DUK TSUNTSUN DA YAJA RUWA HAUSA NOVEL

More Comments More Typing, muje zuwa my fan’s
Comment
nd
Share
Sis Nerja’art✍????
????????????????
_*DUK TSUNTSUN DA YAJA RUWA..*_
????????????????
(BASE ON TRUE LIFE STORY)
Written By ~ Sis Nerja’art
DEDICATED TO ~ MY SIS AUFANA ND SAINAH UMMUN MEENAL
INTELLIGENT WRITER’S ASSOCIATION ®
[onward together]
{ we give the readers of ours the best out of the bests,,our inks are melodious and dropping a kinda lights to readers }
THE PEN OF LOVE. ???? HEART TORCHING ❤ TEAR OF SORROWS ???? CURDLES ???? GIGGLES ???? AND MARRIEGE THINK????
JUST GIVE US FOLLOW….✔
Page 2⃣7⃣
Sapna yau tunda tayi sallar isha’i bata tsaya doguwar hiraba takwanta saboda wani irin bacci da takeji, ummah ma da tajita shuru talek’o d’akin da mamakinta taga Sapna har ta yi bacci maida mata d’akin tayi tarufe,
Sapna cikin baccinta taji wayarta tana ringing dakyar tabud’e idonta tana tsaki tajawo wayar da shirin tayi rejecting d’in call d’in ganin sunan mummy lubna ya bayyana yasa tayi picking d’in call d’in cikin muryar bacci tace hello mummy, daga chan 6angaren lubna ce da Amfah manne da juna sunsa hand’s free suna murmushi lubna tace baby ba dai har kinyi bacciba? Sapna ahankali tace eh wlh mummy bacci nake,
Lubna tace halan kind’an sha wani abun,?
Sapna tace a’a ba abinda nasha gajiyace kawai,
Lubna tace ohk, daughter yau baki lek’omu ba lafiya dai ko?
Sapna cikin k’osawa da maganar tace lafiya lau wani aikine nad’anyi ma ummah dat’s y ban fitaba yau,
Lubna tace Ayya ammah dai gobe zaki shigo ko?
Sapna tace mummy ko dai jibi.
Lubna tace no gobe dai saboda akwai muhimmiyar maganar da zamuyi da ke,
Sapna tace mummy da ni kuma? Allah dai yasa ba akan mutanenki bane,
Dariya lubna tayi tace toh sarkin tsoro ba akansu bane saidai kin shigo goben kinji ko ma dai minene, Sapna tace ohk Allah yakaimu bata jira Jin me lubna zataceba takashe wayar gaba d’aya sannan takoma baccinta
Daga chan 6angaren Sapna na kashe wayar lubna da amfah suka kalli Juna suka bushe da dariya amfah tace k’awata bakida dama wlh, lubna tace ai saima goben idan ta zo anan zakiga rashin damata saboda ko me za’ayi gobe yarinyarnan bazan saurara mataba, amfah tace wlh kau k’awata kar a saurara mata k’ara muyagi kasonmu, lubna murmushi tayi tace bari dai goben tayi yanzu dai kizo muyi bacci dan nima baccin nakeji.
wanshe kare Sapna tun da tatashi takejin jikinta ya yi sanyi, wajen 10am da tagama had’a musu breakfast tad’aura musu girkin rana burabusko da stew tayi musu sauri take tagama saboda tun safe lubna take damunta da waya akan tazo, wajen 12 ta gama duk wani aiki da zatayi wanka tashiga tayo saida tayi sallar azahar sannan tashirya cikin material Pink my ratsin blue ba wata kwalliyar kirki tayiba ammah ta yi kyau sosai tafeshe jikinta da turaruka masu k’amshi sannan tad’auko veil d’inta blue d’an k’arami tayafa takalmanta tazura blue tad’auki jakkanta swaga tarataya a kafad’anta ta yi kyau sosai.
Fitowa tayi tanufi d’akin ummah talek’a tace ummah zan je wajen Aunty lubna, ummah tace toh mamana sai kin dawo kigaishe da ita, sapna tace toh ummah zataji.
