WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

WATA ALKARYAR COMPLETE HAUSA NOVEL

     Sai ni daya ne a tare da Annabella, kallon mu wani soja yayi tare da cewa.
“Ke zo nan” ya kirani, rike hannuna Annabella tayi tana cewa.
“Wannan babu ruwan ta, idan wani abu ne zan iya bata tab’a ba please karka sakata cikin wannan al’amarin.” Ta fada tana mai dani bayan ta.
“Ikon zaki nuna min”
“A’a babu koda, kawai ita din kamar amana ta ce, idan na bari wani abu ya same ta, ba zan yafewa kaina ba”
“Ok bari na yi karki yafewa kan ki” haka ya tunkaro ni, wani irin tsoro ne ya kamani, dan dole na rike rigar Anna. Haka ya jani da karfin tsiya har tantin shi.

   Yaci zarafina fiye da yadda ban tab’a zata ba, ya wulakanta ni tare da min shegen duka, dan naki Amincewa da shi, karfe da karfin tsiya ya fara niman kusanto rayuwata. Fitar da halittar shi yayi tare da kokarin sai ya ratsa tsakanin cinyoyina, naje jikin shi ya dauki wani masifaffen sanyi,.baki daya ya kasa aikata kome, sai da ya matsa a jikina, sannan ya ki kamar an dawo mishi da karfin shi.

      Janyo kafana yayi tare da fisgo ni, ya fara kokarin tura hannun shi, ihu nake tare da fashewa da kuka, domin hannun shi na tsakiyar, ya shiga tura min da karfin bala’i, ji nayi kai na yana wani irin juyawa, na fashe da kuka. Sake hada yatsu biyu yayi yana turawa a gabana.

“Paul!!!” Aka daka mishi tsawa a waje.
“Yes sir!”
“Maza kyale yarinyar, wucewa zasu yi ka sake aka ji wannan labarin me kake tunanin zai faru? Sake ta ta wuce”  tsaki yayi tare da cewa.
“Ok sir” sannan ya dauki wandon shi ya saka, yana hararata kafin ta fita, shigowa da gudu Anna tayi tare da kallon yadda jikina yake rawa, fita tayi ta dauko min kayana, da taimakon ta na saka, ina gamawa na nime zubewa a jikinta, rike ni tayi muka fito waje,
“Dr Emos please duba mana ita mana” ta fada bayan ta kai ni wani tantin.
“Ki tsaya na duba ta,” ya fada tare da kallon mu, yadda nake rike ina kuka.

“Kwanta babu abinda zai Miki duba ki zai yi ba zai Miki kome ba ba, gani nan a tare da ke” ta gaya min.
“A’a ki kai ni inda ba za a min kome.” Na fada cikin kuka.
“Kin manta wacece ke? Idan har kina son yanci dole ki gyara duk wani azzalumi zama, kwanta a duba ki” jikina yana rawa na kwanta, ya shiga duba ni.

“Bata ji ciwo ba, kawai dama wurin akwai kamar kari ne, shi yasa har aka kai bai shige ba. Tasha maganin kashe radadi.” Ya bude wani akwati ya ciwo magani ya bani.

Tunda na tashi na saka wandon, kallona tayi, sannan ta rike hannuna.
“Me zaki yi yanzun?”
“Babu” na fada ina kwantar da kaina a kasadar shi.  Shiru tayi, tana kallon yadda wurin yake, sannan Dr Emos ya fita, ina zaune har zuwa wani lokaci kafin ta fita ban Fita ba, ina zaune can sai gata nan ta ce min.
“An jima za a bude mu”

     – 4:30am
Karfe hudu da rabi dai dai, aka bude mana kofar, sannan muka nufi bakin get, muka shiga gefe din bayan mun wuce aka bude mana na Mexico, muka wuce.

Juyawa nayi na kalli kofar, kafin na sake murmushi. Na juya na kalli Dr Emos da Annabella, rike hannun Anna nayi domin ta min kome.

     Har wurin karfe tara na safe kafin muka shiga cikin gari, inda muka samu ana wani rikici domin anan ma wasu ne suke nasu bala’in rayuwa ne.

**
Lagos.

Zaune yake a gaban Ammyn baki daya ta gama cika mishi idanu. Kasa yayi da kai yana wasa da ruwan da Wasilah ta kawo mishi.

  “Faisal baka ce min kome ba, kuma naga bakin ka da magana” ta fada kallon shi cikin kulawa,
“Eh… Eh…” Yayi shiru.
“Toh ina jinka” duk da tana sane akan maganar shi da Rahmah ne, sai tayi kamar bata san kome ba.
Sosa kai yayi sannan ya d’ago kai yana kallon ta, ya ce mata.
“Ammyn ina son Rahmah! Ina son ta dayawa, ina son Rahmah fiyye da yadda nake son kai na, Ammyn ina sonta, yasa ban tab’a mafarkin ina wani abu da ita ba, sabida babu sha’awa a soyayyar da nake mata. Daga Æ™waÆ™walwata take saukowa zuwa zuciyata.” Shiru yayi yana kallon kasa kafin ya ce mata.

