BARIKI NA FITO 1 & 2
Tana manne a jikinshi itama babu abunda take sai kuka lallai dama tasan hakan zai iya faruwa, sai yasa akace yarda Indai ka rasa shi wajan miji ka shiga uku, karki taba bari mijinki ya nuna miki rashin yarda, ko kiyi abunda zaisa ya Fara zargin ki, domin rashin yarda yana rusa zamantakewa.
Tace Yarima ka yarda dani bazan taba cin amanar aure ba, bazan taba cin amanarka ba, k’ara rungumeta yayi lallai Mata suna suka tara, yau ya tabbatar da hakan, Zainab Tana d’aya daka cikin mata masu ni’ima, and irinsu ne idan namiji ya rasa yake daya sani, domin suna bama namiji gamsuwa yanda ya kamata….
Itama ta gefen bariki tayi mamaki Yarima bashi da Kalan katotuwar ayaba sannan ba karama bace, sannan baza’a ce mata medium ba, amma gabaki d’aya taji ayabar tashi har cikin cikinta sai yanzu ta tabbatar da abunda ta taba ji…
Ko wace mace tana da size din hq d’inta, akwai mace Mai shegen zurfi, akwai macen da bata da zurfi,
Mace Mai zurfi zata so babban ayaba, mara zurfi kuma zata so ayaba mara girma
Kaman yanda ayaban maza yake Kala Kala, akwai ayaba Mai tsawo siririya, akwai Mai tsawo da girma da fad’i, akwai ayaba karama Mai kauri, akwai karama mara kauri, size by size ne dai abun, and akwai matan da babban ayaba bata sawa suyi realising, sai karama kaman alh madu inda hq din bariki bamai zurfi bane zasu iya zuwa dai dai, sai dai ita tana da zurfi, irin su Alh madu sune ya kamata ya nemi mara zurfi, sai dai abun ba’a ganewa da mace Mai zurfi ko mara zurfi….. And mata masu son manyan banana ku rage Kar kuje ku samo Mai katotuwar ayaba kuji baya gamsar daku???? Abun dace ne, sai yasa akeso koda yaushe bawa ya nemi zabin Allah akan komai ???? Allah yana son bayinshi sai yasa yayi ma kowa nashi hallitan daban, inda babban ayaba ne jin dad’i da masu karama da sun bani sai Allah da Ya’ke Mai adalci ne ga bayinsa sai akayi kowa da dai dai shi,
Gabaki d’ayansu bacci yad’aukesu, suna rungume da juna????
Yarima Aliyu yana nunama Bariki love itama tana nuna mishi tsan tsan so, Yarima gaba d’aya in bai jishi jikin Bariki ba baya jin dad’i, su duka sun yarda suna kaunar junansu, kuma sun yarda bazasu iya rabuwa da juna ba..
Gimbiya zinatu gaba d’aya tasa ma kanta damuwa da Tashin hankali akan Bariki, ita burinta a halin yanzu bariki tabar gidan, dan taga yanda Yarima yake nuna mata so fiye da komai, Gimbiya Amina ta mata alkawarin tana nan tafe jibi insha Allah
Gaba d’aya yau masarautar tana cikin tashin hankali, domin wanda Hafsat zata aura, yayi hatsari Allah ya mishi rasuwa, koda hafsat taji Labarin harda Suma, dakyar aka samu ta Farfado Wanda Yarima ne ya tsaya akanta, Tana tashi ta rungume Yarima Aliyu tana kuka, cikin tausayin kanwar tashi da yafi so yaita bata hakuri akan tayi mishi addu’a, ba kuka ba, hafsat tunda wannan abun ya faru ta zama so silent, Bariki da hafsat kullum suna tare Bariki na k’okarin kwantar mata da hankali, wannan ne yasa shakuwa Mai karfi ya shiga tsakanin Bariki da hafsat, musamman da bariki ta Lura Yarima yana son Hafsat Sosai wannan ne dalilin da yasa itama taji tana son Hafsat din Sosai kaf cikin sauran y’an uwan nashi
Gimbiya Amina tazo Zaria wajan gimbiya zinatu, wanda ba komai suke shiryawa ba sai yanda Bariki zata bar gidan
Bariki da Yarima suna dinning suna cin abincin saiga kiran mum ya shigo wayan Yarima, d’auka yayi cikin fad’a yace kazo kaida amaryanka , Tana fad’in haka ta kashe, Yarima baiyi tunanin komai ba yace ma Zainab mum na nemansu, tashi tayi ta d’auki hijab tasa suka nufi gefen mum inda fadawa suka rakasu, aiko suna shiga mum ta wanke Yarima da Mari har biyu tare da fad’in mutumin banza, Yarima kaci amanarmu tare da wannan masarautar, ka rasa wacce zaka aura sai karuwa, wacce take zaman kanta… Bariki najin haka ta Fara hawayen tausayawa ma kanta lallai illar bariki kenan koda ka tuba sai an nuna maka kyama, kai Bariki baiyi ba Wlh, mum taci gaba da fad’in Yarima yarinyar da ta samo iyayen bariki ita ka aura tayi wasa damu kuma tasan gaskiya kaci gaba da zama da ita, jiba irin hotunan data d’auka da maza, hotunan tane dasu Hon salis da madu????♀ Mum tace idan har nice uwarka inaso ga takarda ka rubuta mata saki uku yanzun nan…
Yarima Aliyu hawaye bariki kuka, jin an ambata Kalman saki,Yarima yace mum kiyi hakuri Nina d’auki hakan a matsayin kadd…. Mum ta daka Mai tsawa tare da fad’in mara kishi Wlh Yarima idan baka rubuta abunda nace ba yanzu zan tsine maka sai kaje kaida matarka sannan ka manta n….. Da sauri yace mum zanyi abunda kikace yana magana yana hawaye daukan takardan data jefo mishi tayi ya fara rubutu mum tace saki uku zaka rubuta ka bata, domin gidan sarauta bazamu amshi karuwa a matsayin sirika ba har abada..
