BABU SO HAUSA NOVEL

DUK TSUNTSUN DA YAJA RUWA HAUSA NOVEL

Bayan sati biyu Sapna ce kwance saman gadon lubna tana bacci gefenta k’wayoyin mayene k’arar wayarta tatasheta dakyar tabud’e idonta tajawo wayar ganin number ba suna yasa tayi rejecting din calling, takai kallonta ga tym din ganin har 2pm ta yi yasa tayi zumbur tatashi cikin sauri tafad’a toilet tayo wanka tare da d’auro alwallah, shiryawa tayi cikin gown blue colour sannan tasaka hijab tagabatar da sallar azuhur cike da takaicin yadda yanzu bata samun daman yin sallah cikin lokacinta sai lokaci ya d’an gifta, Bayan ta idar da sallar zaune tayi saman darduma tare da d’auko wayarta tabud’e app din AlQur’ani tafara karantawa cikin zuciyarta, dakyar ta iya karanta one page saboda kasalar da takeji, sannan ta aje wayar tacigaba da tasbihi har lokacin la’asar tayi tasamu tatashi tagabatar da ita, tana ji lokacin da lubna tashigo tana mata dariya tace ke da kike aikata sa6o ammah har 6ata lokacinki kike wajenyin sallah alhali ba zata kar6uba, kwallah ce tacika ma sapna ido cike da takaici tace bakomai Aunty lubna ahaka zanyi sallar ko da ace ba zata kar6uba kuma shiriya awajen Allah take ba a fitar da k’auna daga rahamar ubangiji, cikin jin haushin maganganun da sapna tayi mata tace kar ma kiyi tunanin shuryuwarki yarinya cikin fushi lubna taficce daga room d’in,

Sapna bayan ta gama saman bed d’in takoma takwanta tajawo littafinta tafara karantawa saboda yanzun exam baifi 2 weeks ba, deejah ce taga tashigo d’akin a buge wajen da sapna take tanufa kamar zata fad’a mata dasauri sapna tamatsa gefe d’aya deejah tazauna kusa da ita tana lumshe ido, kallonta sapna take tace deejah lafiyarki?yaushe kika zo? Bata ankaraba saidai ganin deejah tayi ta kwanto jikinta, rik’eta sapna tayi tace wai ya akayi halan zuwa kikayi kikasha over? Cikin muryar maye deejah tace sapna please kitaimaka min ina cikin wani yanayi ne, hannu deejah takai a rigar sapna cikin zafin nama sapna tarik’o hannunta tace wai deejah meye haka bana son iskanci, rungumota deejah tayi tace please sapna taimakona fa zakiyi wlh ina cikin wani yanayine, hannu takai cikin rigar sapna, tureta sapna tayi tace ya isheki fa waike meyasa bakida hankali, dariya deejah tayi tace na ji banda hankalin kuma wlh dole kibani had’in kai saboda tun tuni kika shiga raina sapna, harararta sapna tayi tace deejah kidawo cikin hankalinki baki gane da wadda kike magana ba ne? Dariyar rainin wayau deejah tayi tace ina cikin hankalina da sapna nake magana, cikin 6acin rai sapna tace toh kuma kinyi kuskure saboda ba zaki samu abinda kikeso daga wajen sapna ba domin sapna ta fi k’arfinki, cikin rainin wayau deejah tace ahaka ke gani kike mutunniyar kirkice, k’ara ki aje wannan girman kan naki kimori rayuwa tunda dai mutuncin da ake tak’ama da shi ya riga ya zube tunda kika fad’a irin wannan rayuwar, takaicin maganar da deejah tayi mata taji, cikin 6acin rai tace deejah ko ba komai ina da sauran mutuncina tunda banta6a harka irin ta tumakaiba babu wanda nata6a sallama ma kaina, dariya deejah tayi tace ai kema kina hanya da yardar Allah sai kinyi, abinda kike tak’ama da shi sai yarabu da ke, ke bari ma kiji infad’a miki na fi kowa farin ciki da fad’awarki cikin wannan rayuwar fatana kidauwa acikinta sai muga k’arshen iskanci,

