ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL
ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Almost one hour duk suna zaune a reception din kowa yay tsur, sukaji kukan motan police dayasa dukansu suka kallo wajen, wani kalan wawan parking Aliyu yayi sanan ahankali yasauko daga motan yana cikin full dressing na police uniform dayawani irin fito da kyanshi dakuma haibanshi waje, second police car din dake tareda nashi yay parking wasu police guda hudu suka fito wani irin sarama Aliyu sukayi, ahankali daga Baffa har Baba suka tashi ganin polisawa, gaba Aliyu yayi sauran polisawan biyedashi suka shiga reception din ahankali Baba yamikama Aliyu hannu dan yana ganinshi yagansshi yace “Aliyu waya chakama y’ata wuka meta musu eh?” Anatse Aliyu da idanunshi sukai ja yana rikeda hannun Baba yace “at this moment Baba all information din damuke dashi shine barayi ne su, but we have reasons to believe cewa sun dade suna monitoring activities shiga da fita na gidajenku duka biyun, abinda yakawo mu nan kenan munaso muyi bincike mai kyau sanan mu muku tambayoyi daya bayan daya wanda zai taimaka mana wajen kamo sauran mutanen, sanan yataimaka mana wajen sanin ko kuma rayuwanku nacikin hadari ko baya ciki” gyadamai kai daga Baffa har Baba sukayi, ahankali yace “Baba karka damu koma waye will pay for abinda yama Khairy and Ummulkhair will be fine” ahankali Baba yace “nagode Aliyu, nagode” gyadamai kai Aliyu yayi yace “zan sa boys dina sumuku tambayoyi, ina wanda yake tareda ita abin yafaru”? Aliyu yay tambayan dudda yana shigowa wajen kallo daya yama Zayn dake tareda Ammi yadaura kanshi akan shoulder Ammi yay lamo yaganeshi sabida yanda jini yabata riganshi, nunashi Baffa yayi yace “Zayn zo ayi magana dakai” kallon Aliyu Zayn yayi batare daya tashi ba ahankali Ammi tace “go and give him your statement” ahankali Zayn yatashi yataho gaban wajen inda Aliyu yake tsaye yana kallonshi, tsayawa Zayn yayi agaban shi yakalleshi ido na ganin idanu, cikin wani kalan murya more of angry and arrogDant voice Aliyu yace “who are you!”?.
4️⃣4️⃣
Tunda yake in his life he has never ever kissed anygirl sai yau, almost 30sec yadauka yana kissing dinta kafin ahankali yasaki lips dinta da automatically sukai looking so moist yatashi tsaye yana kallonta daidai lokacin nurse din ta turo kofan dakin ta shigo, maidashi gado tayi sanan yana kallon ta tafitar da ita daga dakin, bata wani jimaba tadawo tafitar da Aliyu zuwa wani lafiyayyen daki da uniform dinshi keciki sanan takawo mai wani magani karba yayi yasha sanan yasha malt din data bashi da some vegitable salad daya kasaci dan bai son abincin asibiti, fita tayi hakan yasa yatashi yana tafiya ahankali yawuce yadauki kayanshi yashiga bathroom yasa sanan yafito daidai zai bude kofa yafita Dr yashigo tareda Baba ganinshi yasa Dr yace “ina zaka haka this is 4 nadare kabari safiya tayi please kazauna kahuta” dan murmushi yayi ahankali yace “I am fine” dan baida karfin magana sosai, anatse Baba yakama hannunshi yace “muje kazauna Aliyu dan Allah” ahankali Aliyu yabishi zama yayi kan gadon yadan sauke kanshi kasa dan bala’in kunya Baba yakeji, ahankali Baba yace “this is the second time you are saving y’ata Aliyu, without you Aliyu da hala Ummulkhair bata rayuba dan dukan munan babu mai jinin da ake nema dan haka from the depth part of my heart Aliyu ubangiji Allah yamaka albarka kaji, Allah ya azurtaka da farinciki duniya wa lahira, ankai Khairy dakin hutu likita yace nan da awa biyu ko uku alluran zai saketa tahuta she’s out of danger komi lafiya lau nagode Aliyu” gyadamai kai Aliyu yayi ahankali yakasa kallonshi, karasowa har gaban gadon Manaf yayi sanan gently yamikama Aliyu hannu ahankali yace “Aliyu can u be my friend nima” dasauri Mu’az yazo ahankali yace “wlh narigaka” dan dariya Baba yayi yace “mehaka kubar Aliyu yahuta dan Allah” dan murmushi kadan Aliyu yayi sanan yamika musu hannu suka gaisa kaman yagaya musu yanason kanwarsu bala’in so ma amman yakasa sundanyi some minutes tareda shi sanan suka fice daga dakin dan komawa gaban dakin da Khairy take dan baaa bari kowa ya shiga ba.
