ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Da kyar ta iya tagasa kanta sanan tai wankan tsarki tafito tasaka wani simple gown da hijabi tai magrib da isha’i anan kan dadduma bacci yay awon gaba da ita.

Tayaya ake zama da miji mai zuciya, fushi da bakin kishi irin na Aliyu Mumies????

VIPs nagama this book ko mu budada rayuwan Auren nan? Let’s see how Ummulkhairy will fight for her marRriage???

Muyi part 2???

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
8️⃣0️⃣

Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️

Ahankali take bude idanunta jin ana tureta hada idanu tayi da Zayn daya fizgota, wani irin ijiyan zuciya tasauke tana fita daga jikinshi ahankali tanabi tray da kofi da ruwan zafin dake tiriri anan kasan tiles din idanunta ne suka sauka kan hannun rigan Ya Zayn dataga yajike that means ruwan zafin yasauka kan hannunshi daidai yajuya zai wuce karaf tarike hannunshi batare data kalli fuskanshi ba tace “Ya Zayn ka kone” tai maganan tana kokarin jan hannun rigan sama ta kalli fatan wajen cikeda damuwa kaman zatai kuka, dawani irin sauri ya fizge hannunshi daga nata yawuce yace “I am fine” binshi tayi dasauri tace “Ya Zayn ka kon…..” shiru tayi sabida hada idanu datayi da Ya Aliyu dake tsaye gaban dakin tareda yayyinta da duk suka shigo tare, car key Zayn yadauka dasauri yazo gaban dakin batare daya kalli kowa ba yace “let’s go” sanan yafice, dan murmushi Manaf yayi yakalli su Batool dake stairs yace “kumutafi yamma tayi” sanan yakalli Aliyu dake kallonshi idanunshi harsun dan chanza launi yace “bari muje bro zamuyi magana awaya” gyadamai kai Aliyu yayi sukai musabaha sanan suka fito dukansu atare har zuwa waje inda Zayn yake tsaye ahankali Aliyu yace “how’s your hand?” Gyadamai kai Zayn yayi yace “is nothing serious thanks” daidai lokacin matan suka fito tareda Ummulkhairy dake yake sanan duk akai sallama suka shiga mota gateman yabude musu gate suka wuce gateman yamaida gate yarufe, ahankali Ummulkhairy gabanta har faduwa yake tajuyo ahankali takalli Aliyu da idanunshi suka chanza launi zatai magana yawuce fuuuu kaman zaki yay ciki, faduwa gabanta yashigayi sosai, ko Allah yasan cewa wanan fushi da zuciyan Ya Aliyun tsoronshi da fargabanshi take yanzu ita yaya zatayi dashi.

Ahankali tawuce ciki itama, gaban stairs din tayi ta tsugunna ahankali tadauki tray da cup din sanan tawuce kitchen ta ijiye sanan tadauko rag tadawo ta idasa goge wajen sanan tawuce ta ijiye komi a kitchen din sanan tafito zama tayi afalon faduwa gabanta yake banawasa ba, tashi tayi tsabagen tama rasa mezatayi burner ta kunna tazuba turare akai sanan takara dawowa tazauna ahabkali kan kujera tai shiru tana tunani, tsoron ta tunkareshi takeji yanda yake cikin fushin nan and at the Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

