JUHUD COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL

JUHUD COMPLETE HAUSA NOVEL BY OUM HAIRAN

Juhud is not free read… regular 300 VIP 600 via???????? 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank

Then you show ur evidence via WhatsApp 09013718241…

Juhud ba littafin kyauta bane ki biya 300 regular VIP 600 kafin ki karanta ta wannan account din 0255526235 Fauziyya Tasiu Umar GTbank ko katin MTN pls ban buqatar vtu hoton katin ko digit number ta WhatsApp number 09013718241…..

Oum Hairan
[8/29, 8:00 PM] Oum Hairan: Tsayawa tayi ta zuba masa idanu tanajin ciwon yanda yake canzawa duk motsinta fassara hadiye wani abu tayi me daci ta juya ta fice daga dakin ta koma nata ta hade kai da gwiwa tanajin baqin cikin wannan wulaqancin na Rasheed Shi komansa baya aikatashi da lissafi kawai abinda yayi masa dadi shine yake aikatawa, kwanciya tayi tanajin Muneefah na buganta qofar taqi budewa tasan abinda zatayi masa kawai ta bata masa rai kenan.
Ilai kuwa yarinyar ta riqa kuka ya taso ya fito ya isheta a qofar dakin taqi bude mata ya dauketa ya juya ya shiga dakinsa yasa kayansa suka fice so take y kulata bakuma zai kulata dinba, tun tana tsammanin dawowarsu harta hqr ta tashi ta shiga kitchen ta dora musu abincin Rana sai daya da rabi ta gama tayi wanka tayi sallah ta dawo parlour Kiran Mom ya shigo kasa dagawa tayi saboda takaici meye ma zatace mata? Da wannan tayi qarfin halin daga wayar suka gaisa tace “munjiku shiru” kukan da take hadiyewa ne ya kwace mata tace “mom zamuzo Amma ba yau ba” tana fadin haka ta sauke wayar a kunnenta ta kwanta taci gaba da karatunta.
Sai biyu da rabi suka shigo da tarkacen kayan wasansu ya aje yarinyar ya zauna a gefenta daga kallo daya bata qara kallonsa ba ya sanya hannunsa ya dage rigarta da sigar zolaya yace “ 4 mouths kinqi karbar ajiyata sai zuba miki vitamin nakeyi kina shanyewa Babu wani good result” sake dauke kanta tayi daga gareshi tama fara yunqurin miqewa ya saqaleta ta baya ya miqe ya hadeta da jikinsa yace “meye kuma ya faru My Meenah Baffa’am dinki baison fushinki kin sani”

Tureshi tayi tace “ai dama nasan bakaso Baffa’am ka rabu dani please kada kasa na fada maka mgnr da ubangiji zaiyi fushi dani” qwacewa takeson yi yaqi sakinta saima qwalawa Jummai Kira da yayi yace ta dauki Muneefah, itadai kunya kamar ta nutse shikam Babu kunya ya dagata cak ya nufi cikin dakin baccinsa da ita ya cillata a gado ya bita ya hade bakinsu tana kuka tana tureshi yaqi turuwa saima zuge zip na rigarta da yayi ya cafki boobs dinta ta rintse idonta bataso yake taba mata nono kwana biyunnan zafi sukeyi mata gashi shi Kuma mayensu ne tanaji ya dora bakinsa a kuncinta yana tsotse hawayen har ya gangaro qasa ya sanya harshensa tsakiyar qirjinta Yana lasa zuwa kan nipples dinta, takasa qwatar kanta dole ta hqr tanajinsa yayita karakaina a sassan jikinta Yana bawa kansa nishadi taqi kulashi taqi tayashi sarai yasan yau dama tunda ya tabata itama saita tabashi shiyasa bai damu ba yayi abinda zaiyi ta kwanta masa kamar gawa ya gama ya sauka taja bargo ta rufe jikinta, waishi me zuciya ya rinqa jan tsaki tanajinsa tayi banza dashi yaje yayo wanka ya dawo ya dubeta yace “ki shirya jirgin biyar zamu bi zuwa Katsina”
Banza tayi masa tama sake gyara kwanciyarta ransa ya sosu sosai yace “wai meye yasa kika rainani mgn fah nakeyi miki Meenah” dagowa tayi ta watsansa wani matsiyacin kallo tace “bazani bane nakeso ka gane” murmushi yayi ya juya zai fice Saida yaje bakin qofa yace “ni nake baki umarni kike cewa bazakiyi ba ko Meenah lallai kin kawo qarfi saura qiris ki fara dukana” baiyi tunanin zatayi mgn ba yaji tace “idan iyakar dukan ma zan tsaya ai da sauqi”

Tsayawa yayi kamar zai dawo sai Kuma taga yayi gaba taja tsaki ta tashi tayi wanka ta koma ta kwanta har hudu da rabi Yana jiranta a parlourn baiji motsinta ba ganin lkc nata shudewa Babu ita yasashi nufar dakin a fusace ya isheta kwance abinta ya tsaya akanta Yana kallonta taji shigowarsa tayi masa banza takaici ya cikasa yace “kefa nake jira Tun dazu nayiwa Hadi mgn yanacan yana jiranmu” tabe baki tayi ta miqe tace “Allah ya tsare hanya ku gaishesu” zubanta ido yayi Yana qanqancesu cike da bala’i yace “kada ki fusata zuciyata ki tashi nace kafin ranki ya baci” murmushi tayi ta miqe tace “aini Raina ya dade da baci saidai naka ya baci zuwa ne bazani ba duk abinda zakayi kayi” duk yanda yake tunanin zata sauko taqi saurararsa ya rasa yanda zaiyi da ita baitaba tunanin kafiyarta takai hakanba ganin wankin hula na neman kaisu dare ya kira Kumbo Hami ya fada mata abinda yake faruwa ta Kira wayarta tanata yimata fada kan dole ta fito suka tafi har sukaje Babu me yiwa wani mgn.

