GIMBIYA HAKIMA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

GIMBIYA HAKIMA COMPLETE HAUSA NOVEL

Ɗaga mashi kai kawai tayi sanna suka shiga cikin parlourn daman ayi ma iso tuni, sallama sukayi baki ɗayansu tunda suka shigo Hamad yake kallon hannun Hakim da ya riƙe Hakima dashi ji yake kamar ya tashi yaje ya sare ma Hakim kai dan wani bakin kishine ya turniƙe shi zuciyarshi tafasa kawai yake daga zaune, duk abunda yake Hakim yana sane dashi dan yasan yana son Hakima da kunnanshi yaje na gayama Gimbiya Zulaha, bayan sun samu waje sun zauna nan Hakim ya fara gaida Gimbiya, “Gimbiya ina wuni mun samaiku lafiya.”?

Kallon sama da ƙasa tayi mashi sannan tace, “da ban wuni ba da kangan ni, ko kuma da ba lafiya ai da asibiti zaka samaini kwance a gadon asibi ɗ’anso.”

Hanjin cikin Hakima suka fara kaɗawa daga zuwanta har ta fara ganin masifa, hannunta Hakim ya riƙe gam dan ya lura Hakima ta kusa zundumawa da gudu daga zaunan dasuke.

“Ina wuni.”

Hakima tace cikin ɗari-ɗari dan ta tsorata da lamarin gidan su Hakim amman ta ɗaukarma kanta bata shiga harkar kowa zata dage da neman tsarin Allah kamar yanda kowa ke cemata.

“Lafiya, amarya bata laifi ko kin kashe dan masu gida, ai kin bude mana fuskar mu gani ko.”?

Hakim da kanshi ya bude ma Gimbiya Zulaha fuskar Hakima ta gani, ba Gimbiya Zulaha ba harda Hamad dake kwance yana kallonsu sai da ya zauna yana kallon sahibarshi Hakima dan wata wutar sonta ke ƙara ruruwa cikin ƙahon zuciyarshi, shi dai Hakim dariya yake a zuciyarshi dan bakin ciki ƙarara yake gani kwance a bisa fuskar Gimbiya Zulaha, itama Hakima duk da kanta na duge sai da ta ɗago kanta ta kallesu dan ji tayi shirun yayi yawa, dakal Gimbiya Zulaha ta bude baki tace, “ba laifi, ashe tsohon naka ya iya zaɓi.”?

“Uhmmm, gashi nan dai kin gani, Abba ya zaɓin ma son kowa son wanda ya rasa.”, yace yana miƙewa tsaye zasu tafi, zinari da lu’unlu’un ta ba Gimbiya Hakima na barka da zuwa masarautar zaria tayi godiya suka fito suka wuce shashen Gimbiya Kilishi.

Tunda su Hakim suka fita Gimbiya Zulaha ta fara magana tana cewa, “Hamad banga laifinka ba dan kace kana son Hakima ba, ashe haka take da kyau.”?

“Hmmm, Gimbiya kiyi wani abu tun kafin ni nayi da kaina dan wallahi ina iya sace Hakima mu bar ƙasar baki ɗaya muje muyi soyayyarmu baki sake ganina har abada.”

“Rufaman asiri Hamad saura shekara ɗaya Hakim ya mutu Hakima ta zama taka halak malak karka damu.”

“To shikenan, nidai ina nan ina jiran lokacin yayi.”

????Kai su Hamad sai kace ku ke da lokacin????, naga alama kuna mantawa da Allah fa????


Bayan sun iso shashen Gimbiya Kilishi aka yi masu iso suka shiga, Humad yana zaune yana kallo kusa da Kilishi ya tashi ya gaidasu Hakim yayi mashi Allah yasa alkhari sannan ya tashi yace ma Kilishi shi ya barta lafiya zaima tafi massallaci, bayan Humad ya tafi, Gimbiya Kilishi ta tashi ta rungumi Hakima tana yi mata lale da zuwa masarautar kano, hakan yayi ma Hakima dadi Hakim ya lura da haka yana mamakin yanda Kilishi ta iya duniyanci kala-kala sai kace wata tsohuwar karuwa.

