ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Shiryawa tayi cikin wani dogon riga, silk ne milk color yadin is so lush rigan yazauna ajikinta dazaka dauka wata black American model ne, zama tayi tadaura wani black cotton dan kwali tai wani plain simple dauri tasaki jelan gyalen agefen shoulder nata, tadanja dan kwalin baya daya bayyana gaban kitson kanta dayay kyau, kwantaccen gashin gaban goshinta tadau karamin brush tai styling nasu da a bit gel daya bada wasu wavy corners subhanallah bakaramin kyau tayi ba, kallon fuskanta tayi a madubi ganin wuyanta empty yasa tadauki wani simple two step necklace dinta dakeda pendant na diamond tasaka awuyanta wuyanta yafara wani kyalli, sanan tadauki kananun dan kunnensu tasaka, mikewa tsaye tayi tanabin kanta da kallo ganin yanda kayan yabi jikinta yanda boobs dinta suka wanisa gaban rigan yay kyau yasa taji wani kalan kunya, wardrobe dinta tayi tadauko wani simple dark army green a bit transparent veil normally dark green goes with milk a whole lot yafashi tayi tagaban hakan yarufe kirjinta but still kana hango kyallin diamond necklace dinta ta gyalen, komawa tayi tazauna kan kujera sanan tadauki brush ta taje full black giranta sanan tadau man baki dake shining ta shafa kan lips dinta dayawani haskaka pink lips din, ganin idanunta sunyi bala’in haske dayawa yasa yadauki kwallin Batool ta zizara Omg, dan murmushi tayi dan ita kanta tama kanta kyau kaman taje studio tai hoto, tashi tayi ahankali yau batajin saka hill hakan yasa tasaka slippers na Hermes shima dark army green daya hadu yau complementing dressing nata gabaki daya, she look very simple but yet super super elegant, wani cute little handbag tadauka na Charles and Keith beige color dayasa tai kaman zata gasan kyau sanan tadauki turarukanta tafesa tanadan tunani mezata gayama Mom tabude kofa tafito, afalo tasami Mom zaune Batool batanan taje gidan kawarta amso note sabida fitanta da Aliyu yasa bata rakataba, ganinta yasa Mom tace “wanan gayu haka sai ina Khairiry”? Dan murmushi tayi ahankali tace “Mom zani wajen Besty dubata batada lpy” ahankali Mom tace “ayyah, laulayi Batool tagayamin dama, ki gaidamin da ita Allah sarki yarinya, haka tadinga sintirin zuwa dubaki, ki gaishemin da ita please” gyadama Mom kai tayi tawuce tafita Adamu na ganinta yatada mota shiga bayi tayi tazauna tagayamai inda zasu suka wuce.

Wani hadadden eatry sukaje, saida Adamu yay parking sanan taciro wayanta daga jaka kafin tai dialing number shi taga kiranshi ya shigo hakan yasa tadauka takai kunenta, murya chan kasa taji yace “come out of the car” sanan ya katse wayan, ahankali tafito daga motan tama Adamu bye yatada motan yawuce sanan tajuyo tana waige waige dan bata ganshi ba. “You look breathtakingly beautiful Miss” taji muryanshi ta gefenta, dawani irin sauri tajuyo da kanta ta kalleshi yana sanye dawani yadi mai laushi fari tass, yana wani irin kamshi mai dadi yasanya black glasses a idanunshi yana kallonta hannunshi rikeda flowers masu kyau combination na white and red yamika mata ahankali yace “flowers for Miss Khairy” fuskanshi takara kallo wani irin murmushi tasaki daya bayyana white teeth nata tasa hannu takarbi flowers din sanan ahankali takaisu saitin hancinta tai breathing in wani irin kamshi taji sunayi mai sanyaya rai kafin ta fuzar tasake dago kanta takalleshi cikin wani classic voice tace “I love flowers thank you Ya Aliyu, they’re beautiful” glasses na idanunshi yacire murmushi yamata yace “shall we” gyadamai kai tayi sanan suka wuce ciki tana rikeda flowers dinta kaman wasu english couples, akwai mutane amman badayawa ba table din daya musu reserving yakaita wajen sanan yajamata kujera zama tayi ahankali tace “thank you” sanan ta ijiye flowers nata agabanta tana kallonsu tana shafasu da hannunta, zama yayi kujeran dake facing nata yana kallonta baisan maisa ba but yau kyan datamai daban ne kodan yakwana biyu bai ganta ba, abincin daya musu placing order aka shiga kawomusu abinma mamaki yabata dan abincin sunyi yawa, this is a brunch date wow! Murya chan kasa yace “do you like it” gyadamai kai tayi ahankali tace “thank u” murmushi yasakeyi yace “zakici kosaina baki abaki” makemai kafada tayi akunyace sanan tadauki cutlery tashiga cin lasgana dashi yafi shiga idanunta tsayawa yayi yana kallonta Khairy nada wani irin natsuwa da inba kana tareda ita ba bazaka taba cewa tanadashi ba, she does everything a natse calmly batada rawan jikin nan, kaman taji ajikinta ana kallonta hakan yasa tadago kanta hada idanu sukai dashi akunyace ta sauke kanta tanajan gyalenta zata rufe fuskanta dasauri yace “nooo Pickle sorry bazan kara kallonki ba look nazama makaho” kallonshi tadanyi ganin yanda yay da idanu abin yabata dariya dan dariya tayi shima yayi sanan yafara ciDn nashi .
3️⃣2️⃣