Bariki da sauri taje ta tsugunna a k’asan mum tare da kama kafar mum tana kuka tana ro’kan mum akan ta dakatar da Yarima, mum tureta tayi da karfi tare da fad’in karki k’ara cemin mum, ni ban haifi karuwa ba, maza ki tashi daka nan kibar cikin wannan masarautar tun Kafin insa a fitar dake a wulakance….. Yarima Aliyu mi’ka ma Bariki takardan yayi yana kuka itama tana kuka, duka kallon juna suke suna hawaye mum ganin haka taja bariki waje tare da bama fadawa umarnin su kaita waje tabar wannan masarautar …..
Bayan mum ta shigo Yarima Aliyu yace mum Nayi abunda kika ce, Allah ya sani bazan iya juran ganin fushin kiba ko Kimin mugun baki ba, amma mum rabani da matata da kikayi kaman kin cire min raina ne daka jiki na, Mum d’anki zaki rasa bada jimawa ba Nasan rabani da Zainab da kikayi bazan I….. Tari ya fara sai ga jini kaman yanda yayi kwanakin baya, lokaci d’aya yayi k’asa yana tari Sosai jini gudaji yana fito mishi????????????????????……
~OH OBAM TA BANI BA DAMAN INJE HUTU SAI AYI TA KIRANA???????? HABA MASOYA NA, NASAN KAUNACE TASA HAKAN, AMMA FAH KU TUNA INA DA UZURI NIMA ???? KUMA NAGA DA IN DINGA TYPING KAD’AN AI GWARA IN DINGA TSALLAKE KWANA D’AYA INA MUKU DA YAWA~
~MARYAM OBAM~
BARIKI NA FITO
*BY*
MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)
WWW.Maryamobamnovels.com
Wattpad @maryam-obam
Instagram@maryam_obam
MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO
DEDICATED THIS PAGE TO….
REAL NANA AISHA. MY HAJJO CWT. NIMA YAR GATACE. HAULEARTH NASR. UMAR M ISAH SAYYEED. NA’EEMAT MUHAMMAD AHMAD. ASIYATU MUHAMMAD. SEN ZAHARADDEEN ADAMU MUHAMMAD.
BOOK 2
*PAGE 25*
Mum da sauri ta nufeshi, ganin jini na fita a bakinsa Idan yayi tari, kuka ta saki tana fad’in shikenan Wlh tayi ma d’ana Asirin y’an Bariki….
Yarima Aliyu takaicin abunda mum din nashi take fad’a yayi, k’okarin kamashi tayi tare da fad’in Yarima bari muje asibiti cikin tashin hankali take maganan.
Yarima kai ya girgiza mata, dakyar ya iya fad’in nafi son in mutu a gida tari ya kuma rik’eshi Sosai, k’okarin tashi yake amma ya kasa saboda tarin da yakeyi, mum kamashi tayi, tare da taimaka mishi ya tashi, tace muje asibiti… Kai ya k’ara girgiza mata alaman a’a k’okarin tafiya ya farayi lokaci d’aya ya fad’i k’asa.
Wani irin ihu mum ta saki tare da fad’in Yarima, da sauri kuma ta fita, saiga fadawa nan, nan suka Kama Yarima Aliyu akai asibiti dashi, koda suka isa asibiti emergency akai dashi domin a Fara bashi taimakon gaggawa..