JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL

JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL BY OUM HAIRAN

Yana fadin haka ya juya ya fara takawa cikin tafiyarsa ta isa har yakai bakin qofar fita ya tsaya ya juyo idanunsa taf da hawaye yace “Meenah!” Yanda ya Kira sunanta hatta Mai Martaba Saida ya dago idanunsa suna tsiyayar da hawaye yace “kada komai ya dameki bakiyimin komai ba qaddarar so ce a haka har gaban abada ke nakeso Amma bazan taba goyon bayan ki bijirewa mijinki ba domin nasan kema kinasona Meenah (Fa Inna maal usri yusra) ba zance na bane zancen Allah ne kiji haka a ranki”
Da sauri ya fice fit daga falon yabarsu zaune da sanyin jiki itakam Meenah gabadaya kalamansa tsinka mata jijiyoyin jikinta sukayi ta kasa koda miqa wuyanta miqewa Amrah tayi tana taunar dabino tace “aikin banza Harbin daurarre dama tunda an cinye maka zuciya Ina zakaga laifinta baqar munafuka wlh bantaba tsanarta irin wannan lkcn ba” daquwa Mai Martaba ya watsa mata yace “dake da tsanar na hada na dakaku a turmi naci kan uwarku ja’ira me qirar yar tsana” sumsum tabar gurin tana haarar Meenah Mom ce tace da ita Aminatuh tashi ki shiga ciki ki kwanta naga kamar sanyi kikeji ko?” Miqewa tayi ta nufi sashin Mom ta bude ta shiga ta ishe Ya’isha na guga ta karba tana tayata suna hirarsu itadai qarfin hali kawai takeyi da taji ma bazata iyaba sake mata gugarta tayi ta koma ta kwanta nandanan zazzabi ya rufeta wasa kamar wasa Abu ya rinqa qarfi hardai a qarshe Saida aka Kira likita ya daura mata ruwa da magunguna.

Kwananta biyu tanajin jiki sannan taji dama sabon laulayi yasata a gaba batada aiki sai cin gurji shi dayane abincinta aikuwa nandanan ta zuqe kowa yazo ya dubata a gidan Amma Banda Aliya da Nana matan yayyen mijinta itakam Addah cewa tayi haqqin dantane da tun ranar daya zabgawa Amrah Mari yake kwance ciwon zuciyarsa ya tashi yanata Aman jini duk ya fice daga hayyaci sunan matar yayan nasa kawai yake kira a qarshe dai dole Mai Martaba ya daukeshi yabar qasar dashi.
Itakam tama manta da babinsa ta kanta takeyi da lfyrta gabadaya ta zuqe ta rame saboda tsangwamar da take fuskanta a gidan batada wani sauqi a gidan saina bangaren surukarta da kullum take rarrashinta da bata baki shikam Rasheed baisan meye akeyi ba kasancewar daga Dalta Enugu aka turasa wayarsa ma ba samuwa takeyi sosai ba a haka dai har bikinsu Ya’isha ya qaraso aka shiga hidimar biki ka’in da na’in dake bikin yazo mata a wani yanayi batama fiye shiga mutane ba warin jikinsu amai yake sanyata.

Ana jibi daurin auren yan uwan Mom sukazo daga Mali ranar Juhud yini tayi a daka Babu lau tana kwance taji an shigo part din batada qarfin miqewa ma shiyasa ta sake bin katifa ta lafe ya bude dakin ya shigo cikin dokin ganinta da shauqi ya tsaya jikin qofar dakin yace “Uhmmm qaddarar so! Kenake so!! So habo ya zabaran yayi naso!!! Yadda nakeyin nazarin so habone!! Ni inajinsa arai tuntubene!!! Dan Adam shikuwa Mai kuskurene!!! Afuwa ki agaran nayi zaune!!! Ban iyawa da rabon qaddarar so!!!!!
Wani tsalle tayi ta saki ihun murna ta rungumeshi tana kissing dinsa ta ko Ina shima kissing dinta yakeyi suka zube a gurin ta hade bakinsu cike da shauqin qaunarsa sun jima a haka ta janye ta shafa kansa zuwa qirjinsa tace “miss ur My life….” Miqewa tayi da sauri hawaye suka zubo mata ya miqe ya riqota yasa harshensa ya lashe hawayen yace “ina tsananin buqatar matata wlh nasha wahala a wata ukun bantaba gwadawa ba……” Hannun takai ta shafo mararsa zuwa qasa ta dago tayi masa murmushi tace “burina kenan Abba Aanam ya kasance me kiyaye kansa hakan shine farin cikina” harararta yayi ya riqe kunnenta yace “bakijin tausayin babynki?” Tasan meye yake nufi ta riqe hannunsa tace “asalin tausayi ma kuwa duk da ajiyarta ya hanani sakat Amma zan bata kulawa bakin gwargwado da haka ta samu ya tashi ta hadamai ruwan wanka yaqi Wai saidai tayi masa batason qamshin sabulum hakanan ta daure ta tayashi suna gamawa ya kulle dakin ya janyota jikinsa ya fara lalubeta ta sakensa jiki sosai sukayi qara’in watanni sun gurji juna kuwa son ransu ita kanta ta yarda sunyi missing junansu bayan komai ya nutsa ne ya dubeta itama shi take kallo ya lumshe ido yace “da kewarki da qaunarki zan mutu Meenah kowanne motsina kene na yarda so Yana canza mutum wlh tunda na tafi naji bana sha’awar kowacce mace bayan ke ko nayi qoqarin nema idan na tuna dake sai naji na qoshi nake nakeson ci………

