BABU SO HAUSA NOVEL

BARIKI NA FITO 1 & 2

Allah mai iko itama zinatu ta samu ciki inda ta haifi y’arta mace, taci sunan Fatima, suna ce mata zarah

Yarima Aliyu yana k’okarin yima matanshi adalci duk da kowa yasan Zainab ce a zuciyarshi

Zainab sun dawo daka gidan iyayenta na bariki domin suna zumunci har yanzu, tana faka mota yaranta suka fita sukai gefen zinatu dan tace zasu fita ta kaisu shopping

Zainab kam dariya tayi ta nufi gefenta Tana shiga taga Yarima kwance akan kujeran falon, nufanshi tayi tana fad’in Ashe kana gida, tashi yayi ya nufeta tare da fad’in tun dazu na dawo, yawon nan naku yayi yawa, dan Kinga yanzu baki da small baby to yau zan baki y’an biyar, dariya tayi tare da fad’in Rufamin asiri, so kake aita yayad’a ni ana cewa wata mata ta haifi y’an biyar, Aini na Gama haiyuwa, dariya yayi tare daja mata hanci yacé injiwa, dariya tayi suka had’a ido suna kallon juna, a hankali Yarima yace you r d only one in my heart, I love you so much my princess

Rungumeshi tayi Sosai tana fad’in Yarima you are my everything, am incomplete without you, you r my lyf, my happiness I can’t live without you shima k’ara matseta yayi a jikinshi…….

ALHAMDULLILAH

Littafin Bariki ya k’are ina ro’kan Allah zunuban dake ciki Allah ya yafe min.

Insha Allah sabon novel d’ina zaizo bada dad’ewa ba Mai suna NAJEEB Littafin ya had’a abubuwa kaman haka soyayya, kiyayya, yaudara, munafunci makirci Kai kardai ku Bari a baku labari very soon zaizo muku insha Allah

Wa inda suka zageni ko suka batamin suna, na yafe musu, zagin wani ko wata bai damu maryam ba, tunda iyayena sunce Allah yamin albarka, so zagin Waye zai bini? Bayan Ina tare da albarkan iyaye

Ina mi’ka godiya da group din da nake ciki irin su….

BARIKI FAN’S 1,2,3,4,
SAINA CIKA BURINA FAN’S
Y’AN CINKI FAN’S
UMMU SAFWAN FANS MARUBUCIYAR DAN SARKI SAUBAN
MAKAUNIYAR RAYUWA
UWAR MIJINA FAN’S
HAUSA NOVELS….
KAI GROUP DIN SUNA DA YAWA WANDA BAN FAD’A BA KUMA INA GODIYA THANKS SO MUCH

SAI MUN HADE A NAJEEB

~MARYAM OBAM~

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button