NI DA SHUGABANKASA

“Hello! Ta amsa kamar bata so
“First lady ina son ganinki ynxu”
Yana fadin haka ya katse wayar toh waye shi? Oh mr President kenan? Tasan dai shi kadai yake kiranta da wannan sunan toh a ina ya samu num ta ? Hmmm shine wai ina son ganinki ynxu wato ma har wani gadara yake mata…mtsswww se shegen girman kai ????
Bata motsa ba ta cigaba da karatunta ckn kwanciyar hnkli kofar dakinta aka bude bash ne ya shigo tare da sallama tayi banxa dashi tmkar bata San ya shigo bah
“Baby magana xamuyi but muje mr President na son ganinki first “
“Bani da lokacin magana da kowa”
“Look am serious about it pls” ya fada yana kallonta ta daga kai Suka hada ido tayi saurin dauke kanta nan kuwa ta soma kuka a hnkli, ya taka ya xo kusa da ita ya jawota jikinsa ya fara magana a hnkli
“Am sorry pls nasan nayi laifi baby kiyi hakuri kin ji koh my baby”
Ta cigaba da kukan da take Mara sauti
“Sorry yaya bai kyauta miki bah but am sorry now plss….
Ta tura baki ckn shagwaba tace
“Ba kaine bah wai kana fushi dani baka tsaya ka saurari me xan gaya maka bah
“Naji is ok now ynxu nagane ba laifinki bane sorry koh
“Uhmm”
“Toh tashi ki shirya idan mun dawo sai muyi maganar koh”
Haka dai ya lallabata sannan ya koma falo yana jiran fitowarta.
Wani dankareren lace ta saka green da touches din wyt n golden ta saka yan kunne cika wuya golden masu uban kyau ta fesa turare masha Allah tayi kyau sosai.
A gaban madubi ta tsaya tana kallon kanta ba karya ta hadu Iya haduwa..ynxu kwalliyan nan tayi shi ne don mr President?
No! ta bawa kanta amsa kawai tayishi ne don kar a Reina ta kuma a matsayinta na budurwar mr President she have to look unique always.light make up tayi a gurguje sannan ta fito falo yayanta ya sakan mata murmushi yace
“Wow! My sisy is looking cute”
“Tnx” ta fada daga nan Suka dau hanya …
????????????tnx 4ur support my fans Lov u all
Reefat ce
[2/21, 2:38 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
25
By Reefat yahya
Mr President yana xaune a filin hutawarsa yayi shiru daga gani yayi nisa ckn tunani ta karasa tare da sallama baima San ta iso bah xama tayi a gefensa qamshin turarenta ne yasa ya juya don ganin ko wayene ido ya kura mata babu ko keftawa
Wani kunya ne ya lullubeta ta sunkuyar da kai dakyar ya saita kansa sannan yayi gyaran murya ya fara magana
” first lady ko xan Iya sanin dalilin da yasa kikayi wannan kwalliyar kodai kin kamu da son tsohon neh????”
Ya fada yana kallonta ta daga idonta Suka fada ckn nasa lallai mutumin nan
“Ko kadan Aisha bello bazata auri tsoho ba kuma tana da saurayi mai sabon jini me xatayi da tsoho ?
Yayi murmushn yake yace
” wa ya sani Abu a hudu kuma waya San inda rana xata fado”
” mr President kenan ai kowa yasan cewa a yaMma rana take faduwa “
” shikenan…ynxu na nemeki ne saboda kisan halin da ake ciki
Kin rabani da ya’ta ynxu haka tana fushi dani kuma kin hadani da iyayena kinsa mahaifina yace lallai xai xo nema min aurenki “
????????????ta xare ido ckn tsananin firgita shima kallonta yake
“Yes! First lady, kina tsammanin cewa maganan xe wuce haka kawai ne? Dama saida na gaya miki kin tafka kuskure gashi ynxu outcome din kenan, kuma duk duniya an baza kunne ana jiran ranar aurena da ke”
Me shuairat xatayi in ba kuka ba???????????? mr President yayi shiru yana kallonta tun tanayi a hnkli har ta fara da karfi wani security ne ya leka don jin muryar ta yana son ganin ko lfy daga ganin mr President a gefe yayi saurin komawa bakin aikinsa.
Mr President ya tashi ya koma kusa da ita har suna jin hushin juna.
Ya kai hannu xe share mata kwallan da ya bata mata fuska tayi saurin kawar da fuskan gefe yana murmushi yace
“Toh ai laifinki ne my first lady, kefa kika fito kika gayawa duniya cewa mun Dade muna soyayya koh?
