WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

      Cikin matsanancin kunya ya saukar da muryan shi, sannan ta fara magana da kamar haka.
“Kiyi hakuri, ban san cewa haka zai bata miki rai ba.”

Dakatar da shi tayi tare da girgiza mishi kai.
“Mutuncin Yarana nake kokarin karewa, yau ka kawo wannan gobe zaka iya tambayar wani abu, me zata ba? Yarinyar da ko tsawa ka mata zata iya baka kome? Don Allah zan iya zuba gwiwowina a kasa kimar su nake karewa?”

     Shiru yayi kan shi a sunkuye, kafin ya ce mata.
“Ki dauke ni a matsayin Danki, tsawon kwanakin da nayi ina sayan kosai bata tab’a amsar kudin ba, shi yasa na kawo wannan a matsayina na malamin ta, kuma Yayanta, amma duk yadda kika ce haka za ayi!”

    Kamar wanda aka wurgo shi ya fado gidan, a rikice Rahmah ta boya a baya Amminsu, ita kuwa Jamilah bayan Aaman ta boya tare da rike rigar shi jikinta yana masifar rawa.

“Wato kin mai da min gidannnnnn!”
Kasa magana yayi bai san lokacin da fitsari yake zuba a wandon shi ba, jikin shi ya dauki mazari kamar an buga garaya.
“Me kazo yi? Ka manta abinda na maka ne? Ba iya gidan nan ba,kofar gidan nan idan ka bi sai na lalata maka kome” ya fada da Æ™arfi, da gudu Yaya Haliru ya fita daga cikin gidan.

“Waye kai? Meye ya kawo ka cikin rayuwar mu! Don Allah ka tafi” Ammin su ta fada, a sanyayye ya juya tare da kallon Jamilah.wacce har lokacin jikinta bai daina rawa ba.

    “Idan kin bani dama ba iya ita daya zan bawa kariya ba, har yan garin zan kare lafiyar su da Rayuwar su, wannan shine dalilin da ya sani shiga rayuwarta.” Ya fada mata yana me barin gidan jiki a sanyayye,  rufe kofar gidan tayi tare da zamewa a jikin kofar, tana kuka tare da mika musu hannu, suka nufeta.

Haka suka dauki lokaci a wurin kafin suka kwashi kayan zuwa tsohon dakin, aka ajiye amma bata yi amfani da shi ba,.tana dai kallon kayan baki daya.

Sati na zagayowa suka koma makaranta, inda suka mai da hankali sosai. A wannan lokacin Malam Aaman ya tattara hankalin shi a kanta, kuma dayawan mutanen makarantar sun fahimci haka, bai yi kasa a gwiwa ba, wurin shigar da sunanta a cikin jerin É—aliban da zasu zana waec ba, domin tana da kokari kuma kowa ya san da haka,shi yasa koda aka fara kanannun magana bai iya dauka ba, ya musu barazanar zai kai makarantar zuwa ma’aikatan ilimi kara,jin haka yasa kowa ya nutsu.

Ita kanta ta nutsu sosai, dan ma tana tsoron shi, shima kamar wani sikago. Baya dariya kawai umarni yake bata, idan aka tashi har gidan yake zuwa ya tarasu yayi musu lession,.tun Amminsu bata so har ta hakura ta zuba idanun ta.

Bayan wata biyu Ammyn su ta gama takaba,  ranar sunyi kuka kamar me, shi yayiwa Ammin sabin dinkuna har uku. Su kuma yayi musu kala biyu, murna kamar me, amma dake sun saba murnan su a boye ne, basu yi wani farin cikin a gaban shi ba,sai da ya tafi suka yi ta tsalle, ganin yadda ya damu da Jamilah yasa Ammin su ta kalleta.
“Jamilah kina son Malam Aaman me?” A razane ta kalli Ammin su, tana girgiza kai kafin tace mata.
“A’a Ammin mu, ni babu wani abu a raina.”

       “Toh babu damuwa.”  Ta fada tare da kauda zancen.

Dan haka bata kuma mata magana ba, har bayan tafita takaba, babu yan uwan baban su da yazo mata, sai makota haka akayi kome cikin mutunttawa, mutanen da suke zagaye da Ita suna matukar girmama al’amarin ta, bayan ta gama takaba. Dan gidan Liman wato Ammar ya dawo gidan da matar shi da kannen shi, kuma Ammih tayi kokarin hana yaranta shiga wurin su, sha’anin zuciya. Matar Ammar me suna Nanah itace ma take shiga musu, duk da basu sakewa da ita amma kuma haka bai hanata shiga cikin su ba.

