DANGI DAYA HAUSA NOVEL

DANGI DAYA HAUSA NOVEL

Zaro ido Dida tayi,” nashiga uku ya Fawaz meyasa zaka fada mata, aida kunya “

Yace” keni bawata kunya, meyasa Dan muna cikin damuwa zamu kasa sanar da iyayen mu, sunefa suka haifemu Dida “

Shiru tayi masa tafara matse cinyoyinta, ya kalleta yace” qaiqayin kikeji ne? “

Ta daga masa kanta, ahankali yatashi yadawo gabanta ya tsugunna sannan yasaka hannu yadaga yar qaramar rigar dake jikinta bejira komai ba yatura hannunsa ciki ????

Cikin nutsuwa yafara sosa nata wajan yana Kallanta, yanayin sa ne yafara sauyawa cikin shaqaqqiyar murya yace “yana raguwa qaiqayin?”

Idanunta a lumshe tadaga masa kai, yasaka hannu yasake bude kafarta yaci gaba da sosa mata,daga susa sai aka zarce abinda yafi yafi susa, gaba dayansu sunyi shiru kowa da abinda yakeji

Sallamar da sukaji ana doka wa ne yasa suka dawo hayyacinsu, ahankali yatashi duk hankalinsa yatashi, yace “ga ummah nan,” sannan yashige cikin daki

Hajiya Abida Maman Fawaz tashigo falon tace “Sannu Dida, ke kadai ce agidan ne?”

Cikin kunya tace “a a umma ya Fawaz din yana daki”

Zama tayi akan kujera ta cire mayafin ta tashiga kitchen din didan da kanta, tafuto da wani itace daga leda ta wanke shi sannan tasaka tafarnuwa aciki tazuba a tukunya tadafa mata shi

Saida ya dahu ta debo a cup takawo mata tace “karbi wannan kisha”

Adede lokacin Fawaz yafuto daga daki bayan yagama dedeta kansa ????

Hajiya Abida tace “Sassaqen Zogale ne wannan, shi zaku dinga sha dagake har shi, ga sauran can a kitchen nabar muku, kudinga sha kuna tsarki dashi, ina tabbatar miki koda sanyi Hajiya Farida ta haifeki to insha Allah saiya barki” ????

Dida da Fawaz sukai murmushi gaba dayansu, sannan hajiya Abida tayi musu sallama tatafi

(Yar’uwa kisamu Sassaqen Zogale, ina nufin jijiyar Zogale, za’a saro miki shi daga jikin bishiyar Zogalen, saiki qara daddatsa shi yayi Dan dede misali kisa shi a tukunya kidafa da tafarnuwa, kokuma kidafa da jar kanwa, idan ya dahu saiki dinga sha safe, rana, dare, daga lokacin zakiyi hannun riga keda cutar sanyi, Allah yasa anfahimta ????????)

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Hannunsa zube cikin aljihun wandonsa jeans Mai launin fari yaqaraso wajansu fuska daure, kana kallansa zaka hango tsananin kishi afuskar sa
Kallan Yusif yayi yace “Sannu ko”

Ya Yusif shima da kishi Yarufe masa ido yace “Sannu fa”

Kallan Nihla yayi “ina jiranki kizo Muje ki hada min abinci”

Kallan mamaki tabishi dashi, da’ita ce take hada masa abinci? Tace “abinci kuma?”

“eh abinci, kokuma da kaina zanje nahada? Bayan kinsan ban’iyaba?”

Tace “Abincin….” cikin sauri ya Yusif ya tare ta, ta hanyar daga mata hannu
Ya kalleshi yace “Abba ko?”

Fuskarsa Babu alamun wasa yace “Yeah”

Ya Yusif yace “kanata kishi kana bacin rai saboda kawai muna tare, to bakaga tana tareda mijin da zata aura bane?”

Haushi yaqara kama Abba, baice masa komai ba yakalli Nihla yace “banda lokacin batawa anan, zaki wuce mutafi kokuma saina daukeki nashiga dake?” ????????‍♀️

Cikin fishi Yusif yace “karka kuskura kafara tabamin mata, idan tana yarinya ka tureta narabu dakai to yanzu ko Dan yatsanta ka taba ranmu ne zai baci gaba daya”

(Lol dama kunsa ba ????)