Harara ta galla masa tace
“Kai de kace kaga Ya’r budurwa kana so shine ka gayawa dad naka amma ka daina labewa da wani magana daban”
Dariya sosai ta basa yace
“So? Toh ai ni bansan wannan Kalmar bah kuma ban taba yinsa ba a rayuwata , xancen aure kuwa tunda na rasa matata ban taba tunanin sako auro wata bah don haka ki kwantar da hnklinki ni bansan wani Abu wai shi so bah”
Tana kallonsa ckn mamaki sannan tace
“Y not ka gayawa dad naka gaskian lamarin”
“Ban taba masa gardama kuma baxan fara a kanki bah amma idan xaki Iya fuskantarsa ki gaya masa da zan fi kowa jin dadin hakan”
“Me xan gaya masa?
“Oho!duk abunda kike so”
Sunyi shiru kowanne da tunanin da yake can ya daga kai yace
“Kije kiyi tunani a kai ko ki fito ki fadi gaskiya ko kuma ki yarda da auren kaddara da xai fado kanki nan ba da jimawa bah”
Yana kawo nan a xancensa ya tashi ya tsaya ya mata wani irin kallon da ta kasa gane maanar sannan ya koma ckn gida ya barta tana xaune ta shiga duniyar tunani…
Me abin yi????????
Hmmmm muje xuwa dai,
Lov u all????????????????
[2/21, 2:38 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
26
By Reefat yahya
Bash ne ya katse mata tunani
“Sis ya naganki haka?
Kuka ta fashe masa ya jawota jikinsa
“C’mon let’s go home ki share hawayenki pls ga securities suna ganinmu tashi mu tafi “
Nan ya Suka tashi bayan ya share mata hawaye tana gaba yana biye da ita a baya Suka fada mota ta tadata Suka hau hanya, bayan sunyi tafiya mai nisa yayi parking a gefen titi
“Now tell me me yasa kike kuka?
Nan ta kwace labarin komi tun daga farkon haduwarta da mr President har xuwa hirarsu na karshe ta shaida masa yayi shiru yana naxarin maganganun can ya nitsa yace
“Sisy kinyi Abu mai kyau da kika kare mutuncinki da na mr President but ynxu problem din shine mahaifinsa..dama iyayensa sun jima suna mishi maganan aure baya sauraransu kinga ynxu dole hnklinsu ya kwanta n 2b frank I tink mr President likes u a lot cos tunda nake dashi ban taba ganin ya xauna yana hira da wani har da dariya ba sai ke, idan kinga yana magana da wani dai toh bai wuce maganar siyasa ba se kuma yaransa su kadai yake sakewa fuska”
“And so wat yaya! Kana nufin na auri tsoho kenan?
“Baby ina son ki gane cewa aure mukaddari ne daga ubangiji kuma matar mutum kabarinsa n mr President mtumin kirki ne bashi da matsala ta kowane bangare, kuma idan kika amince da auren nan tmkar jihadi ne don kin rufawa musulmi Dan uwanki asiri.idan har baki auresa ba xaa fara jita jita kuma xai xama wata magana mai girma”
“But yaya…
“Baby kiyi adua Allah ya xaba miki mafi alheri kawai daz final kuka da duk wani bacin rai ba naki bane”
Daga nan ya tada mota Suka koma gida.
Bash yana kwance a dakinsa yana lissafin yadda aurensa xe kasance wayarsa CE ta fara ringing umaima ya gani akan screen yana murmushi ya daga
” hey best friend ina ka shiga ne?
“Friend ina nan aikine ya min yawa”
“Kullum aiki baka hutawa ne?
Murmushi yayi yace
“Hutu ai se manya irinku”
“Hmmm.xolaya koh”
“No! Daz d fact”
“Naji toh yaushe xaka xo mu fita “
“Yaushe kike so?
“Ko ynxu ma am ready”
“Kiyi hakuri xuwa gobe kinji my dear”
Ta lumshe ido tana jin wani farin ciki tace
“Shikenan ina jira Allah ya kaimu”
“Ameen bye”
Tare Suka ajiye waya umaima ta rungumi tabbas ta fada tarkon son bash Allah ne kadai yasan adadin son da take masa????????hmmmm…umaima kin shiga tarko amma kash!!! Ance rashin sani yafi dare duhu bata San cewa saura kiris????????ash ya angwance bah
Mr President kuwa yana xaune a falonsa yana tunanin hnyar da xaibi ya sasanta da umaima yrinyar Sam taki bashi fuska bash ne ya fado masa a rai tabbas shi kadai zai Iya shawo kan matsalan.
se kuma shuairat ta fado masa a rai yana murmushi shi kadai yarinyar akwai shagwaba kam maybe ita kadai iyayenta Suka Haifa da alama dai Ya’r gata CE ko su waye iyayen nata oho!