DANGI DAYA HAUSA NOVEL

Sumar kansa ya shafa cikin kunya yace “Momy”
Daga nan yayi shiru yakasa cewa komai, sai shafa kansa yake yana yiwa Nihla wani irin kallo Mai kashe jiki
Tace “kunje asbiti ne?”
“A a Momy, taqi yarda”
“Abba amarya ai saida lallami, lafiyarta ce dole ko bataso haka zaka dauketa kuje, yanzu zanturo muku Doc tadubata, amma kadinga bin yarinya ta ahankali Abba, banason rashin hankali” ????
Murmushi yayi yace “to Momy”
Daga nan tayi musu sallama ta kashe wayar, yasa hannu yadauki Nihla yayi hanyar dakinsa da’ita yana cewa “bismillah… Bari mushiga daga ciki, Momy tace Muje aci gaba da gashi” ????
Kallansa tayi dasauri tace “nashiga ukuna, Innalillahi, Dan Allah Dan annabi kayi hakuri”
Murmushi yayi yace “keda kika hadani da ita, ai shiyasa tace naci gaba daga Inda na tsaya”
Hawaye yazubo mata tace “wallahi tallahi nadena”
“ke wasa nake miki, Doc zata turo adubaki tunda kinqi yarda muje asbitin, shikkenan?”
Wata irin ajiyar zuciya tasauke Mai nauyi
Yayi Murmushi yana girgiza kansa
Daga nan yayi ciki da’ita
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Tunda su Ibrahim Mai hakuri sukazo auren Nihla har suka koma Abuja Momy take ta tunani akansa, yakamata ace tabashi shawara Mai kyau ko Allah zaisa yayi amfani da’ita
Wayarta tadauka ta kirashi, bugun farko kuwa yadauka “hajiya yaya mutanan gida, ya wajan amare”
Momy tace “Alhamdulillah Mai hakuri, dama wata magana nakeso muyi ko Allah zaisa adace”
“to hajiya ina jinki, Allah yasa lafiya”
“lafiya kalau Ibrahim, saima alkhaairi, Wato Ibrahim gani nayi Tun rasuwar Aisha kusan shekara biyar zuwa shida har yanzu kana zaune Babu aure, mezai hana kasamu wata matar ka aura?”
Baba yayi Murmushi yace “hajiya kenan, to yanzu Awannan shekaru nawa, Wacece zata aureni, ai saide muci gaba da addu’ah Allah yasa mucika da imani, kuma Allah ya albarkaci Rayuwar yayanmu”
“Ibrahim kenan, wanne shekaru gareka da zakace ba zakayi aure ba? Yartaka qwaya daya jal Nihla? Yarinyar daba shekaru gareta ba? To gaskiya yakamata kasake shawara”
“to hajiya, wazan aura yanzu? Wacece zata zauna dani tsakanin ta da Allah Kamar Aisha ta?”
Kai tsaye Momy tace “Akwai Ibrahim, idan kabani dama akwai wadda nayaba da hankalin ta, kuma ni azamana da’ita dakuma binciken danayi batada matsala kokadan, sannan batada matsala da yarka”
“to Wacece wannan hajiya?”
“Adala, wadda take tayani da wasu ayyukan, nadade inama sha’awarta, tanada hankali sosai, tataba yin aure mijinta yasaketa saboda matsalar abinci, baya bata abinci, danta daya namiji kuma yana hannun ubansa, yanzu haka saida nafara tuntubarta da maganar sannan nazoma da’ita, idan ka amince kawai sai ayi, kodan mutuncin Nihla ma”
Murmushi baba yayi ” to hajiya, inde tayi miki ai shikkenan, nasan bazaki hadani da wadda halin ta yasha bambam dana Aisha ba, nagode hajiya, amma Kamar yanda kika fada dinne, zanyi ne domin mutuncin yata “
Momy tace” to Alhamdulillah, Allah ya tabbatar da alkhaairi, saimunjika “
Daga nan sukai sallama
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Tunda Doc tazo tadubata tayiwa Abba kashedi akan yarabu da’ita harsai ta warke, haka haqura yanaji yana gani har Tsawon sati daya, amma mutuqar matsuwa amatse yake, saide yayi wasa da ita kawai, ta hakanne yake ragewa kansa zafi
Yauma da rana suna kwance a dakinsa, yadora kanta akan qirjinsa yace “bani labari mana”
Tace “ni banda labari”
“toni nabaki?”
Tace “inajin ka”
“kin tuna lokacin da Aslam yakawo ni gida asume?”
“eh natuna, meya faru?”
“aikece Sanadin suman nawa” ????
“nikuma? Tayaya?”
