ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Zaunar da ita yayi kan dadduman sanan shima yazauna yana facing nata, ledan yabude yaciro take away na biryani rice da rosted lamb sai ruwa mai sanyi daya siya yabude, ahankali yasa spoon din aciki sanan yadebo abincin a spoon yakai bakinta yana kallonta jitayi zuciyanta yawani tsinke wani sabon kuka yazo mata ahankali tashiga reramai kukan, jaaa idanunshi yayi sanan gently ya girgiza mata kai bude baki tayi yasamata abincin taci saiyau tasan ashe tanajin yunwa, kadan tarage abincin all through harta koshi kuka take, yanabata abaki tanaci tanamai kuka sanan yadauki ruwa yabata shima sha tayi sanan ya ijiye.
Ijiye komi gefe yayi sanan ya matso kusada ita ganin taki daina kukan cikin muryan lallashi da murya dake nuna asalin so da tsantsan so yace “I know! and it’s okay I am here for you okay” gyadamai kai tayi tana sauke ijiyan zuciya, hannunshi yakai yakamo hannunta ahankali yadaura hannun nata kan kirjinshi yana kallon idanunta yace “can you feel yanda zuciyana ke bugawa sabida yasan kina cikin damuwa?” Gyadamai kai tayi ahankali murya chan kasa yace “I came to your house tun ranan ban sake samin kwanciyan hankali ba because I know my Pickle is not fine, I lost sleep, I lost peace, bana iya komi sabida ke, kinason zuciyata tabuga because of you ne”? Girgizamai kai tayi ahankali tanajin maganganunshi har a bargon kashinta, murya chan kasa yace “I lost my Mom when I was 25yrs, I know what u are going through Khairy, but if anything yasameki bazan iya rayuwa ba I will die, I love you alot, Ummulkhair I Love You” wani sanyi taji ya ziyarci zuciyanta each magana dayake gayamata zuciyanshi datakejin bugunshi nakara tantance mata cewa gaskiya yake fadi, ahankali yace “when I lost my mum I was depressed but as time goes on nazo ma fahimci this is not abinda mamana keso, she wants me happy, tanaso na cigaba da rayuwana, tanaso nai fulfilling dreams dina and above all she wants me happy and praying for her, Pickle abinda kikeyi yanzu is that abinda Mama kiso”? Girgizamai kai dasauri tayi alamun aa ahankali yace “to mesa kike hakan”? Lips dinta na rawa kuka na neman kufce mata tace “because banajin magana and nasa Mama fushi dayawa, halama saisa taki fadamin she had blood cancer” tafashe da kuka tana kallonshi girgiza mata kai yayi yace “Mama taki gayamiki she’s ill ne because you are her youngest daughter Khairy u can’t handle it, and Mama wants wats best for you, that’s is the reason, trust me pickle you are not stubborn, ke y’a ce dakowani parent will wish to have, I know Mama is so proud of you, ta haifi selfless and fearless yarinya that can stand for her self a ko’ina, karki kara tunanin Mama is angry with u iyaye basa iya fushi da yaransu, and Wanan kukan dakike da rashin cin abinci shizaisa Mama tai fushi dake, cus instead of kinata addu’a kina using time din to cry and not eating zai baki wani sabon ciwo u want to be sick” girgizamai kai tayi dasauri ahankali yakai hannunshi yakama dayan hannunta yace “promise me daga yau kin chanza, u will stop all this, take care of yayyinki and your Dad, do you have any idea yanda sukeji ga rashin Mama gaki” sake girgizamai kai tayi yace “promise me you will change daga yau, u will always pray for Mama, study well and pass exam dazaku fara next week, did u promise” gyadamai kai tayi ahankali tace “Uhm I promise” murmushi yayi he feels kaman yarungumeta yasata ajikinshi and just stay like that forever” ahankali yace “smile for me i finds it healing is my therapy, smile” dan murmushi kadan tayi ita kanta tamanta the last time datai murmushi.

To jama’a anan nakawo karshen free pages zan barku da tambayan nan ALIYU NE KO ZAYN NE???
Dan samin amsoshin nan kucigaba da bina awanan Littafin mai suna ALKAWARIN ZUCIYA!
Dan son cigaba da karanta Wanan littafin zaka iya turo 1k ta 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turo evidence of payment ta watsapp number na 07012181461 sainai adding naki a group din danake posting.

