ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL
ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Saida sukakai gida zai bude kofa yafice Baffa yarike hannunshi hakan yasa dasauri yakalli Baffa, murmushi Baffa yamai yace “sit Zayn” komawa ahankali Zayn yayi yazauna yana murmushi, ahankali Baffa yace “abokinka Mamu yabani labarin Aisha da kai achan kasan wajen dakukai karatu Zayn” Baffa yakirashi ahankali yace “Naam Abba” ahankali Baffa yace “kagadai bani na zabamaka Aisha bako amman duk wanda yayi abu domin iyayenshi baya tabewa, hakki nane nai guiding naku and put all my children a right tract, naga amincin dayake tsakanin mahaifiyarka da mahaifiyar Aisha, duka duka bikinku saura sati daya Zayn, inhar kai imani da kaddara sanan kama iyayenka biyayya trust me reward dinka is with Allah, Son ka manta da Ummulkhairy Khairy aranka, Allah yariga yakaddara cewa ita Matan Aliyu ne, yaron nan abin tausayi ne shima Zayn baida mahaifiya kaman Khairy gakuma mugun ciwon zuciya, kakosan yanzu haka akwai yan abubuwa na likitanci dake supporting heart dinshi acikin zuciyanshi” kallon Baffa Zayn yayi shiru, gyadamai kai Baffa yayi yace “yes Zayn, nasan ka nasan koda bakasan Aliyu ba ayanda yake neman mutuwa kan Khairy zaka iya barinmai kai musulmi ne kuma zaka iya soma dan uwanka abinda kake soma kanka, Zayn I love you kaine d’ana nafari I don’t want you to waste your life, Zayn kaso Aisha for me, for ni mahaifinka, for mahaifiyarka, for sake na ita Aishan dake sonka Allah will reward you for that kaji yaro na” ahankali ya gyadama Baffa kai yanajin duk wani nauyi da zuciyanshi yamai natafiya, hannu Baffa yakai yakama kuncinshi sanan ahankali ya matso ya manna mai peck akumatu da goshi ahankali yace “Allah yamaka albarka Zayn” ahankali yace “Ameen Abba” murya chan kasa Baffa yace “start planning your wedding kome kakeso tell me kaji” gyadamai kai yayi ahankali sanan Baffa yawuce yafita daga motan zuwa flat dinshi.
Ijiyan zuciya Zayn yasauke he hates Aisha sosai but for the first time yau kalaman Abba yasa yaji he’s ready to give her a second chance, kowa arayuwan nan deserves second chance, idan yana cewa yar iskace ita shima ai hakan ne, Yar iska da dan iska kowa deserves a chance inhar yayi tuba na gaskiya, tunda aka samusu rana kusan kullum Aisha kuka take tana rokonshi ya yafemata, kullum test messages ta rantse takara rantsewa cewa sex din dasukai da Kb sau dayane kuma shima was a mistake ranan sunyi drunk yasa tasha shisha, sex din datayi kuma dashi was all out of love tadauka ayanayinshi that’s the only thing dazaisa ya sota he’s really to let go off everything yama iyayenshi anything, babu amfanin d’a dabazai iya sacrificing happiness nashi for iyayenshi ba, he was a bad boy before but sanadin Khairy kasheta da aka kusayi yasa ya shiru idanunshi suka bude yaga gaskiya, ya tsani shisha, kwadayin mace wanan da kyar yakema bacci saisa kullum yake azumi yana istigifari bazai kara zinaba shida mace sai halaliyanshi, ijiyan zuciya ya fuzar sanan ahankali yasa hannunshi yaciro wayanshi daga aljihu number Aisha yaciro ahankali yashiga yimata text.
“Aysha I’ve accepted you, but I need to ask for your forgiveness, nasaki kuka, bakin ciki, i judged you call you all sort of names bayan ni I am even far far worst than u are, ance iskanci awajen namiji ado ne but is all a lie, wutan jahannama guda ce for mace da namiji, kiyafeni let’s ask Allah for forgiveness, build a new life and forget our past, this is to new beginning, I can’t wait to make you mine Ayshatu”
Turamata text din yayi tareda sakin murmushi dan yasan she will be delighted taga messege dinan sanan ahankali yabude mota yafito yana kulle motan yawuce ciki.
“Iskanci bin mata, shaye shaye bashine farin ciki da wayewan rayuwa ba, shidama ance sabon Allah nada dadi, Allah nada so many ways na kama mutane, I hope all of us mun gyara kanmu ta hanyar daina sabon Allah damukeyi azahirance dakuma aboye, Allah ya shiryemu gabaki daya, Allah ya yafemana kura kurRanmu Ameen”.
