BARIKI NA FITO 1 & 2

Gimbiya zinatu Tana farkawa ko sallah batai ba ta doka ma gimbiya Amina kira…….
D’auka gimbiya Amina tayi tare da fad’in zinatu lafiya da asuba, badai Yarima bane ya miki wani abu??
Tace ko d’aya labari na kira in baki da dumi duminsa
Gimbiya Amina tace bani inji kodai Yarima ya Kori Matar daya aura ne??
Gimbiya zinatu tace kusan haka, nan taba gimbiya Amina Labarin abunda Ya faru…..
Gimbiya Amina tace Kai amma wannan labarin yamin dad’i wlh, toh kodai ya sameta a bule ne?? Hala ba budurwa bace an gama cinyeta a waje, shine yaci yaji kofa a bud’e shine nasan yasa lokaci d’aya ya tsaneta, amma labarin nan yasa ni nishad’i…. Su Yarima manya shidai Mata duk ba virgin….
Dariya suka saki su duka, gimbiya zinatu tace ni tunani sunyi min yawa wlh, na farko dai bamu tabbatar ko virgin bace ko akasin haka, kinga bamu da tabbas and sanda yake kwance ita taje tayi magana dashi, har Dr yana cewa tare da taimakon ta, yasa zuciyarshi ta Fara harbawa…. Wlh am compose
Gimbiya Amina tace haba zinatu karki sama kanki tunani, ke dama miye burinki badai Yarima yafi sonki bane, koma ya saki matar daya aura??
Zinatu tace eh shine burina My love
Gimbiya Amina tace toh ki cire tunanin komai, na kusa zuwa Zaria din insha Allah, zamu shirya komai, yanda zata bar gidan gaba d’aya…….
Yarima koda ya shiga d’aki kasa bacci yayi sai juyi yake, gashi kirjinshi na mishi mugun zafi, ga zazzabin har yanzu yana ji, zainab ta gama dani, ta cuceni, but zan rama abunda tamin Wanda nan gaba zata kiyayi yaudaran wasu…..
Farhan ya kammala karatu inda ya taso da maganan auranshi da haulat, nan hjy habiba ta tasar da balli akan bai isa ba, babu yanda mijinta baiyi ba akan ta fad’a mishi dalilin rashin yarda amma ta kasa bashi amsa, dan haka yace dole sai farhan ya auri haulat……
Haulat tana d’an waya da Bariki kuma tana neman shawaran bariki duk da bako da yaushe bariki take d’aukan wayanta ba, wata waya da sukayi Bariki taba ma haulat shawaran ta fad’ama farhan gaskiyan lamarin abunda suke ciki ita da mum dinshi in yana Sonta may be ya aureta inko baya Sonta sai su hakura, inda bariki ta fad’ama Haulat ita gashi karyan da tama Yarima gashi tana shan wuya yana nuna mata tsana a fili, haulat ta d’auki shawaran bariki.
Farhan yazo kaduna inda suka had’u da haulat kaman yanda bariki ta fad’a mata haka ta fad’ama farhan, nan da nan idonshi ya kad’e yayi ja, baiko tsaya sauraranta ba yayi gaba abunsa……. Koda haulat ta kira bariki tana fad’a mata bariki tace aiki godema Allah da kika fad’a mishi Indai har so gaskiya ne zai dawo, sannan zunubin da kika aikata keda mum dinshi Kinga saiku nemi gafaran Allah tunda kince min kin daina yanzu ,
Bariki taci gaba da fad’in ni saida na shiga gaskiya ta fito gashi ina cin ubana Kai haulat da badan so ba dana bar Yarima kuka ta saki Tana fad’in ina son Yarima Sosai wanda sonshi yasa nake jure irin azabtar dani din da yakeyi…….
Yarima Aliyu ya warke babu laifi, amma har yanzu yana nunama Zainab tsana, yau Yarima Aliyu yaje fada domin ganawa damai martaba, bayan yaje waziri ya fita Kafin in shiga aka rufe kofa girib, wannan shine yasa ban sami shiga ba ???? ban kuma San mai suka tattauna ba …….
Koda Yarima Aliyu ya fito direct gefen bariki ya koma domin duk irin abunda yake mata Indai ran girkinta ne yana kwana a gefenta…..
Bariki na zaune akan gadon d’akinta saiga Yarima ya shigo wanda rabon daya shigo d’akin tun sanda aka kawota sukai rigima, sai dai su had’u a falo, Bariki kallo d’aya zaka mata kaga ta rame Sosai, kallonta yayi tun daka sama har k’asa Shima ya Lura data rame, yace ina son Kimin alfarma ko ince kiyi ma kanki…….
Da sauri tace Yarima fad’i abunda kake so zan maka Indai za kaji dad’i…..
Yace ina son ki kaini kotu ki nemi in sakeki……..
Da sauri ta kalleshi tare da hawaye dake zubar Mata a fuska….. Kai ta Fara girgizawa tare da fad’in Yarima bazan iyayi maka wannan abun ba……
Yace why?? Tell me why?? You don’t love me, you marry me only for money, ban San in baki wuya I try to send you away from me without hurting you and you are telling me bazaki iya abunda nace ba??
