ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVELNOVELS

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL

ALKAWARIN ZUCIYA COMPLETE HAUSA NOVEL BY M SHAKUR

Dinning taje, plate tadauka tana bude kula, chips tadeba da sausage batare data taba kwan wajenba sanan takada tea tajera komi a tray tadawo dakin Mama, ganin Mama na rubutu da pen a dairy dinta wanda inda sabo tasaba ganinta tana yan rubuce rubuce aciki yasa tai murmushi ijiye abincin tayi anan kasan carpet sanan ta taso tazo inda Mama take tana kallon abinda take rubutawa da sauri Mama tarufe dairy tadago kanta tana hararanta tace “lpy” turo baki tayi ashagwabe tace “Mama handwriting dinki nake kallo fa, wlh Mama handwriting dinki yafi harna Baba kyau, inama nine nakeda fine handwriting haka, amman rubutuna kaman tafiyan tsutsa” hannu Mama takai ta dakamata duka a kafa tace “kincikani da surutu wuce kije kiyi breakfast kizo namiki tsifan” wucewa tayi tana dan dariya sanan tazauna tanacin abincin tana wasadashi kaman wata yar yarinya Mama kawai ta tasata agaba tana kallo, saida tagama sanan ta kwasa tafita dasu kafin tadawo Mama tahaumata tsifan kan.
???? ALKAWARIN ZUCIYA????

    ✍????M SHAKUR

????
For those asking me how to subscribe Dan shiga group din danake posting all you have to do is pay 1k into 3107021073 aisha Muhammad first bank saiki turomin evidence of payment ta watsapp number na.

Dan magana dani directly click on this link
wa.me/+2347012181461


Free page
UK
Karan wayanshi yatadashi daga dan gajeren baccin dayake yi mai dadi sabida shishan dayasha harya bugar dashi, ahankali yasa hannunshi da kyar yajawo wayan sanan yakai gaban fuskanshi yakalli screen din ganin Dad yasa duka baccin idanunshi suka washe da sauri yatashi yana gyara zama ya matsar da shisha pot din gefe sanan yadaura wayan nashi akunne cikeda girmamawa yace “Abba ina yini” daga tachan bangaren cikin muryan dattaku irin muryan daba na yaraba dinan kanaji kasan na Babba ne yace “Zayn naji muryanka wani irin lafiyanka kalau”? Dan yatsine fuska yayi yarasa maisa Abba always gets him, kafin yadan saki murmushi yace “Abba bacci ne daman yadan kwasheni amman nariga natashi, yasu Ammi Abba?” murmushi Abba yayi mai dan sautin ta wayan yace “Ammi dakowa duk suna lpy, Matar kaninka Hafiz tahaihu ansami y’a mace” dan ware idanunshi yayi cikeda mamaki dakuma farinciki sosai yace “Masha Allah, Allah ya raya mana” anatse Abba yace “Ameen ya rabb, when will you be rounding up PHd dinan Son”? Ahankali yace “nan da 2months Abba In sha Allah” “Uhmm” Abba yafadi yana gyara murya yace “Masha Allah Allah yasa kagama lpy Allah ya sanya Albarka acikin sa” ahankali yace “Ameen Abba” dan gyaran murya Abba yayi yace “Zayn tunda kataso bama kai kadai ba duka yaran dana haifa aduniyan nan I always give you all abubuwan dakukeso, I support dreams dinku with all I can, Zayn tunkana yaro dan kankani na lura kai yaro mai kwazo ne sanan gason karatu, I supported you sabida inaso kai leaving dreams dinka, bantaba complain ba dan buri na shine kagama duka karatun dakake, Hafiz yana gama masters dinshi yanuna shi aure yakeso I supported him as well da sauran kanninka mata, burina amatsayina na mahaifi shine naga yarana na cikin farin ciki sanan suna rayuwa yanda sukeso madaman bai sabama koyarwan ma’ikin Allah ba tsira da amincin Allah su tabbata agareshi, dan haka Zayn dazaran watan nin nan biyu dakafadi mini yanzu sun cika, inaso ka tattaro yinaka inaka kadawo nan naijeriya, kafara aikin ka anan sanan kai aure kaima ka natsu kanajina” ahankali yace “eh Abba” yanadan yatsine fuska me a aure please da all this Nigeria’s father values it so much, aure is problem, damuwa ce kawai tacika aure, shifa baijin zai iya rayuwan da he will cater for someone ba, ko babes dinshi whenever he’s honey he feed on them idan yagama ya tashi ke kikasan yanda zaki da kanki, ina zaiwani iya aure dashi zai dinga kulada wata, lallai! “Zayn kanajina” yaji maganan Abba dasauri yace “eh Abba” Abba yacigaba yace “kaine Babban d’ana, tsufa yazo Zayn inaso tun yanzu da raina da lafiyana nahada kan yarana agari guda, yau da wani abu zai sameni kaine babba kaine zaka rikemin gida, dan haka nasanka da natsuwa Zayn dakuma tsoron Allah amman bazan gaji da gayamaka ba kadingajin tsoron Allah aduk inda kake sanan ka kiyayi abokanai marasa kyau, Allah maka albarka, idan na ijiye wayan nan zan aika maka da kudi kaji” dasauri yace “Abba no, inada kudi kamanta ina musu aiki anan ana biyana duk wata” anatse Abba yace “kudin aikinka daban kudin na ni mahaifinka daban as long as bakai aureba baka da iyali naka na kanka nine komi naka Zayn Allah maka albarka” murmushi yayi har cikin ranshi yanason yanda Abban shi ke sonshi, kobakasan komi nagidansu ba dazaran kashigo gidan kagansu duka kasan Abba yafison shi kan duka yaran daya haifa shi kanshi baisan mesa ba, kowan nan zancen haihuwan he’s sure yanaji yakirashi before Ammi kanta takirashi Abba yakirashi sau dubu, Karan alert dayaji yasa yakalli wayanshi, $10,000 dollars yagani, murmushi kawai yayi ya ijiye wayan yatashi yaje yay wanka yasan nan bada dadewa ba shima Hafiz zai kirashi.

