ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL
ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Saida sukakai waje kaman zatamai kuka tace “Ya Aliyu maisa baka fadamin u are taking me to your family ba” yana kallon fuskanta yace “sabida nasan bazakije ba idan nagayamiki” kaman zata fashemai da kuka tace “kasa inatajin kunya” dan dariya kadan yayi cikeda tsokana yace “kinata rirrike musu d’a agabansu kina wani boyewa abayana kaman zaki cinyeni” dan dariya tayi akunyace tace “Allah bakada kirki” ”ahaka kike sona” yay maganan yana dagamata gira daya, turomai baki tayi tace “nadena daga yanzu” bakinta yakafe da idanu ganin kallon dayakema bakinta yasa taji wani irin kunya dasauri tajuya tai hanyar motansu bamata tsaya jiranshi ba tabude motan ta shiga, biyota yayi har wajen hakan yasa tasaukar da glass din motan kasa tana kallonshi, dukowa yayi yana kallon fuskanta kafin ahankali yace “thanks for the gift” gyadamai kai tayi tana juyarda kanta ganin kallon dayake mata, murya chan kasa ta yanda dagashi sai ita zasu iyajin maganan dasuke ko Adamu bazai iyaji ba yace “I love you so very much My kunya budurwa” hannu tasa ta tureshi yadan koma baya yace “stop it, Adamu muje” gwalo tamai yana kallonta yana murmushi suka wuce sanan tamai bye, bye shima yamata kafin yawuce motanshi zama yayi sanan yabude jakan data kawomai da tuntuni ke hannunshi yana kallon congratulations din da aka rubuta sanan yadaye ledan yabude kwalin agogon murmushi yayi sosai agogon is very classic he loves everything about it sanan yabude kwalin glasses din, murmushi yasakeyi shi kadai yasan yanda yakeson Ummulkhair danko ita bata saniba, maida komi yayi cikin jakan ya ijiye sanan yadauki wayanshi text yamata.
“I love my gifts wholeheartedly, Nagode Miss Khairy, Aliyu’s Pickle❤️” ijiye wayan yayi amota yawuce yafita dan zuwa daukosu Gwaggo su wuce sitafi gida.
Harsuka gama exam aka basu one week break yakare bataje gidansu tasan zata koma but batajin she’s ready ba, tana bala’in jin dadin zama da Mom, ga Batool ga Zara’u she’s not alone anan bataso takoma gidansu tadawo all alone kuma.
Ita gidan nan har mantawa da Ammi take bamatason abinda zaisa Mom ta tuna ta aikata side din gaida Ammi wani zubin ko Mom ta turata waje zataje tadade sanan tadawo tace taje. Itada Aliyu ko soyayyan su kawai gaba takeci, yau one eeek kenan basu hadu ba sabida yabi Abban shi suje lagos yin wani aiki amman cikin satin nan da aka shiga yace mata zai dawo.
Fadowa kanta Batool tayi wuraren 9 nasafe tace “ba dole ki kasa tashi ba yarinya baki barina bacci sabida wani soyayya da Aliyu” tureta Khairy tayi tace “Wlh zansa yayi arresting naki idan baki dena damuna ba kema banaki soyayyan kike da Umar ba” dariya Batool tayi tace “wai this week ma baxaki je school ba” “lectures is not yet serious leave me alone Batool please I am sleepy” tai maganan tanajan bargo zata rufe kanta back fizge bargon Batool tayi hakan yasa tawani tazo ihu Batool tayi tafice dagudu itama tabiyota tace “wlh saikin sani” dariya Batool keyi tana gudu tana sauka daga stairs itama tana binta Mom dake zaune afalon sama tace “kuyi jakanci da kyau wlh duk wacce tafadi cikinku bazan bata magani ba” kaman badasu Mom keyi ba sukai falo Batool na dariya tana gudu tace “ko banza natadake gashinan ma ina sAki morning workout” kulewa Khairy tayi tayo kanta ganin tana neman kamota yasa Batool tai wani uban ihu tabude kofa tafice waje Khairy tabita aguje itama sukai hanyar bayan gidansu suna guje guje kaman yara Khairy taki hakura Batool taki dena mata dariya tana gudu sukai backyard da akai shanya na zannuwan gado da labulaye a igiyoyin hakan yasa abin yazaman musu kaman hide and sick, dazaran Khairy taga alamun mutum zata daga kayan da aka shanya saitaga babu Batool saitai tsaki, hango alamun mutum datayi abayan wani thick zanin gado yasa ahankali sadaf