DANGI DAYA HAUSA NOVEL

DANGI DAYA HAUSA NOVEL

Dago da kansa yayi ya kalleta cikin ido yace”i luv u Maryam…., i really luv you so much Diyanaaaaa…. Pls kibarni nayi yau Dan Allah…, kemafa kinsan Babu abinda zakiji”

Diyana kallansa take cikeda mamaki, amma kwata-kwata bata gane Inda maganar sa ta dosa ba dayace Babu abinda zataji, Wato yanaso yace mata ba zataji zafi bane danya samu abinda yakeso kome? ????

Miqewa tayi tsaye da qarfin ta, cikin sauri shima yatashi yafuzgota jikinsa tareda hade bakinsu waje daya, Kamar mahaukaci haka yake kissing dinta, tsoro yakama Diyana, dama ya Adam ya’iya wannan abubuwan amma yake fuska, Innalillah…. Wannan abun ai yayi yawa yawuce tunanin ta, batasan cewa zai’iya nata hakanba

Bakinsa yazare daga nata yadauketa cak sai cikin dakinta, yana zuwa dakin yadora ta akan gadon, ganin safiya ce yasa yasaki labulen dakin tareda kashe wutar dakin, yafara kokarin cire kayansa, Dasauri Diyana ta runtse idonta

Mamaki yakama Adam, wai meyasa maryam take masa haka ne? Saikace batasan komai ba shine zatake wani jin kunyar sa, ahankali yahau kan gadon, yashige jikinta, cikin sigar lallashi yace “Maryam kin amince nayi?”

Tace “ya Adam gaskiya a a, ni wallahi tsoro ma kake bani, Dan Allah kabari yaya Adam”

Kallanta yayi yaga jikinta sai rawa yake, me maryam take nufi? ????
Kansa yadora a kasan wuyanta yana kissing harya gangaro yadawo kirjinta, sannan yace “kiyi hakuri maryam, amma bazan iyaba”

Daga nan yaja blanket Yarufe su dashi yaci gaba da nuna mata tsantsar sosai, Tun Diyana tanajin Dan dadi dadi harta dawo tanajin azaba, kuka tafara tana cewa yabari, amma Adam yayi nisa, sai jinsa ma tayi yana karanto addu’ar saduwa da iyali

Batareda da Adam yasan ko Wacece matar tasaba, yashige ta zuciyarsa daya, kansa tsaye yatafi beje mata da wasaba kokadan, Diyana ta callara uban qara tana dukansa, amma Adam yayi shiru, Dan da alama ma Sam bayajin ta

Amatse yajita sosai, ga wani irin dadi dayakeji Kamar ya mutu, yanda yakeji Awannan lokacin kokadan bazai iya hakura ya qyaleta wai da sunan tausayi ba, ahankali hawaye suka tsiyayo masa daga idonsa, cikin wata irin murya yace “Diyanaaaa!” yaja sunan nata

Diyana kwa kuka take, idonta sunyi jajir, azaba take karba awajan sa kawai, Adam yace “Diyana kiyi hakuri….”

Yaci gaba da cewa “kiyi hakuri maryam… Amma bazan iya denawa ba, Maryam bazan iya rayuwa batare dakeba, Allah bazan rabu dakeba”

Diyana tana jinsa tayi banza da qyaleshi, kusan awarsa daya, sannan yadawo hayyacinta, a lokacin Diyana bata iya bude idonta, azaba takeji Kamar hauka, Inda tasan haka akeji wallahi da bazata sha duk magungunan da Mom dinta take dura mata ba lokacin bikin su, gashi tsabar mugun ta itama hajiya Na’ila tazo ta dirka mata wani rannan, batada bakin magana saide kaga hawaye yana silalowa daga idonta ????

Ahankali yake bude idonsa daya jiqe da hawaye shima, bargon daya rufa musu ya yaye Yakalleta, Dasauri yadauke idonsa saboda ganin irin barnar dayayi, kunyace ta kamashi yakasa hada ido da’ita

Yanzu dama maryam Virgin ce baisani ba shine yatafi Babu gargada? Innalillah…dole maryam tayi kuka, abinda yamata ko wacce ta dade da sanin abun zataji a jikinta, gaskiya ya dauki alhakin maryam dayake mata kallan yar’iska Tun tuni, bama shi kadai ba, duk family dinsu, but meyasa take yawo da maza ko’ina? “

Ganin Babu me bashi amsa yasa ya yunqura yatashi zaune, Kallanta yayi idonta arufe amma hawaye takeyi, Allah ya soshi baitaba fadawa maryam baqar magana akan yawon datake da maza ba, yauda yashiga ukunsa????

