ALIYU GADANGA 1-END

ALIYU GADANGA Page 41 to 50 (The End)

Haka ko akayi Sati daya Su maimartaba Sukayi Akasar india kafin su tarrara su koma Niger,Tunda jikin Aliyu Alhamdulillah,kullum yau yakan Fi jiya,Abun mamaki harta hannunsa mai karaya yana iya motashi,hakama kafafunsa,yana iya motsasu,ammh ahankali cikin dabara,Jabir ,da umar kadai aka bari,ammh dukkansu suka koma,daga Niger kawu ya hayo jirgi shida Haisam suka koma Nageria,inda suka kaima su Ummah lbri mai dadi na cigaban da’aka samu game da Ciwon na Aliyu,wanda sai lokacin hankula suka kwanta.

 Mganar da goggo ta yanke na zuwan Azeema wajen Mijinta,ta Sanar da maimartaba baiyi gaddama ba ya amince da shawaran goggo,don ko bakomai taga mijinta shima yaga matarsa,ko Allah yasa ta kwantar da Hankalinta ta haihu lafiya,koda goggo ta sanar da ita mganar Tafiya india ammh bata sanar da ita wajen Aliyu zata ba tadai sanar da ita cewa zata tafi ta haihu achan ne,Tura baki Azeema ta hauyi,daganan sai kuka wai ita ba inda zata,ana so tatafi ne,azo da gawan yaya captain abinne Shine asoke ayimata wayau,Fafur fa Azeema tace babu inda zata,dakyar da sa bakin maimartaba ta yarda zataje,nan da nan ko akayi musu Visa,kwanan su Goggo hudu da dawowa sukuma suka tafi ita da Gimbiya Razeenah da Baba Ade,sai Ummah mai babban daki,datace wlh bamai barinta sai taje taga halin da maigidanta ke ciiki,sai su Zafira da Safaratu,wadanda suka sakama Sarki kukan sai sunje sunga Yaya captain suma hankalinsu zai kwanta,mirmishi maimartaba yayi yace duk suyi ta Tafiya Allah ya kaisu lafiya.

 Koda suka sauka A babban birnin Delhi,Jabir da Umar su sukazo da motar Asibitin suka daukesu Diret zuwa masauki,Azeema tayi ta kalle kalle tana yabawa da kasar ta india,isarsu masauki ba wuya kowa yayi wanka sukaci abinci suka dan huta kafin Su jabir su ce Su Fito su tafi cikin Asibitin,ita azaton Azeema likita zata gani Shiyaasa,bata nuna wata damuwarta ba.

 Umar da Jabir suna gaba sukuma suna biye dasu,har dakin da Aliyu yake suka Tura kofa suka Shiga,yana kishiginde,yana motsa hannunsa babu komai ajikinsa sai boxers,yana ganinsu yashiga washe baki,don Su Jabir basu sanar dashi,gasu zuwa ba,gaisawa sukafarayi suna tambayanshi yajiki yana amsa musu da sauki,Ummah mai babban daki ta shafa kanshi tana Fadin”Megidana gawa taki rami..”Dariya akasa,shima mirmishin yayi kafin yace”Kwarai don sai kin rigani wucewa wlh..”Yafada yana yar dariya Wajen Umar takoma ta dafosa Tana Fadin”,Da tsohuwar zuma ake mgani ko Na gaban goshina..”Yarfe hanunta yayi yana Fadin”Tabdijam bawani nan,ai da sabuwar ma anayi,banan kika watsamin kasa a ido ba,nima aje gaba wlh bani so..”Dariya suka samata gabadaya ganin yadda Tayi Da Fuska,Aliyu dai sai waige yake yana Jiran yaga ta ina Azeema zata bullo,lura da hakan Da gimbiya Razeenah tayi itace ta waiga tana Fadin”Wai ina Azeema ta tsaya ne?Batare da ita muka Shigo nan ba..? jin Abunda Gimbiya Razeenah tace ne yasa Aliyu saukar da ajiyar Zuciya,yana lumshe ido.

 Zafira ce ta fita waje,sai kawai taga Azeema zaune kan wata kujera ta wani hade rai,saboda duk a tsammaninta wajen likita suka kawota shiyasa tayi Ficewarta tana Tura baki,don yanzu wlh haushi kowama takeji,Zafira ce ta karisa garera tana Fadin”princess dinmu kizo Ummah na kiranki..”Kauda kai tayi kafin Tafara kokarin mikewa Zafira tana taimakamata harta mike,rike da hannunta gam suka Shiga dakin,bata direta ko”ina ba sai gaban godon Yaya Aliyu kafin ta kauce tana Fadin”Jita tanawani Fushi da mutane mufa taimakonki mukayi wajen mijinki dakike begen gani muka kawoki..”Tana Fada tanayin gefe gadanga dake kwance ya bayyana agabanta.

