JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL

JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL BY OUM HAIRAN

Hannunta tasa ta kama twins dinsa tana mulmulawa da shafa joystick dinsa shikuma yana matsa nononta da salonsa me fitar da ita hayyaci, yana tsotsar nonon Yana jan numfashi Yana tura yatsansa qasanta a dabarance. Ya fara wasa da yatsansa a gurin taja numfashi juyar da ita yayi ta koma qasa yaci gaba da tsotseta a hikimance har ya sauke harshensa a qasanta ya fara kalkaldawa taja ajiyar numfashi ta riqe kansa ya dago suka hada ido ya kanne mata dayan ya sakeyin qasa yaci gaba da tsotseta yana zuqota tana banqarewa tana janyewa Saida ya aikanta saqo sosai ya tabbatar data shiga hannu sosai sannan ya fara qoqarin samawa kansa mafita yana fara shigarta taji wani mugun zafi ta zabura zata miqe yayi saurin danneta yaci gaba da danna mata kaya tana cijewa har ya saita kansa ya rinqa sukuwa akanta zafi takeji sosai shikam mugum dadin yanayin yakeji ya rinqa tura hannunsa cikin sumarta yanaci gaba da cinta da qwarewa aikuwa taji a jikinta bata taba sanin Baffa’am din nata yakai hakanba sai yau tun tana daure masa Saida tasa masa kuka yanajinta ya shareta yaci gaba da sha’aninsa Saida yaji ya samu nutsuwar da yake buqata sannan ya kwanta a jikinta Yana mayar da numfashi ita Kuma tana sauke ajiyar zuciyar wahala.

Daqyar ta tashi tayi wanka ta sauko falon Yana zaune a dinning ta qarasa ta zauna sukayi break din suka koma falon suka baje binta kawai yakeyi da kallo yanayin kallon nasa kunya yake bata tayi qasa da kanta ya dago kanta yace “me kikeji game dani?” Sunkuyar dakai tayi ya sake dagota yace “kiyi mgn my Meenah” kwantar da kanta tayi a jikinsa yaja numfashi ya tureta yace wato bazaki iya fadamin matsayina a gurinki ba ko?”
Girgiza kai tayi yayi murmushi yace “ni nasan matsayinki a gurina ki riqe naki basai kin sanar dani ba kije kikai kasuwa ki siyar ko idan kin mutu ayi mawa kabarinki ado dashi” yanda ya miqe ya fice daga falon fuuuuu yabata qaramar dariya.
Tace “masifaffe kawai” juyowa yayi yace “me kikace” turo baki tayi yayo kanta ta miqe da sauri ya cafkota da qarfi yace “ina tambayarki me kikace kina tashi saboda kin rainani?” Cikin in…Ina tace “to…toba li’ilafi nake karantawa ba….” Sakinta yayi ya fice daga gdanma gabadaya ta tabe baki tace “Umma ta gaida Assha.

Gyaran gdan tayi ta sake shirinta tayi kwanciyarta ta dauko wayarta ta kunna data suka gaisa da Ya’isha sukaci gaba da hirarsu tanata nishadinta abinta ba ita ta sauka online ba sai wajen uku da taji tsayuwar motarsa tayi maza ta boye wayar ya shigo shida wasu yara ya budensu store suka zuba kayan abinci ya sallamesu suka tafi ya nufi step na benen tace “barka da dawowa” tsayawa yayi batare daya juyo ba ta miqe a sanyaye ta nufesa ta rungumeshi ta baya ta dora kanta a bayansa cikin sanyin murya tace “Ginshiqin lamarina. Kainefah muradin Raina! Kaina baiwa yarda zaka sharen duk kukana!! Karbi zoben alqawari kasashi a hannayena!!! Kaina baiwa Amana ta zuciya, ko Ina zan nuna!!! Nazamto Laila kai majnun mi alqawari ba rabewaaaaa!!!.”
Wata runguma yayi mata me qarfe ya dagata cak ya direta a kilishin dake qaramin falon saman ya tsugunna gabanta yace “are ur sure My Meenah?” Hannunta tasa ta rufe fuskarta tana qaramar dariyarta da take mugun rikita masa lissafi yayi murmushi yace “shi yaro gabadayansa abin tausayi ne Meenah kinajin kunyata to waye bazakiji kunya ba a duniya please nikam ki dainajin kunyata zan cinye kunyar nan idan taqi qyalemin ke haka” bude fuskarta tayi ta harareshi ya lakace mata hanci yace “kinada baiwa da yawa matata inasonki da yawa”

