ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Dad hawayen farinciki ne kawai baiyiba da aka fadamai komi atake yanke aka tafi masallaci aka daura Auren Manaf da Aisha, Mu’az da Maimuna, sai kawai sukaji Liman na gyara speaking kawai ji sukayi an daura Auren UMMULKHAIR DA ALIYU akan sadaki dubu dari uku wanda sune all the kudi dake aljiJhun Dad.

ARE YOU GUYS HAPPY????
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
5️⃣7️⃣

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Ana gama daurin Auren duksu Manaf sukazo zasuma Baba magana hannu yadaga musu alamun later sanan shida Dad suka gaisa kafin su rungume juna ahankali Dad yace “thank you” cikeda farin ciki Baba yace “thank you nima, anjima ku aiko adauki amaryan ku and In sha Allah zuwa dare idan mutane suka ragu zamuzo mu gaida Aliyu” sakinshi Baba yayi suka rungume juna cikin aminci da Baffa sunama juna godiya sanan yajuya yatafi, sai alokacin su Manaf sukazo wajen su Baba kafinma suyi magana Baba yabawa Manaf takardan hakan yasa yakarba dasauri yashiga budewa.
“Abba, Baffa ina neman gafarar ku, ku yafeni banda haka inaso na shaidamuku da gaskiya ta wanda Allah yaga zuciyana yasan hakan ne, Abba inason Ummulkhairy da duka rayuwana, inaso zama da Ummulkhairy amatsayin matata har zuwa karshen rayuwana, Abba……” sai maganan ya yanke kafin yaje next paragraph.
“Nasaki Ummulkhairy saki daya, biyu, uku, Abba Ummulkhairy deserve happiness and some light arayuwanta, ayanda Ammi hates her Kona aureta I doubt I can give her that, kuyafeni Zayn!” Linke takardan Manaf yayi ahankali yabama Abba sanan yawuce abinshi Mu’az biyedashi bawai ya tsani Zayn bane kodaya shi dama bayason auren da Zayn sabida tun mama nada rai ba shiri suke da Ammi ba, Ammi har Baffa ma tana nema tafi karfinshi ballema so bayason kanwarshi taje taita wahalanta, banda haka Aliyu is a great guy infact he’s even happy, Zayn din yaje chan yakarata da wacce Ammi keso ya aura atleast sister shi yanzu tasami Aliyu datakeso shima yake sonta so Alhamdulilah dagashi har Mu’az da Maheer babu wanda abin yama ciwo.

**
Waiwaiye Baya Kadan!
Falon Zayn yashiga ahankali yana kallon ko’ina yanda yake nan tsaf tsaf an gyara, wata Yar aikin Ammi yagani tana saukowa daga sama cikeda girmamawa tace “Hajiya tace kasameta adakinta na sama” danjim yayi sanan yawuce sama ahankali yana hawa benen, bude kofan dakin Ammi yayi da sallama chan kasa yashiga Ammi na zaune kan gado as usual taci gayun nan kaman wata matan shugaban kasa tabi Zayn din da mugun kallo yanda yay wani kyau shi adole ango sanan tace “kazaci bansan abinda nakeyi bane dani kake wasan buya Zayn” ahankali yamaida kofan yarufe sanan yazo gabanta ashagwabe zaikai hannu yatabata cikeda lallashi tawani irin dakamai tsawa tace “don’t touch me Zayn, don’t you dare” tsayawa yayi chak yana kallon, hawaye yaga sun zubo daga idanunta cikeda kunci tace “bantaba nadaman haihuwa ba sai akanka Zayn” wani irin zaro idanu yayi cikeda damuwa yace “Ammi why are you talking like this mena miki ne dan Allah” nuna kanta tayi sanan ta bubbuga kirjinta tace “Zayn ni mahaifiyar ka kake tambaya mekayimini iyye?? Ni, Zayn nikake nunama banda daraja da amfani a rayuwanka eh? Okay listen bari kaji abinda yasa nakiraka” sauka daga gadon tayi tamike tsaye jaraba fall idanunta sanan takai hannunta takama nononta guda tana kallonshi tace “inhar nacika uwarka Zayn wacce ta tsugunna tahaife sanan tabaka wanan nonon kasha, ta raineka sanan ta tarbiyantan dakai harzuwa kawowa wanan lokacin, inhar nakai matsayin uwa agareka Zayn to ayau ni mahaifiyarka nake baka uBmarni kasaki Ummulkhairy ka auri Aisha yarinyar kawata dana zaba maka”….
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
5️⃣8️⃣

