BABU SO HAUSA NOVEL

BARIKI NA FITO 1 & 2

Shima dariyan yayi tare da fad’in, ai nasan I try wannan ne first tym dana taba dafa Abu, ya kamata Kimin kyauta.

Uhm tace tare daci gaba da cin indomie d’inta, saida taci tayi nak sannan ta tashi ta zagaya ta bayanshi tasa hannunta akan wuyanshi ta d’aura kanta a saman kanshi, ido ta lumshe tana fad’in, Yarima kayi k’okari Sosai, thanks for d noodles.

Tashi yayi tare da janyota jikinshi yace, bana bukatar godiya, wani abu zaki bani

Tace wani abu like Wat?

Yace something dat will make me happy tare da d’aga mata gira.

Murmushi tayi tare da manna mishi peck kiss a kirji, tace gashi na baka, hope it make you happy

Yarima Aliyu murmushi yayi tare da fad’in, mai kikayi min? Bakinshi yakai wajan Nata, ido ta lumshe dan tasan kissing d’inta zaiyi, ido ya kura ma fuskanta wani irin so yake mata wanda bazai iya fassara shiba, ganin baiyi kissing d’inta ba yasa ta bud’e idonta suka sauka akan nashi idon.

Kallon juna sukeyi cikin ido, A hankali ya fara fad’in… I will never love anyone lyk I love u nd you well knw that I never make a promise that I don’t intend to keep, I promise to love you til my last breath…..

Hawaye ne ya fara zuba a idonta Wanda zan iya cewa na murna ne, dajin kalaman mijin Nata, A hankali itama tace Yarima words alone will never be able to express the depth of my love for you, l wnt u to knw, I”ll be loving you always nd forever.

Kallon idonta yake lokaci d’aya kuma yayi murmushi tare da fad’in my princess kina da arhan kuka.

Tace Yarima wani zubin yana fita ne ba tare da sanina ba, wannan hawayen farin ciki ne, Yarima ban taba tunanin zaka amsheni a matsayin mata ba, lallai Nayi dace, nafi ko wace mace Sa’a, na aikata sabo mafi girma t…… Kuka yaci karfinta Sosai

Yarima matseta yayi a jikinshi yana fad’in oh, Kinga irin matsalanki koh?? …. Kuka kuka.

Tace Yarima kukan murna nakeyi.

Dan janyota yayi daka jikinshi tare da kallon idonta itama nashi take kallo, Yarima yace Zainab koda kinfi haka zan amsheki domin haka kaddarata take, wayau ko dabara, bazai taba sa ka kauce ma kaddaranka ba, k’okarin Kai bakinshi cikin Nata yayi da sauri yayi baya tare da sakinta…

Ba komai Yarima Aliyu ya tuna ba, sai irin yanda yaga zainab dinshi a jikin maza, ido ya lumshe lokaci d’aya yayi k’okarin yayi controlling kansa domin yasan shaidan ne ke k’okarin saka mishi abun a zuciya.

Zainab dake tsaye ganin yayi baya da ita yasa tace Yarima lafiya? Maiya faru? Tare da matsawa inda yake,

Murmushi yayi tare da fad’in lafiya, bari inje in dawo, peck yakai mata a goshi tare da fad’in take care, da ido ta bishi harya fita tana murmushi

Yarima Aliyu koda ya fita direct bukka ya nufa wanda yake ta bayan masarautar, kuma babu Mai zuwa wajan sai su, zama yayi akan carpet a k’asa tare da lumshe ido, lallai sai yayi Ya’ki da shaidan Kafin ya cire wannan abun daka idonshi da kuma ranshi, yana kishin Zainab Sosai, bai taba tunanin Zaiga irin wannan Abun a game da ita ba, toh amma ya, ya iya tunda haka tashi kaddaran take, lallai abun da kishi kuma dole sai mutum ya daure….. Hmmm Nima dai nace Yarima kayi jahadi domin bako wani namiji bane zai Yarda da hakan, wasu mazan basu d’aukan komai yazo musu a matsayin kaddara, wanda Allah yakan jarabci bawa ta hanyoyi da dama, wasu saisu kasa cinye jarabawan, Allah yasa mu dace, Allah karabamu da mummunan kaddara ????

Hafsat ce cikin shiri domin wanda zata aura zai zo fada yau gaida Mai martaba, tun wani zuwa Dubai da tayi suka had’u suka kulla soyayya Mai karfi, wanda manya sun shiga cikin maganan, duk da yaron bad’an gidan sarauta bane, amma iyayenshi Suna da kud’i Sosai, sannan Yaron Mai suna Umar d’an kasuwa ne,

Yaron yazo ya gaida Mai martaba, inda Mai martaba ya yaba da hankalinsa Sosai Bayan ya fito aka kaishi falon ba’ki, bai dad’e ba Hafsat tazo ta sameshi gabanshi duk an cika mishi kayan abinci Kala Kala, kallonshi tayi tare da fad’in Barka da zuwa masarautar Zazzau

Dariya yayi tare da fad’in ina godiya my Gimbiya hafsatu

Murmushi tayi tare da zama kujeran dake kallonshi,

Yace miye haka??