“Ban tab’a niman abu na rasa ba, amma a farkon rayuwata ina ganin Rahmah haka zan hakura da ita, auren kyakkyawar mace ra’ayi ne da muradi, amma auren mace ta gari Sa’a ce daga Rahamar Allah, amma ba zance kome daga haka ba. Iya haka ma Nagode” a hankali ya mike tare da mata sallama ya bar gidan.

“Gaskiya Ammyh babu kome a maganar shi sai soyayyar gaskiya, idan baki bashi damar zama da ita, wallahi baki mata adalci ba, domin iya  gaskiyar da yake da ita kenan, shekarun baya ya turo mahaifiyar shi, yau da kan shi yazo, Ammyn matsalar Jamilah da auta ya kashe farin cikina da na Rahama. Kiyi hakuri amma ki mana adalci don Allah kin ji Ammyn ki tuna muma rayuwar mu ya koma baya.

300â‚?… Insha Allah’
+2347035133148 a tuntube Zahrah Addah Ramlat, Yan Niger su tuntubi Nana A’ichah
+22784506476
0472282105 Ramlat abdulrahman manga GT bank

Mai_Dambu

3/1/22, 18:57 – Nuriyyat: 47

Don Allah ki bari muma mu rayu kamar su mana, mutumin nan ba yau yake sonta ba, kuma Kema shaida ce, idan wani abu yake bukata da tuntuni ya samu yayi gaba abinshi amma a madadin haka sai wani irin kauna yake mata mara algus, kin hana mu rayuwa saboda matsalar ta, ita kuma nata rayuwar take da wanda take so kin san da haka?  Ammyh karki zama mara adalci a rayuwar mu domin haka zai saka mu tsane su, domin kece kika haife mu amma kike nuna mana sun fi mu dacewa da farin ciki, don Allah ki bar Rahmah tayi farin cikin da take so! Idan nasaba ce bamu kai shi ba, domin ya fito. Cikin Zuri’ar da suka yi shura a nahiyar Afirka, idan kyau ne babu abinda zamu nuna mishi.

     Dukiya kuwa kowa yasan aka kira Jikamshi babu na biyun su, don Allah ki barta ta rayu da shi idan kuma kina ganin ba haka ba, shi kenan zamu yi rayuwar da kike so ba wanda muke so ba, zamu hakura dan keda Jamilah kuyi farin cikin amma ki sani Allah yana ji yana gani .” Ta fada bayan ta goge kwallar da yake zuba mata, domin baki daya ta gaji da abinda Ammyn takewa Rahmah asalima karfi da yaji take nuna fifikon akan Jamilah da su, shi yasa ta yanke shawarar gwara ta mata magana domin gaji da abinda yake musu. Ina laifin wanda yace yana son naka, ai bai yi laifi ba, amma Ammyn taki duba wannan lamari gani take asanadin su za a iyawa Jamilah gori wanda kuma ba haka bane kawai ita a tunanin ta ne haka amma a tunanin Ammyn su haka ne.

      Bata iya magana ba, shiru tayi haka yasa wasilah barin falon zuwa dakin su, ta zauna tana kuka. Domin wannan shine karon farko da tayi magana akan matsalar su da Mahaifiyar su domin kiri kiri kiri take nuna musu bambanci bayan ita ta haife su, sannan har kwanan gobe basu taba nuna cewa basu damu da yan uwansu ba, amma Ammyn ta tattara soyayyar su ta daura akan Mutane biyu bayan suma suna bukatar soyayyar nan suma Y’ay’a me ba bayi ba, haka tayi ta kuka tunda fa dawo daki.

   ..
Shiru tayi kamar ruwa ya cinye ta, domin tasan halin Wasilah amma bata taɓa kawowa zata gaya mata gaskiya ba, amma kuma koma me Insha Allah suna dawowa daga London za ayi kome har da Aaman da Jamilah ta gaji da abin kunyar da suke ita da Jamilah.

*
Bayan kwana biyu, dake ta gayawa Rahmah zasu tafi London har da Wasilah bata damu ba, domin su a lokacin suke tsakiyar karatu ita kuma Wasilah tana Wani private University ne anan lagos har sun sami hutu, ita kuwa yanzun suke tsakiyar karatu. Dan haka ta musu fatan Allah ya dawo dasu lafiya, tare da mai da hankali akan karatunta, amma gefe guda kewar Faisal da ya cika zuciyarta babu magana, kunya da jin itama Mace ce ya hanata ta nime shi a waya haka yasa dukkan su, suka b’ata shiru.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66 67 68 69 70 71 72 73 74 75 76 77 78 79 80 81 82 83 84 85 86 87 88 89 90 91 92 93 94 95 96 97 98 99 100 101 102 103 104 105 106 107 108 109 110 111 112 113 114 115 116 117 118 119 120 121 122 123 124 125 126 127 128 129 130 131 132 133 134 135 136 137Next page

Leave a Reply

Back to top button