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Wani irin kallon mahaifiyar shi yake yana mamakin wanan wani irin tsana ne me Ummulkhairy da mahaifiyarta sukama Ammi datakisu haka, cikin fushi sosai Ammi tace “nikake kallo kamaida Yar iska ko bari kaga” filon kan gadonta tadaga tadauko wani sharp wuka tace “ai ita Ummulkhairy wish din dead mahaifiyarta ake cikawa akanta nima bari na kashe kaina maybe alokacin ne zakabi umarnina” kawai Ammi tadaga wukan da gaske zata chakama kanta dawani irin sauri Zayn yazo hannunta da wukan kekai yakama chak yana kallonta saiga hawaye sun zubo daga idanunshi sharrrrr murya chan kasa yace “Ammi basai kin dauki rayuwanki bane zan miki biyayya ba” ijiyan zuciya yasauke kana ganinshi kasan abin namai ciwo sosai hawaye yasake gangarowa daga idanunshi yana kallonta still. Ahankali yace “Ni Zayn nasaki Ummulkhairy” da dayan hannunta dabai rikeba Ammi tanunamai uku, wasu uban hawaye ne sukai gushing daga cikin idanunshi zuciyanshi namai ciwo ahankali yace “saki uku” sanan yakarbe wukan hannun Ammi ahankali kafin yajuya zai fice cikeda zafi tace “ina zaka sami paper ka rubuta kabama Mahaifinka nasan zaice nina saka amman na shiryamai kome zaimin yayi, dolenshi dai yaje ya nema maka Aisha ka aura” bude kofanta yayi yafice yana goge idanunshi yay side dinshi jiyayi yama tsani komi da komai bazaima iya kara 1 good minute anan Nigeria ba, flat dinshi yawuce koda yashiga Mamu na bathroom hakan yasa yadauki paper da buro yashiga rubutu yana share hawaye kafin ya linke yasa a envelope yadaura kan gadon sanan yadauki wani bag pack yadauki su international passport dinshi da other necessary abubuwa dayake bukata kafinma Mamu yafito yawuce kawai yafita yashiga mota straight to airport.
Wanan kenan!!!

Wuraren 4 Baba da Baffa suka dawo gidan bikin dudda akwai mutane cikeda gidan sama sukayi zuwa dakin Baba sanan suka tura Batool taje ta taho da Ummulkhairy.
Ummulkhairy na zaune adakinta abin duniya yamata yawa babu abinda kemata dadi aduniya, tai wani irin zuru zuru Batool yashigo dakin tace “tashi muje su Baba nakiranki zaa fara miki fadan Amarya” kallon Batool tayi tama kasa tashi ita kanta bazata iya explaining yanda takeji yau dinan ba kaman tamutu kawai takeji, kamata Batool tayi tana gyara mata lullubi sanan suka wuce zuwa falon Baba da ita suka bude kofa suka shiga, daga Anty Mariya sai Mom da Baba da Baffa zaune suka shigo zama sukai akasa Baba na kallonta yanda tai kyau sanan yay gyaran murya yace “Ummulkhairy nazo miki dawani sabon labari dudda nasan ba lallai bane kiso kijishi ba” Baba yadanyi shiru kafin ahankali yace “dazu muna wajen daurin Auren yayyinki babban amincin Zayn yakawo mana wata wasika daga Zayn” Baba yasakeyi shiru, ahankali Baffa yace “Ummulkhairy d’ana Zayn ya aiko da wasika dake dauke da saki, yace yasakeki saki uku!” Dawani irin sauri daga su Mom har Batool da ita kanta Khairy ke kallon Baffa, dan ijiyan zuciya Baffa yasauke anatse yace “I don’t want to go into details Ummulkhairy, nasan Auren Zayn burin mahaifiyar kine, amman wanann da tunkafin akai ko’ina Allah ya wargaza al’amarin inaga akwai wata aya da Allah ke kokarin nunamana Ummulkhairy dan haka kiyakuri” wani irin gyamboo taji zuciyanta namata tun dazu zuciyanta namata ba dadi amman na yanzu is like times 1000, Aliyu kawai take tunanowa da wulakanci datamai, ta wulakanta wanda ke sonta kaman zai haukace, tacimai mutunci, tamai gori da Zayn, tayi insulting pride na Ya Aliyu gashi yanzu wanda yasa tamai haka yasaketa tunkafin akai ko’ina kaico! Wani kalan kuskure tayi arayuwanta ne haka Ummulkhairy! Baffa ya katse mata tunani ta hanyar kiranta hakan yasa ta kalli Baffa, anatse Baffa yace “Ummulkhairy mun daura miki aure da Aliyu ga sadakin ki nan!” Wani irin zaro idanu tayi tanajin maganan kaman amafarki taga Baba yatashi ya ijiye mata wasu bandir na kudi akan cinyanta, ahankali Baffa yace “saidai mijin naki Aliyu baida lafiya sosai har yanzu yana gadon asibiti mahaifinshi yace ayanzu haka baimasan wanda ke kanshi ba, anjima dukanmu nan bayan sallan magrib zamubar kome mukeyi muje mu duboshi, kekuma nan bada jimawa ba dan mahaifinshi yariga yakiramu za’azo daukanki gidansu za’akaiki for now, idan yazo yaji sauki In Allah ya yarda sai ayi duk bikin dazasuyi akaiki gidanki ki tare kinsan yanzu babu wani shirye shiryen da akayi bikin yazo mutu bakatatan” Baffa yay shiru sanan Baba yace “Ummulkhairy inaso idan kinje gidan mijinki kiyi koyi da halin mahaifiyarki, nasan Aliyu baida mahaifiya tarasu, amman yanada Kaka da Matan Baba da kanne, nasanki da girmama mutane inaso kibisu sau da kafa karnaje complain akanki sai yabo, ki kasance mai tsoron Allah da biyayya ma mijinki dan yanzu aljannar ki na karkashin mijinki ne……..” Baba yashiga mata fada mai ratsa jiki dayasa tafara kuka, har cikin ranta dataji ance an aura mata Aliyu jitayi kaman an cire mata wani babban kaya azuciya amman kuma aliyu ya tsaneta, but ba matsala idan shine battling dinta agidan mijinta she is ready zatai fighting for her love back she will win Ya Aliyu back and taroki gafaranshi lokaci yayi yanzu dazata zama dat sensible and matured girl da Mama koda yaushe kEhso tazama.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button