Wanka yayi ya shirya cikin wani dan gajeren wando mai bala’in kyau black sai farin riga, feffesa turare yayi sanan yasaka wani black crocs na designers dayama white kafanshi kyau sosai kaman kafan bature, kana ganinshi kaga irin yaran yan gayun nan yan hutu kuma yan iska at the same time sanan yawuce akan table yadauki car key nashi yabude kofa yafito yanadan yatsine fuska ganin rana yafito yau sosai, ciki yadawo yadauki sunglasses dinshi yasaka kafin yafito yaja kofan nashi yarufe sanan yasauka kasa, motanshi yabude yashiga sanan yafice daga gidan yana mahaukacin gudu abinshi waka natashi daga motanshi.

Tana ganin fitanshi zama tayi dirshan anan wajen window jikinta ko’ina narawa kaman zata haukace inda ace zaa gayamata Zayn yamata magani ne da wlh zata yarda sabida wani wutan sonshi datakeji azuciyan ta is another thing, ganin kaman zuciyanta na neman daina aiki yasa ta tashi tadauki wayanta akan dinning tai dialing number Jully, ringing daya Jully tadauka kafin ma Jully tai magana tahau mata magana kaman wacce tazare. “Jully if u ever love me Jully please help me, Jully zan mutu, soyayyan Zayn is about to kill me, I was sent to school amman nakasa komi na school I keep stalking yaron dabaimasan inayi ba, wayyo Allah na wlh zuciyanta kaman ta kumbura sabida son Zayn I just want him, I want him so bad sosai, I want him to hold me, hug me kiss me And tell me he loves me, i am loosing my head my mind and my whole soul, ina tsoron kar watarana ki tashi kiga na mutu because of Zayn, nagayamai yau ina sonshi all he did was slam the door afuskana, Jully help me please” bakaramin tausayi Ayshu tabata ba jitayi kaman tamata kuka, murya chan kasa tace “Ayshu calm down, I am coming don’t do anything just give me 5min u will see me kinji” gyadamata kai Ayshu tayi kaman tana ganinta sanan tacire eayan daga kunenta ta ijiye akasa itama takoma kasa gaban dinning ta zauna idan kaganta zaka dauka ta haukace tana zaune awajen taga wayanta yahau ringing Mommy tagani amman takasa dagawa, wajajen 10min tana zaune awajen saiga Jully tashigo tana sanye da Riga da jeans, da handbag dinta a hannu ganin yanda Ayshu tazauna akasa idanunta sunyi jazur sun chanza launi tsabagen damuwa yasa dasauri tai inda take zama tayi kusada wajen tana kallon fuskanta tace “Ayshu look at you My baby, Ayshu you need help I think we should go see a Doctor” girgiza mata kai tayi cikin wani kalan yanayi tace “Jully I love him, I am madly inlove with…..” “someone that doesn’t even know about your existence Ayshu, yaron nan never loves any woman ke u are an eyewitness yanda kike stalking nashi kina ganin yanda yake chanza babes, kina ganin yanda yake rayuwa, and u still love him kinason ki karake like all his other women” ga mamakinta gyadamata kai Ayshu tayi tace “eh, as long as he will be with me, smile with me, hold me lemme feel his warm soft skin akan nawa and those