JH013 littafina na kudine idan kinsan baki siya ba don Allah kada ki karanta, bansanki ba bare na yafe miki haqqina dake kanki

Regular group 300 VIP 600 via bank Account 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank or card for This number 09013718241 only WhatsApp or vtu only for dis 09031307566
Ga yan Niger da suke son wannan littafi basusan ya zasuyi ba ga number da zasu tuntuba 94775574 zasu tura katinsu daidai da kudin littafin sai suyimin mgn na gde

Oum Hairan
[8/1, 8:43 PM] Oum Hairan: 0025 Sake shigewa tayi jikinsa tana sunsunar qamshin turarensa cikin wata murya me kashe jiki tace “inasonka My world” matseta yayi Yana shafa cikinta na watanni hudu yace “inasonki fiye da yanda nakeson komai a duniyata ki zama amanata tawa Ni kadai kinji” murmushi tayi masa ya sake mirginawa kanta ta lumshe ido ya dora bakinsa saman idanun nata Yana lasar eyeslashers dinta tare da matse nononta a qirjinsa yana matsata yanda yaga dama wannan Rana an kurbi zumar qauna yanda ya kamata.
Sunaji ana buga musu qofar sukayi likimo abinsu fir ya hanata fita wai yau lkcnsa ne bazaa yimasa ojoro ba hatta abinci Saida dare ya fita yaje ya siyo musu ya dawo suka qara bajewa suna tsinkar furensu da dare aka kwanta akaci gaba da bawa qauna haqqinta tun Juhud na jurewa har ta fara gajiyawa abinka dame yaron ciki shikuma dadinta ya hanashi qyaleta, da safe Mom da kanta tayo tattaki tazo barayin nasu domin babu wanda yasan ya dawo sai Muntaz daya daukoshi a airport.
Ta jima tana bugu daqyar ya saki Juhud daya maqale ya fito parlourn yana tambayar waye? Jin muryarsa yasa Mom cewa ”haba nidai naji shirun tayi yawa Rasheedu ashe ka dawo?” Bude mata qofar yayi ya kwantar da kansa a kafadarta wannan tsohuwar al’adarsu ce yace “wlh tun jiya da yamma na dawo” murmushi tayi tace “babu Kuma ko nemanmu saima hanamin yata fitowa anata hada² a cikin gida tun jiya wayarta a kashe” sosa qeyarsa yayi ya zauna lkcn da Juhud din take fitowa ganin mom yasa taji kamar ta nutse ta rusuna a kunyace ta gaisheta tayi dariya tace “yar jaka ba ko sisi waike dadi miji mijinki ya dawo kin manta dani ko zai tafi yabarni dake ai muga qaryar rashin kunya”

Dariya sukayi dukkansu Ya’isha da Amrah suka shigo da Khadija da Zahrah matar da zaa aurawa Kareem Ya’isha ce kawai ta kalli Juhud tace “ai dama Saida na kawo haka a Raina nace duk yanda akayi Babban ogane ya dawo kika manta damu” murmushi tayi tace “yo mi zanyi muku duniyata ta dawo gareni” dukkansu kallonta sukayi ta matsa jikinsa lkcn da Mom take fita tana cewa “aifa baki ya bude da alamun shima unborn din babansa yake buqata naga yau jiki ya wartsake ya samu abinda yakeso”
Gaisheshi sukayi ya Amsa hankalinsa nakan Meenah ya miqa mata hannu ta kama ya dagota jikinsa ya zaunar da ita suka kalli juna Ya’isha tace “baba Aminu ne yace mu kawo maka Aunty Khadija ku gaisa Wai kun dade baku hadu ba” shafa qirjinsa yayi yace “wlh fah tun rasuwar mijinki halan kin gama idda ne?” Wani farr tayi da idanu tace “kayyy soja ai tun lkcn mutuwar Aunty Zulaihat ma nayi iddah” tabe baki yayi yace “ok to ai saiki fidda miji kiyi aure kada kice zakici gaba da shashancin da kika rinqayi a baya yaja miki aure da qananun shekaru” murmushi tayi tace “ai nama fitar Yaya Soja” bai bawa hirar muhimmaci ba ya kalli Zahrah yace “wannan itace dayar amaryan ance amaren ukune halan ya jikin Kareem din hope Yana samun sauqi?” Tabe baki Amrah tayi tana wani yatsina tace “to bama dolenshi ya warke ba wannan auren gayya da zaayi masa da yar asali me cikakkiyar nasaba” kallonta yayi batare daya fahimci meye takeso tace ba ya miqe yace “Life help me breakfast kin yasheni jiya fah” Saida taso ta nutse dan kunyar qannen mijin nata hakana ta miqe Khadija na harararta ta nufi kitchen cikin yan mintuna ta sama masa abinda zaici ta dauka ta nufi dakinsa ta aje masa zata fita ya riqota yace saurin na meyene?”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button