DANGI DAYA HAUSA NOVEL

DANGI DAYA HAUSA NOVEL

Hajiya Farida tafara salati “Innalillahi wa inna ilaihir raju’un… Diyana ki fadamin gaskiya me kika yi masa?”

“Allah Mom banyi masa komai ba, kuma saida yaga na haqura Zan zauna dashi zaice natafi gidanmu, Dan Allah Mom kibashi hakuri” ????

Hajiya Farida tace “yi shiru bari nakira babanku awaya,”

Alhaji habib takira, ta sanar dashi komai, nan take yazo gidan, yadubi Diyana datake zaune aqasa yace “ke maryam, fadamin gaskiya, me kika yimasa?”

Tace “Allah banyi masa komai ba, saide in wayar dayaji inayi da wasu maza ne yan ajinmu, kuma ni wallahi yan ajinmu ne, da rannan dana tafi biki ban fada masaba”

Alhaji habib yace “to ai kinji, haba maryam, da hankalin ki da girman ki tayaya zaki dinga waya da maza bayan da auren ki, ko qanwarki Dida bazata yi hakaba, ai shikkenan tunda kin kaso auren naki, saiki zo muzauna agida”

Cikin sauri tace “dan Allah, kubashi hakuri Mom Allah nadena, wallahi Zan dinga yimasa komai har girkin ma”

Zaro ido hajiya Farida tayi ????”yanzu Diyana kina nufin har girki ma bakya yiwa wannan bawan Allah? Diyana me kikeso ki zama?”

Alhaji habib yace “to nide yaron nan yana ganina da mutunci, idan yaganni har qasa yake tsugunnawa ya gaishe ni, Dan haka ba zanje nabashi hakuri daga baya ki qara yin wani laifin yadena ganin girma naba”
Yatashi yafice daga falon nasu

Hajiya Farida tace “toke kinji, saiki haqura ki zauna, idan ya huce yazo yace kifuto kutafi saiki koma, tunda yace saiya nemeki”

Diyana tatashi tayafa mayafin ta tace “Allah Mom bazan zauna ba” daga nan tafice daga part din nasu tatafi part dinsu Adam wajan hajiya Na’ila????

Hajiya na zaune tanacin abinci taga Diyana tashigo tana kuka, Abincin hannunta ta ajiye tace “subhanallah, ke Diyana lafiya kike kuka? Me aka miki? Ko wani abu ne yasamu Adam din?” ????

Zama tayi akan kujera tace “Hajiya wai cewa yayi natafi gidanmu saiya nemeni”

Hajiya na’ila tahau salati “shi Adam dinne me yanke wannan hukuncin?” ????

Diyana ta daga kanta

“to kiyi hakuri, kidena kuka, zama na mutum biyu dole kowa yanada laifi, Zan kirashi gaba dayanku nayi muku fada, tashi kije daki ki zauna akawo miki abinci”

Diyana tatashi tana share hawayen idonta tace “to hajiya”

Hajiya na’ila tabita da kallo, Yaya zatayi tunda Allah yahada wannan aure, Diyana mace ce har mace, tasan cewa badan bibiyar maza da yarinyar takeba, Toda zatace tabbas danta yayi dacen mace
Tunda taji shiru dama tasan cewa to ko kalau kokuma akwai abinda yake faruwa agidan yaran, shima Aslam din Allah yakiyaye faruwar haka

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Zuciyarsa fes akan shawarar da Abba yabashi yashigo gidan da sallama

Tana zaune akujera tana jinsa tayi shiru, ya kalleta yace “Ilham ba kiji nayi miki sallama bane?”

Tadago kanta tace “naji, na amsa a zuciyata”

Jinjina kansa yayi, kowanne magidanci yanaso yadawo gida wajan iyalinsa amma banda shi, saboda idan yadawo ma bazai samu tarbar arziki ba
Dakinsa yashige ya cire kayansa yadaura towel zai shiga wanka

Dakin tashigo taje gabansa tace “ya Aslam inaso Zan fita, akwai Inda nakeso naje”

Kallanta yayi, eh lalle sai yanzu ya tabbatar cewa Ilham ta raina shi, har tazo gabansa ha ko ladabi Babu? Kai tsaye yace “bazakije ba”

Tace “ya Aslam gaskiya ni bakamin adalci agidan nan, haka kawai kai baka kaini ko’inaba, Sannan inaso nafita kace….. Dif tayi shiru sakamakon hade bakinsu dayayi waje daya, gaban Ilham yafadi, me ya Aslam yake mata haka? Cikin sauri tafara kokarin raba bakinta danasa, amma Yaqi bata damar hakan, kissing dinta yake sosai,tana tureshi daga jikinta shikuma yana qara riqeta, garin bige-bigen dasuke towel din jikinsa ya cire yayi qasa????????‍♀️

