DEEN MARSHALL COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

DEEN MARSHALL COMPLETE HAUSA NOVEL

I hate you,I hate you for this…ka barni…this is wrong..

Kirjinta yaqarewa kallon tsaf kafin yakai hannu kan wuyanta Yana shafawa zuwa cikinta ya qarasa zare bra din ya jeho qasa Yana qarasa shigar da ita jikinsa gabaki daya ya kamo fuskarta yayiwa bakinta wani irin kallo kafin ya Dora nasa yana Bata wata irin tsotsa Yana cusa hannunsa daya cikin kirjinta
Take tahau mutsu mutsu tana jujjuyar dakai saidai Babu ta inda take samun motsawar musamman daya dago fuskarsa ahankali Yana kallonta ya dagata yayiwa rigarsa kyakkyawar yagar data rabata biyu daidai ya zare yayi wurgi da ita Yana kallon wandon jeans dake jikinta tafashe da kuka me sauti tana girgiza Kai idanuwan akan fuskarsa datai ja kadan alamar sha’awarsa ta ‘dan motsa tabbas idan tabari wani Abu yafaru tsakaninsu rayuwarta tagama lalacewa bazata iyaba ta rintse ido tana sake girgiza Kai zuwa lokacin ko qarfin jiki batada dazata iya turesa tunda Kota turan baya turuwar.

Mayarda kansa yayi tsakiyar kirjinta Yana shaqar qamshinta yasake dagota ya hade bakinsu yana kissing dinta yanda yaga dama hannuwansa na yawo cikin jikinta gabaki daya tsikan jikinta sun Gama tashi nako Ina Banda kukan baqin ciki tana dukan bayansa Babu abinda takeyi Haka yabi dukkanin jikinta ya hargitsa Mata shi kafin ya saketa tareda sauka gadon batareda ya waiwayo ba ya nufi toilet ya shige yabarta agurin kwance daga ita sai farin pant dinta dake jikinta da qyar ta daga hannunta takai tajawo duvet ta rufe jikinta idanuwanta jajir zuciyarta Kamar ta fashe Mata ta huta da abin datake ji cikinta.

Dunqunqunewa tayi tareda rungume jikinta datakejin Kamar har lokacin hannuwansa da bakinsa yawo sukeyi jikinta wasu sabbin hawayen suka gangaro Mata ta rintse ido tana dafe zuciyarta dake Mata tsananin zafi da ciwo.

Daure da milk towel a qugunsa yafito jikinsa na tsiyayar ruwa alamar wanka yayi ko inda take bai kalla ba ya nufi mirror Yana goge jikinsa yagama yashafa egg yolk cream kadan ya fesa spray na Creed Aventus ya shirya cikin black riga da wando na bacci guntaye ya dauko drink yasha ya dauki wayarsa da aka tarawa misscalls kusan guda Tara hadda na Hannah data dawo bataga Naj ba tana kuma tunanin Babu inda Naj zata fita tunda ita ba mutum bace me karauniya da rawar qafa.
Zaunawa yayi Yana waya da wani Marshal din gurin aikinsa cikin turancinsa dayafi Kama bakinsa dakayau akan yarensa hankali kwance.
Baibi takan misscalls din Hannah ba ya kashe wayar ya nufi gadon Yana zare slippers din qafarsa ya Haye yayi kwanciyarsa.

Saidata tabbatarda yayi bacci ta laluba rigarta a qasa ta rufe jikinta ta nufi wadon jeans dinta dake yashe shima ta dauka ta saka ko bra Dinta Bata tsaya nemaba ta zura rigarta ta dauki scarf dinta tafice dakin tana kamma jikinta da har lokacin tsikar jikinta Yi take tana tashi.

Bugu daya tayiwa dakin Hannah data kasa kwanciya ta taso da sauri ta bude Mata tana Mata kallon qurulla tana cewa”

Ina Kika tafi?
Daga Ina Kika dawo?
I mean tuntuni kina Ina?dare fa yayi sosai yanzu.

Batada lokacin sauraro ko kula Hannan zafi da radadi jiki da zuciyarta ke Mata Kai tsaye toilet ta nufa tayo wanka ta fito rigar bacci kawai ta saka ta hau gado ta kwanta tareda rufe ido tana sauke numfashi.

Kasa kwanciya Hannah tayi ta zauna kan sofa tareda rafka uban taguma tanajin itama tata zuciyar na daukan radadin rashin sanin taqamaimai inda Naj take tun farkon Daren fatarta dai ya tabbata Naj din taba gurin Marshal,ita gabaki dayama taji haquri nta na jiransa yagama qarewa kuka zata fasawa Dad Alfa adubi Allah da girmansa a daura musu aure sbd Jin take Kamar Naj zata zama barazana agareta gabaki daya Bata qaunar kusanci a tsakaninsu ko yayane.

