ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Duka ta dakama Batool dake bacci dasauri tabude ido tana turo baki ganin Khairy ne yasa tama manta dakomi ta rungume ta turata Khairy tayi tace “dalla gashi” dagudu ta karba suka shiga sha tare Batool namata hira, saida ta shanye sanan ta tashi tashiga bayi wanka tayi tafito daure da alwalan magrib salla tayi sanan itada Batool suka tafi dakin Mom.
Adakin Mom Baffa yazo yagansu dukansu sun taru suna koyama Zara’u homework, wani kalan dadi da Baffa yaji zaka dauka kyauta akamai fitowa Mom tayi tasameshi a falon sama wani kalan rungume Mom yayi ahankali yace “thank you for taking Khairy like your own wife” dan hararan Baffa tayi kafin ahankali tace “d’a nakowa ne, karka kara godemin Khairy y’ata ce, Ya Alhaji ya yarda yabika neman Auren kuwa”? Gyadamata kai yayi ahankali yace “amman da kyar, yanzu dai anyi magana nan da sati daya za’a daura auren, for now zan rike Khairy anan duk randa taji tanason zuwa gidan su she can go amman dai tana nan koya kika gani” gyadamai kai tayi tace “hakan yafi, kaga at least nan ga Batool ga Zara’u suna sata surutu, kaga takoma chan ita kadai ba kanne sai Yayyi kuma fita aiki suke abinsu” Gyadamata kai Baffa yayi cikeda gamsuwa da maganan ta yace “bari naje na kwanta nagaji” ahankali tace “mu kwana lpy” kashema ta idanu yayi yace “ashirya min da kyau gobe ina nan” dan dariya tayi tawuce ciki batare daya tankashi ba tunda yan tsokanan nashi ne suka tashi”.

Har wuraren 11 nadare takasa bacci tuni Batool tai bacci amman ita sai juye juye take tarike wayanta gam a hannunta babu abinda kemata dadi muryanshi kawai takeso taji ko zuciyanta zai mata dadi, tana haka wuraren 11:30 wayanta yahau vibrating, har wani dan gajeren ijiyan zuciya tasauke sanan tadauki wayan takai kunnenta dawata kalan murya da ita kanta batasan tanadashi ba tace “Ya Aliyu ina yini” wani dan kalan murmushi yayi da saida taji sautin murmushin tawaya dataji yasa hankalinta yawani kwanta, ahankali yace “how you?” Murya chan ciki ashagwabe tace “fine” dan shiru yayi sai chan yace “I am sorry nan kirada wuri ba, ina tareda Abba ne, most time around 11 yake barina, sorry for keeping waiting” gyadamai kai tayi ahankali tana turo baki. “Kinci abinci”? “Eh” ta amsashi kadan, “me kikaci” ahankali tace “tuwon shinkafa Mom tayi da miyan taushe” dan murmushi yayi yace “iyye kinci sosai” girgizamai kai tayi tace “oh’oh banci ba” murya chan kasa yace “why Pickle” ahankali tace “miyan was peprish, banson yaji yanasa cikina yay ciwo” cikeda kulawa yace “ohh no sorry about that mekika zo kikaci yanzu” dan murmushi tayi da saida yaji sautin murmushin tace “popsicles dina nakarasa shanye wa” dan zaro idanu yayi yace “duka kika shanye” dasauri ta girgizakai tace “naba Batool da Zara’u, nabawa Mom itama taki karba wai batacin zaki” ahankali yace “who is Batool and Zara’u” anatse tace “yaran Mom ne, Batool ne babba shes 22, itama tana 400level a baze sai Zara’u tana primary one, sai Ammi itakuma ta haifi su Ya Zayn shine Babba, sai Ya Hafiz, sai twin Ya Hassan da Hussain” ahankali yace “Uhm Masha Allah” dan shiru yayi hakan yasa ahankali tace “kaci abinci”? Dan shiru yayi saikuma yay murmushi dan ya bala’in jin dadin tambayan yace “yes, I just had tea yanzun nan tareda Abba, dazu da yamma naci tuwo awajen Gwaggo” wani dan murmushi tayi tace “Gwaggo, u have a grandmom”? Yanda tai tambayan he could feel excitement a voice nata that just tell him batada grandma nata are late.
Ahankali yace “Gwaggo is my grandma ta haifi yara goma amman Abba kadai ya rayu, she’s Fulani daga adamawa, she’s very old though sai masifa da kaima Abba gulma….” Dan dariya kadan dayaji tayi yasa yaji wani dadi hakan yasa tacigaba, yace “she’s very old bata iya tafiya dakanta yakai 10steps haka saida wheelchair nata, but dudda haka garin kaima Abba gulma ranan taje tafadi yanzu ko 5 step bata iyayi dakanta” wanan karan dariya tayi sosai bata taba sani Aliyu ya iya nada labari hakaba. Ahankali yace “why are you laughing I am being serious Gwaggo can gossip” wani irin rushewa da dariya tayi ashagwabe tace “stoppp Ya Aliyu u are so mean” dan murmushi yayi yace “are u supporting that old woman now”? Girgizamai kai tayi tana taushe bakinta, murya chan kasa yace “do you wanna meat her some day”? Gyadamai kai tayi ahankali tace “yes” anatse yace “ok u will meet her some day, zakiga abinda nake fadi, I have sisters also but duk ba anan naija suke aure ba, so they hardly visit sai salla salla, then my little sister Meenah, she’s your age mate kinaso kiganta?” Gyadamai kai tayi tace “eh” ahankali yace “you will I promise, do u have any lectures tomorrow”? Girgizakai tayi tace “a’a gobe Mom tace zanje saloon nai kitso” dan murmushi yayi yace “ayi mai kyau, idan kin tashi da asauba after observing subhi makesure to read Qur’an and ur books afterwards okay” murya chan kasa tace “okay” agogo ya kalla ganin 1 nadare yasa yace “u need to sleep okay” gyadamai kai tayi ahankali tace “saida safe” murya chan kasa dan daso samune suyita magana yace “Allah bamu alkhairi, I love you Ummulkhair!” Dip taji ya katse wayan, wayan tabi da kallo kafin tarungume wayan kam kam ahaka bacci yay awon gDaba da ita.
3️⃣5️⃣

