BABU SO HAUSA NOVEL

DUK TSUNTSUN DA YAJA RUWA HAUSA NOVEL

A chan 6angaren lubna cike da farin ciki takalli Amfa da take kusa da ita tace dear gatanan tafe bari kiga inyi sauri insa maganin nan acikin lemun saboda malamina ya fad’amin daga inda tasha maganin nan zata nemi nutsuwarta tarasa kinga daga nan dakanta zata bani had’in kai, cikin jin dad’i amfah tace kai gaskiya na ji dad’i dear nima kice har zan samu inshana da ita, dariya lubna tayi tace sosai ma ai na tabbata daga lokacin da tasha zata zama ‘yar hannu domin har manyan customers zan had’ata dasu yadda zata dinga samar min kud’i dayawa, amfah cike da jin dad’i tace gaskiya k’awata ke tadabance nan gani nan bari duk wata muguwar hanya kin santa, dariyar jin dad’i lubna tayi tace ai indai ina buk’atar abu toh ko ta wace hanya sai na sameta,

Sapna tana gama sallah after dress kawai tad’aura saman kayanta sannan tashafa powder tayi rolling da red d’in veil tafeshe jikinta da perfumes, kitchen tashiga tad’an zubo abinci tad’an gudun kar ummah tayi mata fad’ar rashin cin abinci d’akin ummah takoma tazauna taci sannan tace ma ummah zataje wajen Aunty lubna, ummah tace adawo lafiya.

Sapna tana isa saman gado ta tadda lubna da amfah rungume da juna ko inda suke bata k’ara kallo ba tagaishesu sannan tacire after dress d’inta tahau saman 3 seater takwanta tare da jawo wayarta tahau chart, ganin haka yasa amfah takalli lubna tace dear bari inje wajen teemah ko ma menene dai ina jiran tsammani dariya lubna tayi tace kar kidamu dear, amfah fita tayi daga d’akin ganin haka yasa lubna tatashi zaune takalli sapna tace baby please kid’auko min maltina acikin freezer kitafo da robar Fanta gata nan kasancewar lemun da sapna tafi so kenan, tashi sapna tayi taje tad’auko takawo ma lubna ta aje gabanta juyawa tayi zata koma inda take zaune domin ba zata iya cigaba da kallon lubna da shigar da take jikintaba, hannunta lubna tarik”o tare da zaunar da ita kusa da ita tatashi taje tad’auko cups biyu tadawo tazauna tabud’e lemun tatsiyaya tamik’a ma sapna, girgiza kai sapna tayi tace kibarsa kawai mummy na k’oshi, murmurshi lubna tayi tace kikar6a kisha ni maltina zan sha; hannu sapna takai takar6a taciga da dannar wayarta, lubna zuba maltina tayi tana sha tana kallon sapna tana rayawa a ranta yadda zata samu sapna, ganin batada niyar sha yasa tace baby kisha mana, ahankali sapna takai cup d’in bakinta tafara sha saida tasha rabinsa sannan ta aje tacigaba da dannar wayarta lubna ko ta zuba mata Ido,
Ahankali Sapna taji tana shiga cikin wani irin feelings nan tafara zufa tana cize le6enta idanuwanta suka canza kala, ganin haka yasa lubna tayi murmurshi tare da k’ara matsawa kusa da Sapna tace baby lafiya? Me yake samunki ne? Sapna shuru tayi takasa bata amsa ganin haka yasa lubna tafara shafata dasauri Sapna tafad’a jikin lubna tarirrik’e, cikin jin dad’i lubna tace baby ko intaimaka miki? Dasauri Sapna tagyad’a mata kai alamun eh, cikin jin dad’i lubna tahad’e bakinsu waje d’aya tafara kissing d’inta tare da tura hannunta cikin rigar Sapna, Sapna ko motsin kirki kasawa tayi jikinta rawa kawai yake ahankali lubna tarabata da rigar jikinta itama tacire tata, Sapna dakyar tabud’e idonta da yake rufe sannan tamik’e tsaye, kallonta lubna take tace baby kizo intaimaka miki, sapna cize le6enta tayi tare da girgiza kai tace kibarsa kawai mummy, janyota lubna tayi tace taimaka miki fa zanyi, sapna tureta tayi sannan tajanyo rigarta tasaka, dasauri tashige toilet tamaida tarufe tajingina kanta da k’ofar cikin zuciyarta tafara fad’in innalillahi wa’inna ilaihi raji’un ahaka tafara jin nutsuwa ta zo mata sannan tacire kayan jikinta tayi wanka tare da d’auro alwallah tafito yarda tabar lubna haka tafito tasameta dan haka wardrobe tabud’e tad’auko kayanta tasaka adaddafe tayi sallar la’asar ko addu’a bata tsaya yiba tatashi taficce daga gidan, lubna tana k’wala mata kira ammah ina cikin sauri ta bar gidan,
A firgice tanufi chemist d’in da yake chan gaba da gidan, tana isa malam musa yakalleta yayi murmurshi kasancewar ta saba zuwa siyan k’wayoyi Ko su syrup, dakyar sapna tazauna saman bench d’in da yake cikin shagon sannan takalli malam musa tace please malam musa kataimaka min da tabs d’in da zansha insamu relief, nan tafad’a masa yanayin da takeji, wani tablet ne yad’auko yabata yace gashinan kidinga sha a duk lokacin da kika tsinci kanki cikin wannan yanayin, cikin jin dad’i sapna takar6a yace 2k zata bayar, dasauri tabud’e jakkarta tad’auko 2k tabasa, bata bar chemist d’inba saida tasha maganin sannan tasaka sauran cikin jakkarta, sannan tad’an samu relief,

