ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Yana tsaye yana kallon kofar bathroom din tabude kofa tafito ahankali chak ta tsaya ganin Zayn tsaye yakafeta da idanu, ahankali tamika hannunta tadauki hijabinta dake kan gado zata zura karaf taji an rike hijabin dayasa tadago kanta takalleshi dasauri hada idanu sukayi idanunshi sunyi jaaaa, fizge hijabin yayi ya yar akasa yana wani irin kallonta yace “ina yakaiki and meyamiki”? Wani irin kallonshi take batare datace komiba, cikin fushi yace “what did that police man did to you Ummulkhairy”? Kaman bazatai magana ba saikuma ahankali tace “babu komi” huci yashiga yi yana kallonta, cikeda bacin rai yace “just so you know duk randa policeman dinan yakara zuwa kusada matata I swear by Allah saina kasheshi” yay maganan yajuya fuuu fita daga dakin yayi yasa hannu yawani buga kofan yafice dakin su Manaf yayi dan baimaso yabar gidan gani yake kaman Aliyu zai kara zuwa yadauketa yatafi hakan yasa agidan ya kJwana.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
5️⃣6️⃣

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Washegari jummaa yaune kamu, gabaki daya tadawo wata kalan tausayi babu wani abu na duniya dake mata dadi she just wish akwai wani abu dazata iyayi ace all this things mafarki ne, Mama bata mutu ba ta barinmata wani littafi ba or anything of such, takasa daina tunanin Aliyu, duk idan tai tunani yanachan baida lpy suffering saitaji zuciyanta na shattering, saiyau yanzu ta yarda soyayya yafi komi dadi sanan yafi komi daci, condition da situation kesa kadandana kowani part, inda tasan cewa ahaka soyayyanta da Aliyu zai karake da batama hadu dashi arayuwanta ba dayafi mata alkhairi, tanaji tana gani wuraren 4 aka shiga shiryata ana mata makeup za’ayi kamu mai makeup dake mata tayi ta tsaya kusan sau hudu sabida sai anacikin yi kawai tashiga kuka, saida Anty Mariya tazo sanan ta lallasheta tai shiru aka gama mata aka shiryata cikin wata atampa na kampala pink sabida is her colour kuma anaso ayi kamun da abinda takeso aka fita da ita tsakar gida mata na gudu kawayebta sun cika gidan dan Batool da Besty duk sun gayyace su wani irin kuka na zuci kawai take, ana haka akai announcing zuwan ango da abokanenshi saiga Zayn dayaci wani irin gayu Subhanallahi kaman balarabe yayi kyau da Mamu da Faisal zaka dauka turawa ne nan kawayen Khairy aka shiga rawan jiki, da dollars yabiya kudin siyan fuskanta sanan aka budemai fuskanta tsugunnawa yayi agabanta yana kallonta tamai kyau iya kyau kasa dagakai tayi ta kalleshi kanta nakasa, hawaye taji sun zubomata sharrrr ahankali yakai hannunshi kan fuskanta murya chan kasa yace “don’t cry Mrs Zayn” wani kalan guda aka dauka awajen ana shewa jin sunan daya kirata dashi, dan murmushi Zayn din yayi dan baisan anjishiba sanan yajuya suka fice daga gidan yana murmushi Mamu yace “wowww Zayn kagama iskancin ka ka auro natsassiyar kamilan yarinya haka” murmushi yadanyi yace “itace first ever girl dana taba so dakaina” ahankali Mamu yakama kafadanshi zaiyi magana Zayn yace “please don’t ruin my mood da maganan that Ayshu I was never and will never be interested in that girl, is not like am a bad person banma taba bata fuskan tasoni ba” ahankali Mamu yace “but you f*cked her” yatsine fuska yayi yace “I never wanted to, dudda haka i paid her ai ko so bata bina any bashi nima haka let her go her way I go my way” shiru Mamu yayi dan yana bala’in tausayin Ayshu dake neman kashe kanta kanshi, ahankali Mamu yace “kaini gidanku to naje na dauko suitcase dina tunda kace kai anan kake” yatsine fuska Faisal yayi yace “nidai bai hotel i need sleep” baima jirasu ba yawuce yashiga dayar motarsu yawuce abinshi, yatsine fuska Zayn yayi yace “kasan dai I’ve been running away from that old woman ko, sokake taganni ta tasani gaba da bala’in masifan ta” dasauri Mamu yace “wlh bazama tasan kazo ba gidanku cikeda jama’a, let’s go please wajenka nazo agarin nan babu abinda zaisa naita bin direba yana kaini ko’ina zani” hararanshi Zayn yayi yace “kana dan Abuja amman tsabagen rayuwa outside babu inda kasani agarin ku” shiga motan sukayi yaja motan har zuwa gidansu parking sukayi Zayn na mota bai saukoba dan baimaso aganshi Mamu ne kadai yasauko yawuce side dinsu shikuma yajingina kanshi jikin kujeran motan yana tunanin fuskan Khairy murya chan kasa idanunshi a lumshe yace I love her, knocking glass din motan da akayi yasa yabude idanunshi ahankali ganin Yar aikin Ammi yasa gabanshi yafadi, ahankali tace “Ammi tace kazo tana falon ta” Gyadamata kai yayi tawuce tafice, dan gajeren tsaki yaja sanan ahankali yatashi bude kofan yayi yafice daga motan zuwa flat din Ammi.


