WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

“Toh” ta fada tare da juyawa da sauri ta nufi ajin su, tana isa bakin kofar shima yana isowa, a tare suka shiga cikin ajin. Da sauri ta ce mishi.
“i’m sorry”

   Bai mata kome ba, ya wuce abin shi, tare da zuba books din da ya shigo dasu. Tana tsaye kamar status. Juyawa yayi tare da zuba mata kyawawan idanun shi.
“Good afternoon students?”

“Good afternoon sir” duk suka amsa mishi, kallon Jamilah yayi tare da cewa.
“Can you have sit?” Da sauri ta wuce wurin zamanta, sannan ya fara musu darasi, har wurin karfe sha biyu saura sannan ya basu aikin gida, ya fita yana fita suka kafa gulmar shi, wata Yarinyar da tafi kowa rawan kai a cikin class din, ta taso har wurin Jamilah ta ce mata.
“Wato kinga hadadde shine ana magana kika wani tsaya a wurin ke gaki nan Yar iyayi.” Jamilah bata kulata ba, asalima abinda take ne ya dame ta, sai da ta fisge littafin zata yaga. Cikin sauri ta ce mata.
“Ummu abiha karki yaga min book dina, don Allah bana son rigima”

“Na zata kurma ce ke da nake magana dake kina banza da ni, kar na kuma kama ki, yana magana kina kusa dashi wannan hadadden nawa ne ni daya” tana gama fadar haka ta koma ta zauna, Mahaifinta babban mutum ne a cikin DaÆ™ayyawa, kuma suna da rufin asiri sosai, wannan dalilin yasa take abinda take so a cikin makarantar, kuma dama yan gidan su, suna da kyakkyawar tushe na ilimi domin bayan mutane ne a cikin gidan su.

    A hankali ta mike tare da fadawa yan ajin abinda ta kudira a ran ta, dan haka tana komawa wurin zamanta malami na karshe ya shigo ya fita. Kafin aka tashi,

  A hankali suke tafiya Wasilah da Rabi’atu suna gaba, Jamilah da Rahmah suna baya,  hira suke akan karatun su, har suka isa kofar gidan su, inda suka sami Bana Haliru. Yana tsaye zubewa suka yi tare da gaishe shi, ya kalli Jamilah yana fadin.
“Ke bata jakarki ki wuce muje” cikin wani irin mugun tsoro ta basu jakarta, tabi bayan shi jikknta yana rawa,  domin mugun tsoron shi take,

      Duk inda suka wuce sai an mishi magana.
“A’a kuda baka haramun, banza ta fado ne?”
“A’a wannan ai nawa ne, yar gidan Isiyaku ne, ni sai gyatumar ba dai yar ba”
Haka yake fada duk inda zai wuce, domin kowa yasan shi ya kuma san halin shi.

      Har lambun su je, ya wuce dan wani daki da akayi kamar bukka ya zauna, can ya kwab’e zindir ya kwala mata kira, domin suna shigowa ya ce mata.
“Maza tsinci min attarugun shine aikin ki” yanzun kuwa wani irin sha’awanta yake domin yana masifar son ya kusance ta.

     Ajiye kwamdon hannunta tayi tare da zuwa bakin rijiya ta wanke hannunta, jikinta yana rawa kamar an ce za a saka ta a wuta.
“Ke ba kiranki nake ba?”
“Gani” ta fada bayan ta goge hannunta a jikin kayan Makarantar ta, ta nufi dakin a tsorace. Tana shiga tayi tozali da mugun abu, da sauri  ta juya zata fita ya daka mata tsawa, ta dawo jikinta yana rawa.
“Zo nan dan Ubanki”

         Kafaffunta ne suka dauki wani masifaffen rawa, tare da jin kamar tana isa gare shi mutuwa zata yi, dan haka ba tare da nazarin kome ba, ta juya da mugun gudu, Yana kiran ta amma ina tayi nisa. Kayan shi ya saka domin karta tona mishi asiri, ya shiga saka kayan shi.

  Gudu take babu kama hannun Yaro, tana yi tana juyawa, wani irin karo tayi da abu, ta fasa ihu tare da zubewa a kasa. Shafa kirjin shi yayi tare da kallonta.
“Ke!” Baba Haliru ya kirata, da sauri ta koma bayan shi, tare da rike rigar shi tana kuka.
“Ke dama watsewarki kike? Waye shi?” Baba Haliru ya kuma watsa mata tambaya bayan ya cusa mata abinda zai d’aga mata hankali,

Da sauri ta bar bayan shi tana kuka.
“Dama kice nan kike zuwa? Lallai zan ci mutuncin uwarki.”  Kukan da take ya hanata magana sai ma kara wani irin razana da take yi. Shi kan Aaman D Muhammad kallon su yake, domin kuwa bai san meye ya faru ba, shi dai yayi karo da yarinyar, bayan nan ta koma bayan shi tana kuka.

