ALIYU GADANGA 1-END

ALIYU GADANGA Page 41 to 50 (The End)

_Godiya ta mussaman ga kungiyata Daya tamkar da Dubu Wato *INTELLIGENT WRITER”S ASSO* ,Allah yakara hada kanmu gabadaya…Sai godiyata zuwa ga Uwata takaina *HAUWA S ZARIA* tare da Diyata,diyar kwarai irin albarka Wato *RAHMA ABDULNASEER NIGER* LADINGOTA????Sai ke Sahibata *HAFSART MUSTPAHA* know as HAFNAN,tare da my Sisi of life AISHA ALTO TA????Bazan Rufe wannan littafin batare dana ambaceku ba,domin kunbani daukkan guduwarku akan wannan littafin domin yazo masu karatu yadda yakamata ina rokon Allah ya saka musu da alherinsa,yakuma bar zumunci,Bazan manta da mika Sakon godiyata ba zuwa gareku ba *HASSAN TANKO* tare dakai *HUSSAIN 80k* Bisa yadda kukayi ta jimarin yada wannan littafin kama daga Fbuk zuwa Whattsop,Ubangiji kadai zai iya biyanku ladan Abunda kukayimin Allah ya biya muku bukatanku na alheri…Sai kuma daga karshe bazan manta dakuba masoyana ba Aduk inda kuke,Hakika naga soyayyah da kauna wacce bata yankewa dalilin wannan littafin,godiya ta mussamman ga wadandan gidajen da sukayi ta jimari tare da hakurin bina Tundaga farko har zuwa yau da zamu karkareta irinsu *JANAF NOVELL 1,2,ALIYU GADANGA FANS 1,2,3,4,ZUMUNTA NOVELLA,TASKAR LITTAFAN HAUSA,AISHA ALTO NOVEL,LADINGO FANS,BENECIAL WRITER’S FANS,INTELLIGENT FANS1,2,HAFNAN NOVELLA,AUFANA TRUE FANS,SIS NAJA’ART NOVELS 1,2,FIKIRAR MARUBUTA,TASKAR MARUBUTA,ZAUREN KAHDIJA CANDY * Daga karshe zan mika sakon Jinjina tare da Lambar yabo da kokari wajen zuba comment zuwa wannan sansani ko nace zaure na *AZEEMAR GADANGA FANS* Bakina yayi kadan na mika kalmar godiyata gareku sai dai nayi muku fatan Allah yabiyaku da alheri yakuma bar zumunci har Abada_

_*Kafin nayi muku sallama gawani Albishir din danake tafe muku dashi….Akwai sabon Novel dina da zai Fita kwananan mai Suna MALIKA MALIK..(Sai na Rama..!)..Yakukaji salon,kunji sunan yagirgiza ku ko? ai daga jin sunan kusan cewa za”a zuba iko, takama girman kai tare da isa,MALIKA MALIK bata son komai sai Rayuwar jin dadi,tataso cikin gata da Dukiya mai yawa,tare da soyayyar mahaifi wanda shikadai gareta..,MALIKA MALIK,Bata ganin kowa da gashi harta ko matar mahaifinta wacce take rokonta bata taba mata kallon arziki ba,MALIKA MALIK bata girmama kowani aiki Aduniyan nan sai kasuwanci,Acikin hakane tayi Ratse ga rayuwar wani dan Saurayi wanda yake ci yasha daga Kakin DAN SANDA,ammh Rana tsaka MALIKA MALIK TA zage kakin Yan sanda tas,wands cin zarafin yayimai ciwo,wanda lokaci daya yaji yana bukatar zama DAN SANDA kodon ya nunama MALIKA MALIK ,Iyakarta sai ya Aureta da aikin yan Sanda yakuma Rataye ta dashi har karshen Rayuwarta YAYI MA KANSHI ALQAWARIN…MALIKA MALIK….(Sai na Rama..!)*_

*Yakukaji Abun,koya wannan badakalan zata kasance duk sai kun biyoni cikin Littafin MALIKA MALIK…Ammh ta hanyar Nunamin soyayyar dakukemin da N200 kachal????Zaki sha karatunki Tundaga farko har zuwa karshe,ina mai tabbatarmiki bazakiyi Nadama ba,sannan ga wani karin garabasa,HAFSAT HAFNAN,gwanarku marubuciyar FATALWAR MIJINA,HIBBATULLAH,KAICHON SO..,Itama Tazo muku da wani lbrin cikin nata salon mai Taken KISHIN MATA????Haba ai ku daga jin sunan ma basai na tsawaita mgana ba,kusan Abunda ya kunsa,mata ku matso kusa domin ga dama ta samu ta yarda zaki ga yadda ake kishin ilimi,ta yadda zaki kwace mijinki ta Ruwan sanyi babu boka babu mallam,kiga salon kishin wayayyin mata kiga salon yadda ake Rikita miji,kiga salon yadda zaki samu miji atafin hannunki,chai kada na cika ku da Surutu u we all wach dis in KISHIN MATA,Wanda zaki sha karatunki Shima akan NAIRA 200kachal????ki amfana da Abubuwan da kudin kima sai da rabonki,ga kuma karin garabasa gamai bukatar Siyan biyu KISHIN MATA DA MALIKA MALIK,zai biya N300 kachal????ammh gamai bukatar Daya zai biya N200 kachal shima…Karku manta gwanayenku ne TAGWAYEN KAWAYEN MASU ABUN MAMAKI… HAFNAN DA JANAFTY KU SUKE FATAN KUNUNA MUSU SOYAYYARKU AKANSU TA HANYAR FARANTAMUSU WAJEN SIYAN SABBIN LITTAFANSU*

[ad_2]

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button