DANGI DAYA HAUSA NOVEL

Hadari ya gangamo agari amma kasancewar suna ciki ga qaran kida shiyasa basuji ba, sai wajan goma da rabi aka tashi, hannun Nihla yana cikin na mamy, mahaifiyar Yusuf suka futo kai tsaye aka wuce da Amarya gidan ta
‘yan’uwa kowa ya yaba da gidan amarya, ganin Hadari yasa kowa yatafi gida dawuri akabar amarya ita kadai, bayan fama da akai da’ita akan tayi hakuri ta daina kuka
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Shadaya da rabi suka qaraso gidan shida Aslam, ruwa ake sheqawa Kamar da bakin qwarya, ahankali motar take tafiya kasancewar ana ruwa, har suka qaraso cikin harabar gidan, Aslam yayi Parking Abba yafara kokarin fita
Dasauri Aslam yariqe shi “haba Abba, haba, irin wannan saurin fa? Kagafa ruwa ake, kabari yadan ragu mana”
“Aslam yazan zauna anan matata tana ciki ita kadai” ????
“Abba wallahi de kabi ‘yar mutane Ahankali, idan kana nan ana ruwa ai itama tana ciki, mezai sameta? Katsaya Dan Allah”
Dawowa yayi Yazauna yace “gaskiya kana takuramin wallahi, kabarni naje wajan amarya ta kawai”
Aslam yayi Murmushi yace “bade acikin Ruwan nanba, kayi hakuri kawai, inkuma ana ruwan zakayi naka amarcin ga hanya nan”
“Hmm Aslam waidan Allah meka daukeni ne? Kace nabi yarinya Ahankali, kace zanyi amarci acikin Ruwan sama, haba, yarinyar da ko gama sakewa dani batayi ba”
Dariya Aslam yayi yace “ai gaskiya ne, hali nasani”
Wayar Aslam tafara qara, yana ganin sunan matar sa yadauka, tace “ya Aslam dagani sai Abba fa a gidannan har yanzu baka dawoba, baku gama siyan bakin bane?”????
Yace “ruwa ne yatareni, amma ganinan zuwa, bari nataho” yakashe wayar
Abba yace “tab, tosu dasuke su biyu ma takira ka awaya, amma ni kahanani tafiya” yana gama fadar haka yabude motar yafuto
Aslam yana dariya yadaga murya yace “ledar, kamanta ledar taka” ????
Dasauri yadawo ya karba yayi ciki, duk yanda yake sauri saida Ruwan yadakeshi,yashigo cikin falon sannan Yarufe, kai tsaye dakinta yashige, tanajin shigowar sa ta kalleshi ta cikin mayafin da’aka rufe mata kanta dashi Mai shara-shara, tana ganin yanda yajiqe tayi Murmushi
Ledar hannunsa ya ajiye, yafara cire Babbar rigarsa ya ajiye, sannan ya kalleta yace “amarya, angon naki duk yajiqe saboda yana zumudin son ganinki”
Nihla tayi shiru batace komai ba
Ahankali yataka yazo gaban gadon ya tsugunna, sannan yasaka hannu ya janye rigarta data rufe kafarta aciki, Jan lalle da Baqin da akayi mata ya baiyana, cikin ransa yace wow! Shafa wa yayi ahankali
Cikin sauri ta janye kafarta batare datace uffan ba
Kallanta yayi, sannan yasaki wani irin murmushi, wacce irin godia zaiyi wa ubangijinsa daya mallaka masa Nihla?
Hannun nasa yasake maidawa ya janyo kafar tata, yakama yatsun kafar yanajansu daya baya dayan,qunshin da’aka yi musu yayi mutuqar kyau, kokarin janye kafar take, amma sai Yaqi bata damar hakan, daga qarshe ma saiya dora bakinsa akan Dan yatsanta guda daya yana sha
Wani irin abu taji yana mata yawo a jikinta, takasa gaskata wa kanta cewa Shin ya Abba ne kokuma wanine daban, sunkuyarda kanta tayi tadorashi akan gwiwar ta tanajin wani irin yanayi yana shigar ta
Saida yakai kusan minti uku yanasha sannan yazare bakinsa, muryar sa harta fara disashewa yace “please ko zaki temakamin incire kayana, duk sun jiqe”
Sharhi please
Amnah El Yaqoub ✍????
[7/17, 1:57 AM] El Yaqoub: ❣️DANGI ‘DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}
Writing by Amnah El Yaqoub
Like my page On facebook ????
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493
59&60
Nihla tayi shiru tana jinsa batace komai ba, ahankali yatashi yahau gadon tareda yaye mayafin nata, cikin sauri tasa hannu biyu tarufe fuskarta, yayi Murmushi yace “masha Allah,”
Yasa hannu ya shafi fuskarta yace “kinyi kyau sosai,”
Tayi Murmushi kadan batare data kalleshi ba, yace “kunya ta kikeji kuma? Toki dena, tashi mana, tashi kitayani mana”
Ahankali tace “saikace wani Yaro”
“yes, ai qaramin Baby ne awajan ki”
Nanma batace komai ba, yafara kokarin tashi yana mata wasa “amarya amarya, kisaki jikinki fa” ????