Jiyayi kafafunta sun mata sanyi wani dan dakali tasamu tazauna bata taba sanin cewa Aliyu nada fushi dakuma zuciya hakaba sai yau, sabida yaganta dawani saiya tafi yabarta anan, jiyayi duk wani iri zuciyanta badadi kaman ba ita bane tagama dariya yanzun nan ba, ahankali tabude jakanta taciro wayanta kiranshi tayi amman har kiran ya katse bai daukaba, hakan yasa takira Adamu tafadamai inda take, baa dauki cikakken 20min ba saiga Adamu yazo mota tashiga suka wuce gida.

Amota ma sake trying nashi tayi amman bai dauka ba, kaiwa gida sukayi hakan yasa tamaida wayan jaka ta fito tashiga ciki, Mom tagani afalo tareda Batool Mom tace “yamai jikin” murmushi tayi tace “yaji sauki Mom tace na gaidaku” “muna amsawa, jeki chanza kaya kiyi wanka ana ma kiran salla saiki salla ki sauko kici abinci” gyadama Mom kai tayi tawuce, daki tashiga wanka tayo tafito salla tayi sanan tazauna shiru jin Mom nakiranta yasa tafice taje abinci taci tadawo daki wasa wasa har 12 bai kirata ba kasa hakura tayi she called him twice bai dagaba kuma bai kirata ba da kyar bacci ya kwasheta ranan hakan yasa washe gari duktai wani kala data tashi takasa tabuka komi koyasan da hakan ne message dinshi taga ya shigo wayanta. “Go and study for exam naki u have paper tommorow”
Dudda message din baiyi acknowledge na calls nata but tadanji nauyi yasauka daga mind dinta, kasa hakura tayi tamai reply.
“Ya Aliyu I am sorry, please kayakuri” jin shiru baimata reply ba yasa tasake turamai wani sakon.
“I know him, class governor namu ne saisa nama amsa maganan shi, but I will not do it again I promise”

Almost 5min but bataga reply ba, sosai taji ta bala’in damu sake turamai wani sakon tayi.
“Ya Aliyu I am sorry”
Tana turawa yamata reply.
“I said kije kiyi karatu” gyadamai kai tayi kawai ta ijiye wayan book dinta tadauka ta tashi taje tazauna kan dadduma dudda karatun rabi tunanin shine but hakanan ta tursasa kanta tayi.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button