Boys dinshi ne suka shigo suna bashi update kan statement din dasuka dauka daga wajen kowa gyadamusu kai yayi ahankali yace “just keep me posted” gyadamai kai sukayi yanadan jingina da gado.
Ahankali take bude idanunta wajajen 6 nasafe, kadan kadan take bude idanun kafin tabude su tass, machine din da aka jonata dashi ne yay kara hakan yasa duka su Baba suka tashi Baba ya tsaya jikin glass na ICU din yana kiran sunanta. “Khairy kin tashi” ko kadan bataji su Baba ba sabida class din, shigowa Dr da Nurse sukayi dakin, hakan yasa tabisu da kallo, torchlight Dr ya kunna ya haska idanunta sanan ahankali yakashe yamaida aljihun kan coat dinshi yace “Ummulkhair can u hear me” kallonshi tayi sanan ahankali ta gyadamai kai, ahankali Dr yana kallonta yace “yimin motsi da hannunki nagani” motsi tayi da hannuwanta ahankali sanan yazo tagaban gadon yadaga bargon da aka lullube kafanta dashi yana kallon kafafunta yace “yimin motsi da kafafuwanki nagani” ahankali tai motsi da kafafunta ajiyan zuciya Dr yasauke ganin bata sami any matsala ko paralysis ba sanan ya dawo ya tsaya akanta yace “meke miki ciwo yanzu” baki tadan turo ahankali tace “cikina” takai hannunta zata taba wajen da sauri Dr yarike hannunta yace “don’t touch it inda aka miki aiki ne zai daina zafi nan bada jimawa ba, all your family are here bazasu iya shigowa dukansu ba wakikeso kigani” ahankali da muryanta da dakyar take fitowa tace “Baba” murmushi Dr yayi yace “okey-dokey Baba it is, bari naje nabasu good news sanan Baba yay scrubbing in yashigo yaga diyarshi right” gyadamishi kai tayi ahankali, sanan Dr yawuce yafito daga dakin Nurse biyeda shi abaya, chaaa su Baba gabaki daya kowa yataho wajen suna kallonshi, murmushi Dr yamusu yamikama Baba hannu yace “congratulations the surgery was a success Ummulkhairy ta tashi babu wani matsala ko deformities ajikinta, so except her tai full recovery nan da 2weeks but zatai like 3-4days anan cikin ICU kafin afitar da ita akaita normal daki sai a lokacin zaku dinga iya ganinta but yanzu Baban ta kadai zamu iya bari yaganta, zaki iya tafiya gida duk kuhuta Baba ga nurse kabita tabaka gown din tasaka saika shiga kaganta” kowa ijiyan zuciya yasauke na kwanciyan hankali barinma Zayn da ahankali yakoma gefe yazauna yana kallonta ta glass din kaman tajuyo takalleshi yakeji.
Shiryawa Baba yayi tsaf sanan yashigo dakin yana kallonta yace “Ummulkhairy” kallon Baba tayi dasauri tamikamai hannu kaman jira take tafashe da kuka sosai dasauri Baba yayi kanta hannunshi yakai yashare fuskanta yace “common stop crying Khairy na is a strong girl, babu kyau kuka idan akai operation kar dinkin ya kwance, dena kuka kinji” gyadamai kai tayi ashagwabe sanan murya chan kasa tace “Baba I thought zan mutu naje wajen Mama ne” girgiza mata kai Baba yayi yace “kowa idan lokacin shi yayi will go, you are alive Alhamdulillah nagode ma Allah, ya isa kinji I am here now” shiru tayi tana kallon fuskan Baba dan ji tayi kaman taji muryan Ya Aliyu yace mata I am here now, kanta Baba yashiga shafawa da hannu daya dayan hannunshi kuma yana rikeda nata.