Yau tunda gari yawaye kuka Ummulkhairy keyi sabida tasan dagayau shikenan itada Aliyu, har kasan ranta jitake inama ace Mama batabar wanan wasiyyan Auren Zayn din nan ba, da kyar su Batool da kawayenta suka shiryata sukasa tai shiru aka mata kwalliya babu wanda zai kalli Khairy dabazai kara kallo ba sabida yanda tai kyau fatarta taji gyara kaman me, ta tsumu iya tsumuwa shi kanshi Baba daya ganta rungumeta kawai yayi sabida all the thing was so damn emotional he can’t believe his little Ummulkhairy is going to gidan mijinta yau.
Karfe 2 daidai na rana za’a daurama both Manaf da Mu’az aure awani Babban masallaci dakenan cikin gari, tunkafin 2 tayi mutane suka cika makil ana jiran 2 yayi adaura Auren dan daga Baba har Baffa sunada mutane gakuma tawagan yaransu, daga Baba har Baffa dukansu kaya iri daya suka saka duk suna tsaye waje suna amsan bakinsu ana gaggaisawa, parking mota ahankali Mamu yayi dayasha wanka yay wani kala sanan yafito, Baffa dake gaisawa da jama’a kaman ance ya waigo ganin Mamu natahowa shi kadai babu Zayn yasa yay murmushi yacigaba da gaisawa da mutanenshi daidai Mamu yakaraso gabansu, Baba yace “ahh Mamu kunzo ina Zayn din”? Baba yay maganan yana duba motar da Zayn yay parking, juyowa Baffa yayi yakalli Mamu da akama tambaya yay shiru yakasa amsawa kai tsaye Baffa yace “ina Zayn”? Ahankali yasa hannunshi a aljihu sanan yaciro wani envelope fari yamikama Baffa yace “Zayn yace nakawo maka Dad” kallon envelope din Baffa yayi sanan yasaki yar murmushi yasa hannu ya karba sanan yabare envelope din yazaro doguwan paper dayake ciki yana karanta abinda ke ciki Baba na kallonshi saida yagama karanta takardan tass sanan yakalli Mamu yace “wuce kaje Mamu nagode” ahankali Mamu yawuce yatafi dasauri Baba yace “menene a wasikar” mikama Baba wasikar yayi sanan yasa hannu yaciro wayarshi daga aljihu yay dialing number Ammi kai tsaye yace “na sake ki saki daya!” Ihu Ammi tahauyi kawai ya katse wayan yajuyo yakalli Baba dake kallonshi ranshi a bala’in bace yace “mehaka bansanka da irin wanan fushin gaggauta yanke hukuncin b….” Hannu Baffa yadagamai sai kawai yakama hannun Baba yajashi zuwa chan nesada masallacin anatse yace “ka yarda dani amini na”? Gyadamai kai Baba yayi, Baffa yace “ka yarda da hukunci na”? Ahankali Baba yace “sama da kowa aduniyan nan” anatse Baffa yace “inhar hakan ne kuma na isa nacemaka kayi abu aduniyan nan kayi inada wanan kiman a idanunka kiramin mahaifin Aliyu yazo wajen nan yanzun nan” wani kalan kallo dayakemai yasa Baffa yace “amini na, akwai wani abu damu karan kanmu amatsayin mu na iyaye bamu da iko akai, nasan mahaifiyar Ummulkhairy taso Zayn da Khairy amman karka manta da abu daya koda take raye mahaifiyar Zayn bata taba sonta ba hasalima basa shiri, Wanan sakin datasa Zayn yama Khairy Allah yasa hakanne mafi alkhairi bazan maka karyaba naji dadin hakan tun yanzu kafin aje ko’ina yasaketa ba sai bayan aureba bayan yagama wulakantata ba yasako mana ita ba, ni nan da kai mun yarda da tarbiyan Aliyu dakuma natsuwanshi, sakin da Zayn yamata was not his fault trust me Allah shine jagoran abin nan dan haka karmuyi gardama komujada hukuncin Allah, kira mahaifin Aliyu atare dasu Manaf yau za’a daurama Khairy da Aliyu aure” ijiyan zuciya Baba yasauke ko Allah ma yasani batun yauba har cikin ranshi yanason Aliyu inda ace babu aure akan Khairy dazai bashi, kiran Dad yayi yacemai dan Allah kome yakeyi yabari yazo it’s urgent, Dad bai musaba dayake clinic dinshi inda Aliyu yake kwance baida wani nisa da masallaci duka duka cikin 5min saiga Dad yazo yana sanye da manyan kaya.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button