ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

“Out Ummulkhairy bana baki abinda yakawoki ba kobai isheki bane” hawayen dayazubo nata ta share dawani irin sauri sanan ta tsugunna tadauki dan kwalinta dasauri tai hanyar kofa hartasa hannu zata bude tafita yace “one last thing” tsayawa tayi chak sanan yataho harzuwa inda take ya tsaya bayanta sanan ahankali yace “I might be a local divisional police officer, wanda baida gata, kyau aji da all those you’ve mentioned, But!” Yay dan shiru dan anything yatuna maganan zuciyanshi namai zafi ahankali yace “But! I am the only man that can make you this wet kaman kinyi fitsari ajiki! I am the only man dazai iya juyarda kanki ya juyarda tunanin ki, I am the only man that can make you cry and beg me nakara miki kinsan maisa cus Aliyu Hydar is sweet in every aspect of life!” Hawaye taji yagangaro mata daga idanunta, shima idanunshi ja sukayi sosai sanan ahankali yace “and I forgot to tell u something Ummulkhairy u are a liar! Dan bakitaba son wani and bazaki taba son wani aduniyan nan sama da Aliyu ba!” Dawani irin gudu tafice daga dakin tai kasa tana kuka ahankali tana share idanunta tana bude kofan falo tafice zuwa flat din Gwaggo saida yaga tamaida kofan Gwaggo tarufe sanan yabar window falon yawuce fridge yadauko kankara zama yayi yana daura kankara akan joystick dinJshi kozai samu tasaki ta kwanta.
7️⃣2️⃣

Suna kaiwa gida bude musu gate akayi suka shiga ciki parking yayi wajen parking sanan yakashe motan batare daya budeba yakalleta kaman yanda tajuyo takalleshi yace “leki ijiye kayayyakin nan kima Gwaggo sallama kizo wajena ki kwana” makemai kafada tayi ahankali tace “ni kunya nakeji” dan murmushi yayi yace “ashe ko ni zan biyoki let’s go” murmushi tayi suka bude mota suka fito, tai hanyar flat din Gwaggo dagudu Aliyu ya tsaya yasaki baki yana kallonta saikuma yadan saki murmushi kafin yamaida kofan motan yarufe yawuce side din Mami, sallama yayi yashiga falon, daga Dad sai Mami ne afalon tana zaune kusada Dad shikuma Dad yana some paper work ganinshi yasa yature kome yakeyi ya kalli Aliyun, dan murmushi Aliyu yayi yace “Dad ina yini, Mami ina yini” yagaidata batare dayama kalletaba murmushi tayi ta amsa tace “ai mun zaci dagachan ka gudu da amaryan kane wanan dahar shadaya baku dawoba” Dad da tunda yashigo yake kallonshi babu wanda yakaishi understanding Aliyu a duniya yace “Yaya akayi Gadanga?” Kallon Dad Aliyu yayi yanaso yamai maganan yana jin nauyi kuma yama kasa Dad Ya tsareshi da idanu yace “talk what is it”? Ahankali yadan saukan da kanshi kasa murya chan kasa yace “Dad bazamu iya maida tarewan this week ba dole sai in 3weeks time” dan murmushi Dad yayi na manya ba Aliyun dayake cewa ya tsaneta bane wanan ba hmmm lallai yaran zamani tunda harshi dakanshi yay magana haka gwara ya maida tarewan this week kafin ayi abin kunya agidan nan, maida kanshi yayi kan rubuce rubucen dayake yace “okay Allah yakaimu wanan satin zaku tare zan waya da Babanta tashi kaje” dasauri yatashi yanajin wani dadi da kunya at the same time haryakai kofa zai bude Dad yace “one more thing Aliyu” dasauri yajuyo kanshi akasa, ahankali Dad yace “you are not allowed ka shiga side din Gwaggo dagayau, dagayau karka kara ganin Ummulkhairy sai ankaimaka ita gidanka, inhar kabi kan dokan nan dana shimfida maka to baza’a tare wanan satin ba kanajina” gyadamai kai Aliyu yayi ahankali dudda baiso hakan ba amman he’s willing yay hakan yau Saura kwana hudu asabar din, wucewa tayi yafita dasauri Mami tace “yaza’ayi ka yarda Alhaji bayan kasan ba’a gama shirye shirye ba” anatse Dad yace “akwati ne kawai baki gama hadawa ba kuma kece kebata lokaci, gobe duk wani kaya da ake bukata na akwatin nan ni dakaina zansa akawo, wata na hudu kenan ake da bikin nan basu tare ba, tunda shi harya cire kunya yace yanaso atare abarshi yatare Aliyu ba yaro bane ina fata kin fahimta” gyadamai kai Mami tayi ahankali tadade tanama kanwarta Hajo kwadayin Aliyu sabida yanda mijinta keson Aliyu, babu wanda yasan assets nashi dakomi nashi passwords pins nakomi nashi sai Aliyu, ga Aliyun banda company da gidaje da mahaifinshi yabashi shi kanshi Aliyun nada businesses da dama dake yielding mai bala’in money, wani kalan bakinciki taji aranta dayasa ta tashi kawai tama wuce sama.

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button