NI DA SHUGABANKASA

NI DA SHUGABANKASA

Wani dogon numfashi umaima ta sauke tare da cewa
“Ikon Allah kenan..tabbas wani baya auren matan wani, matar mutum kabarinsa hakika rabo in ya rantse babu mai hanawa don nikam tuni na fidda ran sake haduwa da Bb..Allah Nagode maka da ka cika min burina , mom Nagode miki da kokarin da kikayi kuma daddy ma dole na gode masa”
“Kai umaima ko Ya’r kunyan nan babu”
ta rufe fuska tana dariya shuairat ta tashi tsaye tare da cewa
“Ki shirya ynxu masu makeup suna nan tafe kinsan akwai dinner nima na tafi idan nayi sallah xan fara shiri na”
Basheer yayi murmushi yace

“Wait..sisy kina nufin kema xaki he?bayan kece mmn amarya”
Harara ta watsa masa tace
“Toh bari kaji har mijina ma sai yaje don abun tuwo na maina ne …kuma a ckn gidan nan xaayi”
ta juya gun umaima tace
“Ke kuma ki xauna ki biye masa har lokaci ya kure Ku gaku nan romeo n Juliet , an de daura auren xamu gani ko xaku hadiye junanku”
Dariya sosai suke shuairat ta yi hanyar kofa bash yayi saurin cewa
“Kixo gidan mu ki ga yanda xaa hadiye juna …ki xo na koya miki Lov yarinya”
“Ahaaff…wllhi karyan mutum yace xai koya min soyayya , duk kalan Lov da xakuyi de wasu sun Riga sun gama ..toh wai ma wane darene jemage bai gani bah”
“Daren goma sha hudu”
Ya fada yana dariya tsaki shuairat ta ja ta bar dakin umaima ta hararesa ckn salon so tace
“Mom ce fah..she is ur in law u have 2 learn hw to respect her”
“Lol..babu mai shiga tsakanina da baby so ki xuba mana ido kawai”
“Ni baby ! Ita baby! So which 1…gskiya ka xabi daya”
????????????????☹☹uhmm ni Reefat nace toh fah…umaima tun ynxu????????????????Dakyar bash ya fita ya barta ba don yana so bah nan ta fada wanka.

8:30pm garden din gidan mr president ya cika makil da jamaa an kawata wajen da kujeru da furanni masu kyau ga nan decoration de gwanin burgewa ga wutar lantarki ya haska wajen..yan mata da samari wasu suna xaune a bakin swimming pool suna ta hira manyan mata kuma suna can xaune daga masu cin abinci se masu shan drinks idan ka duba wani fannin kuma mr president ne tare da manyan mutane irin su US president Chinese president Nigerian president da dai sauran kasace daban2* daddy ma yana can tare da manyan abokanansa yan siyasa da yan kasuwa da ma talakawan gaba daya.amarya da ango sunyi ado sun sha kyau sai daukansu hotuna ake ana yadawa a social ntwrks suna can tare da frenz dinsu suna hira tare da xagayawa suna gaisawa da jama’a, shuairat tana xaune tare da manyan matan ministoci da shuwagabanni suna ta hira ckn nishadi.matured dinner irin Wanda baa taba yin irinsa ba a duk fadin kasar bcos babu irin kade-kade ko rawa da sauransu cool music kawai Ke tashi kowa na shaanin gabansa kyaututtuka kuwa wrapping ake sai a mikawa amarya da ango sannan security ya karba ya ajiye a wajen da aka tanada domin ajiye kyautar.gwanin shaawa jamaa da dama sun halarci taron Wanda baxan iya lissafa su bah.
Washe gari aka dauki amarya aka wuce da ita gidan mijinta dake can central area bayan shuairat da sauran yan uwan mamanta sun mata nasiha sosai..mr president kam yaki haduwa da ita don ya tuna da mahaifiyarta yinin ranar gaba daya a ckn daki ya kasance , shuairat ce take lallabashi.da yamma akayi fansa a can gidan iyayen shuairat shukrah ma ta daure taje fansar.
[2/21, 2:42 PM] Reefat: ????NI DA SHUGABAN KASA????
96

Bayan an gama biki lfy jama’a sun watse amarya ta tare a dankareren gidan ta Wanda an narka uban dukiya a cki.da safe ta tashi ta gyara gidan ta kunna turaren wuta tare da fesa room freshener gidan ya dau qamshi ta fada wanka ta shirya ckn atamfa tayi kyau sosai ta ajiye daurin nan a gaban goshi se xuba qamshi take ta gaji sosai don bata saba da aiki bah gskiya dole a kawo mata masu aiki tana nan tsaye a gaban dressing mirror bash ya tura kofa ya shigo tare da sallama ta amsa ba tare da ta juya bah rungumota yayi ta baya ya kwantar da kansa a kafadarta suna kallon juna ta ckn mirror fuskokinsu dauke da murmushi tace
“Morning BB”
“Morning dia hw was ur nyt”
“Alhamdulillh…
“Kinyi kyau baby Nah”
“Kaima kayi kyau my BB”
“Nifa bana son wannan sunan “
“Bb ne baka so y?
“Ehh..nidai ki canza min bana so”
“Toh wanne kake so”
“Oho..
“Uhmm..na tuna HP
“Hp?…meaning?

