JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL

JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL BY OUM HAIRAN

Miqewa yayi Yana Shirin shiga bathroom din yaji ta riqeshi ta baya yaja numfashi ya juyo ya dago kanta idanunta suka kawo ruwa tace “ni….sai nakega kamar bai dace…..” Hannunsa ya dora saman bakinta yace “meye bai dace ba Meenah kina nufin kinfi ubangiji sanin abinda ya dace?” Saurin girgiza masa kai tayi yace “to shine ya halattamin ke Kuma yabani damar nayi komi dake batare da komai ba Meenah shi lamarin aure da gadon mamaci Allah ne ya tsara abinsa dakansa koda Rasheed yana tsakankaninmu yana rayuwa idan Allah ya qarar da rabonsa a jikinki hakanan ko yanaso ko baiso zaiji baya buqatar zama dake koda laifi ko babu ya rabu dake ni Kuma na dauka saboda Allah ya hukunta Mana kedin ba matar mutum daya bace a cikinmu so banso don Allah ki daina qoqarin haramtamin abinda Allah ya halattamin ko zamanin samartaka bantabaci daga haramtacciyar itaciya ba”
Yana fadin haka ya juya ya shige bathroom din a bakin qofar ya tsaya yace “bazan hanaki abinda kikayi niyya ba bakuma zanyi miki dole ba Amma kisani duk da cewa tun aihuwata an haifeni da sign na ciwon zuciya bata taba qarfin da take neman kaini Ramin kabari ba saita dalilinki Aminah idan kika wayi gari babuni kada ki zargi kowa kece abar zargi” turo qofar yayi ta tura da qarfi tana wani irin kuka me kashe jiki ta durqushe a gabansa tace “kayi amfani da qarfinka ka qwaci haqqinka yafimin sauqi dakace kabarni da Allah Ya Kareem da wanne zanji da ciwon rashin galihu koda na sharrin Maitar da aka liqamin ko Kuma da batan mij……”

Rufe mata baki yayi jikinsa na rawa yace “karki qara Aminah karki qara hada kanki dashi keba matarsa bace yanzun kada ki Kuma danganta kanki da wani namiji madamar bani bane” yanda ya harqitse mata lkc guda abin ya bata tsoro bata taba ganinsa cikin wannan yanayin ba ashe akwai abinda yake sosa zuciyarsa haka lallai kishinsa babba ne, kama hannunta yayi ya fitar da ita daga bayin ya koma ya watsa ruwan daqyar ya gama saboda zafin da zuciyarsa takeyi masa ya fito har lkcn tana tsaye a inda ya barta ya kalleta yace kije kiyi wanka zakiji dadi sosai” batayi masa musu ba ta nufi qofar fita daga dakin yabita da kallo harta fice tana fita tayi wankan tayi sallar Isha tayi shafa’i da wuturi ta zauna tana lazumi sai 11:00pm ta miqe tasa kayan baccinta ta shafe jikinta da turaruka masu qamshin gaske ta kwanta.
Hakanan takejin zuciyarta bata aminta da rashin jin motsinsa ba ta miqe ta fito daga dakin nata taja baya da sauri ganinsa tsaye a falon yana kaiwa da komowa cikin yanayi na mutuwar jiki ta matsa bayansa batare da yasan ta fito ba tace “Ya Kareem” tsayawa yayi batare daya juyo ba ta zagaya gabansa yayi saurin sanya hannunsa ya goge hawayen daya tsiyayo masa ta zaro ido waje tace “mene yayi zafi?” Murmushi ya qaqalo yayi mata ya lakace mata kunci yace “meye ya hanaki bacci?” Rausayar dakai tayi tace “kai meye ya hanaka?” Iska ya furzar yace “Feeling Meenah” kallonsa tayi da sauri ya lumshe idonsa tare da budewa a kanta yace “kwanaki 34 ga lafiyayyen namiji kamata babu mace ba kwanakine masu sauqi ba ko a baya lkcn da baki gama sanin wayece kedin ba kinsha tambayata meyesa nake yawan azumi nasha fada miki zaki fahimci hakan daga ranar da liman ya saqala igiyar aure tsakanina dake Aminah Ina wahaltuwa haqiqa cikin kwanakin nan kinqi tausayamin”