Abba ya kalleshi, sai yanzu yagane komai, sai yanzu yagane shine meyi masa shishshigi akan qanwarsa Tun tana qarama, kuma shine silar dayasa yayi fishi da’ita kafin subaro qauyen na jigawa, meyasa har zuwa yanzu yake masa katsalandan acikin rayuwarsa ne? ????????‍♂️

Cikin fishi yakai Hannu zai fuzgota shima Yusif cikin sauri yasa hannu zai tareta, Nihla tana ganin ikon Allah tace “nashiga uku, ya Yusif Dan Allah kayi hakuri karabu dashi banaso kokadan ranka yabaci akansa, Muje kada kayi missing fligh”

Yusif yace “shikkenan my dear, idan nasauka Zan gaida su baba”

Abba jin tace Yusif yasake kallan gayen, ashe shi nede yake kiranta awaya, kuma shine Wanda ya aiko mata da gift daga Abuja, damuwa tataru tayi masa yawa

Adede wannan lokacin shima yaqaraso wajansu, Tun daga nesa ya gansu a tsaye cirko cirko da alama ba kalau ba, yana zuwa kuwa yayi musu sallama, Nihla da Yusif suka saki ransu, shikuwa Abba mamaki yake meya kawo Abdallah gidansu? “

Fuskantarsa yayi yace” kai meya kawoka gidannan? Mekazoyi? Mayaudaran banza Mayaudaran wofi, kafice kabar gidannan yanzu yanzu “

Nihla tarasa yanda zatayi, tace” Abdallah Dan Allah kayi hakuri “

Abdallah yace ” Babu komai Nihla, sai munyi waya “

Yayiwa Yusif sallama ya juya yatafi ransa fal da tunani me yakawo Nihla gidansu ya Abba saurayin Anty Nadiya? Dama Ta sanshi ne?

Shima Yusif yayi mata sallama yatafi, Abba kuwa Be qara cemasa komai ba saima hanya daya nuna masa

Nihla ta kalleshi,” haba ya Abba, meyasa kake min hakane? Sainayi baqi zakazo ka tozartani agabansu, me kake nufi danine? “

bata jira amsarsa ba tawuce tayi part dinsu cikin fishi

Wato duk abinda yake Tsawon wannan lokacin batasan ma meyake nufi ba, tunda gashi tana tambaya meyake nufi da’ita, bin bayanta yayi yace “dakata”

Tayi banza ta qyaleshi taci gaba da tafiya

“ki dakata nace”

Nanma tayi shiru ta qyaleshi harta qarasa cikin falon, sannan Tajuyo ta kalleshi cikin fishi, bacin raine yasa batasan lokacin data daga muryarta ba, takalleshi tace ” inajin ka”

Momy tana daki Tun dazu tana sallah taji Kamar qaran fashewar kwalba, kuma data idar ma bata futo ba, tazauna tana lazimi, yanzu kuma tafara jiyo murya sama sama Kamar ana fada, ahankali tatashi tace “toba lafiya ba duk yanda akayi”
Hijabin jikinta ta cire tafuto daga dakin, turus tayi ta tsaya abakin kofar dakinta ganin Abba da Nihla a tsakiyar falon kowa ransa abace, gaba dayansu Babu Wanda ya lura da ita bacin rai Yarufe musu ido, itama kuma ta zuba musu ido tana kallansu daga nan kofar dakin nata, me wannan yaran sukeso su zama ne? Karfa wannan halin nasu yaci gaba da tafiya harkan yaransu, yanzun menene yake faruwa me yahada su?

Cikina fishi yakama hannun ta yariqe yace “dan me zaki dinga kawo maza barkatai kina saurarensu, kinje kin tsaya musu agaba kina bude baki kina musu dariya, sannan ina kiranki kinyi banza kin share ni kintafi kinbarni”

Hannunta ta fizge tace “dan Allah dakata ya Abba, dan me zaka shiga cikin rayuwa ta kanemi katakuramin, meyasa kai akoda yau….” maganar tace ta tsaya cak, sakamakon hade bakinsu dayayi waje daya ????????‍♀️

Momy dake kofar dakinta a tsaye tayi sauri ta runtse idonta

Lips dinta na qasa yakama yanasha Kamar yasamu sweet, laushin da lips dinnata yake da shine yasa ya lumshe idonsa

Gabanta yayanke yafadi, dukansa tafarayi tana kokarin fizge bakinta, amma saiyasa duka hannunsa biyu ya tallafe kanta dasu, gaba daya yanayin sa ya sauya jinsa awani irin yanayi dabai taba tsintar kansa aciki ba

Zuwa wannan lokacin hawaye yagama wankewa Nihla fuska

Saida yayi kissing dinta sosai sannan yazare bakinsa daga cikin nata, yakama hannayenta yariqe cikin nasa sannan yazuba gwiwar sa aqasa, yadaga kansa yana Kallanta yace “i love you NIHLA, ina qaunar ki sosai, please kiyafemin abinda na aikata miki abaya, Dan Allah na roqeki kiyafemin, kidena kula wasu mazan Dan Allah, sosai zuciyata tanamin zafi akan hakan, bazan juri ganinki tareda kowa ba, da gaske zuciyata zata iya samun matsala” yayi shiru yana Kallanta, hawaye kuwa wani nabin wani akan fuskarta

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81Next page

Leave a Reply

Back to top button