Tunda sapna tabar gidan Cike da takaici lubna tatashi tafara zagaye d’akin tana mamakin yadda sapna ta iya tsallake rijiya da baya-baya, cize le6e tayi tace toh ina sapna zata je? Ko dai wajen wani zataje domin a yarda tasan maganin da tazuba ma sapna duk Wanda yashasa ba zai iya tsallakewaba batare da yabayar da kansaba, cike da mamaki tace ko dai yarinyar nan aljanah ce? Tsaki taja tace ko ma aljanarce wlh da tsiya sai ta amince min, daidai lokacin amfah tashigo d’akin ganin k’awarta a wannan yanayin yasa tatsaya kallonta cike da mamaki tace dear ya dae, cikin takaici lubna tafad’a ma amfah yadda sukayi da sapna, jinjina kai amfah tayi tace lallai yarinyar nan ta san abinda tataka ammah bita ahankali asannu ai zata zo hannu tunda maganin zai cigaba da tasiri a jikinta, dogon numfashi lubna taja tace haka ne yanzu dai zo kitaimaka min domin ayanzu abuk’ace nake.

lokacin da sapna tadawo gidan bata shiga d’akin lubna ba a nan parlour tayada zango tayi kwanciyarta saman kujera tana ta juyi ahaka wani wahalallen bacci yayi awon gaba da ita.

Sai da aka fara kiran sallar magrib sannan amfah ta fito daga d’akin mamakine yakamata ganin sapna a parlour tana ta bacci, dasauri takoma taje tafad’a ma lubna nan suka fito, kusa da ita lubna tazauna tare da shafa fuskarta, ahankali sapna tabud’e idonta ganin lubna a zaune abinda yafaru d’azun yafad’o mata a rai dasauri tatashi zaune tare da jawo wayarta taduba tym, ganin lokacin sallah ya yi yasa tatashi tashiga d’akin lubna tanufi toilet, murmushi lubna tasakar ma amfah sannan tatashi tabita d’akin ganin ta shiga toilet yasa lubna takoma saman kujera tazauna,
Ko da sapna tafito batabi ta kan lubna ba tashinfid’a darduma tagabatar da sallar magrib,

Bayan ta gama tashi tayi takalli lubna tace mummy zan tafi gida kinga dare ya yi kuma ban fad’a ma ummah zan kwana nan ba, lubna murmushi tayi tace sapna naga kina cikin wani irin yanayi kibani dama intaimaka miki, kwallah ce tacika ma sapna ido dakyar tabud’e baki tace Aunty lubna ina k’yamar irin wannan rayuwar ko da ace hakan zaisa inrasa rai na toh ba zan ta6a baki kaina ba kibarni kawai inyi rayuwata ahaka, kallonta lubna take fuskarta d’auke da mamaki tace Sapna ke wai meyasa kike da girman kai, wlh dan bakisan dad’in da yake cikin wannan harkar ba, sapna saida takai k’ofa sannan tajuyo takalli lubna tayi murmushi wanda bai kai zuciba sannan tace kamar yadda bakisan illar da ke cikin wannan harkar ba, sai dasafe Aunty lubna,
bata jira jin amsar da lubna zata bata ba,

Tana fita tayi sa’a tasamu mai napep tafad’a masa inda zai kaita, lokacin da tashiga gida ana sallar isha’i, saida talek’a d’akin ummah sannan tanufi d’akinta, wanka tafara yi tare da d’auro alwallah, bayan ta fito rigar bacci tasaka sannan tazumbula hijab tagabatar da sallar isha’i bayan ta gama d’akinta tamaida tarufe saboda feelings din da taji tana taso mata dasauri tad’auko ruwa sannan tabud’e jakkarta tad’auko tab d’in tasha, wardrobe d’inta tabud’e tad’auko kwalbar giya tadawo saman gadonta tazauna tafara sha saida tasha tayi tatul sannan takwanta bacci yayi awon gaba da ita.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button