Sosai kowa yayi mamakin zuwan nasu musamman Mom da ta gama fidda rai murna gurinsu baa cewa koma suna hutawa ana gama gaisawa ya dubeta yace su tafi gdansu shi ya gaji da dawo da safe, Babu yanda ta iya haka suka tafi Mom tanata Sanya musu albarka duk yanda Meenah taso ta gaisa da Addah Abulle hanata yayi sai Muneefah yabari anan a cewarsa ai itace dolensu.
Bata tankasa ba saboda ta lura sanadi yake nema suka Isa gdan batasan da ya ginashi ba ya qawatu sosai iyakar qawa anci uban naira s ginin gdan suna zuwa ta shige dakin da yayi mata ta kulle ita a dole har yanzu fushi takeyi shikuma gashi da baqin naci hakanan yabita suka kwana sunajin haushin juna dake yasan tun farko shine ya tabata bai wani damu ba da safe ma ya fice yabarta da sabuwar motar daya siya mata mahadin lefan da yayi mata na dawowarta yace idan ta gama abinda takeyi ta tafi shi akwai wani aiki daya bayar akeyi masa zaije ya gani.
Bayan ya fita ta gama abinda zatayi ta shirya ta fice can ta tarar da Amrah da Ya’isha suka baje sunata hirarsu sunata yimata tsiya waitayi qiba ta zama uwar mata sai shirga qiba takeyi saidai tayi murmushi kawai.

Rasheed bai shigo gdanba sai dare turakar Mai Martaba ya wucce suka taba hira har goma sannan ya shigo suka qara gaisawa da mutanen gdan Sarki junior ya maqale yace sai antafi dashi suka fice dole nan tabar tata motar ta shiga tasa da yaransu biyu suka tafi suna tafe yana satar kallonta Yana hira da yaransa wai ita fushi takeyi har yanzu, da sukaje ya budewa Sarki junior dakinsa rakashi yaron ya kwanta bacci ya daukeshi ita Kuma ta shige nata tayi wanka tayima Muneefah suka kwanta cikin bacci taji wayarta na ring ta wawura ta dauka yayi miqa tare da cewa “Ina buqatar tea” miqewa tayi tayima Muneefah addu’a ta nufi kitchen din ta hadansa tea ta nufi dakinsa ta bude Yana kwance bisa kujerar hutawa ta aje masa ta miqe ya riqota ta fada jikinsa ya matseta yana shaqar qamshinta me ratsa zuciya yace “ya kamata a daina fushin nan haka please na tuba” turo baki tayi yasa harshensa ya lashi lips dinta yace “kinsan cewa idan kina fushi kyaunki qaruwa yakeyi idan Kuma kikayi murmushi wane Sarauniyar kyau my Meenah inasonki saman sosai meye yasa muke yawan samun matsala ne?”

Kwantar da kanta tayi jikinsa tace “idan kana bari zuciyarka na rinjayarka kana fassarani inda ban nufa ba zankejin ciwo Ya Rasheed naqi samun nutsuwa naqi kwantar da hankalina na kasa zama lfy da Kareem saboda kai Saida takai ko mgn idan ba taka Ya Kareem zaiyimin ba banida lkcn hira dashi shi yasani ya zauna dani Kuma a haka a qarshe daka bayyana na dagansa hankali da taimakon mahaifiyarsa da bata qaunata dashi muka rabu badon yanaso ba, nasan Ya Kareem yanada yaqinin idan ya matsamin zan iya komawa hannunsa tunda bashi da haqqina Amma a hankali ya rinqa bina a qarshe ya fadamin ya barni ne saboda yasan kai nakeso bashi ba kuma bazan iya canza hakan ba saboda son ba shawara yayi ba wajen shigata, Ya Rasheed sai nake tuhumar kaina meye yasa kaidin Dana zaba Kuma ka kasa yarda dani kullum rigimarmu akan shudadden abune wanda yariga ya wucce har abada bazai dawo ba?”
Jikinsa ne yayi sanyi ya shafa dogon gashinta ya hura mata iska a fuskarta ta bude idanunta akansa ga mamakinta sai taga qwallah nabin kuncinsa tasa hannu ta share yaja numfashi yace “ina tsananin kishinki ne Meenah wato ubangiji yayi gaskiya daya zartar da wannan hukuncin tabbas da a gaban idona qaddarar rabon Muneefah yasa na rabu dake Kareem ya aura wlh tallahi zan kasheshi ne har lahira so sai Allah ya boye al’amarinsa shin waima kinsan cewa Hajiya Bilki tana gdan yari?”
.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button