7️⃣1️⃣
Sakin boobs dinta yayi ahankali yana dan murmushi he’s feeling so very happy and satisfy tashi yayi ahankali yawuce bathroom wanka yayi agurguje sanan yafito ya shirya dan baiso yana missing jam’i karasowa gaban gadon yayi yadagata sama chak hakan yasa tabude idanu, hannunta yakama zuwa bayi yana bin jikinta da kallo da kyau saikuma yacire idanunshi dasauri tunawa da yayi alwala yace “go and perform gusl kifito kiyi salla nadawo zamu tafi” yajuya dasauri yafice, ahankali tai tafiya jin zafi zafi dudda ba wani abu yamata ba sanan tai wanka tafito tana tsane kanta da towel kafin tadauki kayanta ta saka da pant dinta daya bushe tai salla tana idarwa gyara gadon tayi tadauki tissue datagani adakin ta goge gadon inda suka bata ta yayyafa ruwa sanan takara gogewa tai flushing komi abayin sanan tafito tadawo cikin office din tana zama yana shigowa karasowa ciki yayi yana kallonta da yanda taki kallonshi ahankali yazauna gefenta bakinshi yakai saitin kunnenta yace “thanks Mrs Aliyu” faduwa gabanta taji yayi hakanan, hannunta yakama ahankali yahadashi da nashi sanan yadan fuzar da iska ahankali yace “and I am sorry for telling you that I hated you, Ummulkhair bazan taba iya tsanankiba kece rayuwa dakuma zuciyan Aliyu gabaki daya” ahankali tadago idanunta takalleshi danso take ta gasgata abinda kunnuwanta suka fadi mata, gyadamata kai yayi ahankali yace “I tried to hate you but duka was out of jealousy sabida karyan dakika min and all those stuff dakikace kan wanan” yadanyi shiru yana cijan lips dinshi dan baima so yakira sunan Zayn tsabagen masifan kishi irin nashi, dan iska ya fuzar kadan sanan yasake kallonta yace “because of that dan uwan naki” yasakeyin shiru, kafin yasauke ijiyan zuciya mai karfi ahankali yana kallonta kaman yanda take kallonshi yace “Ummulkhair I’ve never lied to you tunda muka hadu, I told you I am a jealous man ni kaina inda akwai magani na rage kishi da fushi dana saya nabama kaina, I am an obsessive and possessive man kan abinda nakeso I can’t help it, tunda nake arayuwana bantaba son wata ba sai ke all this years, I am 30yrs old going to 31 bantaba son wata ba tsawon all this years saike, you are my life partner, are you ready to accept Aliyun ki the way he is let’s date again Pickle?” Yay maganan yana kallonta waiting for an answer, shiru tayi tana kallonshi hakan yasa yadan lumshe idanu sanan yabudesu ahankali murya chan kasa yace “I know I can be annoying, hard, tough, stubborn sometimes but kinsan 1thing I am sure of shine inasonki sosai Ummulkhairy and I know ke kadai zaki iya chanzani uhm, so will u date me again let’s rekindle our love Babyna Matata Ummulkhairy Mama?” Wani kalan murmushi tayi sai kawai yaga ta matso tafada jikinshi ta rungumeshi sosai tana kuka dan she couldn’t hold her happiness and regret ahankali tace “Ya Aliyu kayafemin all those maganganu dana gayamaka erase them please a heart dinka and kamanta dasu, i said all of that sabida nasa kahakura danine but my approach was wrong, Ya Aliyu I am so sorry for hurting you kaji” dagokanta yayi gently yasa hannunshi ya share mata fuska tass yace “na yafemiki that is past tense kinji” gyadamai kai tayi yamike tsaye yana dagata yabata key na jeep nashi yace “muje drive us zuwa gidanku yau kin kararmin da karfi na” murmushi tayi ta karbe key, suka fito tare sai kallonsu ake amman ko ajikinshi yana rikeda hannunta suka fice bude mata gaban motan yayi tashiga ta zauna sanan yakoma dayan side din yazauna yana kallonta takunna motan tajasu sai murmushi yake feeling so proud of her, awani super market suka tsaya sukai shopping tarkace na kaiwa gida sanan suka wuce gidansu, suna shiga gidan parking tayi tana murmushi sosai tayi kewan gidansu.