Tana fita tasamu abun hawa tahau tace yakaita burget, har k’ofar gidan lubna ta safka tasallami mai abun hawan,
Da sallamarta tashiga gidan a parlour tasamu su teemah nan taga suna ta mata gani-gani, sapna d’auke kai tayi batare da ta ce musu komai ba tashige d’akin lubna, ko da ta shiga babu kowa d’akin motsin da taji a toilet yatabbatar mata da lubna wanka takeyi, saman bed side tahango Apples kusan guda shidda cikin babban plate sai ‘yar k’aramar knife sai shainin takeyi, murmushi sapna tayi taje bakin gadon tazauna sannan tad’auki Apple d’aya da wuk’ar tana yankawa tana ci,
Bud’e toilet d’in da akayine yasa tamaida hankalinta a wajen da mamakinta sai ganin amfah da lubna tayi sun fito kowace d’aure da k’aramin towel a jikinta, sapna binsu tayi da kallo takasa cigaba da tauna Apple d’in da yake cikin bakinta, lubna mamakine tagani k’arara a fuskar sapna, murmushi tasakar mata tace baby har kinzo ashe? Amfah tace sapna ya gidan? Sapna shuru tayi takasa basu amsa sai binsu take da ido, Lubna tace wai sapna lafiyarki sai kallonmu kike kamar baki sanmu ba? Sapna d’auke kanta tayi daga kallonsu ganin suna shirin sa kaya, jakkarta tajawo domin tad’auki wayarta da mamakinta sai taga wayar bata ciki dafe kanta tayi da tatuno wayar tana saman mirror ta manceta a gida, aje jakkar tayi tacigaba da cin apple d’inta, daidai lokacin lubna ta tako zuwa inda sapna take zaune, d’aga kai sapna tayi takalleta mamakine yakamata ganin shigar da take jikin lubna wata ‘yar rigace take sanye da ita iyakarta cinya komai najikinta ana gani, murmushi lubna tasakar mata, dasauri sapna tad’auke kanta daga kallonta, ganin haka yasa lubna taje tabud’e freezer tad’auko giya da cups tadawo inda sapna take itama tazauna gab da sapna kamar zata shige jikinta, tsiyaya giyar tayi a cup tamik’a ma sapna tace baby gashi kisha da sanyi, sapna batayi musuba takar6a tafara sha, lubna kallon Amfah tayi da take tsaye gaban dressing mirror tana kallonsu takashe mata ido nan suka sakar ma Juna murmushi, sapna saida tashanye giyar sannan ta aje cup d’in, lubna tace baby ko ak’ara miki, sapna girgiza kai tayi batare da tayi magana ba, Dan haka lubna ta aje kwalbar sannan takai hannu tarik’o hannun sapna da tafara lumshe ido tafara shafawa tace baby bacci ko? Sapna hamma tafara yi tana lumshe ido alamun bacci, ganin haka yasa lubna tace toh kikwanta mana baby, sapna mamakine yakamata jin yadda takejin bacci sosai itadai ta san tunda take shan giya bata ta6a bata wannan reaction d’inba tabbas ta san akwai abinda lubna tazuba mata, bata ida tunanin ba kawai sai jin lubna tayi tana shirin tura mata hannu cikin rigarta, dasauri tarik’e hannu tare da kallon lubna cikin muryar maye tace mummy bana so, lubna k’ok’ari take tature hannun sapna tace nikuma inaso baby taimakona zakiyi sau d’aya kawai kinga tunda muke baki ta6a bani had’in kai ba kitaimaka min yau kawai, sapna hawayene suka cika mata ido tace mummy kiyi hak’uri ba zan iyaba kije wajensu Aunty amfah mana, lubna tace nikuma ke nake buk”ata yau dan haka dole kibani had’in kai, sapna dasauri tature lubna tamik’e tsaye, itama lubna mik’ewa tayi tana murmurshi tace k’ara ma kikwantar da hankalinki kibani had’in kai inkuma kikak’i wlh ko ta tsiyace sai na sameki, Sapna dakyar tabud’e baki tace mummy ba zan ta6a baki had’in kai ba inaso kisani jikina ya fi k’arfinki tsakaninki da shi saidai daga nesa, dariya lubna tayi irinta ‘yan duniya tace sapna kenan kinyi babban kuskure da kikace haka domin a yau zan rabaki da abinda kike tak’ama da shi ke ba ma niba hatta su amfah a yau sai sun moreki, kina tunani hakanan nake kula da ke? Ko kina tunanin duk wata kulawa da abinda nike siya miki batare da wani dalili nakeba? Toh bari kiji ni jikinki nakeso ba keba,
sapna saida gabanta yafad’i da taji furucin Lubna tsayuwarma nema tayi tagagareta ga wani irin bacci da takeji, kallon lubna tayi tace mummy kinyi kuskure domin ba zaki ta6a samuna ina rayeba saidai idan ina a mace, sapna tafiya tafarayi zata bar d’akin hannu lubna takai tarik’ota tana dariya tace amfa rufemin d’akin, amfah ma dariya tayi tace angama k’awata, maida k’ofar tayi tarufe tasaka jamlock, sapna ture lubna tayi da iyakar k’arfinta ammah takasa, lubna tana dariya tace saidai kiyi hak’uri sapna domin yau dolene insamu biyan buk’atata, amfah da take gefe tamatso kusa da su tace saidai kiyi hak’uri Sapna Saboda K’ADDARA CE tahad’aki da lubna ammah na tayaki murna da kika samu tsawon shekara d’aya tare da ita batare da wani abu ya shiga tsakaninkuba ammah kafin nan inaso kisani lubna bata ta6a neman wani abu tarasa ba dan haka dole kibata had’in kai tamoreki muma mumuro, sapna hawaye kawai yake fita daga idonta cikin takaici tagirgiza kai tace indai ina numfashi babu wadda zata samu biyan buk’atarta a wajena,