BABU SO HAUSA NOVEL

DUK TSUNTSUN DA YAJA RUWA HAUSA NOVEL

Gaba d’ayansu sukasa dariya, Salaha tashi tayi tad’auki jakkarta tace sweetheart tashi mutafi, Har bakin mota Sapna da Haydar suka rakasu saida sukaga tafiyarsu sannan suka dawo gida.

Haydar ne yafara shiga toilet yayo wanka, Sapna bakin gado tazauna tana jin wani irin feelings, dafe kai tayi tace nashiga ukku yaushe rabon da injini cikin wannan yanayin tun lokacin da zanyi aure, dai-dai lokacin haydar yafito daga wanka dakyar tamik’e saida tabud’e wardrobe tad’auki rigar baccinta sannan tawuce tashiga toilet,

bayan ta gama Wankan saida tatsane jikinta sannan tasaka rigar baccin tafito, Gaban dressing mirror tatsaya saida tashafa mai sannan tafeshe jikinta da turaruka, tufke gashin kanta tayi sannan tazo tahau gado takwanta lokacin haydar shima har ya kwanta,

tunda takwanta juyi kawai takeyi tana jin cikinta yana d’an ciwo haka tayi ta juyi har bacci yayi awon gaba da ita,

wajen k’arfe d’ayan dare wani irin ciwon cikine yatasheta daga baccin da take dafe cikin tayi tana cije le6e, kallon haydar tayi taga baccinsa yake hankalinsa kwance,

so tayi tatashi domin taje tasha tabs d’inta ammah takasa tashi,

jawo pillow tayi tarungume a jikinta, chan cikinta yana wani irin murd’awa batasan lokacin da tasaki k’araba,

haydar a firgice yafarka, kallonta yayi yaga tana ta juyi tana kuka dasauri yataso yarik’ota yace lafiya Sapna me yake faruwa ne?

Sapna rungume hannunsa tayi tana cize le6e, haydar cikin tashin hankali yace Sapna kifad’a min me yake damunki?

ahankali tabud’e bakinta tace yaya haydar cikina zan mutu,

haydar yace ciki kuma me yasami cikin? cikin sheshek’ar kuka tace ciwo yakemin, haydar kallon agogo yayi yaga kusan k’arfe d’ayan dare sannan yace Sapna yanzu dare ya yi babu inda zanje insamo miki magani ko asibiti zamuje?

Girgiza kai Sapna tayi tace a’a, kaduba cikin handbag d’ina akwai maganina yana ciki, dasauri haydar yatashi yaje yana duba jakkunanta sai a cikin ta k’arshen yaji sachet d’in tabs dasauri yad’auko, saidai babu komai a cikinsa,

tsorone yakamasa ganin kalar maganin da Sapna take sha, k’ara laluba jakkar yayi ammah bai ji komai ba nan yatabbatar ma kansa shine sapna take sha, kallon empty sachet d’in yake cike da mamaki, sannan yamaida kallonsa gareta, ganin Sapna tana murk’ususu yasa yakoma wajenta nuna mata yayi yace wannan ne?

dasauri takai hannu zata kar6a tace eh shine yaya haydar, nan haydar ya ida tsorata yace Sapna ina kika samo wannan maganin? Sapna tace please yaya haydar kabani idan ban shaba mutuwa zanyi,

nuna mata empty sachet d’in yayi yace kin gani babu komai, Sapna sai a lokacin tatuno da lokacin bikkinta ta ida shanyewa kuma ta mance bata siyo waniba,

k’ara rushewa tayi da kuka mai tsuma zuciya ahankali tace yaya haydar shikenan mutuwa zanyi, lumshe idonta tafara yi kamar mai jin bacci, cike da tashin hankali haydar yazauna kusa da ita hannu yakai yatallafo fuskarta cikin muryarsa mai nuna damuwa yace sapna daman kina da wannan lalurar ko daga baya tasameki? sapna kasa cemasa komai tayi saidai hawaye da suke zuba a kumatunta,

cize le6enta tayi dak’arfi awahalce tajawo hannun haydar tad’aura saman cikinta tace yaya haydar Allah mutuwa zanyi, haydar akid’ime yace sapna ba zaki mutuba zan taimaka miki, Sapna har ta bud’e baki zatayi magana dasauri yahad’e bakinsu waje guda yafara kissing,

sapna kamar daman jira take nan itama tarafa mayar masa da martani sun dad’e a haka daga nan haydar yafara yawo da hannunsa cikin rigarta, sapna duk ta fita hayyacinta batasan lokacin da haydar yarabata da kayan jikintaba saida gabansa yafad’i da yaga zubin halittarta,

gani tayi yana shirin zarcewa a kid’ime takallesa da idanuwanta da suka bayyanar da tsoro a fili, muryarta tana kyarma tace yaya haydar dan Allah kar kayimin komai.

