won’t give you any chance to tell me another lies, karyan da kikayi min baya ya isa…… My heart only beat for you….. Tun a mafarki na Fara sonki, but you never love me, you hurt me alot…… You marry me for money not for love…… Ok even I, I won’t accept you as my wife….. You will live here as my servant har karshen rayuwarki zaki zama mai min bauta, and I will make sure to hurt you d same as you did to me, nd I promise to hurt you, keda duk Wanda kukai wannan abun sai Nayi punishing naku, I will make sure to make you regret knowing me in ur lyf……..
Da sauri ta matsa kusa dashi tare da kokarin tabashi ya daka mata tsawa tare da fad’in don’t you dare try to touch me…. Karki k’ara yunkurin tabani da wannan kazamin jikin naki……
K’asa tayi da giwowinta Tana kuka tare da fad’in Yarima call me wit wat ever name you like, I deserve it, Yarima just once plz ka saurareni plz…..
Yarima yace do you think zan kara sauraran wannan karyan naki?? Harda cemin kin sauke Al’qur’ani, Wat a funny, kin dai yi hadda a bin maza…..
Tace Yarima iz true na sauke al’qur’ani tun I was 11yrs plz Yarima allow me to speak……… Hmmmmmm bari dai muga ko zai bata daman fad’a mishi ko ita wacece ????
Plz kuyi manage I have a headache na gaji da typing din, comments dinku yasa nace bari in takura kaina inyi muku posting, ina matukar yinku Sosai da Sosai
~MARYAM OBAM~
BARIKI NA FITO
*BY*
MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)
WWW.Maryamobamnovels.com
Wattpad @maryam-obam
Instagram@maryam_obam
MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO
DEDICATED THIS PAGE TO….
HAJIYA NAFISA MRS DAN MALIKIN KAWO
BOOK 2
*PAGE 19*
D’an shuru yayi kanshi na k’asa yana zubar da hawaye, yana son Zainab yana mata tsantsar so, but da yasan haka take daya ro’ki mutuwa, daya ro’ki Allah ya d’auki rayuwarshi da yasan zaiga irin wannan mummunan ranan……..
Jin yayi shuru yasa ta Fara fad’in Yarim……
Yace I said keep quiet, I don’t want to listen to you…. Zainab even at once kin taba tunanin irin yanda zanji in nasan gaskiya a kanki???…… Kin taba tunanin ya iyayena zasu d’auki abun in suka San koke wacece??….. Zainab mai kika d’auki rayuwa?? Mai yasa kikai wasa da feelings dina?? You don’t love me…… Wani hawaye mai zafi ya zubo Mai sannan yaci gaba da fad’in, tunda bakya sona Mai yasa kika aureni, Zainab inda kin fad’amin bakya sona tun Farko kud’i kike so, I will give you d money dat you want….. Basai kin yaudareni ba kin aure ni b…..
Kafin ya k’arasa abunda yake son fad’a ta Fara matsawa kusa dashi, daka mata tsawa yayi tare da fad’in karki zo inda nake….. Tari ya farayi Sosai……
Da sauri ta nufeshi tare da rik’eshi Tana buga mishi baya a hankali, tana kuka ta Fara fad’in Yarima I knw dat I have lies to you, na boye maka koni wacece Nasan wannan gaskiya ne, but Yarima abunda aka fad’a maka Akan son da nake maka karya ne….. Yarima you are my life, Yarima I love you, I can’t live without you…… Tsagaitawa yayi da tarin da yakeyi tare da kallon idonta itama idonta nakan nashi…… Taci gaba da fad’in Yarima sonda nake maka shine yasa na boye maka koni wacece, saboda ban son in rasaka……. Yarima in zaka tuna nasha kuka ina son fad’ama wani abu, sometimes wani abu ya shigo koka katseni…. Yarima I try to tell you who I am but whenever I try to tell you wani abu saiya shigo, and habib yana fad’amin Indai na gaya maka gaskiyan who I am you will hate me and leave me….. Yarima sonda nake maka bazan iya juran rashinka ba….. Yarima Wlh Ina Sonka Ina Sonka, how I wish in bud’e maka zuciyata Kaga irin sonda nake maka….. Yarima plz ka amshi kaddara ta karka juya min baya kaman yanda mahaifina yayi min, Wlh Yarima Idan ka juya min baya zan iya mutuwa…… Jin haka Yarima Aliyu yayi sauri ya rungumeta dukansu kuka Yarima hawaye ita kuma kuka mai sauti……. Bariki tana rungume a jikin Yarima Aliyu ta Fara fad’in Yarima……..
Ni d’aya mahaifina ya haifa……
Nice y’ar mahaifina ta Farko kuma tun daka kaina bai k’ara samun haiyuwa ba, tun ina y’ar shekara Goma mum dina ta rasu, lokacin na shiga gararin rayuwa, gaba d’aya na tsani komai dake duniya .
Mahaifina babban malami ne a k’asa nan wanda kowa ya sanshi bama kasar nan ba harta kasashen duniya, mahaifina malami ne mai sani Sosai sannan d’an kasuwa ne wanda yayi fice Sunan mahaifina sheik musa monguno…… Dan maiduguri ne, sunyi auren soyayya da mahaifiyata tun a k’asar misra suka had’u lokacin sunje karatu mum dita y’ar Sokoto ce soyayya Mai karfi ya shiga har takai da aure….. Tunda mum dina ta rasu mahaifina bai kara tunanin yin aure ba, shi yaci gaba da kula dani har Nayi hadda na sauke al’qur’ani da sauran littafai lokacin ina shekara shad’aya a duniya….. Ina karatun boko komai nawa dad dina yake min tare da taimakon Mai aikin mum dina wata tsohuwa Wanda na dauketa kaman kakata nake kiranta da Ummaa,
Dangin mahaifina sun dameshi akan ya k’ara aure, domin zamanshi haka bamai yihuwa bane, ya nuna musu babu tsarin k’ara aure a ranshi, domin bai yarda yayi aure ya bada ri’kona wajan matar daya aura ba, domin yana matukar jin tausayi na, ya nuna musu Ummaa na kula dani baya bukatar ya auri wata mata, koda zaiyi aure yace saiya aurar dani shine zai samu nutsuwa……