sadaf taje wajen saida taje daidai wajen sanan tasa hannunta takama hannun Batool din gam tana wani irin murna tana dariya tace “ubanwa nakama, nikike tsokana ko wlh yau saikin sani Batool” tawani finciko hannunta, jin ko alamun motsi hannun da tarike baiyiba yasa taji wani kalan tsoro daidai nan Batool tabude tsakiyan wani zanin gado da aka shanya tafito dukta jike takalli Khairy tace “ke dawa kike magana gani nan fa” danjuyowa Khairy tayi takalli Batool data fito ta tsaya ruwa yajijjika kanta da rigan baccin jikinta sanan ahankali tajuyo da kanta kalli gabanta sanan gently hannunta harwani irin rawa yake tashiga sakin hannun data rike Adan tsorace jitayi an kama hannun nata gam kafin tai motsi taji anwani fincikota zanin gadon yawani damke fuskanta da jikinta taji wani irin sanyi sabida lema lema dake jikin zanin gadon igiyan, sai chan taji an yaye zanin gadon ankara fizgota tashigo wajen wani irin mugun faduwa gabanta yayi ganin Ya Zayn dagashi saiwani gajeren towel fari a waist dinshi yana gaban pipe din dake supplying ruwa to his flat daya fito ya kunna dan baisan waya kashe ba, wani irin faduwa gabanta yashiga yi dan ita bata taba ganin namiji hakaba bakaya kwata kwara kosu Yayyinta bata ganin su haka, kauda kanta tayi gefe dasauri bakinta har rawa yake tace “uhmmmm so…..sor….” Kasa karasa maganan tayi ganin Batool datayi tayaye zanin gadon ta shigo wajen da sauri itama ganin Zayn yasa atsorace tace “Ya Zayn laaaaaa yaushe kadawo good morning” wani mugun kallo yamata sanan yakalli Khairy from head to toe tana sanye dawani pink gown na bacci mai gajeren hannu daya tsayamata iya guwiwa kanta babu dan kwali sai lafiyayyen kitson dake kanta, ga lema lema ajikin rigan na makalewa da zanin gadon yayi ajikinta lokacin daya fizgota big boobs dinta tsaye warrr babu any bra aciki ko vex, jitayi wani kunya ya shige ta ga tsigan jikinta natashi at the same time dayasa taji jikinta yadan soma rawa. Cikin wani irin kakkausan murya yace “idan kinsan bazaki natsu ba kibar gidan nan, I hate mutum mara natsuwa, bar nan wajDen!”
4️⃣1️⃣
Babu abinda ke tashi amotan sai cool music da AC dataji yamata yawa sanyi ma takeji, kiran wayanshi da aka farayi yasa wakan ya tsaya dan yay connecting wayan da motan ne, harya gama ringing bai daukaba saiga another call shima bai daukaba sai ga third call din again, ganin idan bai daukaba this girl bazata barshi ba yasa yamika hannu yadanna wayan ta jikin motan sanan yakoma yazauna dakyau yana tuki abinshi.
“Hi Zayn” Ayshu tafadi ahankali, shiru yamata bai amsaba, ahankali tace “Faisal told me kagama komi kakoma naija, nima this week zan gama komi nadawo gida, nima a Abuja gidan mu yake” shiru yakarayi baice komiba, ahankali tace “Zayn please I know ina damunka but all i am asking for is kadinga daukan wayana, I love you beyond words” dan zaro idanu Khairy tayi tana tabe baki lallai ne!
Ahankali Ayshu tace “take care Zayn I love you so very much” akufule yace “thanks” sanan yamika hannunshi yakatse wayan yacigaba dajin wakanshi tabe baki Khairy tayi aranta tace “dan wulakanci kawai”
Wuraren 5:20 sukakai gidansu horn yayi mai gadi yabude musu yaja motan ciki yay parking wani dadi taji ya lullubeta ganin Baba zaune kan kujera a tsakar gida jarida yake karantawa but hangosu yasa yarufe jarida yana murmushi, dan satan kallonta Zayn yayi ganin yanda take murmushi tana kallon Baba yasa yay unlocking motan dawani irin sauri tabude kofan tafito sanan tatafi dagudu tana murmushi batai wata wata ba tawani fada jikin Baba ware idanu Zayn yayi saikuma yadan tabe baki yabude motan yafito ahankali yana cire glasses dinshi sanan yataho ganinshi yasa Baba yace “ke cikani katuwa dake ko kunyan yayanki bakiji” juyowa tayi takalli Zayn murgudamai baki tayi tareda juyamai idanu karaf akan idanunshi sanan tawuce ciki abinta shikuma Baba yashiga gaisawa da Zayn.