BARIKI NA FITO 1 & 2
Mi’ka mata cup din yayi tare da zuba mata kayan ciki, a cikin bowl, Fara bata yayi ta amsa ta Fara ci, taci babu laifi tace ta koshi domin ta k’osa tasha magani ta huta da wannan rad’adin da takeji…… Paracetamol din ya bata guda biyu tasha, tana k’okarin kwanciya yace Nop karki kwanta, idan akasha magani ba’a kwanciya……. Janyota yayi yasa kanta a kirjinshi tare da shafa mata gashin kanta wanda saka attachment din da takeyi duk yasa ya zube, amma duk da hakan akwai gashin babu laifi…….
Saida ya Bari sukai wajan 10mnt a haka sannan ya kwantar da ita, wani irin mugun sha’awar matar tashi yakeji, haka itama ta gefenta domin Yarima tunda yayi kissing d’inta duk da tana period taji alaman kaman sperm yana zuban Mata cikin pad……. Yarima fuskanta ya kalla tare da sakan mata murmushi itama murmushin ta sakar Mai yakai mata peck kiss akan goshinta ….. Ido ta lumshe a hankali ya furta good night my princess……
Da sauri ta bud’e ido domin Sunan da taji ya kirata dashi, wanda tun suna soyayya…… Yau gashi yace mata my princess lallai Allah ya amshi addu’arta mijinta ya fara saukowa daka fushin da yake da ita…..
Katse mata tunani yayi da fad’in bye har yamai bakin kofa sannan ya tsaya tare da waigowa ya kalleta yace hope da sauki??
Kai ta d’aga Mai tana murmushi….. Shima murmushin yayi tare da kashe mata wutan d’akin ya fita……
Yarima a falo ya sami Gimbiya zinatu Uwar gida sarautar mata???? tasha wata doguwar riga d’inkin ya kamata dam, atamfa ce…….. Tana ganin Yarima ya shigo ta tashi da sauri tare da fad’in Yarima inata kira baka d’auka ba……
Yarima Aliyu yace wayan suna bedroom dina, ban fita dasu ba….
Tace ok tare da rungumoshi tana fad’in I miss you my love……
Yarima Aliyu biye mata yayi dan dama a bu’kace yake Sosai, dan gaba d’aya zee Bariki ta gama yamutsa mishi lisafi, Yarima dai ansha love da Uwar gida sarautar mata Gimbiya zeenatu????
Farhan koda ya koma Abuja direct wajan mum dinshi ya nufa hjy habiba wacce take d’aki ita da jamcy wacce hjy Umaima ta bata d’ani, gaba d’aya sun shiga duniyar shagala farhan ya bud’e kofar domin a bud’e yake and kuma tasan farhan yayi tafiya dad dinshi kuma baya k’asar….. Sai yasa basu damu dasu rufe kofar da key ba…… Koda yake in Allah yaso tona maka asiri duk dubaranka saita bace maka…….
Farhan furta Innalillahi’wa inna ilaihirajiun yayi tare da fad’in tir tir tir……. Kuka yake Sosai kaman yaro k’arami….
Hjy habiba da gaba d’aya jininta ya hau tare da fargaba da tsoro???????? not even hjy habiba Wlh even me ina imagine abun ace a kanka ya faru d’anka na cikinka ya kamaka kana aikata wannan mummunan aikin wanda Manzon Allah ( S A W) Ya tsine ma mutane masu aikata wannan abun har sau uku a jere???????????? kai Mata Wlh muji tsoran Allah, dad’in Mai mace zata baki?? Mtswwwww
Farhan cafko jamcy yayi ya fara jigba kaman ba mutum ba…..
Jamcy babu abunda take sai ihu tare da ro’kanshi akan yayi hakuri ya daina dukanta, saida yayi mata lilis sannan yace tasa kaya tabar gidan Kafin ya kasheta da duka…..
Da sauri jiki na rawa ta Fara saka kaya, ta fita da gudu…….
