DANGI DAYA HAUSA NOVEL

DANGI DAYA HAUSA NOVEL

Tasaka kuka sosai, shi kansa zuwa wannan lokacin hawaye yake, yakasa controling kansa gaba daya, yana hawaye yana kiran sunanta “Nihla… Nihla.. Bansan haka ake jiba”
Wasu maganganun shi kansa bayasanin meyake fada, jijjigashi take tana yaqushi, cikin sauri yamaida bakinsa cikin nata, hawayen idonsa yana sauka akan fuskarta, yayinda idonta yayi jajir, suka kumbura saboda kuka

Wani irin dumi yakeji da masifar dadi, Wanda kozai mutu bazai iya raba kansa da’itaba

Nihla Babu damar kuka saboda Yarufe bakin,amma wata irin azaba takeji Kamar ta mutu, tunda tazo duniya bata taba jin wannan bala’in ba irinna yau

Saida yadauki Tsawon awa daya, yana abu daya, sannan yarirriqeta Kamar zai ballata, lokaci daya kuma jikinsa yasaki,nan take zazzabi Mai mutuqar zafi Yarufe ta, banda ciwon kan nan take daya kamata ????
ahankali yafara zare jikinsa daga nata, har lokacin bai daina kuka ba, ahankali yasaka hannunsa ya janyo ta jikinsa, yamaida kansa cikin wuyanta ya fashe dawani irin kuka, yace “i luv u Nihla,i luv u so much my Soul’

Kunsamu Nihla da Abba ko jajen gidansu Dida da Diyana bakwayi ? ????

Yanda kuka samu typing dayawa yakamata nima nasamu sharhi please ????

Amnah El Yaqoub ✍????❣️DANGI ‘DAYA❣️
{Romance&Friendship luv}

Writing by Amnah El Yaqoub

Like my page On facebook ????
https://m.facebook.com/Amnah-El-Yaqoub-Novel-105487771101493

61&62

Wani irin haushi yakama Nihla, yama za’ai bayan kuka da tasha, tanayi masa magiya yaqyaleta amma yaqi hakura zaizo yana mata kuka, ahankali tafara kokarin janye jikinta amma takasa, jikinta zafi sosai, ga wata uwar gajiya da takeji, shi kansa yagane hakan, cikin sauri yasake matse ta ajikinsa sannan yashare hawayen idonsa yace “Allah yayi miki albarka, nagode, ina qara yiwa Allah godia daya yimin kyautar mace Kamar ki, nagode da irin yanda kika kawomin mutuncin ki lafiya, i luv u”

Yana qarasa magana yadora bakinsa akan nata yana kissing, lokaci daya ta fashe da wani irin kuka, ahankali ya cire bakinsa sannan yatashi ya kunna wutar dakin, yana ganin halin da take ciki yace “Innalillahi ????
Nashiga uku”

Hawaye yanata zuba a’idonta, ahankali tarufe idonta, bazata iya kallansa hakaba
Cikin sauri yadauketa sukai toilet, Ruwan dumi yahada mata tashiga sai ihun zafi take masa, shi kansa kawarda kansa kawai yake, amma yasan cewa yayi mata barna dayawa, saida sukai wankan tsarki sannan ya gyara musu gadon tareda canja bedsheet din suka kwanta, har lokacin Nihla bata dena hawaye ba, haka kuma batace dashi uffan ba ????

Idonta arufe taqi kallansa, cikin tausayawa yace “kiyi hakuri dan Allah, wallahi ni bansan haka ta faru ba, Dan Allah kiyi hakuri kiyafemin, bazan sakeba”

“dan Allah ni kamin shiru, zazzabi kake qaramin” ????????‍♀️????

Abba baisan lokacin daya saki wani irin murmushi ba, ahankali yatashi yaje dakinsa yadauko mata magani yabata, daqyar tasamu tasha ya kalleta yace “to kiyi shiru mana, sai hawaye kikeyi”

Wani irin kuka tasaki, tasaka hannu tarufe fuskarta dashi sai kuka take masa sosai, cikin kuka tace “mugu kawai , dama ai nasan baka qaunata,Inda kana sona zaka qyaleni, amma nacema kabari kabari zaka kasheni, shine karabu dani”

Dariya tanason kamashi amma yagagara yinta saboda karya jawowa kansa,shagwaba yafara yimata “inason ki mana, to… ba wannan ne soyaiyar ba”

Dago kanta tayi ta kalleshi tace “Amma ai cewa kayi abu zaka koyamin” ????

Yace “abun me? Kifada mana, ai sunansa zaki fada” ????