his succulent lips while he stares into my eyes dawayan nan sexy eyes din nashi dat always look kaman yanajin bacci I want, his eyes use to make my body cringe,Jully I want Zayn” kallonta kawai Jully take dan kawarta is obsess, one a scale na 10, Ayshu is even more than 10 dawanan fitinannen son datakema yaron nan, ajiyan zuciya tasauke tana kallonta tace “Ayshu I want you to define the terms in your own way, sama da kowa kinsan cewa yaron chan is not the love type kinsan cewa bala’in dan iska ne shi, f**k boy and a play boy, Ayshu tell me what do you exactly want from him tunda kinsan shi waye shi” shiru Ayshu tayi tana kallon Jully kafin ahankali tace “I want to sleep with him! I want to know him in and out, I want to have koda one single memory nawa da shi wanda I will always dwell akanshi, I want to share something da Zayn Jully….” Ajiyan zuciya Jully ta sauke tasan menene so amman harga Allah bataso kawarta taso Zayn ba she prefers her Kabir dakenan kaman zai zare akanta amman tace sai Zayn, jakanta tabude sanan taciro wani dan karamin white kwalba dawani blue liquid abu ke ciki tamikama Ayshu, kallonta Ayshu tayi sanan takalli kwalban abin batare data karba ba tace “what is this”? Dan murmushi July tayi tace “this is ur problem solver u have no idea nawa na kashe yanzun nan kafin na iso wajen nan kafin yaran nan su saidamin da abin nan, yanzu dai not that bakince kinsan password din kofanshi ba” dasauri Ayshu ta gyadamata kai, murmushi Jully tayi tace “perfect, u see this serum is for shisha acikin shisha ake zubawa nasanshi kuma he always take shisha, zaki shiga dakinshi get his shisha pot kibude ki kwara serum din aciki” dasauri bakinta har rawa yake tace “mezai faru idan ya kunna shishan ya sha to bayan najuye” hararanta Jully tayi tana murmushi tace “u don’t wanna know” cikeda kosawa tace “please tell me Jully” ahankali Jully tace “this serum dakike gani will turn dat guy to a beast, ke he can even cry for you and beg you kibashi yaci inba hakaba zaiji kaman zai mutu” wani kalan tashi Ayshu tayi da sauri tana karban abin daga hannunshi tace “bayanan Bari naje nasaka” kafinma Jully tamata magana hartai kofa tabude tafice Jully kawai tai shiru bata taba ganin so irin na Ayshu ba tsabagen yanda take monitoring activities nashi har password na kofanshi tasani, she just hope this satisfy whatever crave it is dayake zuciyanta ko tayi concentrating a school tana zaune a inda take saiga Ayshu tadawo da empty bottle din tana dariyan jin dadi sosai tace “done” dariya Jully tayi tace “to mutafi school munada lectures” make kafada Ayshu tayi tace “what if yadawo anjima basai dare ba, kedai kitafi ni yanzu ma Mommy zan kira ta kirani dazu ban amsa ba” tashi Jully tayi tace “natafi” bye friend…..

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59 60 61 62 63 64 65 66Next page

Related Articles

Leave a Reply

Back to top button