Nihla de tana jinsa tayi shiru, tasan cewa yau me rabata da ya Abba sai Allah, yanda yake wannan rawar kafar Allah ne yasan yanda zasu kwashe dashi
Agabanta yafara cire kayan jikinsa, cikin sauri ta runtse idonta, ya kalleta yayi Murmushi, kunyar Nihla tana birgeshi sosai, yadawo dagashi sai gajeren wando yadubeta yace
“zanje nayi wanka, yakamata kema kiyi shirin kwanciya, nasan kin gaji”
Ahankali ta daga masa kanta, shikuma yafice daga dakin da kayansa
Bai wani dade ba a wankan yadawo dakin nata yana sanye da kayan bacci,dakuma jallabiya a hannunsa, a lokacin harta kwanta da kayan ta a jikinta ????
Wata yar qaramar dariya yasaki yace “kisakko muci abinci”
Girgiza kanta tayi tace “naqoshi”
“mene? Banason musu, sauko kawai, kuma wannan kayan najikinki aida kin ciresu, damunki zasuyi idan kina bacci” ????
Kokarin tasowa take daga kan gadon tace “Babu komai, bazai dameni ba”
Ajiyar zuciya yayi yace “kozakiyi alwala mufara yin sallah?”
Tace “to” sannan tayi hanyar toilet dinta dake cikin dakin, yabi bayanta dawani irin mayen kallo
Tare suka gabatar da sallah,bayan sun idar yadinga kwararo musu addu’ar zama lafiya dakuma samun zuri’ah tagari, bayan sun shafa ne yabude musu ledar dayazo da ita, kaza ce aciki babba saikuma fresh milk, shida kansa yafara bata taci taqoshi sannan shima yaci, itace takai kayan kitchen har lokacin ana zabga Ruwan sama
Dakin tadawo tarakube agefen gadon, shikuwa kwanciya yayi harda dora kansa akan fillo, yana riqe da wayarsa????
Yadago kansa yadubeta yayi Murmushi, yaga alama gaba dayan ta atsorace take dashi, idan kayi mata kyakykyawan tsawa zata iya zurawa da gudu ????
Yace “kizo ki kwanta mana”
Ahankali tahau gadon can gefe ta kwanta tareda juya masa baya, tashi yayi ya kashe wutar dakin yadawo kan gadon kusada ita ya kwanta, gabanta yafara faduwa sosai
Yace “Ruwan nan anayin sa dayawa yau, yayi albarka sosai, Allah yasa muma auren mu yayi albarka”
Tayi shiru ????
Yayi Murmushi yasake cewa “bakice amin ba”
Sai a lokacin tace “Amin”
Hannunsa yasa yajanyota jikinsa Ahankali, yace “meyake damunkine, naga kin takura kanki”
Girgiza kanta tayi alamun Babu komai, kafin yayi magana aka fara walkiya sosai, sai cida tabiyo baya, har hakan yatsoratar da’ita, cikin sauri tashige jikinsa
Shikuwa Babu musu yasakata acikin faffadan qirjinsa, cikin kunnanta yaradama ta, meyasa ne kike tsoron cida Tun kina qarama? “
Cikin rawar murya tace” Babu komai “
Shiru yayi, yasaka hannunsa ya zagaye ta dasu, jiyake Kamar ya maida ta cikin jikinsa, yace” to kiyi baccinki, babu abinda Zan miki “
Wata irin ajiyar zuciya tasauke har yana mamakin irin yanda take tsoron sa haka, shikuma dama bashida niyyar yimata komai, gara tasake dashi sosai yanda zaifi jin dadi, amma kana ganin tsoron ka a’idon mace qarara haka tayaya zaka nemeta
Addu’ah yayi musu sannan yayi shiru yana tunani, wai yau Nihla ce suke kwance amatsayin ma’aurata
Jin numfashin ta nasauka a qirjinsa yasa yagane cewa tayi bacci, amma shi sam yakasa baccin, yana jin lokacin da aka gama ruwa, har karfe biyu da rabi idonsa biyu
Sai motsi yakeyi yana matse kafafunsa, ahankali yasaka hannu yazuge mata zif din rigarta, ya cire rigar gaba daya, a lokacin ta farka, tsoro yakamata, nan da nan tafara hawaye, bai saurareta ba ya cire mata siket din jikinta, daga ita sai breziya da under wear a jikinta, ahankali yadora bakinsa dede wuyanta yana kissing dinta, yayinda hannunsa yasauka akan qirjinta nan da nan ya rikice, babu bata lokaci ya cire breziya din yana shafa matasu, muryar sa harta fara sauyawa yace “ki.. Kiyi shiru..”