Tayi shiru tarabu dashi tana kuka yace “to kiyi shiru, kinga yanzu dare ne, kibari idan safiya tayi sai Muje asbiti adubaki”

“niba Inda Zani, karabu dani kawai…” ta qarasa maganar tana daga masa hannu

Kukan shagwaba yasamata “uhm.. uhm… to kidena kukan mana, kinga fa nima Inda kika cijeni ciwo yake min… uhm wayyo Momy zafi hannu na”

Kallansa tayi ganin yanda yafara yimata halinnasa Wato shagwaba ????
Yayi mata laifi yazo ya isheta da wani kukan shagwaba,
banza tayi dashi ta qyaleshi, tajuya masa baya takwanta

Shiru yayi yadena mata kukan, sannan yayi Murmushi shima yaje bayanta ya kwanta tareda janyo ta jikinsa, wani irin nishadi yakeji Wanda bai taba jiba, haka kawai yakejin farin-ciki acikin zuciyarsa, ahankali yadora hannunsa akan qirjinta yana shafa wa

Tana jinsa amma yanda takejin zazzabi ga ciwon jiki, hakan yasa tarabu dashi, gaba daya jitake wani irin radadi wajan yake mata, zafi sosai takeji, ahankali hawaye yake diga daga idonta zuwa kan hannunsa, hakan ya tabbatar masa kuka take, hannunsa ya janye daga kan qirjinta, sannan yajuyo da ita yasaka harshansa yana share mata hawayen dashi, cikin sigar lallashi yafara lallaba matar sa

❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️

Sun dade suna bacci dagashi har’ita Babu Wanda yatashi akan lokaci Tun lokacin dasukai sallar asuba, tasamu de zazzabin nata yasauka, amma gaba daya tayi laushi ????

Zaune suke afalo tana zaune a cinyarsa yana bata Tea tanasha, kanta yana kan qirjinsa saiya debo Tea din sannan zata dago tasha tamai kanta, hannunsa yasa akan wuyanta yace “har yanzu jikin naki dadan sauran zafi, kince kuma karmuje asbiti zaki warke, tayaya ki kasan haka”

Idonta ne yaciko da qwallah kafin tace wani abu wayarsa tafara qara, ganin me kiran yasa yadauka cikin sauri “Momy good morning”

“Abba ina yata take, Tun jiya ina kiran wayarta akashe”

“Momy wayar akashe take, damun ta ake da kira sainace ta kashe kawai”

Momy tace “um.. tonaji, bata wayar”

Kallan Nihla yayi yaga qwallar data cika idonta harta sauko tazama hawaye, kuma yasan idan Momy taji muryarta hankalinta zai tashi, yace “Momy tana bacci ne, bata tashi ba”

“wanne irin bacci ne wannan Abba shabiyu saura, tasheta kabata waya”

“Momy… ai, Momy ai ba dadi mutum yana bacci atashe shi, idan tafarka saita kiraki”

Momy tace “Abba, banason shirme, tunda aka kawo yarinyar nan bamuyi wayaba, kawai Rafi’ah tacemin ranar data kawo muku abinci taganta tana nan lafiya, ita bata kirani ba, nima sai yau nasamu nasallami mutane, tasheta kabata waya pls”

Badon yasoba haka yabata wayar, wayar takara a kunnanta cikin rawar murya “He.. hello Momy”

Momy tace “Subhanallah Nihla meyake faruwa”

Duk yanda taso danne kukan ta hakan bai iyu ba, saida tasake shi, Momy najin tasaki kuka tace “menene yake damunki yata”

Cikin kuka tace “Momy Dan Allah kizo…”

Abba ya kalleta da sauri yana zaro idonsa ????

Momy tace “kiyi shiru kimin magana, nasan ba bacci kike ba yacemin kina bacci, mene yake damunki”

“Momy nide kizo ki daukeni mutafi gida, Allah bazan iyaba, ya Abba zai kasheni” ta qarasa maganar tana fashewa da kuka

Momy najin haka ta gane komai, ta sassauta muryarta tace “Nihla!, kina jina?”

Daga kanta tayi batareda tace komai ba, Kamar Momy din tana ganinta

Momy tace “Nihla, ki saurareni dakyau, ko wacce mace dakike gani da haka tafara, wannan shine auren, kuma wannan shine abinda ake kira hakuri, dole hakuri zakiyi, Nihla ki godewa Allah kinkai mutuncin ki lafiya gidan mijinki, wadda tarasa wannan damar ta hanyar bin samarin banza Nihla fargabar zuwan ranar take ma, kidinga tsarki da Ruwan zafi koda yaushe kinji ko, sannan kidinga zama aciki sosai “

Jan zuciya tayi tace”to Momy “

“bawa Abban wayar”

Wayar tabashi ya karba jikinsa a sanyaye,”Haba Abba, wanne irin rashin tausayi ka gwadawa yarinyar nan har take cewa azo atafi da’ita gida”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81Next page

Leave a Reply

Back to top button