Murmushi yayi yace “a lokacin jinake Kamar nasaceki wallahi, inajin sonki a raina sosai, Aslam nafara fadawa amma bansamu goyon baya awajan sa ba, sai nace Zan gwada ki nagani idan kina kishi na, na shirya nace muku natafi zance, amma sai cemin kikai wai nagaisheta, Hmm dakinsan yanda kika sa kaina yasara ko, da bakiyi magana ba, naso ace naga kishina a’idonki, dama da ina fita Zan dawo na zauna muyi fira afalon ki kalli kwalliyar dana miki dakyau, amma sai kika hargitsa min lissafi na “????
Murmushi tayi kawai
Yakalleta yace” idan kina tareda maza fa kidena musu murmushi, domin kuwa ba qaramin kyau yake qara miki ba”
Murmushin tasakeyi tace “kaima haka”
Cikin sauri ya kalleta, lalle yana samun cigaba akan yanda Nihla take cigaba da yafe masa, yace “da gaske?”
Tadaga masa kanta
Yayi Murmushi yace “na koya miki wani abu?”
Cikin sauri tace “a a wallahi, nagode, kabarshi basai na koya ba” ????
“to yanzu sai a zauna haka Babu abinda ake koya?” ????
Tace “um”
Yace “kema to bani labari, tunda kinqi yarda nakoya miki”
“ni banda labari, saide kai kaci gaba dabani”
“nima Babu labari, namanta komai yanzu, ki bari nakoya miki abun saina tuno daga nan” ????
Tace “a a”
Hannunsa yadora kan qirjinta yana shafa wa, ya sassauta muryar sa yace “please”
Shiru tayi masa, amma gabanta banda faduwa Babu abinda yake, a mutuqar tsorace take, breziya dinta yacire gaba daya yaci gaba da shafa qirjinta, Tun yanayi ahankali harya dawo yida sauri,numfashin sa nafita dasauri yace “Nihlaaaa… Laushi…..
Azabar da tasha Dafarko tatuna tafara yimasa raki, be fasa abinda yake ba daga qarshe ma ya hade bakinsu waje daya
Duk yanda taso zillewa kasawa tayi, haka tabarshi yayi yanda yaso da’ita, amma kuka kam tasha shi, bataji banbanci ba tsakanin sa dana farko, kuka take masa sosai, shima kansa abin yabashi mamaki ganin wannan karon ma daqyar yashige ta, tana rungume a jikinsa yana lallashinta yace “kina shan wani abu ne?”
Girgiza masa kai tayi, yace “kiyi hakuri to, zaki de najin zafin nan gaba kinji”
Ahankali tadaga masa kanta
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
Haka Rayuwar taci gaba da wakana, komai yana tafiya yanda yakamata a kowanne bangaren, har Tsawon wata biyu da satittika, zuwa wannan lokacin Adala ta auri baba Inda Mazawaje family sukayi mata kara aka hadu aka rakata dakin mijinta dake Abuja bayan zaman sati biyu datayi awajan danginsa har suka Dan saba da’ita sannan tatafi abujan, baba yana jin dadin zama da matar sa sosai, haka Nihla tayi farinciki da auren mahaifin nata, kowa yanayin aure yana Dan murmurewa amma awajan Nihla, babu wannan sai wata uwar rama ma data qarayi, kana ganinta zakasan ta rame sosai, saboda har yanzu Muddin ya Abba ya nemeta tofa tanajin zafi sosai, shi kansa abin har mamaki yake bashi, kuma har yanzu idan zai shiga daqyar yakeyi, kullum sai yasha fama, hakan yasa tasaka abin aranta duk ta rame, ga ya Abba Babu wasa, ranaku daidai ne bayayi, idan tayi korafi yace ahakane ai zata saba, babu yanda ta’iya sai hakuri amma abin yana damunta sosai aranta, gashi bata fadawa kowaba ba
❣️❣️❣️ ❣️❣️❣️
“wayyo Allah ya Adam nashiga uku, cikina”
“Innalillahi maryam ko naquda kike ne?”yafadi haka cikin rikice wa
” ya Adam Zan mutu, Dan Allah ka yafemin kaji, mutuwa zanyi “
Idon Adam yacika da qwallah ganin irin wahalar da Diyana take ciki, gashi tana kiran mutuwa, yace” mariya kiyi hakuri, bari mutafi asbiti, ba zaki mutu ba kinji, kiyi hakuri “
Jikinsa na rawa yakira hajiya Na’ila awaya yafada mata, cikin tashin hankali tace suhadu a asbiti
Adam yasa hannu yadauketa gaba daya, yasa ta amota cikin sauri yaja motar sukabar gidan, yana driving yana juyowa yana Kallanta, ikon Allah ne kawai yakawo su asbitin lafiya
Suna zuwa hajiya Na’ila ta kamata sukai ciki, likitocin ma suna karbar ta sukaga haihuwar tazo kusa, Adam yakasa zama, sai zagaya wajan yake, hajiya Na’ila kuwa addu’ah take mata kawai
Bata dauki lokaci Mai tsawo ba kuwa cikin temakon ubangiji ta haifi danta namiji Mai kamada Adam sak