  Kallonsa take,shima yana kallonta daga sama har kasa,tana sanye da wata doguwar rigar Abaya baka,sai Gyalen kayanta data nadashi bisa kanta,ga cikinta nan ya turo yayi kato,kamar gobe zai Fito Duniya bayan ta cika tayi Fam,kamar ba Azeema ba,itako kallonsa take cikin Fitan hayyaci,tundaga Samansa har zuwa inda kafafunsa suke asagale,Tsoro ya kamata tayi baya tana sanya duka hannuwanta ta danne bakinta dake rawa da karfi ta Furta..”Ya..Ya..Cap…tain…”,Tafada idonta gabadaya awaje,Mirmishi ya sakarmata mai Sauti kafin yace”Na”am pretty..,Nine cijeni kiji ba mafarki kikeyi ba..”Yafada yana mikamata hannunsa mai lafiya,ai da hanzari ta karisa garesa sai jiyayi Ta fadomai kai tsaye hartana bugemai hannun dake da ciwo,gefe yayi da hannun yana Fadin”Wash pretty bi sannu,kinsan yanzu mijin naki yadawo sai allallaba fa”Yake fada yana zagaya bayanta da hanunsa mai lafiya,kuka kawai Tafashemai dashi tana fadin”Yaya captain Ashe zan sake ganinka arayuwata? nazata ka mutu ne su goggo ke boyemin?Bayanta ya Rumgume yana Fadin”Ban mutu ba pretty,sai dai nasha wuyane kawai..”yafada yana yar dariya dago kanta tayi daga kirjinsa tana kallonsa hawaye shabe shabe Afuskarta tace”Har wani tsawon lokaci kadauka kana cikin wannan halin? tafada muryanta na Rawa,Rausayar dakai yayi yana kallonta kafin yace”,Bansani ba pretty wlh bansani ba,Abu daya nasani shine nidai na Farfado na ganni anan wajen”Kuri tayi masa da ido,kafin takoma tana bin Raunikansa da kallo,tana hawaye na Tsausayinshi,hannu ta sanya zata taba kafafunsa yayi Saurin rike hannunta yana Fadin”Pretty ciwo ne da zafi..”Yafada Ashagwabe,dariya tayi tana hawaye,tayi Saurin Shammatansa,ta dan ture hannun dayake da ciwo,baya yayi yana Fadin”Wash pretty ..”Saurin Fadamai tayi tana fadin”Srry kaji bazan kara ba..”Tafada tana mai dariya hancinta yaja yana Fadin”kinganki ko,so kike kiga kukana ko,toh bazaki gani ba..”Dariya sukayi gabadayansu yana kara rikota,kiss ya sakarmata bisa kai yana Fadin”I miss u Pretty,i miss u like crazy…”Hawayenta suka karu ta dago tana kallon bakinsa,lebenta ta saka anashi tana tsotsa na kusan minti hudu kafin ta cire tana Fadin”Miss u more and more Mijina..”Shima idonshi ya kawo Ruwa da hannunsa mai lafiya yasa ya Fado da ita jikinsa ya rumgumeta kam,duk da tsinin cikin na hanata isa gareshi ammh haka ya matseta yana Sauke ajiyar zuciya,koda suka waiga daki bakowa,ashe tun Rumguman Farko kowa ya Fice batare da wani ya yi Shawara da wani ba????

  “Cikinta yake Shafawa yana Sauke tagawayen ajiyar zuciya kafin ya fizgo mganar”pretty cikin nan yayi kato da yawa,anya ba yan uku bane na baki,kinsa fa ni akwai lafiyan mazantaka ko? dariya takamata,mintsilinsa tayi AGefen ciki ya zille yana dan ihu,yake Fadin”kefa muguwace wlh daga fadar gaskiya sai muguntarki yatashi haka ake jinya dama”Bata dagoba illah kara lafemai datayi tana shafa kirjinsa da hannunta har zuwa nipple dinsa,salon datakemai ne yashashi Saurin rike hannunta yana fadin”pret..ty..”muryansa ta karaya,bata samu zarafin mgana ba illah”Umh..Umh..Umh..Mmmm..”Datake ta cemai,Mirmishi yayi mata yana kara damke hannunta yace”Bari mana pretty kinji,kinga fa halin danake ciki,karki kwantomana kura,wlh ko kin kwantota babu amfanin da zan miki..”Yafada yana cije baki,da Sauri ta dago tana Tura baki tace,”Ni yaushe nace haka…? Saurin Rikota yayi Yana Fadin”wayace kince,nine naji yanayi na chanzawa dat why am srry kinji pretty bazan kara ba..”komawa tayi bisa kirjinsa tana dauke hawayenta,domin data dago ta ganshi Ko”ina sagale sai taji kuka yazomata,kankame juna sukayi tamkar wani zai kwace musu juna,yana rike da ita yake bata lbrin Kafarsa daya harbin bindiga ne,daya kuma karaya ne,sai hannunsa,shima dake da karayan ammh Alhamdulillah ana samun cigaba.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button