GIMBIYA HAKIMA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIMBIYA HAKIMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Dare na fara yi Kilishi ta shirya ta kama gabanta, dan bata yarda dare yayi sosai ba dan ita ɗaya ce tayi tafiyarta cikin motarta…

Bayan tayi parking bakin tati inda ko anwuce ba’agane motartace ta dauki hanyar zuwa wajen Turmurturs, hankalinta kwance ita fatanta ma karda tadda layi, aiko tazo a sa’a mace ɗaya ta tadda wajeb Turmurturs bayan ta gama da ita ta ida isa..

Hahahahahaha! “Gimbiya Kilishi daman nasan zaki dawo wajen mai sharemaku hawayenku”..

“Mai share hawayenmu! Nima nazo ka shareman hawayena ba tare da kowa yasan zuwana ba, inasan zuwa ya dunga zama shiri tsakanina da Turmurturs “..

“Ke!

Wata tsawa ya dakama Kilishi yana zare mata ido tare da lashe baki, dan gani ɗaya yayi mata yasama ranshi saduwa da ita..

“Waya gaya maki Turmurturs yana tuno shirin wasu? bayan shi mai share hawayenku ne”..

“Ina neman afuwan Turmurturs, “mai ke tafe dake? “..

“Daman so nike Turmurturs ya kashe man Yarima Hamad cikin shekara biyar ɗin da yace zai kashe Yarima Hakim, dan inasan ɗana Yarima Humad ya gaji wannan sarautar”..

Hahahahaha! “Inasan haka, inasan naga ba’ariƙe Amana, dan haka Turmurturs yayi maki alkwarin kashe Hamad cikin shekara biyar amman Turmurturs yana da sharaɗi”..

“Wani sharaɗane Turmurturs yake dashi inajiran ya gayaman ko wani irine ni Kilishi zan yishi mudin Humad zai ma sarki nikuma akirani da uwar sarki “…

Sai da ya ƙara kalleta tsab sosai yana lashe baki gami da zare mata idanuwan nan nashi mararsa kyaun gani sanann yace!..

“Zaki ringa zuwa Turmurturs yana yi maki wanka duk sati har shekara biyar ta cika randa za’a naɗe Humad sarki sai kinzo Turmurturs yayi maki wanka na karshe, inkin shirya zamu fara yanzun”..

“Indai Humad zai zama sarki nayi ma Turmurturs alkwari zan dunga zuwa yana yi man wanka duk sati har sai randa aka ba Humad mulki zan daina zuwa”..

“Shigo daga ciki a fara yi maki wanka Kilishi, “to Turmurturs “..

Subuhanalillah????

Haka Gimbiya Kilishi tayi zirgir gaban ƙaton Allah yayi mata wanka bayan ya gama ya sadu da ita ta gaba da ta baya, sai da suka gama abunda suke sanann tasa kayanta..

“Gaskiya Turmurturs yanada dadi sosai dan har yafi sarki dadi”..

“Duk ki ringa zuwa Turmurturs yana baki dadi kinga ke riba biyu ga dadi ga kashe Hamad da zai yi”..

Nan Gimbiya Kilishi ta tafiyarta cikin farinciki dan ita wannan bashi bane farkon wankan ta ba, bokaye nawa sukayi mata wanka suka kusanceta ta baya da gaba, balle Turmurturs da take ganin zatayi nasara a aikinshi.

???????????????????? Wallahi mata muji tsoran Allah saboda da neman duniya ka kama sabon Allah, yanzun abunda ke faruwa kenan ga mata masu bin boka,sai su kama zina da bokaye wai su a dole suna son bukatarsu ta biya..

Damai zakuji da zinibin zina ko da na zuwa wajen bokaye????wallahi muji tsoran Allah baki ɗayan mu, Allah yasa mufi karfin zuciyarmu..

Haka ta koma gida tayi wanka ta cigaba da baccinta ba sallah balle salati dan ta manta yaushe rabonta da tayi su ☹️..

By Jameelah Jameey✍????

Share and comments pls

????????????????????????????????????????????????????????????????????????
GIMBIYA HAKIMA
????????????????????????????????????????????????????????????????????????

????MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION ????????️

 *M. W. A* 

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. ????????


STORY AND WRITING BY

_Jameelah jameey ????_ 

(Yar mutan kankia????????)

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI

Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne.

NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI????????

41&42

Bayan Gimbiya Kilishi ta tashi daga bacci, babu sallah balle salati ga ankwaso uban laifika amman hankalinta kwance bata da damuwar komai yanzun a ranta..