Bayan sun zauna suka gaisheta ta taya su murna sosai sannan itama taba Gimbiya Hakima zinari da lu’ulu’u kamar yanda Gimbiya Zulaha ta basu sanna suka fito suna fitowa suka wuce shashen maimartaba shima sun gaidashi ya ba Hakima kyauta, sanann suka wuce shashen Gimbiya Fulano Kubrah Hakima taga gata wajen Fulani Kubrah dan har abun ya fara bata kunya ma, sosai Fulani Kubrah taja Hakima jiki dan kafin su koma shashen su sai da shekuwa ta shiga tsakaninsu kuma ta ƙara gaya mata yanda masarautar take dakuma waye Hakim, Hakima taji dadi sosai sai dare sanan suka koma shashen su bayan kyautukan da Gimbiya Fulani Kubrah ta cika ta dasu, koda suka koma shashen su abun mamaki bata kowa ba dan duk wanda suka rakota sun koma gida an barta ita ɗaya kamar maiya, suna shiga parlourn ta fisge hannunta daga rikon da Hakim yayi mata ta samu kujera ta zauna ta fara aikin kuka dan taji haushi da suka tafi suka barta, su Lantana ma bata gansu ba sun tafi shashen bayi, Hakim bai nuna ya damu da kukan da take ba duk da kukan yana jinshi har cikin zuciyarshi amman sai ya shigewarshi bedroom ɗinshi ya faɗa wanka, da Hakima taga kukan yana ma sanata ciwon kai ita ma ta tashiga ta shiga wanka a bedroom ɗinta, bayan ta fito daga wanka ita dai tasan room ɗin ita ɗaya ke dashi tunda taga Hakim ba shi ya shiga ba kuma kofar a kulleta take wannan dalilin yasa tana fitowa daga wankan ta saɓile towel ɗin baki ɗaya daga jikinta ta tsaya babu komai a jikinta sai da ta goge jikinta sosai sanann ta wuto wajen mirror domin shiryawa tayi bacci, dump light taje ta kunna sannan ta zauna bisa dreesing mirror ta fara shafa mai, ɗaga kanta da zata yi taga mutun tsaya bisa bayanta yana zara ido kamar mai tsorata tayi tayi wata uwar ƙara ta duge ƙasa tana ƙare ƙirjinta da hannuwanta, tana kuka, tsaki Hakim yayi sanann yace “idan kin gama kukan isakancin naki ga abinci nan sai kice, mai zangani da kike boyewa mtsss.”ya wucewarshi yana balbalin bala’i.

Niko nace da ba abunda zaka kalla mai zaisa ka tsaya kallonta tun fitowarta wanka malam Hakim????

Tunda ta duke take kuka, bata tashi ba sai ta taji ta fita sannan ta tashi ta fara cewa, “Allah ya isa ban yafe ba, kawai ka kalli banza kawai.”

Haka Hakima ta kama guguni tana shiryawa har ta samu ta gama abunda take saboda da fushin da tayi ko abincin ma bata ci ba kawai addu’a tayi ta kunna suratul baƙara ta kwanta baccinta.

Tunda Hakim ya samu ya baro ɗakin Hakim direct room ɗinshi ya dawo duk da wanka da yayi amman sai yaji yana da bukatar sake wani sabon wanka bayan ya fito daga wanka sallahr nafila yayi sannan yayi addu’a shima ya kwanta, tunda ya kwanta bai samu bacci ba dan daya kulle ido sai ya ga Hakima tana tuɓe towel ɗin da ta fito wanka tun yana ɗaukar abun wasa har yazo da ya girmi tunaninshi da wata kalllar shi’awace ta adabi Hakim ya rasa ya zaiyi da rayuwarshi dan tunda yake bai taɓa jin kallar wannan station ɗin ba sai yau, bai da damar kulle idonshi sai yaga Hakima tana yi mashi gizo ba kaya a jikinta da yaga abun ba sauki ya tashi ya nufi ɗakin Hakima cikin bukatuwar kasancewa da ita dan yayi ma kanshi alkwarin zan sar hakinshi ko ta wani hali ne.

By Jameelah Jameey✍????

Share

Comment

Like

Vote

Please

????????????????????????????????????????????????????????????????????????
GIMBIYA HAKIMA
????????????????????????????????????????????????????????????????????????

????MANAZARTA
WRITERS ASSOCIATION ????????️

 *M. W. A* 

Kungiya d'aya tamkar da dubu. Masu Nazari da Aiki da Ilimi, Burin 'kungiyar a ko da yaushe shine ta fad'akar ta ta kuma Nishad'antar da masoyan ta. ????????
https://www.facebook.com/107980080946102?referrer=whatsa


STORY AND WRITING BY

_Jameelah jameey ????_ 

*(Yar mutan kankia????????)*  

BISSIMILLAHIR RAHMANIR RAHIM DASUNAN ALLAH ME RAHMA ME JINKAI

Wannan labarin kagaggen ne, duk wanda yazo daidai da rayuwarshi a kasi ne.