*
Zaune suke su biyu, yana rike da wata gora ta faro, kallon abokin shi yayi sannan ya ce mishi.
“Kaga yadda damina ta kama, taya zan kyale wannan al’amarin, taya zan kyale yarinyar, bayan Uwarta ma ba kyaleta zan yi ba, kaga tunda na fara shan wannan maganin kullum sai na sassuke Sabuwa sau uku sau hudu, amma Ja’ira bata kwanciya, mata biyu take bukata Uwar da Yar, so nake naji ya kalar tasu take na ci munmuna, naci kyamushashiya, naci yar dumurmura, kai Yarana da na haifa dan kar a gane ni nake latsa su, kullum da zarbabbebiyar wuka nake shiga cikin dakin su, na wasata suna jin haka za su razana, kana tab’a su yan iska zasu kawo ruwa, kasan ban san ya akayi na Hannatu ban san waye ya aike mata ba, amma lokacin da na shiga na fahimci yarinyar yar hannu ce.”

“Kai Haba? Nima haka lokacin da na hakewa Nuratu naji ashe yarinyar nan ta gama bayarda wurin an kwakule, yar karamar su nan Kandeh yar shekara goma wallahi ta gama budewa, ban wani sha wahala ba, domin kuwa naji dadin yadda suke naci karena ba babbaka.” Inji Malam Ghali.

Tafawa suka yi, dukkan su yan iska ne manya ba kananu ba. Yaya Haliru ya ce mishi.
“Kasan Sabuwa shashasha ce, toh barci ne aikin ta. Tana kwanciya sakarya ta baje. Ni kuma na baje Yarana.”

Kallon Yarinyar da take kawo musu talla suka yi ta tawo. Washe baki suka yi.
“Jumalo kenan, shigo cikin rumfa. Yarinya me manyan nonuwa!”
“Dalla kayi min shiru haliru, ina cewa jiya da ka kwakule ni baka bani ko sisi ba, dan haka yau babu abinda zan baka matsa ka bani wuri. Ghali mu shiga cikin rumfa yau kan cikon dubu daya nake nima”

    Washe baki yayi tare da mikewa yana kallonta ya ce mata.
“Mu shiga Jumalona, yau ma zaki min irin wanda kika min jiya!”

Dariya yayi suna shiga cikin dakin, ta zube a gadon karan, jikin shi yana rawa ya cire mata riga ya fada mata kamar kare.

Tashi Yaya Haliru yayi yana kallon yadda garin ya hada hadiri, yasan yau ba zai samu a wurin jumalo ba, dan haka ya nufi gidan shi, har ya kusan shiga aka fara ruwan sama da mugun karfi, dan haka ya karkata gidan kanin shi, haka ya bude goran faron ya shanye ruwan cikin, da azama  ya shiga cikin gidan,  yana saka kai ya hango Jamilah da take kai kawo a cikin ruwan tana cika musu randunan su, gashi ruwan yayi karfi, dan haka ya shiga a hankali lokacin da ta dauki ruwan zuwa dakin su, kamar wanda ya san cewa gidan babu kowa, Rabi’atu tana dakin Matar Ammar da Wasilah, Rahmah da Ammin su, sun fita makota yan yi haihuwa sun shiga barka.

           Tana shiga cikin dakin ya shiga tare da rufe kofar, jin an rufe kofar ta ce.
“Beeyah me  ruwa nake diba, idan na cika randan ban dakin zan rufe ko…”

“Ina Ƙaruwar uwar ku?” Sake bokitin tayi ta juya da sauri, jikinta yana masifar rawa, tana ja da baya. Shiga cikin ban dakin yayi ya fisgo ta waje. Tare da had’ata da bango.
“Wato wannan ranar har da farin cikin kin tsira  ya dake Ni a gaba, yau ko Ishaq ne bana jin zan d’aga Miki kafa.” Ya yaga rigar ta har kasa, tare da kwashe mata kafa.
“Wayyo Allah na, Wayyo Amminahhhhh” ta fasa ihu, tana niman taimako, amma babu wanda yaji ihun ta, ganin zata tona mishi asiri bai biya bukatar shi ba, ya sa shi kai mata duka ta ko ina, har sai da ta daina ihu da kokarin kwacewa. Wani irin jan numfashi tayi tana kokarin tashi ya kai mata duka a cikin ta. Jini na zuba ta hanci da bakinta ta d’ago kai tana cewa.
“Allah yana ganin ka, kuma shi rayayye ne, shi baya mutuwa bai da D’a kuma ba a haife shi ba, Baba Haliru karka manta da tsayuwar alkiyama gaskiya ce, idan da kara nima yarka ce na haramta a gare ka”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Leave a Reply

Back to top button