Five daidai suka gama lectures, fitowa tayi suka jero tareda su Amal, kafin su wuce itakuma tai parking space data hango Aliyu tsaye jikin motanshi wanan karan ba kayan yan sanda ne ajikinshi ba, Jean da shirt yasaka, wani black jean dawata dark blue shirt dasukamai bala’in kyau suka haska shi, hannun rigan yakama murdadden muscles nashi sosai, rigan ma kaman yamai kadan sabida yanda yakama kirjinshi fum fum ya kara bayyano da cikan kirjinshi, sajenshi ya kwanta yay lub lub hakama gashin fulanin kanshi sai kyalli yake, lips dinshi yayi so sooo pink kaman ya shafa man baki pink waya nakan kunneshi yana magana, gani tayi kaman ma kayan yan sandan nan ragemai kyau sukeyi yanda jean da rigan nan suka karbeshi zaka dauka wani American celebrity ne ko wani hip hop rapper hakanan, gashi da tsayi, ko kadan bai lurada itaba jidayayi ajikinshi ana kallonshi yasa yajuyo da kanshi, da sauri tadauke kanta kaman bashi take kallo ba, dan murmushi yayi sanan yacigaba da wayan dayake harta karaso inda yake, zare wayan yayi daga kunenshi yana kallonta, dan lunshe idanu tayi sabida wani irin classic kamshi dayakeyi ahankali tabude su, murya chan kasa tace “ina yini” dan murmushi yayi jin yanda tagaidashi bai amsa ba yabude gaban motan yaciro tsuntsayenta dakuma wani paper bag da popsicles ke ciki duka yasamata a hannu, kallon paper bag din tayi ganin sunanshi yasa takalleshi ahankali tace “thank u” murmushi yamata yamaida kofan motan yarufe sanan yace “direban ki yazo?” Gyadamai kai tayi hakan yasa ya karbe cage din yace “muje nakai miki” jerawa sukayi gabaki daya duka tsawonta a shoulder shi ta tsaya, har wajen motan yakaita gaidashi Adamu yayi ya amsa sanan yabude bayan motan ya ijiye case din sanan yakalleta yanda take tsaye gefenshi yace “get in” shiga tayi ahankali tazauna sanan yamaida kofan yarufe yamata waving hannunshi, murmushi tayi itama tai waving nashi back sanan Adamu yaja motan suka wuce, komawa motanshi yayi tashiga ciki yazauna kafin yaja motan shima hankalinshi ya na bala’in kwantawa.

Gidan Baffa suka wuce, parking Adamu yayi tafito rikeda case nata na tsuntsayen dakuma jakan popsicles dinta tai side din Mom, da sallama tashiga ganin Mom azaune tana koyama Zara’u homework yasa tai wajensu tace “Mom nayi tsuntsu” wani ihu Zara’u tayi tana murna tace “Ya Khairy kibani daya” makemata kafada Khairy tayi tace “zandai aramiki amman bani baki” ihu tayi cikeda murna Khairy tai murmushi wani kalan dadi Mom taji ganinta haka dayasa tama manta ta tambayeta waya bata, cikeda farinciki tace “Ya school din?” Ahankali tace “lpy lau Mom” Popsicles din taciro tabama Zara’u daya tace “ina Batool Zara’u” tana bacci, mikama Mom daya tayi, Mom tace “waaa rabani da kayan zakin nan naku Khairy” dariya tayi takai sauran fridge tarike daya tanasha dayan kuma na Batool tai sama Mom tabita da kallo cikeda mamaki dakuma farin ciki at the same time.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button