This novel is 1k
Pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na 07012181461
Thank u❤️
same time mijinta ne yanzu bataso bai kamata tabarshi yana fushi ba, banda haka tasan halinshi tsaf ta aureshi so is high time takoyi facing problem nata bawai tsoronsu ba menene tasandai duk haukan fushin dayakeyi Aliyu will never raise hand on her.
Ahankali ta tashi daga kan kujeran sanan tawuce sama, gaban dakinshi taje ta tsaya kirjinta na bugawa dum dum dum, da kyar tadaga hannunta dake rawa tai knocking kofan lips dinta na rawa sosai ahankali tace “Y……Ya…Ali…..yu” jin shiru bai amsata ba yasa ahankali tabude kofan dakin, babu kowa acikin dakin hakan yasa dasauri tashiga cikin dakin ganin kofan bayinshi abude yasa takalli bayin ganinshi tayi gaban wash hand basin yabude tap din wajen yatara kanshi ruwa na zuba cikin gashinshi yanabin fuskanshi da wuyanshi kana ganinshi kasan matsiyacin kishi kecinshi kaman zai mutu, ahankali tacire babban mayafin tadaura akan gadonshi sanan gently kaman kai kofan tafiya tai hanyar bayin ahankali tashiga ciki, gaban wash hand basin dinta tsaya sanan ahankali tana kallonshi takai hannunta takashe tap din sanan ahankali tace “Ya Aliyu” wani irin dago kanshi yayi yazubamata jajayen idanunshi da ruwan kanshi ke gangarowa suna sauka kan fuskanshi, wani irin ijiyan zuciya mai karfi tasauke tana kallonshi lips dinta yashiga rawa tana kallonshi kaman yanda yake kallonta tace “Ya Aliyu kayaku……” “how dare you touch a Man in my house!” yay maganan azuciye yana wani irin dukan kan tap din da karfi dayasa kan yawani irin lankwashe take yanke hannunshi yahau fitar da jini yajima kanshi ciwo, dawani irin sauri Khairy tazare hannunta takai hannunta da sauri takama hannunshi tana kallon yanda jini kezuba tace “Innalillahi wa innailaihi raji’un! Ya Aliyu blood” hannunta takai jikinta narawa sosai ta fizge dan kwalin kanta takai zata dauremai hannun da jini kefitowa sosai yawani irin fizge hannunshi saida tai baya kaman zata fadi tadafa bango dasauri yafito daga bayin azuciye hannunshi na diddiga da jini yazauna akan gado yadaura hannayenshi biyu asaman kan fuskanshi yana wani irin huci jinin jikinshi na tafarfasa yakasa daina ganin yanda Ummulkhairy tafado jikinshi yanda ta kankameshi dakuma yanda tawani kamo hannunshi tana kokarin duba hannun kaman zai haukace yakeji bama yajin yanda hannunshi ke azaban zafi.

Daga bayin Khairy tajuyo tana kallonshi hannunta tadaura kan bakinta tana taushe kukan dayake zuwan mata tana kallon Ya Aliyu cikeda so dakuma tausayi, duk wanda yace kishi is not real baiga Aliyun ta bane, Aliyu is suffering shi kanshi baisan yaya zaiyi da kanshi ba, Innalillahi what did she just do, ya akayi ta manta waye mijinta har taje tana rirrike Ya Zayn, look at Ya Aliyu yanzu jini yanda yajima kanshi ciwo, jibi yanda yakeyi kaman sai zare, ahankali tafito daga bayin zuwa inda yake, ahankali ta tsugunna agaban gadon tana kallon hannunshi da jinin kafita har gefen fuskanshi yakebi cikeda damuwa tace “Ya Aliyu dan Allah dan Allah kabari lemme treat you, your hand is bleeding, kaji” takai hannunta ahankali zata kama hannunshi wani irin hankadeta saida bayanta yabugu da drawer taidan malalacin kara sanan ta taso da kyar tadawo tace “kome zakayi kayi but bazan taba ganin ciwo ajikinka nabarshi ba” tasake kama hannunshi zata goge da dankwalinta, wani irin dagata yayi yamike tsaye yabugata da bango tawani irin matseta jijiyoyin gaban kanshi suna bullowa yace “do you still love that man haaa, answer me, do you have feelings for Zayn!” Yadaka mata wani kalan tsawa da saida ta taushe kunnentRa dan dodon kunnenta saida ya amsa.
Wanan Littafin na kudi ne karki karanta batare dakin biyaba kika karanta min littafi ban yafeba.

wa.me/+2347012181461
To chat me up on watsapp

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button