ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Ijiyan zuciya Baffa dake kallonsu yayi sanan yajuya yakalli su Mom da Ammi batare daya kalli Zayn ba yace “kutashi mutafi, anjima dasafe saimu dawo mukawo abinci, Manaf kai Maman ku gida da Maheer, Mu’az saiya zauna da Baban ku anan” Matan Baba batai musu ba tashi duk suka zo zasu wuce juyowa Baffa yayi ganin Zayn azaune yasa yace “tashi mutafi” ahankali yatashi batare dayay musu ba duk suka wuce sanan suka shishiga mota suka wuce.

Suna kawai gida kallon Zayn Baffa yayi sanan yace “with me” faduwa gabanshi yayi rabon dayaga Baffa yay fushi haka harya manta maybe tun yana yaro cus Baffa is a very simple father gashi da raha da son yara, atsakiyan falon Ammi Baffa ya tsaya yajuyo yana kallon Zayn dake shigowa dakin zuciyanshi na tafarfasa, shigowa Ammi tayi waje tasamu tazauna ganin yanda Baffa tun a asibitin talura dayanda take takenshi yana wani share Zayn saikace shine yachakama Yar gwal din wuka.
Ahankali Zayn yakaraso cikin falon ya zauna ahankali akasa yakasa dago kanshi, juyowa Baffa yayi yakalleshi yahade hannunshi tabaya cikin kakkausan murya yakira sunanshi. “Zayn!” Dagokai ahankali Zayn yayi yakalli Baffa ahankali yace “naam Abba” babu wani alamun wasa akan idanun BaDffa yace “mekajeyi a Variety Pot”?
4️⃣3️⃣

Wani kalan kallo Zayn yamai from head to toe kafin ya yatsine fuska yace “Zayn, her brother” wani kalan wuta Aliyu yaji yana cinshi azuciya anatse yace “wani irin brother ne kai dakana tareda kanwarka mace, a fragile human, da akai creating nata from one of your ribs as a man that’s to show you how weak women are zaka bari wani yay attacking nata harma achaka mata wuka all I see is kai bakai sustaining even a pinch of injury ba” wani kalan kallo Zayn kema Aliyu kaman yanda Aliyu kemai idanunsu duka yay jajir more of wuta yahadu da wuta! Cikin wani irin dark voice dan Zayn daurewa yake dan kowa na wajen yace “what are you trying to pin point anan? Are you saying ina tsaye ina kallo aka chakamata wuka banyi komiba Policeman”? Zayn yakira sunanshi rudely, dan murmushi Aliyu yayi more of murmushin wuta wlh da ace babu su Baffa anan baiga abinda zai hanashi throwing punch at this arrogant stupid guy ba dayakasa protecting Khairy har wani abu yasameta sanan yakalli Zayn yace “care to explain”? Baki Zayn yabude zaiyi magana saiga Dr da bala’in gudu dayasa not just su Baba shi kanshi Aliyu mantawa yayi yana magana da Zayn suka kallo Dr, dawani irin sauri Dr yace “who among you is O Negative?” Atare daga Zayn har Aliyu sukace I, dayasa duka reception din har ma’aikatan suka kallesu yanda sukai magana atare kaman dama jira suke ayi tambayan, da Aliyu da Zayn din kallon juna sukayi suma sanan suka kalli Dr, arude yace “come with me nai testing naku, we have run out of O negative blood, and bazata iya jira har blood bank sukawo jini ba cus tai loosing so much blood, direct transmission ma za’ayi” wani lab Dr yakaisu atake aka deba jinin su akai running test cikin 3 minute sanan matan tabama Dr result din yakalla sanan yakalli Aliyu yace “come with me” sanan yakalli Zayn yace “u are running temperature, I will call in a Dr yazo yadubaka bakada lafiya probably jikinka yay zafi sabida accident dinan ne” Zayn jiyayi ranshi yabaci tashi yayi fuuu yawuce yafita su Baba dasuka ganshi sukace ya akayi Zayn, ahankali yace “I am running temperature, suntafi da police man din theater shi zai bayar” ahankali Baffa yadubi Baba yace “yaron nan mutumin kirki ne wlh” gyadamai kai Baba yayi har lokacin hankalinshi yaki kwanciya sai yaji yarshi tafita daga danger.