Saboda 6acin rai idanuwan sapna suka canza kala hannu tad’auka takashe deejah da mari har sau biyu, marin ya shigi deejah dasauri tadafe k’uncinta fuskarta d’auke da mamaki tace sapna ni kika mara?
Cikin 6acin rai sapna tace na mareki kuma ina so kisani daga yau na yanke duk wata alak’a da yake tsakanina da ke kimance da kinsan wata sapna a rayuwarki, itama deejah cikin 6acin rai tace toh sai me dan mun rabu daman ai moriyar gangane naci tunda na riga na gama morarki a school toh bandamu da rabuwarmu ba daman ke ba class d’ina bace kuma na tayaki murna da baki bani had’in kai ba, cikin 6acin rai sapna tad’aga murya tace ya isheki haka, kificce kiban waje, yanayin yadda sapna tayi maganar ya ba deejah tsoro ammah sai tadake ta ce kijira kiga abinda zai biyo baya sannan taficce daga d’akin,
Sapna saman gadon tafad’a tazauna tare da dafe kanta tanaji zuciyarta tana tafarfasa maganganun deejah suka dinga yi mata yawo a k’wakwalwarta.

deejah ko da tafita parlour tazauna cike da 6acin rai tabuga tagumi hawaye suna zirara daga idonta, daidai lokacin lubna tafito daga d’akin teemah ganinta a wannan hali yasa ta iso wajenta dasauri tazauna tare da dafata tace k’anwata meyasameki kike kuka, deejah d’ago fuskarta tayi da tayi sharkaf da hawaye tace Aunty lubna wai ni sapna ta mara, cikin 6acin rai lubna tace me yahad’aku? Nan deejah takwashe komai tafad’amata, murmurshi lubna tayi tace kema banda abunki ai kinyi garajen hak’uri da kin bari munbi Komai ahankali, cikin 6acin rai deejah tace wlh Aunty lubna babu ni babu sapna kowa tasa tafishesa na shafe babinta acikin zuciyata, lubna cike da mamaki tace a’ah k’anwata kar kiyi haka, tashi deejah tayi tajawo jakkarta cikin 6acin rai taficce daga d’akin, lubna tana ta kiranta ammah ina tuni ta yi tafiyarta.

Lubna tashi tayi tanufi d’akinta da mamakinta taga sapna dafe da kai ta durmiya cikin kogon tunani, freezer lubna taje tabud’e tad’auko kwalbar giya tanufo inda sapna take tazauna gefenta tace baby ga wannan kisha naga kina cikin damuwa, sapna dakyar takar6a tabud’e tafara kwan-kwad’a saida tasha kusan rabin kwalbar sannan ta aje nan takwanta tafara bacci.

Tun daga ranar sapna da deejah suka fita sabgar junansu ko a school sukayii nesa a juna hararace kawai take had’asu shima d’in saidai deejah, dan ita sapna tuni ta shafe babun deejah a rayuwarta, ahaka har suka fara exams d’insu sapna a daddafe take samu tana karatu dan ma Allah ya taimaketa brain d’inta tana ja sosai, ahaka suka gama school d’insu ummah saboda murna kamar tazuba ruwa k’asa tasha, yanzu sapna har kwana take gidan lubna, lubna ko har lokacin ta rasa hanyar da zatabi tasamu sapna ta amince da ita……

Yawan comment yawan typing domin comments d’inkune yake k’aramin k’warin gwiwa idan har babu more comments toh????‍♀, Muje zuwa my fan’s

Comment
nd
Share

Sis Nerja’art✍????
????????????????

_*DUK TSUNTSUN DA YAJA RUWA..*_

              ????????????????

(BASE ON TRUE LIFE STORY)

Written By ~ Sis Nerja’art

DEDICATED TO ~ MY SIS AUFANA ND SAINAH UMMUN MEENAL

INTELLIGENT WRITER’S ASSOCIATION ®
[onward together]
{ we give the readers of ours the best out of the bests,,our inks are melodious and dropping a kinda lights to readers }
THE PEN OF LOVE. ???? HEART TORCHING ❤ TEAR OF SORROWS ???? CURDLES ???? GIGGLES ???? AND MARRIEGE THINK????
JUST GIVE US FOLLOW….

https://mobile.facebook.com/Intelligent-Writers-Association-350771435465066/insights/?section=likecount&referrer=home_page_panel

Page 2⃣4⃣

Haka rayuwar sapna tacigaba da tafiya yanzu lubna ta canzata sosai dan shigar da takeyi a yanzu ba zaka ta6a cewa sapna bace saboda ta waye sosai ko hijab bata cika sawaba ta fi yawo da gyale, shaye-shaye ko babu wanda bata iyaba ammah duk a 6oye batare da sanin ummantaba,

Wajen lubna takejin labarin ansa ma deejah bikki da haidar d’inta ta jinjina ma lamarin domin a yarda takejin labarin haidar a Wajen deejah amatsayinsa na kamili mutumin kirki toh bazaka ta6a tunanin zai auri deejah ba, ba asa bikkin dayawaba,
Tunda suka gama school ganin deejah wuya yake mata domin yanzu ko a gidan lubna basu cika had’uwaba,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button