Cikin kuskurin kunya yace” Am, Diyana tah, kiyi hakuri dan Allah, ni wallahi bansaniba “

Cikin masifa tabude idonta tace” dama ai haka zakace, menene baka saniba ya Adam? Kasheni kaso kayi ko? To Allah bai baka damaba “

Shiru Adam yayi yakasa magana, ya’isa yace baisan ita Virgin cefa yatarowa kansa December? ????
Dan haka yayi shiru, yasa hannu yadauketa cak, yashige toilet din dakin nata da’ita, nan take yafara kokarin gasa mata jikinta sai masifa take masa amma kuma ta qanqameshi saboda yanda takejin zafin Ruwan

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Hajiya Na’ila tana zaune tana tunani aranta, ko yarannan suna zaune lafiya, tajisu shiru, Allah yasa de lafiya kawai, amma yakamata taje tagani da idonta, Dan tasan halin Adam da shegiyar kafiya

tashi tayi ta shirya tafuto tasa driver yakai ta gidan Adam, nan da nan kuwa driver yacika umarninta, ya ajiyeta tace yajirata yanzu zata futo, gidan tashiga sai kwala sallama take, amma taji shiru, falon Babu kowa sai littafi ayashe akan kujera ????
Tace to ina Diyanan tafita kuma? Yarinyar nan batajin magana tana gani de yanda sukai aka samu tadawo gidanta, ayi yara ace sune da zaman aure amma kaine daso su zauna lafiya? ????
Tace ai shikkenan, sannan ta danna kanta cikin dakin Diyanan, a lokacin su kuma suka futo daga toilet shida ita, Allah yaso su sun dauro towel ajikinsa, hajiya Na’ila ta kallesu cikeda mamaki, tace “a a, ashe ku kuna ciki sai rafka sallama nake naji shiru”

Diyana tayi shiru ta qyaleta, ????
Hawaye suka silalo daga idonta, Adam kuwa kansa ya sosa, cikin kunya yace “Sannu da zuwa mama” daga nan yafuto daga dakin dagashi sai towel iya qugu

Hajiya takai kanta Kallanta kan Diyana tace “a a subhanallah, me aka miki kike kuka? Shiyasa fa hankali na Yaqi kwanciya nace sainazo naga halin dakuke ciki,”

Nanma Diyana shiru tayi ta qyale hajiya, cikin ranta ma haushinta takeji, ai duk itace taja mata, tabata magani tasha gashinan danta zai kasheta

Tafiya tafara da qyar, tana dingisa kafa, gashi sai bubbude kafa take tana runtse idonta, ko kayan sakawa bata nemaba takoma kan gadon nasu da Babu ko bedsheet saboda Adam ya cireshi, ta kwanta tana hawaye

Hajiya Na’ila tayi mutuwar tsaye, Innalillah kawai take maimaita wa acikin ranta, abinda idonta yagani kadai ya’isa ya tabbatar mata da cewa maryam takawo budurcinta dakin mijinta, gaskiya sun dauki alhakin Diyana, tatuna lokacin da’aka ce Adam zai aure ta sai fada take anhada danta da Diyana yarinyar datake yawo club club

Cikin tasauyawa ta kalleta tace “kiyi hakuri mana Diyana, kowa da kike gani da haka yafara, bari nayi masa magana yazo yakaiki Asbiti”

Fita tayi daga dakin tana magana cikin zuciyarta, wai meyake damun wannan yaran ne? Duk sai yanzu suke mu’amular aure, ita kuma Allah yake nuna mata wannan abun kunya ????, Allah sarki ashe shiyasa Adam Yaqi bin bayan matar sa, har take fada tana cewa Diyana batasan gyara ashe ita yarinyar batasan komai bama na aure bare aje ga maganar gyara, aikuwa ta dena zuwa gidansu kar gaba kuma taga abinda yafi haka ????, har gara Adam ma yaji kunyar ta yagudu dakinsa, amma shi Aslam kiranta yayi awaya ma taje gidan nasa

Bakin dakin nasa ta tsaya tayi nocking, sannan tadaga murya tace “ka futo ka dauki yar’mutane kuje asbiti”

Daga nan tafuto daga falon gaba daya ko dakin Diyana bata sake shiga ba, Mota tashige driver yaja suka tafi

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Tunda tagama school ta karbi result dinta second Class upper, taje tayi registration din Service, tana jira ayi posting dinsu ne kawai, da wannan damar tayi amfani tashiga Catering school tana koyar Birthday Cak, kullum zata shirya tayiwa mamy sallama tatafi, bazata dawoba sai yamma, wani lokacin kuma ya Yusif ne yake kaita da kansa, zuwa wannan lokacin kam ita kanta tasan cewa tagama mallaka masa zuciyarta, saboda yanda take samun kulawa sosai awajan sa, kuma har zuwa wannan lokacin Bata sake kiran Momy ba, dama wancen dinma dokar mahaifinta takarya takirata

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81Next page

Leave a Reply

Back to top button