Tace karka manta a inda muke, muna cikin masarautar mune, gwara nesa nesa .

Yace hakane, tare da fad’in Hafsat, ina son a matso da bikin mu nan da wata biyu, wata biyar yayi nisa

Tace Kai wata biyar din fah kaman yanzu ne,

Yace hakane nan sukai ta fira Sosai.

Bariki an gama period, Yarima ana nan ana lissafi ????, kuma ranan data gama girki ya fad’o a d’akinta,

Yarima ya saba ma Bariki da romancing Tana matukar bukatar mijinta itama, Yarima Aliyu tunda ya fita bai dawo ba sai wajan tara saura, saiga Yarima ya shigo tare da sallama,

Tana zaune akan gado tasa wani shegen rigan bacci Wanda dashi da babu duk d’aya, kallonta yayi tare dajin wani mugun sha’awa, gonshinta yasa hannunshi tare dayi mata addu’a kaman haka

“ALLAHUMMA INNEE AS’ALUKA MIN KHAIRIHA WA KHAIRI MAA JABALTAHA ‘ALAIHI WA’A UZHUBIKA MIN SHARRIHA WA SHARRI MAA JABALTAHA ALAIHI”

bayan ya gama addu’a sannan yace taje tayi alwala, bayan tayi alwala, suka gabatar da sallah raka’a biyu, bayan sun idar suka fara addu’an neman y’ay’a na gari.

Kallonta yayi tare da fad’in muje kici abinci, tace Yarima naci abinci bana jin yunwa.

Tashi tayi daka kan dadduma din tare da k’okarin komawa kan gado, Kafin takai Yarima ya rungumeta ta baya, tare dasa hannunshi akan nononta yana shafa mata su, Bariki kam ido take lumshewa alaman hakan da yake mata tana jin dad’i, juyo da ita yayi ta gaba ,tare da cire mata rigan baccin dake jikinta, dama bata sa pant ba, Yarima ganin surar Bariki gaba d’aya ya kid’ime, duk da d’akin akwai duhu amma ba duhu Sosai ba, bakinshi yasa cikin nata ya fara kissing d’inta yana janyo harshenta yana tsotsa tare da tsotsan lebanta, gaba d’aya kafafun bariki Sun sake, kaman ya sani, ya jata sukai kan gado, bakinshi yasa akan nononta yana sucking dinsu, ido bariki ta lumshe tare da sauke numfashi Mai sauti, tsotsan nononta yake yana wasa da harshenshi akan nonon, nishi kawai take saki, Yarima hannunshi yasa a hq din bariki yana fingering d’inta, gabaki d’aya bariki ta birkice tare da sakin zafafan nishi, Yarima wajan saitin pin d’inta wato d’an tsaka, yake wasa dashi da hannunshi sai mi’ke mi’ke take da kafa alaman ta fita daka duniyar da take ciki, saida ya tabbata ta gama fita hayyacinta sannan ya d’aga mata kafafuwanta duka biyun sama tare dasa harshenshi dai dai saitin pin d’inta ya fara sucking tsotsa, bariki babu abunda take sai ihu tare da sakin nishi mai sauti…… Lokaci d’aya ta Fara k’okarin ture Yarima alaman tayi realising, ganin haka shima ya gane ya cire bakinshi daka hq d’inta, Bariki babu abunda take sai mamaki tare da tsinema rayuwar bariki, tunda take bata taba sanin a wasanni ana realising ba sai yau, koda yake duk namijin daya d’auki karuwa bai cika yin wasanni da ita ba, hasali ma maza da yawa Inba matansu ba, basa kissing karuwa kawai ayaba suke sawa a ciki hq burinsu su biya bukata kawai Su sallameki, kuma daka zaran namiji ya biya bukata da karuwa Allah Allah yake kibar inda yake, babu rayuwa mai dad’i da kwanciyan hankali kaman rayuwar aure….. Tana cikin wannan tunanin Yarima ya d’aga kafarta sama yasa ayabarshi ciki, wani irin k’ara ta saki mai sauti Yarima shima nishi yake tare da sumbatu iri iri, bariki jin banana din Yarima take har cikin karshen hq d’inta, Yarima kam sakawa yake yana fitar dashi, Bariki kam kankana Uwar ruwa, babu abunda yake fita sai ruwa, Yarima Aliyu gaba d’aya surutai yake tama bariki, bariki tun Kafin Yarima yasa banana tayi realising sau biyu, yanzu da yasa tayi sau d’aya, gaba d’aya Yarima ya gama lugwigwitata, Bariki itama ta biye ma Yarima style kam kala Kala, Yarima yasha, Bayan sun gama Yarima Aliyu harda hawaye ba komai ya tuna ba sai irin mazan da suka San matarshi, lokaci d’aya ya tashi tare da kamota ya rungumeta ta yana hawaye tare da fad’in Zainab dan Allah ki ri’ke min amanan kanki, dan Allah Kar kiyi abunda zan kasa yarda dake a karo na biyu,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button