Cikin ransa yace shikkenan kin hutar Dani, cak yadauketa yadora ta akan gadon nasa, yafara nuna mata tsantsar soyaiya, kayan jikinta ya cire gaba daya, idanun Ilham suka raina fata, ganin da gaske yake ba qyaleta zaiyi ba, yasa tasakar masa kuka tana roqonsa yayi hakuri, amma Aslam ya shareta, kokadan baiji tausayin ta ba yashige ta kansa tsaye, Ilham tasaki qara tana dukansa, daga qarshe ma saiya hade bakinsa da nata yaci gaba da abinda yake, idanunta ya yi jajir saboda kuka, Aslam kuwa baya cikin duniyar, kawai cewa yake “Innalillah… Ilham… Meyasa bamuyi aure da wuri ba, Ilham ina sonki, wallahi ina sonki ilhma…. Tsawon lokaci yadauka sannan yasamu nutsuwa, yasa hannu ya rungumeta ajikinsa, yana jin wani irin farin ciki yana ratsashi, bed sheet din yaja yarufa musu idonsa akan qirjinta dasukai jajir

Tahada gumi jirgif, yasa hannu ya goge mata gumin fuskarta, yace “yi hakuri, kiyafemin kinji?”

Cikin takaici tace “mugu, azzalumi, wallahi sai Allah yasaka min abinda kamin” tafara kokarin tashi daga kan gadon, azabar da taji ne yasa tasaki qara cikin kuka takoma gadon ta kwanta

Murmushi yayi yace”ilham rigima, banace kiyi hakuri ba,? “kafin tace wani abu ya tura kansa cikin bedsheet din yayi kissing breast dinta, sannan yadago yace” i luv u Ilham,” daga nan yadauketa suka shige toilet, Ruwan zafi yahada mata yasakata aciki, sannan tayi wankan tsarki, yadauketa yasakata ajikinsa, yanayi musu wani wankan, anan ma bai qyaletaba, breast dinta yana cikin hannunsa, hawaye kawai Ilham take banda azabar datake ji

Daqyar yabari suka futo daga toilet din yadaukota kai tsaye yakai ta dakinta, ya kwantar da ita saboda nasa dakin yariga ya lalace, hawaye tashare ta kalleshi tace “wallahi sai Allah yasa kamin abinda kamin”

Baiji dadin furucintaba, haka yafuto daga dakin jikinsa a sanyaye, dakinsa ya koma ya gyara, yana shiryawa, wayarsa tayi qara, yadauka aka sanar dashi ana nemansa cikin gaggawa, cikin sauri ya qarasa shiryawa, yafuto, ga Ilham batajin dadi, gashi ana kiransa, danhaka yakira number hajiya na’ila yace “mama kije gida Ilham batajin dadi, anyi min kiran gaggawa daga campany”

Gabanta yafadi, to sukuma ko lafiya? ????
Haka ta shirya tabar Diyana agida tataho gidan Aslam din

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Kokarin bude whtspp take da wayarta, saboda tadinga hawa kozai debe mata kewa

Saqo taji yashigo mata cikin wayar har guda biyu, tafuto ta duba, tabude guda daya taga alert ne yashigo mata, anturo mata 30k, tana duba sunan Wanda yaturo mata taga Yusif isma’eeil tayi Murmushi, Yaya Yusif kenan

Dayan tabude taga shima shine yaturo mata da number sa, nan take tafara karantawa:
Abinda nake mutuqar Burin ya kasance shi ne, nadinga kwana shimfid’e akan qirjinki , wani lokacin na yi bacci kwance a gefen ki, idan na runtse idanuwana na ganki cikin baccina, inaso naqara bayyana miki adadin yadda nake sonki, dakuma yanda nake Burin muyi aure mu kasance cikin inuwa guda daya, gida daya, daki daya, gado daya, fillo daya, blanket daya, kinajin numfashi na inajin naki, i luv u so much NIHLA”

Akwance take, amma tana gama karantawa tatashi zaune, Yaya Yusif ne kuwa anya? ???? Shine yaturo mata wannan kalaman? Kenan sonta yakeyi? Innalillah.. Meyasa ta rungume shi rannan? da tasan haka da bata aikata ba, wayyo wayyo, Dasauri takira wayar Anty Nadiya “hello Anty yaushe zaki dawo ne, shawara nake nema wallahi”

Nadiya tace “kai wannan qaramar qanwar tawa tacika takuramin kwana biyu, to gani agida, yanzun nan muka dawo”

Cikin murna tace “yeeee gani nan zuwa”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81Next page

Leave a Reply

Back to top button