Washe gari qarfe goma jirginsa zai tashi Dan Haka qarfe tara da rabi yafito a shirye cikin Roberto cavalli straight trouser and shirt brown fuskarsa sanye da Prada sunglasses black hannunsa sanye cikin aljihun wandonsa Hanifa dake tsaye tareda Isma’eel sai Hannah dake zuba qamshi Dan tuni tayi wanka suna jiran fitowarsa ta kallesa cikin kulawa da kewarsa da zatayi tace”

Marshal kamun alqawarin zuwa kodan baby right?

Kallonta yayi ya sakar Mata murmushinsa dakewa Hannah wuyar gani Yana gyada Mata Kai ahankali kafin ya Dan waiwayo ya kalli Hannah datake Masa kallon tsananin so da burgewa harma da sha’awa ya kalli kofar dakinta ahankali yace”

Tana ciki?

Bata gama fahimtar me yafadaba ya nufi dakin yayi knocking Kai tsaye duk suna tsaye suna kallonsa.

Ahankali ta tashi daga zaunen datake kan kujera idanuwanta da fuskarta gabaki daya a kumbure ta nufi kofar ta bude sbd tunanin ko hannace tadawo Dan Bata fita da card din dakinba.

Cikin idanuwansa nata idanuwan suka sauka ta dauke Kai take fuskarta na sauya zuwa wani mummunan yanayi ta juya zatabar gurin ya riqo hannunta Kai tsaye tareda Ciro abindake aljihunsa ya saka Mata a tafin hannu ta kalla da sauri ganin bra Dinta ta dago a fusace wata fitinanniyar kunyar Hanifa dake kallonsu tana dabaibayeta ta qwace hannunta tareda juyawa ciki a fusace.

Juyawa yayi baice komaiba shima yabar gurin ya nufi gurin Isma’eel dake jiransa a mota Hanifa da mamaki da wani boyayyan murmushi yagama kamata tabi bayansa tana waiwayan dakin
Hannah kuwa kusan mutuwar tsaye tayi ganin fitowar bra din mace daga aljihun Marshal dinta daqyar ta iya daga qafa tabi bayansu suka nufi airport kaisa.

Bayan dawowarsu Babu Wanda yaga wani sakin fuska daga Naj din sbd sosai ta fuske Dan Bata buqatar wani magana dazai danganci JALAL din Dan Haka Bata Bari Koda Wasa Hanifa Tai Mata wata maganar ba ahaka suka lallaba suka qarasa kwanakinsu bayan anyi gwaji an tabbatarda cikin ya tabbata.

Da farin cikin nasarar da aka samu suka dawo gida inda aketa murnar cikin Hanifan musamman umma da duk maraice da abinda zata aikowa Hanifa hakama Dadah,
Ta bangaren Dad Alfa ma Yana tsananin farin ciki da cikin uwa uba hajjo data qwallafawa ‘yayan da Marsha Rai shida yake namiji sai gashi na Hanifan zasu fara samuwa ta dauki buri da qauna tasakawa cikin itama duk da hannuwansu a gabansu suke da cikin sbd yanayin lafiyar Hanifan suna fatar dai Allah yasa adace wannan karon.

MAMUH#DM 22

ZAFAFA BIYAR FACEBOOK LINK????????
https://www.facebook.com/groups/494948898814888/?ref=share

ZAFAFA BIYAR INSTAGRAM LINK????????
https://www.instagram.com/invites/contact/?i=u8e91axrluzc&utm_content=nj79azb

ZAFAFA BIYAR WATTPAD LINK????????
https://www.wattpad.com/1178725798?utm_source=android&utm_medium=whatsapp&utm_content=share_published&wp_page=create_on_publish&wp_uname=ZAFAFABIYAR&wp_originator=Rf3bdM1DxoE6rtr%2FpmofDT2LwC%2FVfwSkcdyq99bn0JQs6Y4vrnr66bh9cxKlfOuPfF5VyLoSKGor57378NB4Zb%2FxLxcsULfA0VJvg4flaQvgAACdVin4LPGGN8XRDxBS

ZAFAFA BIYAR TELEGRAM LINK????????
https://t.me/+SBu4brdnI29hSBfw


Ba sosai take jimawaba yanzu a office sbd yanayin Hanifa da hankalinta yafi kwanciya idan taga batayin nesa sosai da ita Dan kwanakin tana Dan samun laulayi masu wahala dan yanzu cikin Yana wata na hudu harya fara Dan tasawa Ana hangensa.

Yau Bata samu damar zuwa office ba sbd yanayi na ciwon Mara data tashi dashi na period dayazo Mata dama Kuma tana ciwon Mara sosai idan zatayi period duk wata saidai wannan karon ciwon yafi tsananta Mata Wanda takejin Kamar ba yanda tasaba bane Dan Haka da yamma hajjo da kanta takira Dr sa’id yazo ya dubata sbd ganin duk Naj din tayi wani iri Babu qarfi sosai ajikinta.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button