BABU SO HAUSA NOVEL

DUK TSUNTSUN DA YAJA RUWA HAUSA NOVEL

lubna da amfah suka kalli juna a tare sannan lubna tace Allah sarki Allah yabasu zaman lafiya bari muwuce, mungode sosai.

matar tace toh madallah,

bayan sunfita daga gidan cike da 6acin rai lubna tabud’e mota tashiga, amfah ma bayan ta shiga kallonta tayi tace dear yanzu ya ake ciki?

lubna cike da 6acin rai tace har sapna ta isa tayi aure batare da izininaba? wlh sai naje gidanta nice silar mutuwar aurenta, tada motar tayi dagudu tabar anguwar,

gudu takeyi da motar cikin k’ank’anin lokaci ta isa hotoro bata sha wuyaba wajen gano gidan sapna, nesa da gidan kad’an tayi parking d’in motar sannan suka fito,

wajen gate d’in gidan suka tsaya bayan sun gaisa da maigadin sukace dan Allah wajen amarya sapna mukazo tana ciki?

maigadi washe baki yayi jin an ambaci amarya yace eh tana ciki, bud”e musu k’ofa yayi suna shiga ta6e baki sukayi suna kallon gidan, chan sai amfah tace ma maigadi ina ne part d’inta?

maigadi nuna musu part d’in yayi dan haka suka wuce suka nufi part d’in, dariya amfah tayi tace a wannan gidan take rayuwa a’ah dole take 6oyemana aurenta, ta6e baki lubna tayi tace saidai ina tausayinta saboda watan barinta gidannan ya yi,

k’ank’wasa k’ofar sukayi sapna da take zaune saman kujera daga ciki tace wanene?
jin ba’ayi maganaba sai k’ara knocking d’in k’ofar ake, tsaki taja tace yanzu haka wannan sarkin wulak’ancinne saboda girman kai ya fi k’arfin yace shine, tashi tayi tanufi k’ofar gabanta taji ya shiga fad’uwa, tsayawa tayi kamar ba zata bud”e k’ofarba, jin ank’ara knocking yasa tabud’e,

afirgice tayo baya tatsaya cike da mamaki take kallonsu, shigowa sukayi kowace fuskarta d’auke da bak’in space su ma kallonta suke daga sama har k’asa.

jikin sapna rawa yad’auka atsorace tabud’e baki tace mummy lubna. …….

Comment
nd
Share

Sis Nerja’art✍????
????????????????

_*DUK TSUNTSUN DA YAJA RUWA..*_

              ????????????????

(BASE ON TRUE LIFE STORY)

Written By ~ Sis Nerja’art

DEDICATED TO ~ MY SIS AUFANA ND SAINAH UMMUN MEENAL

INTELLIGENT WRITER’S ASSOCIATION ®
[onward together]
{ we give the readers of ours the best out of the bests,,our inks are melodious and dropping a kinda lights to readers }
THE PEN OF LOVE. ???? HEART TORCHING ❤ TEAR OF SORROWS ???? CURDLES ???? GIGGLES ???? AND MARRIEGE THINK????
JUST GIVE US FOLLOWS…..✔

Page 3⃣9⃣

Jikin sapna yad’auki rawa atsorace tabud’e baki tace mummy lubna

su lubna ida shigowa d’akin sukayi suna kallon tsarin d’akin suna ta6e baki, ita dai sapna sai kallonsu take hankalinta atashe,

lubna hankalinta tamaido ga sapna tasakarmata murmushi tazagaya tabbayanta tare da shafa gashin kanta da yake a bud’e tace sapna kenan ashe kinyi aure shine abun ba ko gayya?

sapna tafara kame-kame tace am uhm mummy lubna daman…
lubna katseta tayi daga maganar da takeyi tace banga laifinkiba tunda kin samu kin shigo wannan gidan gaskiya balaifi gidan ya tsaru ammah inaso kisani baki isa kiguje ma lubna ba domin nawuce duk yadda kike tunani.

sapna janye gashinta ta tayi tare da juyawa takalli lubna har lokacin jikinta rawa yake tace wa yagwada muku gidan nan?

lubna kallon amfah tayi suka kwashe da dariya, sannan amfah tace kar kiyi mamakin hakan domin kinsanmu dai wannan kad’anne daga cikin k’aramin aikinmu,

lubna tace ba ma wannan ba kallon sapna tak’arayi daga sama har k’asa tace sapna amarya toh ya kike? nasan dai ansha amarci ko?
sapna kallonta take ammah takasa cewa komai har a lokacin hankalinta atashe yake tsoronta kar haydar yadawo.
muryar lubna tatsinko tana cewa oh sorry mun mance bamu tambayi angonba ko baya nan ne?
amfah dariya tayi tace gaskiya kam.