Dan ita yanzun tana jiran shekara biyar tayi, lokacin har rawa sai tayi dan mutuwa uku lokaci guda, Hakim da Hamad sannan Maimartaba, lokacin za’a naɗa Humad Sarkin zaria…

“Hmmm! Ni Kilishi nakusa zama uwar sarki, hahahhaha! Waya gayamasu ni ta wasace ya zama dole nazama uwar sarki saboda ubana sarkine kakana suduka biyu sarakunane mijina sarkine dan haka ya zama dole Humad ya zama sarkin zaria, Humad ko kana so ko baka so wallahi sai kazama Sarkin zaria.”

Haka Kilishi ta kama cewa tana girgiza jiki cikin taƙama da gadara tana ganin babu wanda ya isa ya hanata bin bokaye..

“Mariya.”

“Allah ya taimaki Gimbiya Kilishi, “Mariya ya kukayi da wannan sakaran Bokan naki wanda baisan kan aikinshi ba.”?

“Uwarjiyata boka yace shidai bai iya yawa da Hakim dan Hakim tsaye yake wajen ibada yace shi karma nasake dawo mashi.”

Mtssssss”aikin banza aikin wofi yo sai mai dan yace karda mu sake dawowa Mariya? Shine kika shiga cikin damuwa dan ya gaza? Ai wanann gazawa ce inba gazawa maizaisa yace Hakim yafi karfinshi.”?

“Ranki yadaɗ’e nima abunda nagani kenan, wallahi boka Dasheshe ya bani mamaki, wai ace Dasheshe yake faɗi da bakinshi bai iya aikin Hakim, yanzun Gimbiya uwarjiyata ya zamuyi ina zamu samu wani Bokan.”?

“Mariya nasamu boka wanda yafi Dasheshe aiki wanda yasan kyaun aikinshi.”

“Yanzun naji magana uwarjiyata wanann wani kalar Bokane wanda yafi Dasheshe iya aiki.”?

“Tabbs Mariya yafi Dasheshe iya aiki da komai ma.”

Gimbiya Kilishi ta faɗi tana zagaya ɗakinta cikin taƙama da mulki sannan ta cigaba da faɗin.

“Mariya Turmurturs yafi Dasheshe iya aiki nisa ba kusa ba, Turmurturs yace zaiyi man aiki nan da shekara biyar aiki zaiyi amfani, amman duk sati zandunga zuwa yana yiman wanka.”

“Wanka Uwarjiyata.”?

“Eh Wanka Mariya kina mamaki ne.”?

“Aa baniyi mamaki ba Uwarjiyata, dan ba wanann bane na farko ba, amman ina tsoron karda yayi maki wanka yazo aiki baiyi ba, kinga shi yaci riba mu kuma muka faɗi.”

“Yi man shiru mutuniyar banza mutuniyar wofi, dan bakisan waye Turmurturs ba shiyasa kike wanann zancen naki na banza.”

“Wallahi zan iya yin komai dan naga Humad yayi mulkin zaria, ke ko mutun zan iya kashewa mudun Humad zai zama magajin masarautarnan, balle dan Turmurturs yayi man wanka, ni naso yace duk bayan kwana biyu nazo yayi man wanka dan Turmurturs ni kawai nasan abunda naji gamai dashi shiyasa kike cewa haka ni tashi ki ban waje.”

“Allah ya baki hakuri uwarjiyata na barki lafiya.”

Nan Mariya ta tafi tana mamakin halin Kilishi, dan ta lura Kilishi bata dauki zina a bakin komai ba..

Bayan tafiyar Mariya Gimbiya Kilishi ta shirya ta dauki hanyar shashen Gimbiya Zulaha…

“Uwarjiyata Gimbiya Kilishi tana neman iso, “ji ki shigo da ita.”

“Kilishi tun shekaran jiya ban sake ganin ki ba ko lafiya.”?

“Lafiya lau Gimbiya kai nane keman ciwo shiyasa baki ganni kwana biyu ba.”

“Ayyya sannu Kilishi ya jikin naki.”?

“Da sauki Gimbiya, ya kin hakura sai nan da shekara biyar din.”?

“Eh mana Kilishi na hakura yanzun banida matsalar komai sai ta Hamad, baki daya Hamad ya kasa daina wannnan halin nashi baki daya Kilishi.”

“Karki damu Gimbiya, zai daina da zaran ya ganshi bisa kujerar Mulki zai daina komai yake.”

“Hakane kuma ban kowa wannan a zuciyata ba, shiyasa nike sonki Kilishi kinada ilimi sosai.”

“Godiya mai kyau Gimbiya, ni zan wuce na shirya kafin lokaci yayi na wuce wajen Maimartaba.”

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button