Daga hannunta tayi sama idanunta a lumshe tace “nabaka dama Ya Kareem kayi duk abinda kakeso dani……” Wata runguma yayi mata data sanya numfashinta daukewa yana kissing dinta ta ko Ina yace “na gde My Soul Allah yayi miki albarka” bai barta ta gama jin yanayin ba taji ya sanya hannunsa ya zare mata rigar jikinta gabansu ya fadi lkc daya yakai hannu ya kama breast dinta yaja zuciya yana shafasu da yanayi na shauqi itadai bata bude idanunta ba Saida tajita a gado ashe dauketa yayi ya nufi bedroom dinsa da ita ya tsugunna a gabanta tana zaune yasake riqe qasan boobs dinta yana shafa nipples dinta da yatsunsa ta sauke ajiyar zuciya ta bude idanunta suka shiga cikin manyan idanunsa da suke koyaushe a lumshe kamar na mashayi idanunsa na cikin nata ya dora harshensa a boobs dinta yana lasar nipples dinta taja ajiyar zuciya yaci gaba da lasar nipples din tanajin yanayin na musamman musamman dake ba qaramin hadi akayi mata ba iyakar tsotsar da yakeyiwa boobs dinta ta rikitata jinta takeyi a wani baqon yanayi inda shikuma yabada qarfinsa wajen lasar breast dinta zuwa dokin wuyanta aikam tana karbar yanayi matuqa tanajinsa ya kwantar da ita ya hauro samanta ya hade bakinsu Yana tura yatsansa cikin pant dinta daya jima da jiqewa jagab daga haka ya kai hannunsa ya kashe glub din dakin duhu yasani yowa baya sama² najishi Yana karanto addu’ar kusantar iyali can naji Meenah ta saki wata qara tana Kiran “wayyoh Ya Kareem kabi a hankali zakajimin ciwo wayyoh Allah na don Allah ka bari ni na gaji….” Bankumajin muryarta ba sai gurnaninsa da nishinsa dake tasowa sama²

Wannan dare Meenah ta gane kurenta ta fahimci maza suna suka tara duk Wanda Allah ya hadaka dashi shine gwarzonka iyakar mitarta saida ta sallamawa Kareem don ta fahimci shima baji yakeba ba gani yakeba akan wannan harka duk abinda takeji ana fada akansa qin aminta takeyi ganinsa bashida zafin yanayi yasa ta rainashi ashe ba anan takeba sai takega Rasheed ma baya mata komai, daya qyaleta bacci ya fada daukarta zataji ya qara shigewa jikinta tana bude baki zatayi mgn zai hade bakinsu ya kama cewa “double sorry My Soul” itadai a wannan dare har suma tayi saboda wahala Allah da yayita bata jurar nacin sex itakuma qaddararta kenan dukkansu kamar anyi musu tsarki da garera basa gajiya da sex kamar wadanda aka dafawa Naman Ayu sukaci.
Bayan ya gama bidirinsa ya tashi ya shiga bathroom ya hada mata ruwa me dumi yazo ya sunkuceta kamar wata jaririya yasata a ruwan ta kuwa saka masa kuka tace “wayyoh Allah wayyoh wayyoh Ya Kareem gurin ya kumbura zafi yakemin don Allah kabarni tausaya mata yakeyi sosai da alama bata saba da wannan yanayin ba koda yake ita mace roba ce a hankali zata saba tunda Allah ya hadata da maza. Daqyar ta Bari ya gasata ta miqe tana tattale qafa ta fita dakin ta dauki rigarta tasa tana duban agogo 6:15am gabanta ya fadi wato kwana ma yayi Yana qwaqularta wannan kwai jarababbe tab aikuwa indai haka yake to itama zatabi sahun Zahrah don wlh tsaf zata gudu kwana till down Babu bacci, fitowa yayi yajasu sallah daqyar take motsa qafafunta sukayi sallar ta gaisheshi a daqile yayi murmushi tare da shafa kansa ya sanya hannunsa ya dago fuskata yace “ayyah sannu fah amarya ta to ya kikaji mijin naki baikai ba ko yafi yanda kike tunani?” Ture hannunsa tayi tace “banaso ka riqe kayanka bazan qara yarda ba kai mugune Allah……”

Dariya ta bashi sosai yace “ke Kuma matar mugu ko raguwa kawai a haka kamar zakiyi juriya ashe bilhu ce” shiru tayi masa ya miqe yace “ki kwanta ki huta zanje na dawo 11:30am zamu tashi naso muje muyiwa su Mom sallama so na fahimci har yanzu gdan a hargitse yake shiyasa bance ki shirya ba nidai zan shiga kekuwa sai wataran idan munada yawan kwana” kallonsa tayi tanabin gado ya cire doguwar rigar ya fita ashe kitchen ya shiga ya hado mata shayi me kauri da cake ya dawo yace “kafin bacci ki fara Shan wannan zakifi jin dadinsa”
Karba tayi tanasha yana bata cake din Saida yaga ta shanye yayi hamdala ya dafa cikinsa yace “har naji na qoshi” yanda yayi mgnr dole yasata murmushi yace “wow mamaki ban zataba kinfi kowacce mace a duniya kyau da murmushi My Heart” lumshe idonta tayi yace “ko bacci kikeyi kinafin kowacce mace kyau kinsan meye nakeson fada miki nakejin kunya?” Bude idonta tayi ya matso da fuskarsa daidai nata Yana lasar lips dinsa yace “kinfi kowacce mace a duniya dadi ni’imarki sadidan ce wani malami yana cewa wai duk namijin yace yaci mata qarya yake a fada masa baici mataba mata suna aljanna hurul’aynee so nikam na fada tabbas nima naci mace fiye da kowacce mace…..”
Sosai kalamansa suka sanyata a kunya ta kasa bude ido ya hura mata iskar bakinsa yace “kiyi bacci cikin aminci tare da hasaso Mana sabuwar rayuwar da zamu fara Ina fatan nayi ajiyar qannen Sarki a daren jiya My Soul kinsan fah nidin jarumi ne Saida Inna bada aqi karba Amma inabada ruwa iyakar gona……”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button