Hjy habiba kam, yanda ya sameta haka take bata motsa ba sai jikinta data rufe……. Farhan kallon tsana yayi mata tare da fad’in I feel A shame to call you my mother…… Hawaye na zuba A idonshi yace what did I do to deserve a mother like you…… Lallai dole kik’i yarda in auri haulat ashe abunda kike aikatawa kenan da ita….. Lokacin da haulat ta fad’amin koke wacece I thought shairi tayi miki, amma Abunda na gani yau yasa gaba d’aya na tsani kaina da abunda ke cikin rayuwa….. Inda nasan zanga wannan ranan da nayi fatan sanda kike da cikina da bari kikayi, kin lalata yaran mutane, yaran cikin ki, ko ince jikokin ki, let me tell you something Wlh Wlh Indai har Ina numfashi maganan aurena da haulat babu fashi sai dai wani abu daka Allah, zan aurota in kawota ta zauna matsayin sirikar ki….. Yana fad’in haka ya fita fuuuu……
Hjy habiba gaba d’aya kunyar duniya ta kamata ko motsi ta kasa, kuka ta saki tare dayin nadama lokaci d’aya, lallai da tasan irin wannan ranan zata risketa data ro’ki mutuwa, d’anta na cikinta ya kamata tsirara tana aikata mad’igo ita da yar yarinyar cikinta, wannan Abun kunyar har Ina???…… Dakyar ta iya tashi tasa kaya tare da nufa d’akin d’an nata amma koda ta shiga bata ganshi ba, baya nan, cikin tashin hankali tayi toilet domin tayi wankan tsarki…… Gaba d’aya tsoro da fargaba ya sata gaba, yanzu Idan farhan ya fad’ama mijinta shikenan ta kad’e….. Kuka take Sosai, koda yake dama mijin nata ne ya kamata akan d’anta data haifa????????….. Zamu kuma waiwayo hjy habiba muji ya zata kaya…… Bari mu le’ka gidan Yarima Aliyu…..
Washe gari da safe karfe goma dai dai Yarima Aliyu ya fito kai tsaye gefen gimbiya Zainab ya nufa, koda ya shiga bai ganta a falo ba dama baiyi zaton ganinta a falo d’inba, bedroom dinta Ya nufa……. A zaune ya ganta tasa wando 3quater da wata top ta kamata, kanta babu d’ankwali……… Yarima Aliyu gaba d’aya idonshi nakan surar Zainab,
Ganin Yarima ya shigo yasa ta tashi da sauri ta nufeshi tare dayin hugging dinshi, tana manne a jikinshi tace thank for helping me yesterday……..
D’an cireta yayi daka jikinshi tare da kallon fuskanta, karamin bakinta yaja tare da fad’in ri’ke thanks d’inki bana bukata….. Hope da sauki jikin??
Murmushi tayi tare da fad’in Alhmdlh.
Ido ya kura ma fuskanta, yana son Zainab dinshi da yawa ga wani kamshi Mai rikita zuciya da takeyi…. Sai dai abu d’aya da yake k’okarin mantawa shine rayuwarta ta baya wanda yake ro’kan Allah ya mantar dashi gaba d’aya……
Ganin yayi shuru yana kallonta yasa ta d’anyi baya…… Janyota yayi jikinshi tare dayin hugging dinta yana shakar kamshin jikinta, lokaci d’aya kuma ya saketa tare da ri’ke mata hannu ya jata sukai kan gado, zaunar da ita yayi tare da d’aura kanshi akan cinyarta, yasa hannunshi ya janyo mata kanta kaman zaiyi kissing d’inta yasa baki y’a cizan mata hanci kad’an k’ara ta saki tare da k’okarin tureshi daka jikinta…… Murmushi yayi ganin yanda ta bata fuska, yace sorry my princess……. Kinyi breakfast kuwa?? Kaita d’aga mishi alaman eh…..
Duka shuru sukayi na wani lokaci, sannan yace ya kamata mu tare a gidanmu na kaduna, ina son in koma aiki, tunda na warke…..
Zainab tace Niko nafi jin dad’in zama a nan…..
Yarima Aliyu yace ok shikenan, sai In k’ara aure in zauna da matata a can K……
Da sauri ta toshe Mai baki tare da fad’in plz Yarima ka daina fad’in haka, yaushe zamu koma??……
Ido ya kura mata yana kallon yanda ta ku’ke dan yace zai K’ara aure……. A hankali yace Zainab Idan na k’ara aure how will you re…….
Katseshi tayi da fad’in Yarima plz stop it, bana son wannan maganan plz……
Murmushi yayi tare da fad’in lallai kam, ni ai next tym mata biyu zan aura a jere y’an mata masu kyau…….
Hawaye ya gani a fuskanta……
Dariya ta bashi amma saiya dake tare da fad’in my princess na fad’a miki ban son wannan kukan…… A hankali tace Yarima ya zanyi?? Nima bason yi nakeyi ba…… Amma Nasan ko naso ko ban soba dole zasu zuba….. Yarima dama Nasan zaka K’ara aure kodan ka kuntata min musamman ni dana bata rayuwa na tun….
Hannunshi yasa akan bakinta tare da fad’in shhhhh keep quiet…… Zainab ni musulmi ne Nayi imani da kaddara……. Annabi (S A W) Yace…..