Dan girman Allah badan niba kubiya ku shiga group ku karanta. Support me????

You can chat me up directly by clicking on this link
wa.me/+2347012181461

Thank you
M Shakur????
3️⃣3️⃣

Yau bayan sun tashi sunyi salla tama Mama addu’a sosai hana Batool dake kokarin komawa bacci tayi taja hannunta suka shiga kitchen, lafiyayen Moi moi tayi dayaji kifi da kawai sanan tai kosai dakuma kunun gyada koda Baffa yashigo gidan yaganta a kitchen suna girki itada Batool baisan lokacin daya ciro waya yamata video batare datasani ba ya aikama Baba sanan yazauna kusada Mama a falon suna hira sanan suka fito dakomi Baffa saida yazauna yaci kosan da kunun dudda abincin shi is ready, suna zazzaune saiga su Manaf sunzo dubata as usual once in a while zokaga dadi bajewa akayi akai lafiyayyen breakfast afalon Mom saida aka gama tass sanan sukai clearing tazo itada Batool zasuje sama suyi bacci ganin Baffa namagana dasu Ya Manaf, kiranta Baffa yayi hakan yasa tadawo, zama tayi akasa dan gyaran murya Baffa yayi yace “Khairy kafin mahaifiyanki tarasu tanata fama da Baban ki ya kara aure sabida ku amman fir yaki” yadanyi shiru sanan yace “dazata rasu agaban kowa yayyinki nan duk suna wajen ta barmini wasiyya kan na aurar da Baban ki karna barshi baida mata” dan ijiyan zuciya yasauke yace “dalilin dayasa nakira su Manaf kenan su biyo tanan kafin su tafi aiki, inaso nagaya muku nasamoma mahaifiyar ku mata” yasake shiru yana kallonsu sanan yace “bayan long bincike akanta, yar limamin masallacin Utako ne, ba yarinya bace ta taba aure da yara biyu, amman mijinta yarasu, yaran na hannun Maman mijin, tayi karatu a FCE tana koyarwa Awani primary school dashi take taimakon kanta haka, tanada natsuwa ga kirki gakuma ilimin addini, na nemama Baba aurenta inaso nan da sati daya ayi Auren hope kun yarda Ummulkhairy” Baffa yakirata ahankali, murmushi tayi ahankali tace “Allah sanya alheri” cikeda jin dadi Baffa yace “Ameen tashi to kitafi” tashi tayi tawuce shikuma Baffa yacigaba da magana dasu Manaf.

Zasu koma bacci Mom tashigo tace su shirya suje saloon, shiryawa sukayi driver ya kaisu saloon tsife kan akayi aka wanke ana gyaran kafansu, kitso akamata mai kyau shiku daya fito da fuskanta, aka mata pedicure da manicure sanan suka biya kudi suka dawo gida, ganin yanda taketa duba wayanta yasa Batool tace “wa kike jira ne awayan nan” hararanta tayi batace komiba saikuma chan tace “Besty” hararanta Batool tayi tace “wlh karya kike” hararanta itama Khairy tayi tace “serious bata dawo school ba yakamata kuma tashigo Wanan dazamu fara exam next week” “laulayin ciki hala take” dasauri Khairy takalleta tace “ciki” Gyadamata kai Batool tayi tace “haka kawata Zara tana aure yanda kikasan da cikin tai tuntube abakin kofa sai ciki” dan murmushi tayi saikuma ta kalli flat cikinta tana picturing kanta da ciki, sosai Batool kemata surutu har suka kawo gida, duba kitson da akamusu Mom tayi kitson yay kyau sosai barinma na Khairy dan tanada wani irin gashi mai bala’in kyau, ga tsayi ga ciki gakuma santsi.


Yau asabar tun ranan daya siyamata tsuntsu basu kara haduwa ba sabida yanason tai karatu saidai waya da night, baicika kiranta during day time ba sabida aiki, most time text yake mata just to check up on her, ko Allah yasan tanama Aliyu wani kalan so ne dan he’s super good to her, he’s caring ya iyasa taji all damuwanta are gone, bata taba sanin she can’t put mutuwan Mama behind her ba amman Aliyu helped her to, he’s just like her strength, yau sosai take murna sabida zata ganshi, yace he’s taking her out yatura mata sunan french restaurant din dazasu hadu.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button