haydar bai ma san tanayiba cigaba yayi da abinda yake,

sapna gani tayi dagaske yana shirin sex da ita turesa tashiga yi a tsorace tana cewa dan Allah yaya haydar kar kayi kakyaleni.

haydar baisan inda hankalinsa yake ba hanya kawai yake nema,

lokacin da yazo shigar sapna da k’arfinsa sai jinta yayi a matse, a tsorace yad’ago jajayen idanuwansa da suka rine yasafkesu akan fuskar sapna muryarsa a shak’e yace sap sapna daman baki ta6a yi ba?

sapna da tsoro ya gama kamata ga ciwon cikin da ya addabeta kuka kawai takeyi dasauri tagyad’a masa kai tace wlh yaya haydar ban ta6ayiba dan Allah kar kayimin tsoro nakeji

Wani irin numfashi haydar yaja yace kikwantar da hankalinki a hankali zanyi miki ba zakiji zafiba,

Sapna k’ara fashewa tayi da kuka tace Allah yaya haydar ba zan iyaba kakyaleni,

Haydar bai tsaya ida saurarentaba yafara binta a hankali.

wata irin k’ara takwala tashiga ture haydar da dukkan k’arfinta ammah takasa, duka, yakushi, cizo babu wanda batayiba ammah ina bai ma san tana yi ba. sumbatu kawai yake mata shima kansa bai san abinda yake cewa ba

Saida yasamu nutsuwa sannan alokacin yatuna da aika-aikan da yayi, kwance yake gefen sapna yana ta maida numfashi yana Jin wani irin nishad’i acikin ransa domin jinsa yake kamar bai ta6a sanin maceba sai akan sapna,

kallon sapna yayi da take kwance gashin kanta ya bazu a fuskarta, idanuwanta a rufe hawayen wahala ne suke ta zuba,

ahankali yakai hannu yajanye mata gashin sannan yajawota yarungumeta a jikinsa yana jin sonta yana fizgarsa ji yake kamar yabud’e k’irjinsa yasakata ciki yamaida yarufe,

kwallah ce tafara fita daga idanuwansa, dakyar yabud’e baki ahankali kamar mai rad’a yace sapna nagode sosai Allah yabiyaki wlh kin gama min komai, a yadda nike tunaninki ashe ba haka kike ba, duk abinda kikaga ina yi miki BA LAIFINA BANE laifin zuciyatane da takasa danne kishinki, please kiyafe min akan zargin da nayi miki,
tabbas yanzu nasan ke wacece kuma ke alkhairi ce agareni Sapna ina sonki, kece za6in zuciyata, nadad’e ina d’awainiya da soyayyarki dan Allah kisoni ko da rabin son da nake mikine,

Sapna inba sheshek’ar kukantaba bakajin komai takaicine yacikata da tsanar haydar ganin yadda yasameta lokaci guda cikin ruwan sanyi,

haydar jin jikinta yayi yad’auki zafi dan haka yamaidata yakwantar da ita sannan yatashi yanufi toilet, saida yatsarkake jikinsa sannan yahad’a mata ruwan d’umi yafito yad’auketa cak yanufi toilet da ita, ko da yasakata cikin ruwan wata irin k’ara tasaki tare da rik’o haydar,

haydar cike da tausayi yak’ara dannata cikin ruwan, cikin muryar lallashi yace kiyi hak’uri kizauna zakiji dad’in ruwan,

Saida yagasata sosai sannan yataimaka mata tayi wankan tsarki,

nad’eta yayi da towel sannan yad’aukota yamaidota saman gado saida yayaye bedsheet d’in sannan yakwantar da ita,

d’aukar bedsheet d’in yayi yakai toilet yawanke dakansa, lokacin da yadawo da mamakinsa yaga har ta yi bacci ajiyar zuciya kawai take, tsaye yayi yana kallonta cike da tausayinta sannan yajanyo blanket yalullu6eta,

kallon agogo yayi yaga k’arfe ukkun dare dan haka toilet yawuce yad’auro alwallah yazo yafara nafila, ya dad’e saman darduma yana godia ga ubangiji tare da addu’an samun zuri’a tagari da zaman lfy mai d’aurewa,

wajen k’arfe hud’u yakoma saman gadon yakwanta yajanyo sapna yarungumeta a jikinsa, tausayintane yak’ara kamasa tunowa da yayi da irin rayuwar da tayi ya jinjina mata yadda har ta iya tsallake rami da baya-baya batare da tayi zina ko lesbian ba domin a yarda yaga matan da take tarayya da su babu alamun mutunci ko kunya atare da su, tsanar khadija ce yaji ta k’aru a cikin ransa ahankali yace khadija kin cuceni na aureki a matsayin budurwa ammah ba haka nasamekiba,
soyayyar sapna ce yaji tana k’aruwa a cikin zucoyarsa k’ara matseta yayi a jikinsa kamar zai maidata ciki, har saida sapna tad’an motsa saboda zafin matsewar da yayi mata,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button