“Honey pie”
Dariya sosai yake sannan yace
“Toh BB fah? Me ma’anarsa”
“Basheer Bello”
“Lah..sai na gayawa baba kina kiran sunansa direct”
“Eyya fah..yi hakuri toh, ba na daina bah..daga yau sunan ka HP”
“Ok tnx my baby”
Nan ya manna mata peck a kumatu ta bata fuska tace
“Toh nima bana son baby”
“Meyasa?
“Cos haka kake kiran mom sultan kuma ni baxanyi sharing bah”
“Lallai yarinya..kishi kike da mom naki, ai zan gaya mata”
Ta fashe da dariya tace
“Rufamin asiri pls..Bahaka nake nufi bah”
Wayarta ya hau ruri shi ya juya ya dauko yana dubawa yace

“Kinga Ya’r halak koh..wllhi baby ce”
Ya kara a kunne tare da cewa
“A ina kika taba ganin ana kiran amarya da sassafe haka?
Daga bangaren shuairat tace
“Toh Mara kunya ga nan surukinka yana jin duk abunda kake fada”
???? ba shiri yayi saurin mikawa umaima wayar ta karba

“Hello mom ina kwana”
Dariya sosai shuairat take daga bisani ta amsa
“Lfy ya kuka tashi”
“Alhamdulillh ..ina sweetie salman n sultan da kuma dad”
“Lfynsu kalau..dama brkfast na ba driver ya kawo muku”

“Ok Nagode mom..dama mom nace gidan yayi kato dayawa pls a turomin masu aiki”
“Kai umaima..
“Allah mom gidan shegen girma ne dashi”
“Toh da kin dauka xaman auren wasa neh”
“Haba mom..pls ki taimaka kinsan xanje skul “
“Ok naji…but Ke xakiyi girki da kanki”
“Insha Allah babu matsala xanyi”
“Ok toh..ki kula da kanki idan akwai abunda kike bukata ki sanar dani “
“Ok Nagode..ki shafamin kan sweetie Nah”
“Ok bye..”
Daga nan Suka katse wayar ta juya tana kallon bash tace

“Muje muyi brkfast “
Ya hada rai yace
“Waye sweetie kuma”
Dariya ta basa tace
“C’mon salman ne fah”
“Oh ho! I tot wani ne ai”
“Ba kowa..kai kafi kowa sani duk duniya babu Wanda nake so fiye da kai so meyasa zaka damu”
Murmushi yayi sannan ya dagata cak! Kamar karamar yarinya Suka fito falo.

Bayan 5days da gama bikin umaima akayi resuming skul nasu 2weeks ta kara akai sannan ta fara xuwa.da yamma misalin 5pm ta dawo gidan a gajiye ta fada a saman kujerar falon matar da take mata aiki shigo tare da sallama
“Sannu anty kina kokari wllhi”
“Uhmm..ya xamu yi se hkri “
“Allah ya taimaka”
“Ameen Nagode.. Maigidan be dawo bane”
“Ya shigo de dazu tare da wani yaro mai kama dashi”
Murmushi umaima tayi tace
“Waleed dansa ne fah”
Ckn mmki matar tace
“Au dama yana da wata mata bayan Ke”
“Ehh..gidanta daban shiyasa baki taba ganinta bah”
Daga nan umaima ta tashi ta koma dakinta ta watsa ruwa ta fito ckn kankanin lokaci ta hada musu abincin dare couscous ne da miyar hanta se kuma lemun kankana da ayaba da kuma fruit salad, bayan ta gama tayi sallar magrib tayi assignment dinta ta gama sannan tayi isha har ynxu bash bai dawo bah ko me ya rikeshi oho! Kwalliya tayi ckn wata Ya’r karamar Riga iya guiwa tayi kyau sosai lipgloss kawai ta shafa se farar hoda da turare shikenan… Amma tayi kyau kamar a saceta a gudu har 9pm bash ya shigo tana nan xaune a falo yayi sallama cki2* ta amsa murmushi yayi don yasan laifinsa na rashin dawowa da wuri.
Ya karasa kusa ya xuba guiwowinsa a kasa tare da kama kunne yace
“Am sorry anty maimah”
Yadda ya furta sunan dole ya ba mutum dariya nan kuwa ta fashe da dariya hannu tasa ta jawo kunnensa har ya sake wata Ya’r kara yayi narai2* da ido yace
“Ahh..akwai xafi fah”
ta tura goshinsa tace
“Zaka sake”
“No…am sorry wllhi ina gun baba ne muna wata er magana ne dashi”
“Toh tashi..last warning”
“Ok mah!
Daga nan ya tashi tsaye batayi aune ba ya dagata sama yana dariya yace
“Sai na rama abunda aka min amma ni nawa se yafi wannan”
ta shagwabe fuska
“Haba HP..ni wani Abu na maka ne”
“Zaki gane yarinya hmmm..
Daga nan Suka wuce wajen cin abinci a kan cinyarsa ta xauna tana bashi a baki shima haka, bayan kowane loma daya sai anyi kiss daya???????? …hmmm wannan wane irin Lov ne chabb????????Bayan sun gama bash ya shiga wanka yana fitowa sukayi shirin bacci ya kankameta a jikinsa yace

Previous page 1 2 3 4 5 6 7 8 9 10 11 12 13 14 15 16 17 18 19 20 21 22 23 24 25 26 27 28 29 30 31 32 33 34 35 36 37 38 39 40 41 42 43 44 45 46 47 48 49 50 51 52 53 54 55 56 57 58 59Next page

Leave a Reply

Back to top button