Aljihunsa ya duba ya dauko wani qaramin akwati ya bude ya zari sarqar ciki ya saqala mata a wuyanta ta kuwa zauna das ya dauki zoben da agogon duka yasa mata ya zare dankunnen kunnenta yasa mata na sarqar yace “tashi kiga sadakinki nasan dai na fansheki da daraja domin kudinsu sunfi kudin saniya dayan da aka yankamin a rugarku” dafe wuyanta tayi tana kallon sarqar tana kallonsa ya bayanta daga jiya zuwa yau duk sanyinsa take gani bashi da walwala sosai takowa yayi ya saqalo qugunta yace “banida kowa saike sai Mom saboda ke Mai Martaba ya ciremin tallafi ya zareni cikin yayansa ban damu ba Meenah indai kedin zakiyimin halacci dama komai na rayuwa Yana zuwa da dalilinsa”
“Meyesa naka dalilin ya zamo ni?” Ta fada tare da durqushewa cikin hawaye tace “ana canza mata ana canza miji iyaye basuda madadi Baffa’am don Allah kada ka zabeni saman mahaifanka Allah zai jarabceka dani don yaga ya zakayi…..” Da sauri ya rufe mata baki yace “kinajin hakan zaisa nayi nadama ne? Meenah bana nadama duk abinda kikaga nayi Ina sane banson da girmana a rinqa qoqarin maidani wani qaramin yaro kedai kiji zaki rayu dani a duk yanda nake…………..”

Oum Hairan
[7/30, 7:40 PM] Oum Hairan: JH022 Shiru sukayi na dan lkc ta janye a kasalce ta shiga bathroom ba wani abu zatayi ba kallon yanayinsa ne yake sauke mata kasala shiyasa ta zabi tadan qaurace masa kada ya fahimci rauninta da wuri tabbas ta rasa ma’aunin da zata auna qaunar da Rasheed yakeyi mata inda wanine irin yanda tayi watsi da lamuransa ta zabi Kareem akansa da tuni ya cire mata tallafi maimakon hakan ma shi sai ya zabi rasa komansa akanta a hankali ta zame ta zauna a saman set toilet din wani kuka me ban tausayi ya qwace mata tayi saurin toshe kunnenta saboda gudun kada ya jiyota.
Shirun nata yaji tayi yawa ya nufo bathroom din shassheqa kunnensa ya jiyo masa ya qara kasa kunnen da gaske kuka takeyi ya murda bathroom din ya shiga ya isa gabanta da sauri ya dago kanta taja zuciya ya miqar da ita ya dagata cak ya nufi waje da ita ya wankenta fuskarta yana girgiza mata kai yace “banyi tunanin nayi miki wani laifi a yau da zaisaki yimin asarar wannan tsaddaddun hawayen naki ba bama wannan ba meye dalilin kukan naki?” Dago idanunta tayi tana kallonsa tana shassheqa tace “ina gdy da halaccin babana mijina gareni na rasa da wanne irin halacci zan saka maka naka Baffa’am” lakace mata hanci yayi yace “zama da Amana kiyi hqr da yanayin mijinki Meenah niba mijin raguwar mace bane please kada ki taba gajiyawa dani kinji?”

Dagansa kai tayi yaja numfashi ya miqe ya kama hannunta suka fito ya bude wardrobe ya dauko mata mayafi ya miqa mata yace “muje mu zaga gari” da murnarta tayi dariya yaji dadin yanda yaga ta saki jiki da fitar da sukayi tanata walwalarta lamarin yarinyar Yana basa mamaki tausayinta Yana kashe masa jiki komanta abin a tsaya a duba ne danginta basa qaunarta abinda ta sanar dashi daban da abinda suka sanar dashi lkcn daya nemesu domin dauransa aure da ita to Wai me hakan yake nufi?”
Yayi nisa a tunanin yaji tana mgn baisan me tace ba ya juyo ya dubeta ta turo baki tace “tun dazun nake maka mgn ka shareni” lumshe idonsa yayi ya bude yace “am very sorry My Meenah” murmushi tayi tace “yaushe zaka koma aiki?” Numfashi ya sauke ya dubeta yace “kin gaji danine?” Zaro ido tayi tace “habadai da can ma ban gaji dakai ba balle yanzun nikam bana gajiya dakai kawai dai inason katafi danine banson ka rinqa barina ko Kuma idan zaka tafi ka kaini Daura gurinsu Ya’isha…….. ” Fuskarsa taga ta sauya tayi saurin gimtsewa yaja fasali yace “banson surutu” dolenta tayi shiru har suka isa wani shopping Mall bata Kuma cewa komai ba yana kallonta Yana dibanta kaya kamar Wanda zai hadanta lefe bayan ya gama sukaje ya biya suka Kuma shiga wani guri suka zauna aka kawo musu gurasa me zuma itakam bata iyaci shine yaci yasa aka kawo mata farfesun yan shilla to sune ma ta danci yayi musu take-away suka tafi.
Tun a hanya ta lura da yanayinsa sai wani satar kallonta yakeyi itadai gabanta sai faduwa yakeyi gashi magrib ta fara kawo jiki suna zuwa ya fita masallaci ita Kuma ta nufi saman tayi sallah rashin aikinyi yasata daukar jakar kayansa ta bude ta fara jera masa kayan a wardrobe takai qarshen shirya kayan tana karkade jakar wani kwali ya fado takai hannu zata dauka yayi saurin daukewa ta dago suka hada ido ya qaqalo murmushi yace “sorry ci gaba da aikinki” bata samu damar ganin meye ba saboda ko rubutun batakai ga karantawa ba ya dauke itadai hankalinta bai kwanta ba ta dago tace.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button