sapna d’aure fuska tayi tadake tace mummy lubna wai miyasa kikeson shiga rayuwata? akwai abinda natsare mikine?

dariya lubna tayi tace yanzu kika koma sapnarki ta da danasani marar tsoro, ammah fa kin burgeni baby.

amfah kallon lubna tayi tace dear kawai kifad’a mata abinda yakawomu ayi komai awuce wajen.

lubna tace dear hakan kawai za’ayi domin muna 6ata lokacinmu, sannan tamaida kallonta ga sapna tace baby kenan nasan dai abinda kike tsoron inrabaki da shi ayanzu wani ya rigani gaskiya nayi bak’in cikin hakan domin ke raino na ce, ammah dai shikenan
am yanzu dai gashi nazo har gidanki nasan dai yanzu zaki amince min tunda burinki ya cika.

sapna k’ara tsuke fuska tayi tace kidaina tunanin haka lubna domin ba zaki ta6a samun jikinaba, cike da takaici tagirgiza kai tace a baya kin cutar da rayuwata kune silar fad’awata wannan mummunar d’abi’ar da nayi a baya wlh nayi bak’in cikin sanin deejah da zuwana bikin yayar deejah ammah bakomai nasan koma minene yafaru K’ADDARA CE kawai, inaso kisani a yanzu natsaneku bana fatan k’ara ko ganinku ballantane inkoma rayuwar da nayi a baya dan haka kufita kubar min gida.

lubna da amfah kwashewa sukayi da dariya sukace sannu maigida lallai muntayaki murna da kika samu ‘yancin kanki.
lubna k’ara matsowa tayi daf da sapna tace saidai wani hanzari ba guduba dole cikin biyu ayi d’aya
sapna zuba mata ido tayi tana kallonta
lubna tacigaba da cewa ko dai ki amince mana muyi mukama gabanmu kokuma muyi sanadiyar mutuwar aurenki.

sapna zaro ido tayi nan gabanta yashiga dukan ukku-ukku cike da tashin hankali domin tabbas tasan k’aramin aikinsune sukashe mata aure, chan kuma sai tadake tace bazaku ta6a samun abinda kukesoba, sapna tafi k’arfinku babu abinda zaku iya yi min.

lubna tace toh shikenan muzuba mugani ayanzu zakisan ko suwanene mu baby hannu takai zata rungumi sapna dasauri sapna taja baya tace kar kisaki kita6ani, lubna matsowa take sapna tanayin baya-baya tace wai menene haka da fa aurena,

amfah ce tarik’ota tace baby mu cemiki akayi bamu ta6a aurenba tunda dai kink’i bari ayi komai ahankali toh zamuyi ta tsiya,

rungumeta lubna tayi tace baby nafayi missing d’inki dayawa, tureta sapna tashigayi ammah ta kasa, lubna kallon amfah tayi tare da yi mata sign da ido,
sapna duk ta ida tsurewa bata ankaraba kawai sai jin hannun lubna tayi cikin rigarta, da dukkan k’arfinta tashiga tureta tana cewa bana son haka lubna wai ke wace irin dabbace, dariya lubna tayi tace sapna yau kuma ni kika kira da dabba?
toh aikam yau zaki ga aikin dabbanci sapna bata ankaraba sai ji tayi sunkai hannu suna shirin rabata da rigar jikinta, rik’e rigarta tayi atsorace tace dan Allah kuyi hak’uri kukyaleni wlh ba zan iyaba,
banza sukayi suka kyaleta duk yadda sukaso surabata da rigar ammah sun kasa ganin zata 6ata musu lokacine yasa suka yage rigar, wata irin k’ara sapna tasaki tare da kare k’irjinta da hannunta, kuka tashiga yi tare da duk’ewa k’asa tace mummy lubna dan Allah kuyi hak’uri wlh ba zan iyaba ina fa da aure,

su lubna dariya suka shiga yi mata suma nan suka tsugunna sukace toh baby ya zamuyi ai bake kad’ai bace mai auren, hannu lubna takai zata tanje hannu sapna daga kare k’irjinta datayi ammah sapna tak’i bari nan suka shiga kokawa, sapna kuka kawai take tana cewa dan Allah kukyaleni kar kuyimin Kom…..

bud’e d’akin da akayine yasa duk suka maida hankalinsu ga k’ofar gaba d’ayansu.

haydar ne yashigo da mamaki yake kallonsu ganin sapna ba riga yasa yazuba mata ido cike da takaici yace sapna me zan gani haka?

sapna gaba d’aya ta ida rikicewa muryarta tana rawa tace yaya haydar, dagudu tatashi taje tarungumesa tare da k’ara fashewa da sabon kuka tace yaya haydar kataimaka min wlh su mummy lubna ne dan Allah kar kabarsu sucutar da rayuwata,

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button