“Wuce mu koma lambu, ko kuma na tara muku jama’a wanda zai yi sanadin da za a Kore ku a garin nan keda uwar ki da Yan uwanki” ya fada tare da tawowa ya riko hannunta yana mannata da jikin shi. Cogewa tayi tare da saka hannunta a cikin na Aaman D Muhammad, d’ago kai yana kallon ta, tana girgiza mishi kai. Sake hannun ta yayi tana kuka tare da mika mishi hannu.

  Yana ganin yadda Baba Haliru yake janta, abu biyu ya sashi kasa wani yunkuri, na farko bai san waye a gare ta ba, na biyu bai san meye faru ba, sautin kukanta yasa shi bin bayan su da ido.

        Idan kannen ka ne Najwah da Najlah ya zaka yi? Kana ganin cutarwa zaka yi shiru.

Wani bangare da zuciyar shi ya fada shi, Asalima abinda ya kawo shi wurin mika kafa ya fito tare da waya yana gamawa ya tsaya kallon yadda lambun jama’a yayi kyau, yana tsaye ya hango tana ta gudu, bai zata tashin hankali take ciki ba, dan haka ya tsaya har ta iso garin juyawa ta ga yana binta ne tayi karo dashi, ganin sun b’acewa ganin shi ne yasa shi maza ya bi bayan su da sassarfa.

Janta yake har cikin bukkar lambun ya watsa ta a gadon, tare da bin kanta. Cikin fushi yayi ta marin fuskarta, tare da kai hannun shi kirjinta yana matsa mata yan madaidaiciya boons dinta, kuka take da ihu tare da kare fuskarta, domin yadda yake marin ta, da ban tausayi.  Garin kokarin cire wandon shi, ta tokare shi zata gudu, zaman yan bori yayi tare da kallon ta, yana tashi, ya kai kafar shi ta take kirjin ta, domin tana tokare shi ya ja kafar ta, wani irin azababben ihu ta saka tare da tari, tana kuka.

Ihun ya janyo hankalin Aaman ya shigo lambun tare da nufar bukkar lokacin Baba Haliru, ya yaga mata rigar unifoam din jikknta har gwiwarta, ya tattaro zai cafke nonuwarta. Aaman ya bangaje shi, zubewa yayi a kasa Yana kallon shi.
“Uban waye ya kiraka?”

Cire rigar shi na sama yayi tare da kallonta ya mika mata, cikin gentle voice ya ce mata.
“Zaki iya tafiya?” Ya tambaye ta, gyada mishi kai, tai tare da juya baya ta saka rigar.
“Waye shi a gare ki?” Ya kuma watsa mata tambaya.
“Yayan Abbana ne?” Ta fada cikin shashekar kuka.
“Fita waje ki toshe kunnenki, kinji me nace?”  Gyada kai tayi tare da fita, daga cikin bukkar. Tana fita ya durkusa yana kallon shi.
“Idan wani ya gaya min cewa Yayan uba zai iya lalata Tarbiyyar Yar kanin shi Æ™aryatawa zan yi musamman ya fito daga cikin Æ™abilar Hausa fulani, bari na maka iyaka da ita, amma zan maka alamar da zaka nutsu ka É—auke kan ka a kanta, wanda har abada ba zaka kuma marmarin isa gare ta ba, ba ita ba hatta sauran matan idan na samu labari zan kwashe tun daga kan Yayan marenan ka, har zuwa kan” mikewa yayi tare da dukar gaban shi, sai da ya fasa wata irin gurnani me tare da wani marayar kukan azaba.

“Wallahi next abinda zan maka shine zan kwashe kayan har da na amfanin” daga haka ya juya ya fita, ya same ta tana durkushe, hannunta toshe da kunnen ta, idanunta a rufe kwalla na zuba a kyakkyawar face dinta, zara-zaran eyelashes din ta sun jike, tare da tsayawa a tsaye, shagala yayi da kallonta. Takowa yayi gaban ta tare da dan durkusawa. Yana kallon yadda take kara rintsa idanun ta.
“Ke tashi” yafada bayan ya mike zai bar wurin. A hankali ta bude idanunta tana kallon shi, yayi nisa waiwayawa tayi tare da kallon kofar bukkar taji ihun Baba Haliru, da sauri ta mike tare da kallon bayan Malam Aaman, jin gurnanin Baba Haliru yasata kwasa da gudu. Ta nufe shi tana kallon shi yana tafiya hannun shi dukkan biyu a cikin Aljuhun wandon shi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Leave a Reply

Back to top button