Saida aka sashi yacire kayanshi tass sanan aka bashi wani hospital gown yasaka yawanke hannuwanshi kaman yanda Surgeons keyi sanan yasa hula da hulan kafa aka shiga dashi theatre, wani irin kallon wukan cikin Khairy yakeyi da aka haska da wutan theatre cus that’s d only thing yake gani baya iya ganin fuskanta, wani lafiyayyen gado aka nunamai ya kwanta sai a lokacin ya iya hango fuskanta anyi intubating nata tana baccin alluran anesthesia, ga hawaye a gefen idanunta sun bushe, lumshe idanu yayi yanajin ana huda hannunshi suna kome zasuyi ana transfusing jinin jikinshi zuwa jikinta sanan aka cigaba da surgery ana monitoring blood level nashi incase idan yay dropping ayi disconnecting sanan ana operation nata.

Ahankali yana kallon fuskanta murya chan kasa yace “stay with me Ummulkhair, kika tafi kika barni I will not forgive you, bazan iya rayuwa babu keba, please karki tafi, Aliyu loves you morethan yanda yake son kanshi, please fight for me, fight for the sake of our love kinji” yay maganan yana share wani gajeren hawayen daya gangaromai ta gefen ido.

Yana kwance awurin yana kallon fuskanta dan baiso ya kalli abubuwan da doctors din keyi acikinta yaji suna fadin is out yaji suna clapping hakan yasa yadan dago kanshi yakallesu ganin sun ciro wukan ne yasa yasauke ijiyan zuciya ahankali, Dr yatambayi anesthesiologist din dake monitoring vitals nata. “How far?” Yace “vitals stable, heart rate back to sinus rhythm, all good” cikeda jin dadi Surgeon din yace “alright let’s stitch her up” ajiyan zuciya Aliyu yasauke sanan yakalleta yace “thank you Pickle” saida aka gama operation din tass sanan Dr yajuyo yakalli Aliyu yana ciremai abubuwan dasuka saka a hannunshi yace “weldone young man, angama operation din she’s out of danger, but u need to rest, yanzu nurses zasu fito daku zaa baka wani magani dakuma maltina dazaisa kasami karfi, i advice you karkai wani aikin karfi daga yanzu har safiya just rest okay” gyadama Dr kai Aliyu yayi sanan ahankali yarike hannun yace “thank you Dr for saving Khairy” murmushi Dr yayi sanan yajuya yafita, Nurse din dazata Iftar da Khairy takaita ICU tazo zata gungura gadon ahankali Aliyu da baida wani karfi sosai ya yunkuro zai tashi dasauri tazo wajenshi tace “please kakwanta katashi zaka fadi” murya chan kasa yace “please give me one minute to see her” yanuna Khairy dake bacci, idanunshi kadai takalla taga son Khairy a idanunshi, ahankali tace “okay” sanan takama hannunshi da taimakonta Aliyu ya iya mikewa tsaye sanan yarike gadon da Khairy ke kai ganin haka yasa tasakeshi tawuce tafice daga OR din ta tsaya agaban kofan ahankali.

Kallon fuskanta Aliyu yayi yana kallon yanda aka cire intubation din da aka mata tabaki aka sakalamata small small oxygen stream yan kananu ta hanci to help her breath on her own, ahankali yakai hannunshi yadaura kan fuskanta he’s just so short of word all he knows is he’s so grateful to Allah dayasa operation din yazama successful, ahankali yadaura kanshi kan goshinta batare daya daura mata any nauyi ba murya chan kasa yana kallon fuskanta yace “thank you for fighting Pickle, I will not rest sainai brought justice to those that did this to you” shiru yayi sanan murya chan kasa that sounds so weak yace “ba lallai nasamu naganki yanda raina keso ba because of your family but just know that Aliyu loves you alot Pickle” yay maganan gently kafin yakalli pink lips dinta dayaga sun bushe sosai, ahankali jikinshi harwani rawa yake batare daya raba fuskanshi danata ba yawani irin lumshe idanu sanan gently yay placing bakinshi kan nata, yadade ahaka without doing anything he knows this is wrong dan bai riga ya aureta but wani irin sonta dake pulling nashi yasa yashiga kissing mouth dinta calmly and so very very cool yana sauke ijiyan zuciya ahaDnkali wani kalan sanyi na ratsa shi.
4️⃣6️⃣

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button