NASADAUKAR DA WANNAN LITTAFIN GA FATIMA ABUBAKAR BELLO, ALLAH YA BAR KAUNA YAR UWA RABIN JIKI????????

79&80

Bacci take mai dadin gaske taji yunwa tana shirin hallakata ba ar’ziki ta tashi ta ɗauki take away ɗin da Hakim ya kawo mata ta fara ci, shinkaface mai rai da lafiya taji kayan lambu da nama, zaunawa Hakima tayi ta fa ci, taci abincin sosai dan sai da taji babu waje sanann ta nemi ruwa amman abun mamaki bata ga ruwa ba, har ta kwanta taji bata iya bacci idan bata sha ruwan ba tashi tayi tayi addu’a kawai ta fita domin tasha ruwa, da yake bacci ke cikin idonta bata lura da Hakim ba san itadai kawai tafiya take saboda ishir ruwan da take ji ga kuma baccin dake ɗawainiya da ita, tunda ta fito Hakim ya kafeta da rataitun idanun nan shi abunka da daman a hannu yake neman abinci , ji tayi kawai tayi karo da wani abu salati ta fara yi tana cewa, “INNALILLAHI WA’INNA’ALAIJIRAJUN”, sannan ta fasa ƙara da Hakim yaga tana niyar tara mashi mutunan gidan sai ya hisgota ta fado jikinshi ya haɗa bikinsu waje ɗaya ya fara yi mata wasu hots kiss mai kashe jiki, ki ciniyar kwace kanta take daga wajen Hakim amman ina dan ba ƙaramin riko Hakim yayi ma Hakima ba wani gurnane yake yi kamar wani tsohon zakin da ya shekara bai ci abinci ba, tun Hakima tana da karfin ture Hakim har ta dan gaba ɗaya ya gama rikita ta jikinta har tsume yake tsabar jaraba, da Hakim ya Fahimce zata zube kasa sai ya ɗauketa sama ya kwantar da ita bisa kujera na ya fiddo manya breast ɗinta da suka kumbura sunyi tsaye cur dasu harshe yasa ya fara laser napple ɗinta nishi kawai suke itama kuma Hakima sai tura mashi breast ɗin take tana nishi sai da ya gama zagaye kan breast ɗin sannan ya fara socking din su cikin kwarewa , banƙarewa kawai take ta tura mashi su, hannunta ta tura cikin sumar kanshi tana sosa mashi ba tare da tasan tana yi mashi haka ba, oga Hakim da yaji hannun Hakima cikin kanshi sai ya ƙara jin wani more felling ma dan ta ƙara ingizashi sosai, zafi breasts ɗinta ke mata sosai dan kuka take amman Hakim ba ya ji baya gani dan nema ma yake ya wuce gona da iri, da Hakima taga yana neman cire mata pant wani ƙarfine ya zo mata lokaci guda ta samu ta ture Hakim daga bisanta, tasowa yayi zai sake janyo ta dan bukace yake sosai duk romantics ɗin da yayi mata baiyi saukin komai ba sai ma ƙara shiga ruwa da yayi, tashi tayi ta fara zagaye parlourn tana kuka tana bashi hakuri shima biyota yayi yana son kamata dan ko magana bai iyayi gani yake idan yayi magana numfashin shin fita zaiyi a jikinshi duka, sun zagaye parlourn ya kusa sau uku Allah ya ba Hakima sa’a ta shige ɗakin Hakim da gudu direct bathroom ɗinshi ta shige tasa key da tsugunna wajen ta saki kuka mai sosa zuciya,dan ta tsorata da lamarin Hakim sosai ba kamar cikin yanayin da ta ganshi kamar wani mahaukaci haka ya ya koma mata, buga kofar yake amman taƙi buɗewa yayi yayi ta buɗe amman ita kukanta kawai dan gani take Hakim ya gama da ita yayi galaba a kanta, tashi yayi a daddafe ya nemo extra key ya gwada ko zai buɗe amman Hakima ta bar key a jiki, kwantawa yayi kasa yana ta juye-juye ya riƙe wejen mararshi dan ji yake wajen kamar zai fashe dan bala’i, ya kusa minti talatin cikin wanann yanayin dan har kuka sai da yayi kuka ma sosai kamar ƙaramin yaro kuma Hakima tana jiyo kukanshi amman ta kasa buɗe kofar ta fito ta taimakeshi, da yaji abun ba mai ƙarewa bane da zarrafe ya nemo wayarshi ya ƙara Aliyu da yake Aliyu dector ne daman, cikin dare Aliyu yaji wayarshi na ringing ɗauka yayi yace, “Hello Hakim lafiya ka kirani cikin daren nan.”?

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button