Cikin kuka tace Yarima zan zauna matsayin matarka har karshen rayuwa na koda zaka dinga yankan Naman jiki na, Yarima kana ganin kaman baka min horo ba. Yarima kasan rashin kulani da bakayi tare da maidani kamar Mai maka bauta kasan yafi min komai zafi da ciwo……..
Yace keep quiet….. Don’t try to show me affection, you always telling me lies, Zainab you don’t love me just go away from my life…….
Tace Yarima Wlh koda zaka kasheni bazan Barka b…..
Tsawa ya daka mata tare da fad’in why tell m…….
Itama da karfi tace because I love you…..
Da sauri ya kalleta suka had’a ido, hawaye na zuba daka idonta taci gaba da fad’in Yarima I can’t live without you….. Yarima kayi punishing dina dako wani irin hukunci zanyi accepting amma karka kara cewa in rabu dakai, Yarima I will die without yo……… Da sauri yasa mata hannu a baki alaman ta daina fad’in haka shima hawayen ke zuba daka idonshi duka kallon juna suke cikin ido suna hawaye????……….
~MARYAM OBAM~
BARIKI NA FITO
*BY*
MARYAM ALHASSAN DAN’IYA
(Maryam Obam)
WWW.Maryamobamnovels.com
Wattpad @maryam-obam
Instagram@maryam_obam
MARUBUCIYAR
1)FATIMA ZARAH
2)DUKIYAR MARAYA
3)BA’KIN ALJANI
4)BANDA ZABI
5)AMINIYA TACE
6)KISSA KO MAKIRCI
7)SAINA AURESHI
8)SUHAILAT
9)TAMBARIN TALAKA
10)JAWAHEER
11)MIYE ILLAR Y’AY’A MATA
AND NOW…. BARIKI NA FITO
DEDICATED THIS PAGE TO….
mrs Yusuf marubuciyar gidan bariki kina wuta sis Allah ya k’ara miki basira????.mika’il khadeejar(ummu Amrah). Aisha Ismail bafarawa. Aysha nasir. S, Y, SAGAGI. bilkeesu Khan mmn rabi. Hajara Abdullahi. Mustapha imam haruna. Aminullah usman gidan Dusu. Mustapha Ibrahim kft. Umm-Banat. Mrs Ahmad musa. Real Ummy smart. Sakinat zubairu(saky). Princess dijah. Momyn nurr. Maman Sadeeq. Nerjwerh. Aisha(maman hany). Muhd usam. Rufai idrees. Fannah kamal. Skp ummour suhaelert. Mama G. Zainab Adamu. Habibashehu94. Bilkisu muhammad lapai. Aesher aleeyou. Imteeyaz. Mafglam. Maman faeeza. Ummussalma Ibrahim Aliyu. Aimat digsa. Umar ya’u Lawan. Sarki danjuma hashidu. Asiya Aliyu shuaibu. Momy Hassan. Mmn Ummi. Momyn sultan. Amina yayaji6. Fatima Abdullahi. Haajar khamis. Ummar Hamza muhammad. Fatima az-zahra Abba. Maman noor. Yar baiwah. Zainab ( Yar Amana) zaria. Maryam Garba. Nassad. ummu muhammad team gimbiya????. Ummu Abdallah. Umma Aliyu gulma. Ummul aulad. Rabiatu abdulkadeer. Real maman zarah????. Ummee m shehu. Rukyn mamah. Zeenatazzubair. Mommy areef. Maryam Hamza. Hussy luv. Zee. Binta Ibrahim. Saffiyah faruq. Maryam Muhammad isa. Zainab Umar faruk. Mss fatimatu bintu Ibrahim. Ibrahim rashida loko. Fulani ummu Ahmad. Muhammad Zara autah. Meenah muhd. Nafisa um shu shu. Aishatu Haruna Harun. Rahinatu Ibrahim…… Wannan duka page din naku ne da sauran masoya na ina matukar yinku, wanda baiga sunanshi ba kuyi hakuri kuna da yawa zamu had’e a next page insha Allah….zan dinga d’aukan mutum shabiyar 15 Wanda comments dinsu yafi sai in sadaukar musu da nxt page
BOOK 2
*PAGE 23*
Cikin tashin hankali Yarima ya ri’keta tare da fad’in sannu Bari insa a kawo miki tea, fita yayi da sauri Jim kad’an sai gashi shida wata kuyanga da tray a hannunta, Bayan sun shiga direct wajan Zainab ya nufa tare da d’agota inda kuyangar ta ajiye tray din ta fita……. Yarima zaunar da ita yayi tare dayi mata sannu cikin tausayawa, bayan ya zaunar da ita shida kanshi ya fara had’a mata tea Abunda bai tabayi ba, sai dai Ayi mishi, amma gashi yau yanama Zainab, had’a mata tea din yayi tare da k’okarin sa mata a baki, amsa tayi tare da fad’in zansha da kaina……